S-Radio Nigeria

S-Radio Nigeria Kasance Da S-Radio 104.1, Garkuwar Al'umma Domin Samun Gamsassun Labarai Da Kayatattun Shirye-Shirye.

Zuwa yanzu dai mai tsaron ragar Manchester United, Andre Onana, shi ne mai tsaron ragar da aka fi zura wa kwallo a gasar...
30/11/2023

Zuwa yanzu dai mai tsaron ragar Manchester United, Andre Onana, shi ne mai tsaron ragar da aka fi zura wa kwallo a gasar zakarun nahiyar Turai ta wannan kakar.

Me kuke ganin ya janyo hakan???

Kotun daukaka kara ta sauke Gwamnan Plateau na PDP Ta bawa Apc...
19/11/2023

Kotun daukaka kara ta sauke Gwamnan Plateau na PDP Ta bawa Apc...

17/11/2023

Jawabin gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, kan hukunci da kotun daukaka kara ta yanke a yau...

Kotun daukaka kara dake Abuja ta tabbatar da Nasiru Yusuf Gawuna na APC a matsayin halastaccen Gwamnan Jihar Kano, ta ko...
17/11/2023

Kotun daukaka kara dake Abuja ta tabbatar da Nasiru Yusuf Gawuna na APC a matsayin halastaccen Gwamnan Jihar Kano, ta kori karar da Abba Kabir Yusif na NNPP ya shigar gabanta.

Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta ayyana zaben Gwamnan Jihar Zamfara a matsayin “inconclusive”, wato wanda bai kammala b...
16/11/2023

Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta ayyana zaben Gwamnan Jihar Zamfara a matsayin “inconclusive”, wato wanda bai kammala ba.

A hukuncin da ta yanke a Yau Alhamis, Kotun ta ba da umarnin sake zaben a ƙananan hukumomi uku da s**a haɗa da Maradun da Birnin-Magaji da Bukyun.

Zaben zai kasance ne tsakanin Dauda Lawal Dare na PDP da Bello Matawalle na APC.

KOTUN DAUKAKAR ZABE TA SANYA GOBE JUMA'A 17-11-2023 RANAR YANKE HUKUNCI AKAN ZABEN JIHAR KANO...
16/11/2023

KOTUN DAUKAKAR ZABE TA SANYA GOBE JUMA'A 17-11-2023 RANAR YANKE HUKUNCI AKAN ZABEN JIHAR KANO...

14/11/2023

Gwamnatin Tarayya Ta Yi S**a Kan Yajin Aikin Kungiyar Kwadago....

Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta ayyana Uzodimma na Jam’iyyar APC a matsayin wanda ya yi nasarar lashe zaben gwamnan imo.
12/11/2023

Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta ayyana Uzodimma na Jam’iyyar APC a matsayin wanda ya yi nasarar lashe zaben gwamnan imo.

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta sanar da dakatar da gudanar da zabe a wasu wurare a jihar Kogi, sak**akon...
12/11/2023

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta sanar da dakatar da gudanar da zabe a wasu wurare a jihar Kogi, sak**akon wasu rahotanni da aka samu na magudin zabe.

Dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kogi, Sanata Dino Melaye, ya lashe akwatin zabensa.
12/11/2023

Dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kogi, Sanata Dino Melaye, ya lashe akwatin zabensa.

A yayin da     ta tsallaka zuwa matakin zagaye na 'yan 16 (Knockout Stage)  bayan ta lallasa     daci 3-0 ta hannun yan ...
09/11/2023

A yayin da ta tsallaka zuwa matakin zagaye na 'yan 16 (Knockout Stage)
bayan ta lallasa daci 3-0 ta hannun yan wasan ta Brahim Diaz, Vinicious, da Rodrygo .

Ita kuwa Manchester United tayi Rashin Nasara
FT: 4-3

Rasmus Hojlund ⚽ 3' 28'
Fernandez ⚽ (PEN) 69'

Mohamed Elyounoussi ⚽ 45'
Diogo Gongalves ⚽ (PEN) 45+9'
Lukas Lereger ⚽ 83'
Roony Bardghji 88'

Itama Arsenal Ta lillisa Sevilla

FT: 2-0









Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kura da Madobi da Garun M...
06/11/2023

Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kura da Madobi da Garun Malam, Yusuf Umar Datti, na Jam’iyyar NNPP...

Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yi zamanta na farko kan sauraren karar da gwamnan jihar Kano, Abba K. Yusuf ...
06/11/2023

Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yi zamanta na farko kan sauraren karar da gwamnan jihar Kano, Abba K. Yusuf ya shigar kan hukuncin da kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar ta yanke na tsige shi daga kujerar gwamna da tabbatar da Dr. Nasiru Gawuna a matsayin wanda ya yi nasara.

Idan dai baku manta ba, kotun sauraren korafe-korafen zaben Gwamnan Kano mai alkalai uku a karkashin mai shari’a Oluyemi Akintan Osadebay ta tsige Abba K. Yusuf daga kujerar gwamnan Kano a ranar 20 ga watan Satumba, 2023, bayan kotun ta zare kuri’u 165,663 da ta ce ba su cika ka’idar zama halastattun kuri’u ba.

Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a sashin shari’a na karamar hukumar Ikot Ekpene a jihar Akwa Ibom ta yankewa wani m...
05/11/2023

Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a sashin shari’a na karamar hukumar Ikot Ekpene a jihar Akwa Ibom ta yankewa wani matashi dan shekara 25, Idorenyin Udoh Umoh, hukuncin daurin shekaru 14 a gidan yari bisa samunsa da laifin yiwa wata yarinya ‘yar shekara 17 fyade.

Acewar takardun kotun, tun a watan Mayun 2022 ake shari’a da matashin kan laifin yi wa yarinyar fyade a karamar hukumar Ikot Ekpene.

Yadda aka Farje Gumi Gasar Priemer Ta kasar England
05/11/2023

Yadda aka Farje Gumi Gasar Priemer Ta kasar England

Yadda Table Yake a Shekarar 2023/2024 Wasanni 11 || Laliga Santander ta kasar Spain
05/11/2023

Yadda Table Yake a Shekarar 2023/2024 Wasanni 11 || Laliga Santander ta kasar Spain



04/11/2023

Jami'an tsaro sun k**a wadanda s**a sace motar Dangote...

Za'a fara shari'ar Zaben gwamnan Kano a kotun daukaka karaKotun Daukaka Kara za ta yi zama na farko a  ranar Litinin kan...
04/11/2023

Za'a fara shari'ar Zaben gwamnan Kano a kotun daukaka kara

Kotun Daukaka Kara za ta yi zama na farko a ranar Litinin kan karar da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya daukaka bayan kwace nasarar sa da kotun sauraron Kararrakin zaɓe tayi.

Kotun ta sanya ranar ne bayan Gwamna Abba na Jam’iyyar NNPP ya bayyana hukuncin baya a matsayin rashin adalci.

A hukuncin da kotun farko ta yanke ya ayyana Nasiru Yusuf Gawuna na Jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Gwamnan jihar Kano.

A ranar 20 ga watan Satumba, 2023, alkalan kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano karkashin jagorancin mai Shari’a Oluyemi Akintan Osadebay s**a soke nasarar Abba, bayan sun soke 165,663 daga cikin kuri’un da ya samu, inda kotun tace kuri'un ba masu sahihanci bane.

Alkalan sun soke kuri’un ne bisa hujjar rashin kwanan wata da kuma rashin hatimin Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) a jikin takardun kuri’un, abin da Gwamna Abba ya kira rashin adalci.

A kan haka ne ya daukaka kara tare da bayyana kwarin gwiwar zai samu adalci a kotun gaba.

A ranar 18 ga watan Maris INEC ta ayyana Abba a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Kano da kuri’u 1,019,602 a yayin da Gawuna ya zo na biyu da kuri’u 890,705.

Amma bayan soke 165,663 daga kuri’un da Abba ya samu, kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan ta bayyana bayyana cewa kuri’unsa sun koma 853, 939, a yayin da kuri'un Gawuna 890,705, s**a fi yawa.

Hakazalika kotun ta ayyana Gawuna a halastaccen zabebben Gwamnan Jihar Kano, ta umarci INEC ta ba shi takardar shaidar cin zabe, ta kuma soke na Abba.

02/11/2023

Dandalin Nishadi, Tare Da Ahmad Bifa, Mijin Amaryar Tiktok. Kuma Yayan Humaira Masoyiya...

31/10/2023

Buhari yayi mummunan sakaci a gwamnatinsa, Rarara gaskiya ya fada a wadansu maganganun da ya fada akan shugaba Buhari. ll Hon Gudaji Kazaure...

30/10/2023

Shirin Mu Kewaya Duniya Na Ranar Litinin 30-10-2023 Tare Da Abubakar Rabi'u Dangwauro ..

Zaku iya bayyana mana ra'ayoyinku akan labaran da s**a fi daukar hankalinku a cikin shirin namu...

30/10/2023

Shirin Ibada Daga Tushe, Wanda Muke Gabatarwa Tare Da Sheikh Lawan Triumph

Real Madrid ta doke abokiyar hamayyarta Barcelona a wasan El CLASICOIkay Gundugan⚽Jude Bellingham⚽⚽
28/10/2023

Real Madrid ta doke abokiyar hamayyarta Barcelona a wasan El CLASICO

Ikay Gundugan⚽

Jude Bellingham⚽⚽

Da dumi dumi !Kotu a jihar Adamawa ta kori ƙarar da Binani ta shigar da take ƙalubalantar zaben gwamna Ahmadu Fintiri.
28/10/2023

Da dumi dumi !
Kotu a jihar Adamawa ta kori ƙarar da Binani ta shigar da take ƙalubalantar zaben gwamna Ahmadu Fintiri.

28/10/2023

Wasu daga cikin dillalan simintin BUA a jihohin Legas da Ogun sun bayyana dalilin da ya sa har yanzun suke siyar da buhu kan sama da N5,000...

28/10/2023

Lalacewar Najeriya Ce Ta Bawa Irin Su Rarara Damar Yin Abubuwan Da Suke Yi
Atiku Da Peter Obi Batawa kansu Lokaci Ne
ll Hon Nura Hassan Ungogo

Lalacewar Najeriya Ce Ta Bawa Irinsu Rarara Damar Yin Abubuwan Da Suke Yi ll Hon Nura Hassan Ungogohttps://youtube.com/l...
27/10/2023

Lalacewar Najeriya Ce Ta Bawa Irinsu Rarara Damar Yin Abubuwan Da Suke Yi ll Hon Nura Hassan Ungogo
https://youtube.com/live/DR7elk_-QJY

Lalacewar Najeriya Ce Ta Bawa Irin Su Rarara Damar Yin Abubuwan Da Suke Yi Atiku Da Peter Obi Batawa kansu Lokaci Nell Hon Nura Hassan Ungogo

Idan Baku manta ba A baya Rundunar yan sandan jihar Kano ta dauki lokaci tana neman Abba Burakita wanda har ta sanya kuɗ...
27/10/2023

Idan Baku manta ba A baya Rundunar yan sandan jihar Kano ta dauki lokaci tana neman Abba Burakita wanda har ta sanya kuɗi ga duk wanda ya kawo mata shi.

To Abba Burakita, ya Bayya a babbar shalkwatar hukumar yan sanda dake Bompai, tare da tawagarsa ta mutane 40 A jiya 26th October 2023.

Allah ya kara Bamu zaman Lafiya A jihar mu ta kano da Kuma kasa baki daya.

📷 Abdullahi Haruna Kiyawa

26/10/2023

Shirin Mu Kewaya Duniya Na Yau Alhamis 26-10-2023 Tare Da Ibrahim Sunusi Bakori ..

Zaku iya bayyana mana ra'ayoyinku akan labaran da s**a fi daukar hankalinku a cikin shirin namu...

25/10/2023

Shugaban ƙasar Iran ya bayyana damuwarsa ka rashin haɗin kan ƙasashen Musulmai a kan yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza...

25/10/2023

Shirin Mu Kewaya Duniya Na yau Laraba 25-10-2023 Tare Da Ummi Kabir Ahmad ..

Zaku iya bayyana mana ra'ayoyinku akan labaran da s**a fi daukar hankalinku a cikin shirin namu...

25/10/2023

Hukumar da ke sa ido kan harkokin man fetur, NMDPRA, ta ce yawan man fetur da ake amfani da shi a cikin gida ya ragu sosai daga lita miliyan 66.7, kafin a cire tallafi zuwa lita miliyan 44.3 a kowace rana.

25/10/2023

Yadda Hamas Ta samo Asali.

Shirin Duniya Makwantar Rikici, Tare Da Dr. Bala Muhammad Inuwa, Daga S-Radio Nigeria

25/10/2023

Labaran Rana, Tare da Zainab Ahmad Zubair, Daga Tashar S-Radio Nigeria...
Daga ina Kuke Kallonmu???
zaku Iya Bayyana Mana Ra'ayoyinku Akan Labaranmu da S**a Fi Jan hankalinku

Kwamitin ladabtarwa na hukumar kwallon kafa ta Najeriya, sun ci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Naira Miliya...
25/10/2023

Kwamitin ladabtarwa na hukumar kwallon kafa ta Najeriya, sun ci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Naira Miliyan Daya, sak**akon rashin da'ar magoya bayan kungiyar.

Wannan hukuncin ya biyo baya ne bisa shiga cikin filin wasan Sani Abacha da magoya bayan Kano Pillars s**a yi, lokacin da jagoran yan wasan na Kano Pillars, Rabi'u Ali Pele, ya zurawa kungiyar kwallo a minti na 90+3, a wasan da Kano Pillars ta buga da kungiyar kwallon kafa ta Rivers United, a karshen makon da ya gabata.

Murnar samun wannan nasara a kurarren lokaci ne ya sanya magoya bayan Kano Pillars shiga cikin fili domin tsananin murna. Wanda kuma hakan ya zama dalilin cin tarar kungiyar.

Kwamitin ladabtarwar ya bawa Kano Pillars wa'azin kwanaki 14 domin biyan tarar da aka yi musu.

Dan wasan da yafi kowa shan s**a a Manchester United, Harry Maguire (Jagora), ya zurawa kungiyar tasa kwallo a wasanta d...
24/10/2023

Dan wasan da yafi kowa shan s**a a Manchester United, Harry Maguire (Jagora), ya zurawa kungiyar tasa kwallo a wasanta da ta buga yau.

23/10/2023

Shirin Mu Kewaya Duniya Na Ranar Litinin 23-10-2023 Tare Da Abubakar Rabi'u Dangwauro ..

Zaku iya bayyana mana ra'ayoyinku akan labaran da s**a fi daukar hankalinku a cikin shirin namu...

23/10/2023

Wata kotun majistare da ke zamanta a yankin Igbosere ta yanke wa wani mutum mai suna Dayo Bakare mai shekaru 38 hukuncin daurin shekaru 34 a gidan yari bisa samunsa da laifin yin garkuwa da wata mata ‘yar shekara 27 da haihuwa tun a shekarar 2012.

22/10/2023

Gwamnatin jihar Kaduna ta rufe makarantar 'Al-Azhar Academy dake Zaria' kan zargin mutuwar wani ɗalibin ta mai suna Marwan Nuhu Sambo, bayan an yi masa mummunan hukunci sak**akon rashin zuwa makarantar da ya yi...

CIGIYA !!!Ana cigiyar wannan yaro mai suna Jafar Muhammad Bello, sak**akon batan da ya yi, a Yan balangu dake unguwar Ga...
22/10/2023

CIGIYA !!!

Ana cigiyar wannan yaro mai suna Jafar Muhammad Bello, sak**akon batan da ya yi, a Yan balangu dake unguwar Gama tudu a birnin Kano.

Idan Allah yasa an ganshi a taimaka a kai shi Gidan mai garin Gama ko ofishin yan sanda na Gwagwarwa dake karamar hukumar Nassarawa, ko a kira wadannan lambobin k**ar haka: 08063509859/09019206000.

Fatan za'a taimaka.

Allah yasa a dace.

Address

No. 1 Ibrahim Taiwo Road, Gidan Bello Dandago
Kano
700234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S-Radio Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other Radio Stations in Kano

Show All