Bayanin Sen. Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso a yayin da ya karbi bakuncin kungiyar tsofaffin daliban Governor's College a gidansa dake kan titin Miller a birnin kano.
A yayin tattaunawar Kwankwaso ya yi bayanai da suka shafi bangaren Ilimi da irin koma bayan da ilimin ya samu a Gwamnatin Ganduje.
Muna tare da Engr Rabiu Musa Kwankwaso daga yanzu har a kare siyasar Najeriya, kuma mu shine alkibilarmu a siyasance, cewar Hon. Aɗɗa'u Aminu Liman Gani shugaban kungiyar kungiyar National Responsible Youths Organisation of Nigeria.
Shirin Kowanne Tsuntsu shirine da zai ke kawo muku tattaunawa da ƴan siyasa daga jam'iyyu daban-daban. Zaku iya tuntubar mu ta WhatsApp 09124849318 domin shigowa cikin shirin.
Zuwan tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari kenan Filin wasa na Sarki Umar Faruq Umar da ke Daura.
Pls share this post
A taimaka a yayata (share) wannan bidiyon #fikira24hausa #ECOWAS #news #fikira24 #BBC #BBCHAUSA
Shawarwari daga Fikira24 Hausa
Yayin da ƴan Najeriya ke ci gaba da tsintar kansu a wani mawuyacin hali, masana tattalin arziki sun bada wasu shawarwarin yanda za'a iya kaucewa wannan yanayi.
Hajara Ladan 👇👇👇