Siyasarmu a Yau

Siyasarmu a Yau Sai mun tabbatar da ingancin labari kafin mu sanar da shi. Takenmu shine "Murucin kan dutse baka fito ba sai da ka shirya" Gaskiya Dokin Karfe.
(3)

Siyasarmu a Yau shafi ne da zai rika zakulo muku labaran da s**a shafi siyasar Nigeria k**a daga matakin kasa har ya zuwa na jihohi da kananan hukumoninsu. A waje daya kuma zai rika yi muku fashin baki akan dai siyasar Ta Nigeria ba tareda jin tsoro ko fargaba ba. Sashi na 39 na kundin tsarin mulkin Nigeria shine ya bamu damar fadin ra'ayinmu ba tareda cin mutumci ko kyara ba.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Siyasarmu a Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Siyasarmu a Yau:

Share