ALLAH yajikan sheikh jafar da sheikh Albany zaria

ALLAH yajikan  sheikh jafar da sheikh Albany zaria ALLAH ya gafarta masu Domin tunawa da malaman mu ALLAH ya masu gafara
(1)

15/05/2023

ALLAH yasamuyi mutuwar shahada🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

02/05/2023
30/03/2023
09/03/2023

*Hikimar zance:*
* Yawan jayayya alamace ta kin gaskiya.
* Yawan surutu alamace ta rashin kamala.
* Yawan kyauta alamace ta kauna.
* Yawan kawaici alamace ta mutuntaka.
* Yawan yafiya alamace ta daukaka.
* Yawan yabo alamace ta can-canta.
*Abun mamaki:*
* Idan za'a shiga Masallaci a kyauta ne, amma masu shiga 'yan kadan ne. * Idan za'a shiga gidan fasikanci biya ake, amma masu shiga suna da yawa. * Anya kuwa Jama'a ba barin Aljannah sukeyi kyauta ba, suna siyan wuta da kudin su? *Ka kyale mutum idan kaga yayi shuru:*
* Wani yayi shiru ne saboda lokacin maganar sa ne baiyi ba.
* Wani yayi shiru ne saboda yayi nazarin abun da zai fada.
* Wani yayi shuru ne saboda kawaici irin na sa.
* Wani yayi shuru ne saboda shine dacewa da shi.
*Kada ka dauka Addu'a makami kawai:*
* Makamice ga rago.
* Makamice ga mai karfi.
* Makamice ga Mumini.
* Cikin dare yake tashi ya wasa ta.
* Idan gari ya waye ya fara aikinta.
*Idan kana cikin damuwa mika lamarin ga Allah:*
* Sauraron waraka daga gurin Allah ibada ne.
* Kyautatawa Allah zato ibada ne.
* Yarda da duk wata Kaddra daga Allah ibada ce.
* Tabbas Allah shine mai yaye duk wata damuwa.
*Ka rabu da mutum kawai:*
* Domin shi mutum ba a iya masa.
* Kuma baza a iya masa ba har abada.
* Dan haka rabu da yabon mutum.
* Kawai ka nemi yabo a gurin Allah.
Ya Allah Kasa mu dace Duniya da Lahira,..🤲

Barka da juma'ah💖

25/02/2023
25/02/2023
ALLAHU Akbar yau malan Albany zaria ke cika shekara 9 da rassuwa ALLAH ubangiji yajikansa da rahama🤲
03/02/2023

ALLAHU Akbar
yau malan Albany zaria ke cika shekara 9 da rassuwa ALLAH ubangiji yajikansa da rahama🤲

Kana cikin tafiya sai kaji ance                      👇👇👇          💖ANNABI MUHAMMADU💖  Mizaka ce?
23/01/2023

Kana cikin tafiya sai kaji ance
👇👇👇
💖ANNABI MUHAMMADU💖
Mizaka ce?

23/01/2023

💖MUHAMMADUR Rasulullah 💖
{S A W}

Address

Sabon Gari Kaura Namoda
Kaura-Namoda
Z

Telephone

+2349156112005

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ALLAH yajikan sheikh jafar da sheikh Albany zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ALLAH yajikan sheikh jafar da sheikh Albany zaria:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Kaura-Namoda

Show All