π™ˆ 𝘼𝘽𝘽𝘼 π™„π™Žπ˜Όπ™ƒ π™Žπ™ˆ π™ˆπ˜Όπ™‰π˜Όπ™‚π™€π™

  • Home
  • Nigeria
  • Abuja
  • π™ˆ 𝘼𝘽𝘽𝘼 π™„π™Žπ˜Όπ™ƒ π™Žπ™ˆ π™ˆπ˜Όπ™‰π˜Όπ™‚π™€π™

π™ˆ 𝘼𝘽𝘽𝘼 π™„π™Žπ˜Όπ™ƒ π™Žπ™ˆ π™ˆπ˜Όπ™‰π˜Όπ™‚π™€π™ I help business owners students and organization

16/07/2024
15/01/2024

A BABI NA DARURAR CETON RAI, MUTUM ZAI IYA FURTA KALMAR FITA DAGA MUSULUNCI.

Bayyana zagi ga MANZON ALLAH (S.A.W) ko shirka da ALLAH ababe ne da a shari'ah hukuncinsu kisa ne ga duk wanda aka samu da hakan, amma sai gashi domin ceton rai daga hannun Mushrikai, wani ya furta biyun hakan, kuma ANNABI (S.A.W) ya amintar da shi.

Mushrikai sun yi garkuwa da Sayyadina Ammar Ibn Yasir (R.T.A) s**a masa sharadi da cewa idan yana so su sake shi, to dole sai ya fadi mugayen zantuka akan MANZON ALLAH (S.A.W) kuma ya yabi gumakansu, sai kuwa da ya furta hakan sai s**a sake shi, ayayin da yazo ga MANZON ALLAH (S.A.W) sai ANNABI (S.A.W) ya tambaye shi "Me ya faru da kai"? Sai yace: wani al'amari mummuna, (Ya bashi labarin abinda ya faru) tare da cewa : basu barni na tafi ba, har sai da na furta muggan kalamai akanka, kuma na yabi Gumakansu, sai ANNABI (S.A.W) yace da shi "Ya ya kake jin zuciyarka?" Sai yace " Tana cikin aminci da imani", sai ANNABI (S.A.W) yace da shi idan s**a sake maka haka, to ka sake musu abinda kayi". (Imam Hakim a cikin Mustadrak Mujalladi na 2 Hadisi na 389).

To idan har saboda larurar ceton rai a hannun Mushrikai, zai sanya a yi batanci ga ANNABI (S.A.W) kuma ayi shirka da ALLAH kuma ANNABI (S.A.W) ya amintar da wanda yayi hakan tunda bai kudurce a zuciya ba, to ina ganin ai hukuncin zai zamo guda da wacce ta rasa yadda zatayi saboda tsabar yunwa tana gabar mutuwa ko aikata sabon ALLAH domin a rayu, ta zabi yin sabon ba dan tana so ba sai dan larurara dan ta rayu, a hakika ma wancan ai shine yafi muni, domin babu abinda ya kai zagin MANZON ALLAH (S.A.W) muni, shirka da ALLAH kuma ALLAH bai gafarta shi.

SABODA HAKA IDAN MALAMAI SU KAI ZANCE DAN ALLAH BAI KAMATA JAHILAI SUKE TSOMA BAKI BA.

ALLAH YA GANAR.

ALHAMDULILLAH.
Muhammad Usman Gashua
Muhammad Usman Gashua

09/01/2024

π™†π˜Όπ™‰π˜Όπ™Žπ™Š π™†π˜Όπ™†π™Šπ™”π™„ π™”π˜Όπ™‰π˜Ώπ˜Ό π˜Όπ™†π™€ π™Žπ˜Όπ™ˆπ™π™‰ π™†π™π˜Ώπ™„π™‰ π™ƒπ˜Όπ™‡π˜Όπ™‡ π™Šπ™‰π™‡π™„π™‰π™€ 𝘿𝘼 π™’π˜Όπ™”π˜Όπ™ π™ƒπ˜Όπ™‰π™‰π™ π™’π˜Όπ™π™Š (π™Žπ™ˆπ˜Όπ™π™ π™‹π™ƒπ™Šπ™‰π™€)πŸ“±

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Whatsapp no
08056338862

29/12/2023

QAFILATUL MAHABBAH
Ta Ƙasa Baki Ɗaya

ƘarΖ™ashin Jagorancin
Sheikh Prof. Ibrahim Ahmad MaΖ™ari
(Imam National Mosque Abuja).

Na Farin Cikin Gayyatar
Al'umar Musulmi
Zuwa Wajen

ZIKIRIN JUMA'A/MUHADHARAAT/FREE-KHUƊBAH

MALAMAI MASU GABATARWA:-
* Prof. Ibrahim Ahmad Maqari
* Sheikh Mustapha Adinga
* Sheikh Munir Adam Koza
* Sheikh Modibbo Khalil
* Dr Dalhat Ibrahim pataskum
* Dr Usman Ibrahim HaΙ—ejia
* Alkali (Dr) Samin Dalhat

WaΙ—annan Taruka Zasu Gudana ne Kamar Haka:-

1. FREE-KHUƊBAH
Rana:- Juma'a 29th December 2023.
Wuri:- Masallacin Juma'a na Kabala Guest-In, Kabala Costain Kaduna.
Lokaci:- 1:00pm

2. ZIKIRIN JUMA'A/MUHADHARA
Rana:- Juma'a 29th December 2023.
Wuri:- Masallacin Juma'a Kasuwan Bacci T/Wada Kaduna.
Lokaci:- 5:30pm - 8:00pm

3. MUHADHARA
Rana:- Asabar 30th December 2023.
Wuri:- Masallacin Juma'a na Kasuwar Kawo-Kaduna.
Lokaci:- 10:00am

4. MUHADHARA
Rana:- Litinin 1st January 2024.
Wuri:- Masallacin Juma'a na Marigayi Sheikh Rufa'i Abduljalil dake Makwa Road By Makarfi Road Rigasa Kaduna.
Lokaci:- 10:00am

Allah Ya Bada Ikon Halarta Amin

25/12/2023

Address

Nf11 Maiduguri Road
Abuja

Telephone

+2348066008137

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when π™ˆ 𝘼𝘽𝘽𝘼 π™„π™Žπ˜Όπ™ƒ π™Žπ™ˆ π™ˆπ˜Όπ™‰π˜Όπ™‚π™€π™ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to π™ˆ 𝘼𝘽𝘽𝘼 π™„π™Žπ˜Όπ™ƒ π™Žπ™ˆ π™ˆπ˜Όπ™‰π˜Όπ™‚π™€π™:

Videos

Share

Nearby media companies