Hk Online Media

Hk Online Media BE CREATIVE NOT RELIANT

An Bude Sabon Gidan Kaji a Garin Kaura Namoda Mai suna AL-NAS GROUP POULTRY FARM Wanda Alh Nasiru Dan Antu ya Bude!Ga Ya...
05/01/2025

An Bude Sabon Gidan Kaji a Garin Kaura Namoda Mai suna AL-NAS GROUP POULTRY FARM Wanda Alh Nasiru Dan Antu ya Bude!
Ga Yadda Farashin yake

Price
Broiler Meat per kg: 3,999
Broiler 2weeks old: 2,450
Broiler day old: 1,350
Noiler day old: 1,050
Noiler 2weeks old: 1,999

Address: opposite Fire service station Kauran Namoda, Zamfara State
07060606450/07084843565.

Ana hasashen litar Fetur na iya dawowa har 700 a cikin wannan shekarar saboda yawaitar Fetur din ga kuma karancin cinaki...
03/01/2025

Ana hasashen litar Fetur na iya dawowa har 700 a cikin wannan shekarar saboda yawaitar Fetur din ga kuma karancin cinakin shi a fadin kasar.
Comrd Abba pantami

Gidauniyar Zinariyar Kaura Haj Fatima Umar Shinkafi Solidarity karkashin Jagorancin Hon Kabiru Oro (Oro Zamfara ta Baiwa...
29/12/2024

Gidauniyar Zinariyar Kaura Haj Fatima Umar Shinkafi Solidarity karkashin Jagorancin Hon Kabiru Oro (Oro Zamfara ta Baiwa Mata 100 Tallafin Kudi domin rage radadi a Garin Kaura Namoda.

Zamu Kawo maku Cikakken Rahoto

An soma Gudanar da aikin Gyaran ido, Hawan Jini da kuma bada Maganin Taipord, Malaria da sauran Chutuka Wanda Gidauniyar...
28/12/2024

An soma Gudanar da aikin Gyaran ido, Hawan Jini da kuma bada Maganin Taipord, Malaria da sauran Chutuka Wanda Gidauniyar Bashir Abubakar Labbo ta dauki nauyi.
Yanzu haka Tawagar Gidauniyar na aiki a Asibitin Khadija Low-cost da kuma Asibitin Mal Ibrahim Isa dake Civil Depence Kaura Namoda.

Zamu kawo maku Cikakken Rahoto

Shugaban Karamar hukumar Mulki ta Birnin Magaji Engr Abdulhadi Ahmed ya Jagoranci kaddamar da Rabon Tallafin Shinkafa ga...
26/12/2024

Shugaban Karamar hukumar Mulki ta Birnin Magaji Engr Abdulhadi Ahmed ya Jagoranci kaddamar da Rabon Tallafin Shinkafa ga 'Yan Gudun Hijira 100 ga mazauna yankunan Birnin Magaji Wanda Mai Daraja Gwamnan Jahar Zamfara Dr Dauda Lawal ya bayar a Fadin wannan Jaha.

Zamu kawo maku Cikakken Rahoto.

Daga Mukhtar El Duniya ShinkafiAssalamu Alaikum. Sunana Mukhtar Elduniya Shinkafi Tsohon S.ATsohon S.S.ATsohon Dan Takar...
24/12/2024

Daga Mukhtar El Duniya Shinkafi

Assalamu Alaikum.

Sunana Mukhtar Elduniya Shinkafi

Tsohon S.A
Tsohon S.S.A
Tsohon Dan Takarar Kansila Shinkafi South.
Tsohon Dan Takarar Chairman Shinkafi Local Government Council.
Tsohon Dan Takarar Dan Majalisar Jahar Zamfara A Shinkafi Da Kewaye.

Bayan Dogon Nazari Da Shawarar Wari, Na Tsaya nayi Nazari Tare Da Dogon Tunanin Game Da Wane Dan Siyasa Ya Kamata Na Goyi Bayansa A Siyasar 2027.

Na tsaya Nayi Tuntunin Cewar Babu wani dan Siyasar Daya Kamata Na Marawa Baya Kamar Dr Aminu Sani Jaji.

Ina Mai Matukar Farin Cikin Sanar da Masoyana da Magoya Bayana Da Masu Bibiyar Shafina Cewar Insha Allah.

Na Yanke Shawarar Marawa Dr Aminu Sani Jaji Baya A Tafiyar Siyasar Shi Ta 2027 Insha Allah.

Na Yanke Wannan Shawarar ne Bisa Nazarin Abubuwa Kamar Hakan.

Dr Sani Jaji Dan zone Dina ne, Zamfara North Wanda Idan Allah yaso Zai iya zama Senator A Zamfara North.

Dr Sani Jaji Mutunne Wanda Yake Taimakon Matasa musamman Ta Hanyar Nema Masu Aikinyi Biya Masu Kudin Makaranta Tare Da Basu tallafin Karatun Da Tallafin Kasuwanci.

Dr Sani Jaji Mutun ne Wanda Yake Mutunta Mutane Musamman Matasa, Tare da Basu Cikakkiyar Kulawa da Kuma Kyautata Masu.

Bawai Na Yanke Wannan Shawarar Domin Cin Mutuncin Wani ko Domin Na Hasala Wani Ba, Koko Domin Sosa ran Wani.

Ina son yan Uwana Matasa Su San Cewar Siyasa Ra'ayice Kowa Mafitarsa yake Nema.

Ina Ganin Kamar Goyawa Dr Aminu Sani Jaji Shine Mafita Gareni, Tare Da magoya Bayana.

Ina Yiwa kowa Fatan Alkairi Tare Da Fatan 'Yan Uwana Zasuyimin Kyakkyawar Fahimta.

Ina mai Bayar da hakuri Zuwa Ga Wadanda Suke Ganin Kamar Nayi Masu Ba daidai Ba, Muyi Siyasa Bada Gaba Ba.

Ba Tare da cin Mutuncin Juna Ba, Ko Kuma Cin Zarafin Junanmu.

Muyi Siyasa Bada Gaba.

Nagode.

Mukhtar Elduniya Shinkafi

21/12/2024
05/12/2024

Sani Musa Sani

Yan majalisar dattawa Bamu da cikakkar masaniya gamedaDokar  harajinSend Barau jibril
30/11/2024

Yan majalisar dattawa Bamu da cikakkar masaniya gameda
Dokar harajin
Send Barau jibril

MD na wannan gidan talabijin Sani Musa Sani yasamu rauni sanadiyyar hatsari Amma dai yanaji sauki yanxu haka.Allah ubang...
27/11/2024

MD na wannan gidan talabijin Sani Musa Sani yasamu rauni sanadiyyar hatsari Amma dai yanaji sauki yanxu haka.
Allah ubangiji ya tsare gaba

Trump ya kammala haɗa majalisar zartaswarsa da naɗin sakatariyar noma.BBC Hausa
24/11/2024

Trump ya kammala haɗa majalisar zartaswarsa da naɗin sakatariyar noma.
BBC Hausa

22/11/2024

Kai tsaye tare da Ahmad Aminu Alqaurwy

Gidauniyar Engr Bashir Abubakar Labbo ta kaddamar da Rabon Tallafin Kayan Makaranta ga Dalibai 210 da kuma Littafai Dubu...
18/11/2024

Gidauniyar Engr Bashir Abubakar Labbo ta kaddamar da Rabon Tallafin Kayan Makaranta ga Dalibai 210 da kuma Littafai Dubu hudu (4000)ga Marayu da marasa karfi a Garin Kaura Namoda.
Hakazalika Gidauniyar ta raba Jikka, Biro da pencil ga Daliban.

Zamu kawo maku Cikakken Rahoto daga Baya.

SANI MUSA SANI

16/11/2024

Sanarwa Ta Musamman Daga Gidauniyar Engr. Bashir Abubakar Labbo Kaura Namoda

15/11/2024

Kadan daga cikin zantawarmu da Dan Takarar chairman karamar hukumar mulki ta Kaura Namoda
Comr Munir Haidara kaura

Za'a daina zaman duhu a jihohohin Arewa kamfanin TCN ya ce yanzu ya kammala gyara layukan wutar Arewa. Ana sa ran Arewa ...
15/11/2024

Za'a daina zaman duhu a jihohohin Arewa kamfanin TCN ya ce yanzu ya kammala gyara layukan wutar Arewa. Ana sa ran Arewa maso Yamma da Arewa maso Gabas za su samu karin wuta. Shin ko kuna samun wuta a yanzu haka?

Address

Emir Palace Kaura Namoda
Kaura-Namoda

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hk Online Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share