Unique Media

Unique Media Unique Media
(Ethics and Professionalism)
(2)

25/11/2024
07/11/2024

Sandamu local Government Vaccination Exercise Against Cattle, Sheep And Goat for athebyear 2024

19/10/2024

Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jihar katsina Mal.Faruq Lawal HCIB Ya Kai ziyarar jajantawa a Garin Jigawa

SAKON TAYA MURNAR NADIN SARAUTUN DA MAI MARTABA SARKIN KATSINA YAYI,Mai Girma Hon Musa Adamu (Dankafin Katsina Na 1) Kwa...
27/09/2024

SAKON TAYA MURNAR NADIN SARAUTUN DA MAI MARTABA SARKIN KATSINA YAYI,

Mai Girma Hon Musa Adamu (Dankafin Katsina Na 1) Kwamishinan ma'aikatar Lafiya na jihar katsina yana taya mataimakin Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Farouk Lawal Jobe, Shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Katsina, Honorable Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri da ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Musawa da Matazu, Honorable Abdullahi Aliyu General murnan naɗin da Sarkin Katsina ya yi ma su na sarauta.

Mai Girma Dankafi ya bayyana cewa lallai masarautar Katsina ta yi tunani mai kyau wajen zabar sarautun da aka na su sannan kuma ya yi addu'ar Allah ya cigaba da yi ma su jagoranci.

INALILLAHI WA INNA ILLAIHIR RAJI UN A yaune aka tashi da alhinin rasuwar Alhaji Buhari Kanyi DAWISUN KASAR HAUSA A katsi...
17/09/2024

INALILLAHI WA INNA ILLAIHIR RAJI UN A yaune aka tashi da alhinin rasuwar Alhaji Buhari Kanyi DAWISUN KASAR HAUSA A katsina Muna adu ar Allah ubangiji ya gafarta mashi yasa aljana ta zama makoma

Labari cikin hotuna: Masu zanga-zanga sun fara tururuwa a Legas, A Kono kuwa Matasa sun fara kone-kone a t**i.
01/08/2024

Labari cikin hotuna: Masu zanga-zanga sun fara tururuwa a Legas, A Kono kuwa Matasa sun fara kone-kone a t**i.

Cikin Lumana An Fito Zanģa-Zañga A Birnin Dutse Jihar Jigawa.
01/08/2024

Cikin Lumana An Fito Zanģa-Zañga A Birnin Dutse Jihar Jigawa.

Labarin Cikin Hotuna: Yadda Zanga-zangar lumana ta kachame a birnin Katsina
01/08/2024

Labarin Cikin Hotuna: Yadda Zanga-zangar lumana ta kachame a birnin Katsina

Yadda ake gudanar da zanga zangar lumana a garin Jos
01/08/2024

Yadda ake gudanar da zanga zangar lumana a garin Jos

SUBHANULLAH: Yadda ɓarayi s**a fasa shagon wani ɗan kasuwar Wayoyi, inda s**a sace kaya masu yawa, a unguwar Sabon Layi ...
02/07/2024

SUBHANULLAH: Yadda ɓarayi s**a fasa shagon wani ɗan kasuwar Wayoyi, inda s**a sace kaya masu yawa, a unguwar Sabon Layi da ke birnin Katsina.

17/06/2024

Shiri na musamman kan Ziyarar gani da ido da Kwamishinan Ma'aikatar Wasanni da cigaban Matasa, Alhaji Aliyu Lawal Zakari Shargalle ya gudanar domin farfaɗo da filayen wasannin dake faɗin Jihar Katsina tare da Gina wasu sabbi a Ƙananan Hukumomin Charanchi da Ɗanja.

Call now to connect with business.

PHOTONEWS:   Protest Commences In Lagos Amid Tight Security
12/06/2024

PHOTONEWS: Protest Commences In Lagos Amid Tight Security

06/06/2024

Alhdllh ❤️ 🙏

Masu latsa kuɗin gaibun intanet sun shiga ruɗu biyo bayan raɗe-raɗin rashin fashewar Tapswap da s**a tsammata da wuri.
03/06/2024

Masu latsa kuɗin gaibun intanet sun shiga ruɗu biyo bayan raɗe-raɗin rashin fashewar Tapswap da s**a tsammata da wuri.

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Unique Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Unique Media:

Share


Other Broadcasting & media production in Katsina

Show All