Abdullahi Abubakar

Abdullahi Abubakar ____Allah first my family my____ ____happiness political activity___ ___friendly proud to be Muslim__

Ina hada sunan kowa gama su buqata
14/10/2024

Ina hada sunan kowa gama su buqata

Alhmdllh
14/10/2024

Alhmdllh

Ga mai bukata yayi man magana ina mashi shima na sunan sa ko na budurwar sa
13/10/2024

Ga mai bukata yayi man magana ina mashi shima na sunan sa ko na budurwar sa

09/09/2024

M_U_H_A_M_M_A_D ﷺ.💞

13/07/2024

Mai sona

10/07/2024

Allah ubangiji ya Karbi abin Sona DUK irin son da nake Masa
Kakana Allah ya jikanka da gafara Allah yasa aljannace makomarka amen

28/06/2024

ANYI WA AZI KUMA WA AZI YA SHIGA JIKIN MU JIKIN DUK YA MUTU MUN KASA SALLAH TUNJIYA

15/06/2024

Ya Allah a wannan Rana irin ta yau mai albarka Allah ina rokan ka dağa kasar zuciyata 😭Ya Allah ka amsa mani roko na kayafemin damuwata Allah ka yafe min laifukana, ka jibinci al’amarina ka Bamu mai kyau a gidan duniya da lahira Ya Allah

11/06/2024
11/06/2024

Three brohters

💥 CONGRATULATIONS TO ME.......Allahu Akbar A Safiyar  Nan Yau Allah Ya Kaddare Ni Da Samun Kyautan Mota Sabuwa Kirar Peu...
11/06/2024

💥 CONGRATULATIONS TO ME.......

Allahu Akbar A Safiyar Nan Yau Allah Ya Kaddare Ni Da Samun Kyautan Mota Sabuwa Kirar Peugeot , Nidai Duk Ihun Motar Da Nakeyi Ban Taba Dauka Hakan Xata Kasance Nan Kusa Ba.

Ina Mika Sakon Godiya Ga Masoyina Allah Ya Karawa Dukiya Albarka Da Nisan Kwana Mai Albarka.

Allah Nagode Maka Nima Yau Na Huta Da Gori Da Tsokanan Jama'a Alhamdulillah.

Haka zan Rubuta Randa Allah Ya Kawo Motar Yanxu Gwadawa Nakeyi Naga Masoyana kuma koba komai na razana talauci Alkur'an.
😁😁😀😀

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdullahi Abubakar:

Videos

Share


Other Digital creator in Kano

Show All