AL-MIRAR TV

AL-MIRAR TV Islamic preachers

Masha Allah!!||Gwamnan Kebbi ya bawa dan Marigayi Sheikh Giro MukamiGwamnan jihar Kebbi, Nasiru Idris (Kauran Gwandu), y...
10/09/2023

Masha Allah!!||

Gwamnan Kebbi ya bawa dan Marigayi Sheikh Giro Mukami

Gwamnan jihar Kebbi, Nasiru Idris (Kauran Gwandu), ya nada Hussaini Abubakar Giro, mukamin mamba a hukumar jin dadin Alhazai ta jihar, domin ya maye gurbin mahaifinsa, Marigayi Sheik Abubakar Giro Argungun, wanda ya rasu a baya bayan nan.

Mai magana da yawun gwamnan, Ahmed Idris, ne ya bayyana haka cikin sanarwar da kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN) ya fitar a ranar Lahadi.
-mirar TV

Bawan allah, insha Allah kana aljanna firdaus- Sheikh abubakar giro argungu
07/09/2023

Bawan allah, insha Allah kana aljanna firdaus- Sheikh abubakar giro argungu

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, allah ka jikan babban malaminmu kuma uba sheikh abubakar giro argungun.. Allah yasa ...
06/09/2023

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, allah ka jikan babban malaminmu kuma uba sheikh abubakar giro argungun.. Allah yasa ya huta ameen

Ku sanya malaminmu cikin addu'a Dr. Bashir Aliyu, za'ayi mashi aiki
21/05/2023

Ku sanya malaminmu cikin addu'a Dr. Bashir Aliyu, za'ayi mashi aiki

Ya kai dan'uwa musulmi daure ka saka jari domin taimaka ma marayu kuma domin lahirarka, daure ka saka ko da 1k ko abunda...
30/04/2023

Ya kai dan'uwa musulmi daure ka saka jari domin taimaka ma marayu kuma domin lahirarka, daure ka saka ko da 1k ko abunda Allah ya h**e maka domin neman lahirarka... Manzon Allah S.A.W yana tare da mai taimaka ma maraya wuri daya acikin gidan aljanna...||Allah ya bamu iko ameen.

Allah yasa mu dace sanarwa daga Dr. Ahmad Filin Samji
-mirar Tv

INNAA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RAJI'UNAllah ya yi wa Sheikh Kabir Ahmad Azare rasuwa.Shehin Malamin ya rasu ne bayan fama...
30/04/2023

INNAA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RAJI'UN

Allah ya yi wa Sheikh Kabir Ahmad Azare rasuwa.

Shehin Malamin ya rasu ne bayan fama da jinya a babban asibitin "Medical Center" dake garin Azare a jahar Bauchi.

Za'a gabatar masa da janaza da misalin karfe 10:00am na safe a kofar gidan marigayin dake unguwar Makara huta anan cikin garin Azare dake karamar hukumar Katagum a jahar Bauchin Naijeriya insha Allah.

Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, a madadin kungiyar wa'azin musulunci ta JIBWIS a tarayyar Naijeriyar na mika ta'aziyya ga 'yan uwa da iyalai, a'ummar garin Azare da ta karamar hukumar katagum, dama jihar Bauchi da kasa baki daya na alhini akan rasuwar wannan bujumin Malami wanda ya yiwa addini hidima tun yana matashi har zuwa lokacin rasuwar sa.

Allah ya jikansa da rahama, ya kyautata makwanci. Amin

Kar ka taba yiwa  kaddarar wani dariya domin bakasan yanda taka kaddarar zatazoba ranaku juyawa suke yau gareka gobe ga ...
29/04/2023

Kar ka taba yiwa kaddarar wani dariya domin bakasan yanda taka kaddarar zatazoba ranaku juyawa suke yau gareka gobe ga wanin ka...

25/04/2023

Ajiye kare a gida yana rage ma mutum lada ||Dr. Ahmad Filin Samji

Alhamdulillah!! an ga jinjirin watan karamar sallah a kasar saudia  masha Allah!!
20/04/2023

Alhamdulillah!! an ga jinjirin watan karamar sallah a kasar saudia masha Allah!!

31/03/2023

Guzurin Ramadan- sheikh ja'afar mahmud Adam

18/02/2023

Allah kasa mu rabauta duniya da lahira

13/12/2022
06/12/2022

Karatun Mal Nura a Yar'adua Assalafy

02/12/2022

Karatun littafin Shama'il Muhammadiyya na Dr Ahmad F/samjib

20/10/2022

DÁ ƊUMÍ ƊUMÍ: Sheíkh Aminu Ibrahìm Daúrawa Zaí Angwancé Da Matashíyar Búdúrwa, Hafízar Al-Qur'aní, Haulatu Amìnu Ishaq, Ranar Juma'a Maì Zúwa A Garín Gusau Dake Jìhar Zamfara

Allah ya basú zaman Lafíya, Ameen.

-mirar Tv

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AL-MIRAR TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AL-MIRAR TV:

Videos

Share