Shafin Labarai da Hausa

Shafin Labarai da Hausa Assalam mun bude wannan page domin kawo maku LABARAI DA RAHOTANNI DA KUMA NISHADI KUCI GABA DA BIBIY

Muna maku barka da xuwa wannan page me tarin albarka dazai rika kawomaku lbr da rahotanni masu dumi.

The number of administrative detainees held in Israeli prisons has exceeded 1000 Palestinians, including 2 women and 14 ...
26/05/2023

The number of administrative detainees held in Israeli prisons has exceeded 1000 Palestinians, including 2 women and 14 children.

In Feb 1947, UK decided to end the Palestine mandate after 30 years. The Labour govt wanted to prioritize British needs ...
26/05/2023

In Feb 1947, UK decided to end the Palestine mandate after 30 years. The Labour govt wanted to prioritize British needs amid post-WW2 crisis. Native Palestinians and Zionist settlers both opposed the mandate.

middleeasteye.net/opinion/israel…

25/05/2023

Aliyu Dahiru Aliyu wrote:

Ba a yi wa Muhammad Yusuf rabin abin da aka yi wa Zakzaky ba, amma yau shekaru 14 muna fama da tashin hankali. Sani kawai akai Zakzaky ba dan rigima ba ne shi yasa ake masa haka. Amma da an san zai tashi hankali da neman sulhu za a dinga yi da shi. Sau nawa ana neman sulhu da su Shekau ma? Sau nawa ana zaman sulhu da su Turji? Har fa sarauta aka bawa dan ta'adda a Zamfara don a zauna lafiya.

Har yanzu nunawa ake k**ar Zakzaky dan neman rigima ne. Amma a hakika ni dai ban taba ganin mai hakurinsa a Najeriya ba. Aka kashe masa yaya, bai yi rigima ba. Aka daureshi tsawon shekaru, bai yi rigima ba. Aka kashe masa daruruwan mabiya, bai yi rigima ba. Yanzu an rushe masa makarantu, asibitoci da muhallai, shi ma bai yi rigima ba. Sai ma ya je kotu neman hakkinsa k**ar yadda dokar Najeriya ta tanada, sai wasu su dinga yi masa izgili.

Activists kuma duk kun yi shiru saboda kuna tsaron blackmail din banza da wofi wai kada a ce muku yan Shi'a. Meye amfanin gwagwarmayar da ba za a zageka a cikinta ba? Ashe ma ba gwagwarmaya kake ba. To ko uwar Shi'a za a kiramu sai mun fadi gaskiya. Kullum nunawa ake yan Shi'a yan neman tashin hankali ne a Najeriya, amma ba wadanda aka zalinta a Najeriya s**a ci gaba da zaman lafiya sama da yan Shi'a.

Duk wanda ya yi min hauka kuma yau a comment sai na yi blocking dinsa. Idan ba ka san ma'anar adalci ba to ba bukatar zama da kai, don ban san ranar da za a zalinceni ka dinga jin dadi saboda banbancin fahimta ba. Allah cewa ya yi ko makiyinka ka yi masa adalci. Amma ku dan addininku ma so ku ke a zalinceshi saboda ba kungiyarku daya ba.

*Shugaba Buhari Ya Mika Bayanan Gwamnatinsa Ga Tinubu**Karin Bayani* 👇👇👇👇
25/05/2023

*Shugaba Buhari Ya Mika Bayanan Gwamnatinsa Ga Tinubu*

*Karin Bayani*
👇👇👇👇

Alfijr ta rawaito kwanaki 5 da s**a rage shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya mika takardun mika mulki ga zababben shugaban kasa Tinubu, a rana

Former presidential candidate ordered to pay N40 million fine for seeking to stop Tinubu’s May 29 inaugurationhttps://ww...
25/05/2023

Former presidential candidate ordered to pay N40 million fine for seeking to stop Tinubu’s May 29 inauguration
https://www.intelregion.com/news/former-presidential-candidate-ordered-to-pay-n40-million-fine-for-seeking-to-stop-tinubus-may-29-inauguration/

*🔄 SHARE*

*📰 SOURCE: Intel Region* — Join this group to receive more news updates ↙️ https://chat.whatsapp.com/GFTZ9OPIVD2KuGpqSntAV7

Former presidential candidate has been ordered to pay N40 million fine for seeking to stop Tinubu's May 29 inauguration.

24/03/2023

Labaran Safiyar Juma'a 24/03/2023CE - 02/09/1444AH Ga Cikakkun Labaran Duniyar.

Yau kotun ɗaukaka ƙara take zartar da hukunci kan shari'ar zaben gwamnan Osun.

Sojoji sun ceto mutum 201 daga hannun masu garkuwa da mutane a Borno da Kaduna.

Kwamishinan ƴan Sandan Jihar Ogun, Frank Mba, ya ce akalla mutum 30 ne rundunar ta k**a bisa zarginsu da hannu a rikicin zabe da sayen kuri’u a zaben Gwamnan Jihar da aka kammala.

PDP ta fakatar da Fayose da Shema kan zargin yiwa Jam'iyyar zagon kasa.

INEC ta ayya 29 ga Maris a matsayin ranar zaɓen cike gurbi a jihar Adamawa.

Tsohon kakakin majalisar Gombe, Nasiru Nono ya rasu a hatsarin mota.

Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero da Sarkin Gaya, Aliyu Ibrahim Gaya sun aikewa zababben Gwamnan Jihar, Abba Kabir Yusuf sakon taya shi murnar lashe zaben Gwamnan da aka gudanar.

Kotu a yankin Karu a Abuja, ta yanke wa wani matashi mai shekara 27, Halidu Nuhu, hukuncin daurin shekara hudu a gidan yari, bisa samunsa da laifin satar kayayyaki da amfani da tabar wiwi.

Amurka ta yi barazanar haramta TikTok kan alakar shugaban manhajar da China.

Zanga-zangar Faransa ta juye zuwa rikici mafi muni a wa'adin Macron na biyu.

An kashe mutum 14 a wani hari a arewacin Burkina Faso.

Amurka ta yi wa Uganda barazana kan dokar ɗaure 'yan luwaɗi.

Bayern Munich ta yanke hukuncin korar kociyanta, Julian Nagelsmann, wanda ake sa ran tsohon kocin Chelsea Thomas Tuchel ka iya maye gurbinsa.

Tottenham na iya dauko Nagelsmann domin maye gurbin dan kasar Italiya Antonio Conte, mai shekara 53.

Iran ta bai wa Mata damar kallon wasan sada zumunta tsakaninta da Rasha.

Ronaldo ya kafa tarihin zama dan wasa mafi dokawa kasar sa wasa.

Euro Q.: England taa sami nasara akan Italy da ci 2:1 a wasan jiya.

Euro Q.: Portugal ta sami nasara akan Liechtenstein da ci 4:0 a wasan jiya.

24/03/2023

JUST IN: President has signed 16 Constitution Amendment Bills into Law. By this signing, State Houses of Assembly & Judiciaries now have constitutionally-guaranteed financial independence, while Railways have moved from Exclusive Legislative List to the Concurrent List.

Another landmark change: By virtue of the Presidential Assent, Nigerian States can NOW generate, transmit and distribute electricity in areas covered by the national grid. Wasn't allowed pre-amendment.

This is genuine, realistic Restructuring — through the Constitution.

Prisons" - now known as "Correctional Services" - has also now moved from the Exclusive Legislative List, to the Concurrent List.
Meaning that States now have the power to establish Correctional and Custodial facilities, and State Assemblies have the power to legislate on such.

One of the new Amendments to the Constitution mandates the President and Governors "to submit the names of persons nominated as Ministers or Commissioners within sixty days of taking the oath of office for confirmation by the Senate or State House of Assembly..."

A couple of the Constitution Amendment Bills relate to the change of name of some Local Governments. B'cos LGAs are listed in the Constitution

In Ogun State, Egbado North and Egbado South Local Government Areas are now to be known and addressed as Yewa North and Yewa South respectively.

In Ebonyi, Afikpo North and Afikpo South LGAs are now to be known as Afikpo and Edda LGAs respectively.

CA Bills originally passed by NASS included one for FINANCIAL AUTONOMY for LOCAL GOVERNMENTS, replacing the controversial "State Joint Local Government Account" w/ a new "Local Govt Council Allocation Account"—to be credited directly.
Not enough State Assemblies concurred, sadly.

With Railways moving from Exclusive to Concurrent, it means Rail no longer exclusive preserve of Federal Govt/NASS. States will now be able to MAKE LAWS regulating establishment & operation of rail services WITHIN their territory. Inter-State Rail will remain FGN responsibility.

KATAIMAKAWA YAR UWARKA MACE AKO INA TAKE.Shin kasan halin da kanwarka take a gidan mijinta?Ka ziyarci Yar uwarka a gidan...
23/01/2023

KATAIMAKAWA YAR UWARKA MACE AKO INA TAKE.

Shin kasan halin da kanwarka take a gidan mijinta?
Ka ziyarci Yar uwarka a gidanta na Aure kuyi hira da ita kayi wasa da yaranta ka bata wani abu dai-dai iko na kyautatawa, hakan zai sa taji cewa tana da Uba na biyu mai taimakonta.

Ka daure a yau dinnan ko naira dari biyar ne ka aika Mata dashi hakan zaisa ta farin ciki sosai, awannan yanayin da akeciki.

Ku tausayawa yan uwanku mata da suke gidan Aure ku jasu a jiki ku dinga tuntubar su akan yanayin zamansu, kuna yi musu nasiha da basu shawarwari lokaci Zuwa lokaci, hakan zai toshe wasu matsalolin gidan aure masu yawa. ALLAH YA SA MUDACE Ameen

*KUNGIYAR YARBAWA SUN GINDAYA WA BOLA TINUBU SHARADI NA KABILANCI MAI TSAURI*Hadakar Kungiyar Yarbawa ta Duniya sun fita...
27/10/2022

*KUNGIYAR YARBAWA SUN GINDAYA WA BOLA TINUBU SHARADI NA KABILANCI MAI TSAURI*

Hadakar Kungiyar Yarbawa ta Duniya sun fitar da sharudan da sukeso Dan takarar APC Bola Tinubu ya dauka yayi musu alkawarin zai cika kafin su goyi bayansa.

Sharudan sune :

1. Tabbacin samun tsaron yankin yarabawa ta hanyar bawa kungiyarsu ta tsaro Mai suna AMATRKUN mak**an tsaro da zasuyi amfani dashi

2. Gyarawa ko rusa tsarin Shiyya Shiyya guda 6 na kasar Nigeria (Geo Political zones), tsarin da zai fitita yankinsu na Yarbawa

3. Hade yarukan da suke da dangantaka da Yarbawa mazauna jihar Kogin Arewacin Nigeria da sauran jihohi su shige cikin daular Yarbawa Oduduwa People's Congress (OPC)

4. Hanyoyin ruwa da kasa mallakin shiyyoyi sai an basu tsaro da kulawa ta yadda kowanne Dan kasa zai samu yancin amfani dasu babu bangaranci.

5. Sai an kirkiri Kotu mallakin Yarbawa (Southwest Area Court) wacce zata Kare muradu da martabar yarabawa zalla

6. Sai an kirkirar musu hukumar tattara haraji ta shiyyar yarabawa zalla (Southwest Inland revenue).

7. Sai an kirkirar musu hukumar kula da wutar lantarki mallakin kansu Yarbawa zalla (Southwest Electricity Power Generation )

8. Sai an Kirkiri hukumar Tattara bayanai mallakin yarabawa zalla (Southwest Database )

9. Sai an kirkiri hukumar sadarwa ta yankin Yarbawa (Southwest Communication Network )

10. Ajiye tsarin addinai a gefe wajen zaben shugabanni, babu maganar idan Musulmi yayi sai Christian yayi, kowa zai iyayi babu adadi.

11. Tabbacin kowanne Yanki a Nigeria sai sun bi tsari, dokoki, yarjejeniya da kaidar da hukumomin duniya (United Nation ) S**a gindaya.

Wannan sune sharudan da Tarayyar kungiyar Yarabawa na Duniy ta gidaya wa dan uwansu Bayarbe Bola Tinubu Kuma ta mika sama da sharadin sai ya amince ya saka hannu kafin su goya masa baya

A takaice idan aka cika musu wannan sharuda shikenan tarayyar Yarbawa sun zama kasa Mai cikakken iko.

Duk Dan Arewa Mai tunani ya k**ata yayi duba na tsanaki akan wannan yarjejeniya domin gudun fadawa hannun 'yan mulkin mallaka

Hakika duk wanda ya bada goyon baya a zabi Tinubu to ya kwana da sanin cewa ya amince a mayar da yankin Arewacin Nigeria saniyar ware, ya amince a danne wa 'yan Arewa dukkan 'yanci da walwala
‏‏حسبنا الله ونعم الوكيل

Allah Ka bamu mafita na alheri

Datti Assalafiy

27/09/2022
Irin abubuwanda BBC bata kawo maku...  Iyayen sharri ya k**ata muga kun yaɗa ma duniya cewa Iraniyawa na goyan bayan hij...
27/09/2022

Irin abubuwanda BBC bata kawo maku...

Iyayen sharri ya k**ata muga kun yaɗa ma duniya cewa Iraniyawa na goyan bayan hijabi, Ƴan tsirarun da s**a tada hankali ƴan Koren ƙasashen Turai ne.

YADDA JANA'IZAR YAN SANDA BIYU DA MASU TAYAR DA TARZOMA KIYAYYAR DA TSARIN MUSULUNCI  S**A KASHE A JAMHURIYAR MUSULUNCI ...
27/09/2022

YADDA JANA'IZAR YAN SANDA BIYU DA MASU TAYAR DA TARZOMA KIYAYYAR DA TSARIN MUSULUNCI S**A KASHE A JAMHURIYAR MUSULUNCI TA KASAR IRAN TA GUDANA A BIRNIN MASHAD.

Iranians hold a funeral procession for two security officers who lost their lives during recent riots in the country, in the city of Mashhad.

08/09/2022
Nigeria 2023..............✊Tabbas Tana Bukatar Mutum Mai Karfin Koshin Lfy........🏃🏻‍♂️      Mafitarmu Itace Jam'Iyyar P...
07/09/2022

Nigeria 2023..............✊

Tabbas Tana Bukatar Mutum Mai Karfin Koshin Lfy........🏃🏻‍♂️

Mafitarmu Itace Jam'Iyyar PDP Wadda Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa.
Yakewa Takara A Zaben Dake Tafe Muna Addu'Ar Allah Ka Tabbatar Mana Da Nasara Da Sa'A Cikin Sauki Da Saukakawar'ka....🙏

Allah Kacece Nigeria Daga Hannun Gwamnatin Jam'Iyyar APC.....

Wacce Ta Gaza Samar Da Abubuwan More Rayuwar Talakan Kasarmu Tagado.
2023 Al'Ummar Nigeria Da Jihar Kanon Dabo Mafita In Sha Allahu Jam'Iyyar PDP Akwai Alheri Allah Ka Tabbatar Mana Da Alherinka Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum Allah 🙏

Sako Daga
.✍🏼

07/08/2022

DR SANI UMAR RIJIYAR LEMO YANA MAGANA AKAN BID'AR CIKA CIKI RANAR ASHURA

31/07/2022

Manyan 'yan siyasar Kiristocin Arewacin Nigeriya sunyi zama na musamman game da yadda zasu fuskanci siyasar 2023.
Jagororin zaman sune Dogara Yakubu daga jihar Bauchi, Babachir David Lawal, daga Adamawa da Samuel Ortom daga Benue.
Hankalin su yayi matukan tashi da manyan jam'iyyun kasar s**a tsayar da Musulmi gaba daya, APC Musulmi, PDP Musulmi, NNPP Musulmi, PRP Musulmi, kuma mun samu rahotannin dake nuna cewa a boye suna shirya goyon bayan Peter Obi na Labour Party ba tare da sun fice daga jam'iyyun su ba.

Rahotannin da muka samu suna nuna cewa dukkan Kiristoci an umarce su dasu zabi Peter Obi, kuma ba zasu yi masa kamfen mai karfi a bayyane ba sai dai kawai ayi mamakin sak**akon zaben da zai fito a ranar zaben shugaban kasa.
Ko yau Asabar a Lagos an k**a Na'urar yin Rijistar katin zabe a wata babbar Cochi, ana yin katin zabe a boye wa mabiya dake Cochin.
Daga baya jami'an 'yan sanda sun gano kuma sun k**a wadanda s**a shiga da Na'urar katin zaben.

A wani rahoton da ake kwarmata mun ance a yanzu haka ana kiyasin an ajiye tsaban kudin da s**a kai Naira Biliyan 147 domin sayan kuri'u wa Peter Obi acikin Musulmi, da sayan Malamai da Sarakunan gargajiya, tare da jami'an hukumar zabe a kowane mataki.
Haka kuma ana da zato mai karfi na hadin gwuiwa da neman taimako daga fadar Paparoma wa takarar Peter Obi da kuma shigar da International Communities cikin sha'anin takarar.

Sunyi shiri sosai fiye da yadda mutane suke zato ko suke tsammani.
Kudaden da

31/07/2022

YADDA ZAKA GANE KAI
MUSULMIN KIRKI NE 10

1) Zakaga kafi damuwa da sallah akan komai, zakaji bakada nitsuwa har sai kayi sallah, kuma zakaji sallah k**ar jirgine dazai kaika wajen Allah cikin aminci da dacewa.

2) Zakaga kafi mutumta iyayenka akan kowa, sannan kuma kafi kyautata ma iyayenka akan kowa, sannan kuma zakaga sunfi kowa daraja a wajenka.

3) Zakaji damuwa idan baka da tsarki, sannan kuma zakaga k**ar mutuwa zata riskeka idan baka kasance cikin tsarki ba.

4) Zakaji abinda kafi tunawa a rayuwarka shine mutuwa, sannan kuma bazakaji nitsuwa ba idan dare yayi har saikayiwa kanka hisabi kuma ka samu kanka cikin Alkhairanka sunfi yawa.

5) Zakaga kana kuka da kukan Al'ummah, kuma kana farin ciki da farin cikin marasa ƙarfi.

6) Zakaga kana tausayin wanda bayida sani, ma'ana wanda yakeyin abu cikin jahilci.

7) Zakaga mutanen banza suna ƙinka, mutanen kirki kuma suna sonka, sannan kuma mutanen banza suna daina magana idan s**a ganka, mutanen kirki kuma suna ƙara ƙwazo idan s**a ganka.

8) Zakaga kanason yaɗa sallama tsakanin mutane, sannan kuma zakaga kana sake fiska hatta ga Wanda baya ganinka (makaho).

9) Zakaga kafiso kasha wahala kafin ka samu, sannan kuma bakaso kaci haram komin ƙarancin sa.

10) Zakaga bakaso kayi saika tambaya umarnin Allah ne, kokuma umarnin Manzon sa, sannan kuma baka amfani da ra'ayin kanka.

Ya Allah duk wanda ya yaɗa wannan karatun ka yaɗa sunanshi a mafi girman Aljannah (fir'daus), Ameen Ya Rabb.

31/07/2022

*IDAN KANA AIKATA ABUBUWA 3 IMANINKA ZAI KARU:*

1- *Tilawal Al-Qur'ani.*
2- *Kiyamul-laili.*
3- *Azkhar*

*ZAKA FUSKANCI MATSALA A KABARINKA IDAN KA MUTU DA ABU 3:*

1- *Hakkin Wani*
2- *Dabi'ar Annamimanci*
3- *Hassada*

*ABUBUWA 3 SUNA KAUDA FUSHIN ALLAH AKAN BAWANSA:*

1- *Istigfari*
2- *Tausayawa waninka*
3- *Sadaka*

*IDAN ALLAH YA BAKA ABU 3 TO KA GODEWA ALLAH:*

1- *Lafiya*
2- *Wadata*
3- *Basira*

*KADA KA YARDA KA AURI MACE MAI DABI'O'I GUDA 3:*

1- *Mai yawan fushi*
2- *Maras sirri*
3- *Marar tsafta (Kazamiya)*

*KA YI KOKARI KA GINA RAYUWARKA AKAN ABU 3:*

1- *Son Allah da Manzonsa.*
2- *Gaskiya da Rikon Amana*.
3- *Hakuri da Jarrabawa a Rayuwa*

*ABUBUWA 3 KA ROKI ALLAH (S.W.T) YA TSARE KA DA AIKATA SU:*

1- *Yanke Zumunta.*
2- *Zagin Sahabbai.*
3- *Mutuwa da hakkin wani*

*MUTANE 3 KADA KA SAURARI MAGANARSU:*

1- *Makaryaci*
2- *Magulmaci*
3- *Malami mai kwadayi da son zuciya*

*MUTUM3 KADA KA YARDA SU DINGA KUSANTARKA:*

1- *Munafiki*
2- *Mazinaci*
3- *Maras kunya*

*ABUBUWA3 BA A SON JINKIRTA SU IDAN LOKACIN SU YA ZO:*

1- *Sallah*
2- *Aure*
3- *Jana'iza*

*ABUBUWA UKU RIKO DA SU YANA SAMAR DA RABO A LAHIRA:*

1- *Kokarin ibada*
2- *Kula da Nafila*
3- *Amfani da Halal a Rayuwa*

*ABUBUWA UKU SUNA HANA MUTUM TANADIN LAHIRA:*

1- *Dogon Buri*
2- *Rashin karanta Alkur'ani*
3- *Nisantar sauraron Wa'azi*

*MUTANE 3 SUNA SAMUN TAIMAKON ALLAH:*

1- *Mutumin da yake Neman aure Don ya kare mutuncin kansa*
2- *Mutumin da ya tafi jihadi, Domin daukaka kalmar Allah*
3- *Bawa wanda aka dora masa fansar kansa*

ABUBUWA *3* NASA ZUCIYA TA GURBACE:
1- *Rashin yarda da kaddara*
2- *Aibata bayin Allah na kwarai*
3- *Wulakanta Iyaye*

Ya Allah ka tsare mu daga sharrin Shaidan, ka shiryar da mu kan hanya madaidaiciya, amin.

*MATA 10 WAINDA ALLAH YA*
*TSINE MUSU* : - 👇🏽👇🏽👇🏽

ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ
1. *Mata masu*
*tsaga*
*fuskokinsu*. -
ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ
2. *Mata masu*
*aske gashin*
*gira*. -
ﺍﻟﻤﺘﻔﻠﺠﺎﺕ
3. *Mata masu*
*kankare hakori*
*(wushirya)*. -
ﺍﻟﻮﺍﺻﻠﺔ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺻﻠﺔ
4. *Mai 'karin*
*gashi da wadda*
*ake karamata*
*gashin* -
ﺍﻟﺘﻲ ﺳﺨﻂ ﻋﻠﻴﻬﺎ
ﺯﻭﺟﻬﺎ
5. *Matar* *da*
*mijinta yayi*
*fushi da ita* -
ﺍﻟﻤﺘﺸﺒﻬﺎﺕ ﺑﺎﻟﺮﺟﺎﻝ
6. *Mata masu*
*shigar maza* -
ﺯﻭﺍﺭﺍﺕ ﺍﻟﻘﺒﻮﺭ
7. *Mata masu*
*yawan*
*ziyartar*
*kabur-bura*
*(makabarta)*.
- ﺍﻟﻨﺎﺋﺤﺎﺕ
8. *Mata masu*
*kururuwa akan*
*mamaci* -
ﺍﻟﻤﺤﻠﻞ ﻟﻪ
9. *Mata masu*
*auren kashe*
*wuta* -
ﻛﺎﺳﻴﺎﺕ ﻋﺎﺭﻳﺎﺕ
ﻣﺘﺒﺮﺟﺎﺕ
10. *Mata masu*
*bayyana*
*tsiraicinsu*

Kada ku manta *TSINUWA* itace
nisanta daga
rahamar Allah!
ﻗﺎﻝ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : " ﻳﺎ
ﻣﻌﺸﺮ ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ
ﺗﺼﺪﻗﻦﻭﺃﻛﺜﺮﻥ ﻣﻦ
ﺍﻹﺳﺘﻐﻔﺎﺭﻓﺈﻧﻲ
ﺭﺃﻳﺘﻜﻦ ﺃﻛﺜﺮ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﻨﺎﺭ " ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ
Manzon Allah (SAW)
ya ce: *'Yaku*
*taron mata!* *kuyi sadaqa*,
*kuma ku yawaita neman*
*gafara*.
*(Istigfari)*
*domin lallai*
*ninagan ku*
*mafiya yawanku*
*'yanwuta*
*ne."Allah yakaremu*

Assalamu alaikum. Manzon Allah (S.A.W) yace:......
*kuyi kokarin danne abubuwa 3*

*1 fushi*
*2 Sha'awa*
*3 Maganganunku*

*Ku himmatu danyin abubuwa 2:*
*1 Ayyukan Alkhairi*
*2 Abokai nagari*

*Kuci moriyar abubuwa 2:*
*(1) Lokaci*
*(2)* *Karfi*.


*Ku nemi abubuwa* *3:*
*(1)* *Gafaran Allah*
*(2) ilmi*
*(3) Hikima*

YA ALLAH KABAMU IKON KIYAYEWA. Ameen

Ba'a gajiya da aikin alkhairi. Daure turawa 'yan uwa musulmi domin samun lada.

*SEND TO FAMILY & FRIENDS*
❤🌹👍🏽

Don't be late to perform prayers in Muharram , imam Hussain's sajda shows the importance of prayers as he performed pray...
31/07/2022

Don't be late to perform prayers in Muharram , imam Hussain's sajda shows the importance of prayers as he performed prayers even when he was surrounded by his enemies.

Hussain, the grandson of prophet Muhammad, takes his family with him to Karbala, where he is going to make great sacrifi...
31/07/2022

Hussain, the grandson of prophet Muhammad, takes his family with him to Karbala, where he is going to make great sacrifices for the Truth.


Muharram isn't here to spark a debate on sectarian issues. It's only about remembering the ultimate sacrifice made by Im...
31/07/2022

Muharram isn't here to spark a debate on sectarian issues. It's only about remembering the ultimate sacrifice made by Imam Hussain AS, his family and companions against the tyrants. It's about remembering how the grandson of Prophet Muhammad SAW was oppressed.

Muhimmancin Kasuwannin Zamani Guda Biyar Da Gwamna Mai Mala Ya Gina A Jihar YobeDaga Hassan Peppe, YobeKasuwannin guda b...
30/07/2022

Muhimmancin Kasuwannin Zamani Guda Biyar Da Gwamna Mai Mala Ya Gina A Jihar Yobe

Daga Hassan Peppe, Yobe

Kasuwannin guda biyar suna ɗauke da adadin shaguna da sto na zamani duga 4,000; a ciki akwai masallatai guda 4, ofishin jami'ai masu kula da kasuwannin guda 4, ofishin ƴan kwana-kwana guda 4, tituna da magudanar ruwa a ko wani lungu da saƙo.

Anyi kasuwannin ne a garuruwa k**ar haka:

1. Kasuwar zamani na garin Nguru (shaguna da sto 800, ofishin jami'ai masu kula da kasuwar guda 1, ofishin en kwana-kwana guda 1, masallaci guda 1, tituna da magudanar ruwa).

2. Kasuwar zamani na garin Gashua (shaguna da sto 800, ofishin jami'ai masu kula da kasuwar guda 1, ofishin en kwana-kwana guda 1, masallaci guda 1, tituna da magudanar ruwa).

3. Kasuwar zamani na garin Potiskum (shaguna da sto 800, ofishin jami'ai masu kula da kasuwar guda 1, ofishin en kwana-kwana guda 1, masallaci guda 1, tituna da magudanar ruwa).

4. Kasuwar zamani na garin Damaturu (shaguna da sto 800, ofishin jami'ai masu kula da kasuwar guda 1, ofishin en kwana-kwana guda 1, masallaci guda 1, tituna da magudanar ruwa).

5. Kasuwar garin Buni Yadi (shaguna da sto 800, da runfunan kasuwa.

Mai girma Gwamna Mai Mala Buni ya gina kasuwannin ne a cikin aniyarsa na farfaɗo tattalin arzikin Jahar Yobe wajen farfado da kasuwanci, samar da haraji da kawo saukin farashin kayayyakin rayuwa.

1. Kasuwannin zasu taimaka wajen bunƙasa kuɗaɗen haraji (IGR) wanda zasu taimaka wajen cigaba da shimfiɗa ayyukan alkhairai k**ar Gwamnatin Mai Mala Buni takeyi tun daga hawansa.

2. Kasuwannin zasu taimaka wajen samar wa dubban mutanen Jahar Yobe sana'o'in yi don dogaro da kawanansu.

3. Kasuwannin zasu taimaka wajen kawo sauƙin farashin kayan rayuwa a Jahar Yobe.

4. Kasuwannin zasu taimaka wajen farfaɗo da tattalin arzikin Jahar baki daya.

5. Haka zalika, kasuwannin za su taimaka wajen rage zaman banza da wasu suke yi a Jihar.

Imam Zainul Abidin (As) Bayan Waki'ar Ashura Yana Cewa Tsakanin Makka da Madina Babu Mutun 20 da Suke Kaunarsu!.ما بمكة ...
30/07/2022

Imam Zainul Abidin (As) Bayan Waki'ar Ashura Yana Cewa Tsakanin Makka da Madina Babu Mutun 20 da Suke Kaunarsu!.

ما بمكة والمدينة عشرون رجلا يحبنا.

Yau Kuma Ga Yanda Karbala Ta Cika Makil Wajan Shugaban Samarin Aljanna Imam Hussain (As) Duk Cikarsu Masoyan Imam Hussain ne.

Wannan pa Yau aka Dauki Hoton nan 29/7/2022. MASU ASHE BAZAKU HANKALTA BA?

Inaso Hussainawa Su Amsa da Fadin Labbaika Ya Hussain.

--Jawad Adamu Tsoho


30/07/2022
30/07/2022
ASHURA PARLIAMENT IN KANO: FIRST SESSION.On the evening of Friday, the 30th of Dhul Hijjah 1443 (29/7/2022) Sheikh Ibrah...
30/07/2022

ASHURA PARLIAMENT IN KANO: FIRST SESSION.

On the evening of Friday, the 30th of Dhul Hijjah 1443 (29/7/2022) Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) of Kano State presented the first Ashura Assembly which was held at the Fagge Mosque in the center of Kano. , and the representative of the brothers Sheikh Sunusi AbdulKadir Koki was the guest speaker.

Ittihadul Shu'arah beautifies the council with sympathy for terrorism and the oppression of Ashura, among whom Mal Shamsudeen Fudiya presented his famous poems of Ashura and the participants struggled to shed tears of Ashura.

Sheikh Sunusi in his speech further reminded that today is the end of this year 1443 and reminds us of the proposed supererogatory acts of the end of the year that seek repentance, forgiveness for all known or unknown blasphemy. presented with the request of God's mercy (T), which is considered Mafatihul Jinan will see more information.

He further pointed out that tomorrow, Saturday, would be the 1st of Muharram 1444 indicating that this alleged Hijiriya or Kamariya count was started by the Prophet Muhammad's migration from Mecca to Medina which was the first sign of the establishment of the Islamic State. , that is, the country that is established according to the system of God (T), which you see this indicates the importance of following the path and standing firm in the path of God (T)
Continuing his speech, the scholar looked back at the event of Ashura which the Messenger of Allah (saw) personally witnessed this event and established the Ashura Demonstration which we have never stopped developing.

Sheikh Sunusi went on to explain and strengthen the need for this sympathy, convey the message of sympathy and apply the lessons learned in the assembly. He emphasized the need to ensure that Ashura flags were hoisted and black flags were placed to help remind those who owed it to forget Ashura. He encouraged the presentation of the march to the parliament in lizami where the presentation of the march was rewarded for doing so by bringing different ceremonies. He encouraged ordinary people as well to take part in solving this great task: "One of the things you and other people can do is keep up the pressure ..

The teacher added that the tears of Ashura's oppression will not only stop in the Ashura assembly, which our homes, even individually, should continue to mourn and see everyone reduce their laughter dss for show compassion from us. He pointed out that this practice of shedding tears was nothing new when we saw the way the Prophets were doing this, citing the example of Prophet Jacob (AS) who mourned the loss of Prophet Moses (AS) until he lost sight. You see, in the lessons of Ashura, we must be depressed and anxious in our hearts, not just hear a story or a story, which, if we do it for God, shows that we are the year of Ashura, and we will be with Imam Husain (AS) sacrificing our lives to protect him! LABBAIKA SURED!!!

Following the presentation of various prayers, the first day of the assembly was adjourned.

30/07/2022
VICTORY ✌️🇵🇸❤️   administrative prisoner Raed Rayan has suspended his hunger strike, which continued for 113 days, after...
29/07/2022

VICTORY ✌️🇵🇸❤️

administrative prisoner Raed Rayan has suspended his hunger strike, which continued for 113 days, after reaching an agreement with the Israeli prison administration to meet his demands.

🚨BREAKING🚨| The “ ” occupation forces just shot and murdered another child! 16-year-old   Amjad Abu Alya, an only child,...
29/07/2022

🚨BREAKING🚨| The “ ” occupation forces just shot and murdered another child!

16-year-old Amjad Abu Alya, an only child, was killed in al-Mughair village, northeast of the occupied city of .

Allah yerhamo 🥺💔

🇵🇸

29/07/2022

An Aske Gashin Kan Wani Dan PDP Da Ya Koma APC, Bayan Ya Tara Gashi Na Tsawon Shekaru Bakwai Saboda Adawa Da Buhari

Mustapha Zaki Yawuri kenan, da ya bar sumar kansa kusan shekaru bakwai da zimmar cewar ba zai yi aski ba sai shugaba Muhammadu Buhari ya sauka daga kan mulki, inda a jiya Alhamis Jagaban Abdullahin Gwandu Alhaji Farouq Musa Yaro Enabo ya karbe shi zuwa Jam'iyyar APC, inda a nan take aka aske sumar.

Daga Sani Twoeffect Yawuri

https://www.facebook.com/1407980569271285/posts/5202055016530469/?sfnsn=scwspwa

Address

Zaria Road
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shafin Labarai da Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shafin Labarai da Hausa:

Videos

Share

Category