AREWA INFO TV

AREWA INFO TV Arewa Info Tv Kafa ce da aka Ƙirƙira Domin Yaɗa Sahihan Labarai, Al'adu, Nishaɗi Cikin Harshen Hausa.

Wa Kuke Ganin Zai yi Nasara a wannan Wasa Tsakanin Najeriya da Zimbabwe??             ゚viralシ
25/03/2025

Wa Kuke Ganin Zai yi Nasara a wannan Wasa Tsakanin Najeriya da Zimbabwe??

゚viralシ

Idan aka Lura da laifukan da Jarumar Tiktok wato Murja Ibrahim ta yi a lokuta daban daban wanda hakan yaja Cecekuce a sh...
19/03/2025

Idan aka Lura da laifukan da Jarumar Tiktok wato Murja Ibrahim ta yi a lokuta daban daban wanda hakan yaja Cecekuce a shafukan sada zumunta
Shin Hukuncin Da EFCC ta Ɗauka akan Murja yayi???

゚viralシ

Tinubu Bashi da ikon Dakatar da Gwamna a Dokance : - Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya.Ƙungiyar ta ce ba bu inda kundin tsari...
19/03/2025

Tinubu Bashi da ikon Dakatar da Gwamna a Dokance : - Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya.

Ƙungiyar ta ce ba bu inda kundin tsarin mulki ƙasar na 1999 ya bai wa Shugaba Tinubu ikon dakatar da gwamna ko mataimakinsa ko kuma ɗan majalisa idan aka ayyana dokar ta-ɓaci.

NBA ta kuma ce yanayin da ake ciki a jihar Rivers bai kai ga a ayyana dokar ta-ɓaci ba bisa kundin tsarin mulki.

゚viralシ

WATA SABUWAKare Ya Harbi Mai Shi Da Bindiga a AmurkaWani kare ya yi tsalle ya fada kan gadon da mai shi ke kwance da a s...
13/03/2025

WATA SABUWA
Kare Ya Harbi Mai Shi Da Bindiga a Amurka

Wani kare ya yi tsalle ya fada kan gadon da mai shi ke kwance da a saman gadon ya yi kicibis da bindiga shake da alburusai, kuma ya dana kunamar bindigar ta harbi mai gidansa a cinyar hagu.

゚viralシ

12/03/2025

Sanata NATASHA AKPOTI kenan da taje neman taimako a Majalisar Dinkin Duniya akan cin Zarafin da aka mata.

゚viralシ

Tinubu ya tura wakilai su rarrashin El-Rufai ya karbi MinistaJim kaɗan bayan Bayan ficewarsa daga jam'iyyar Shùgaba Nàje...
11/03/2025

Tinubu ya tura wakilai su rarrashin El-Rufai ya karbi Minista

Jim kaɗan bayan Bayan ficewarsa daga jam'iyyar Shùgaba Nàjeriya Bòla Tinubu ya tura tawaga sun bi El-Rufai su rarrashe shi ya dawo jam'iyyar Apc ya karbi kujerar Minista.

Bayan Sunyi Hatsaniya El-rufa'i Ya fice Daga jam'iyyar Apc shugaban kasar ya tura tawaga ta musamman domin rarrashin tsohon Gwamnan akan ya janye matakin da ya dauka na ficewa daga jam'iyyar Apc

Majiyarmu ta ruwaito babbar damuwar Tinubu a yanzu shine yadda al’amura ke ci gaba da tabarbarewa a Jam'iyyar Apc kuma dama gashi duk jiga-jigan Arewa a kullace suke da matakan da Asiwajun ya dauka don haka yana fargabar a yanzu duk zasu iya sauya ra'ayi su bi bayan El-Rufa’i wada hakan babbar barazana ce gareshi wanda ka iya jawo wasu rigingimun siyasa a gwamnatinsa da kuma cikin jam'iyyar APC

Hakan ta sa shugaban kasar ya ce ba zai maye gurbin El-Rufai da kowa gwara dai a lallaba shi ya zo ya karba, kuma dama tun watan da ya wuce Tinubu ya umurci El-Rufai ya tsara yadda zai inganta fannin wutar lantarki a matsayin ministan wutar

#

Atiku, Obi da El-Rufai Na Shirin Hadewa A Jam'iyyar SDP Domin fuskantar Tinubu A 2027Wani majiya mai tushe ya bayyana ce...
11/03/2025

Atiku, Obi da El-Rufai Na Shirin Hadewa A Jam'iyyar SDP Domin fuskantar Tinubu A 2027

Wani majiya mai tushe ya bayyana cewa kokarin hadakar ‘yan adawa zai kunshi bangaren Atiku na jam’iyyar PDP, bangaren Peter Obi na LP, da kuma Nasir El-Rufai na SDP, inda za su hade a karkashin wata jam’iyya mai rijista.

Idan har ba su cimma matsaya kan wata hadaka a cikin jam’iyyar da s**a zaba ba, to za su hade ne a karkashin jam’iyyar SDP domin fuskantar zabuka masu zuwa.

Wani Irin Fata zaku musu???

゚viralシ

Majalisar Wakilan Najeriya ta Baiwa NCC Umarnin Rufe duk wani Shafin intanet na batsa a Majalisar Wakilan Nijeriya ta ba...
11/03/2025

Majalisar Wakilan Najeriya ta Baiwa NCC Umarnin Rufe duk wani Shafin intanet na batsa a

Majalisar Wakilan Nijeriya ta bai wa Hukumar Kula da Sadarwa ta Ƙasar, NCC umarnin a gaggauta rufe duk wasu shafukan intanet na batsa a fadin ƙasar.

A wani zama da ta yi a ranar Talata ne majalisar ta bukaci NCC da ta umarci dukkan masu samar da intanet da su taƙaita shiga irin waɗannan shafuka da gaggawa.

Wani ɗan majalisa daga jihar Katsina Dalhatu Tafoki ne ya ɗauki nauyin ƙudirin a ranar Talata a zauren majalisar.

Tafoki ya koka cewa, duk da barazanar da ake fuskanta na yaduwar batsa a duniya, Nijeriya ta kasa aiwatar da ƙwararan matakai na daƙile hanyoyin kallon batsa.

Ƙudurin ya damu sosai cewa wasu daga cikin illolin kallon abubuwan batsa sun haɗa da:

Haifar da yaudara a cikin aure wanda daga baya zai iya shafar rayuwar iyali;

Ƙaruwa zinace-zinace da karuwanci da ganin abubuwa marasa kyau na rayuwar ƙarya waɗanda za su iya haifar da munana halaye masu haɗari;

Haifar da jaraba da zamar da abin jiki da ta’azzarar istimna’i a tsakanin al’umma da kuma sauya ɗaib’u da halayen mutane a karan-kansu da a tsakanin iyalansu.

゚viralシ

Jerin Sunayen Wasu Jiga-Jigan 'Yan Siyasa Da Ake Kyautata Zaton Za Su Sauya Sheka Zuwa Jam'iyyar SDP Nan Ba Da Jimawa Ba...
11/03/2025

Jerin Sunayen Wasu Jiga-Jigan 'Yan Siyasa Da Ake Kyautata Zaton Za Su Sauya Sheka Zuwa Jam'iyyar SDP Nan Ba Da Jimawa Ba

1. Tsohon shugaban APC Abdullahi (Nassarawa)
2. Sanetor Danjuma goje (Gombe)
3. Atiku Abubakar PDP
4. Peter Obi LP
5. Rabiu Musa kwakawso NNNP
6. Major Hamza Al-mustapha
7. Senetor Abdulaziz Yari (Zamfara)
8. Malam Ibrahim shekarau (Kano)
9. Rotimi Ameachi (River)
10. Sheik ISA Ali Pantami (Gombe)
11. Prof Usman Yusuf (Former NHIS Boss)
12. Senator Babba Kaita (Katsina)
13. Natasha Akpoti-Uduaghan (Kogi)
14. Kayode Fayemi (Ekiti State)
15. Senator Aminu waziri Tambuwal
16. Mustapha Sule Lamido (Jigawa)
17. Lado Danmarke/ Barrister Shehu shema
18. Attahiru Bafarawa (Sokoto)
19. Senator Abdul ningi (Bauchi)
20. Senator Ali madu sharref (Borno)
21. Senator Aliyu wamakko (Sokoto)
22. Senetor Adamu alairo (Kebbi)
23. Senator Shuibau Lau (Taraba)
24. Abubakar Malamin SAN (Kebbi)
25. Rauf Aregbesola, ( Osun)
26. Kayode Fayemi (Ekiti)
27. Pastor Tunde Bakare (Lagos)
28. Adamu Maina Waziri (Yobe)
29. Sim fubura (Rivers Governor)
30. Senator Umar Gada (Sokoto)

Shin kuna ganin hakan zai yi tasiri wajen lashe Zaɓen 2027.??

RRY

゚viralシ

Tattaunawa kenan da ya gudana inda tsohon mataimakin shugaban kasar Nijeriya Atiku Abubakar ya karɓi baƙuncin tsohon gwa...
11/03/2025

Tattaunawa kenan da ya gudana inda tsohon mataimakin shugaban kasar Nijeriya Atiku Abubakar ya karɓi baƙuncin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai da tsohon gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow da Musa Halilu, Dujima Adamawa.
Tattaunawar da mukayi mai zurfi ta gamsar da mu matuƙa.

11/03/2025

S D P..............................

Zan Jagoranci Kayar da APC a Zaɓen 2027 In Shaa Allah: El-rufa'i.A Wani sabon yunƙuri na kafa haɗakar jam’iyyun adawa, t...
11/03/2025

Zan Jagoranci Kayar da APC a Zaɓen 2027 In Shaa Allah: El-rufa'i.

A Wani sabon yunƙuri na kafa haɗakar jam’iyyun adawa, tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya lashi takobin kifar da gwamnatin Tunibu a kakan zaɓe 2027.

Bayan ficewarsa a APC El-Rufa'i zai jagoranci shirin sulhu tsakanin Atiku Abubakar da jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. da jagoran lam'iyyar LP Peter Obi.

゚viralシ

Big shout out to my newest top fans! 💎 Luqman Jafar, Alliyyu Muhammad, Makinta Sadiq Maja, Shu'aibu Ango DahoDrop a comm...
11/03/2025

Big shout out to my newest top fans! 💎 Luqman Jafar, Alliyyu Muhammad, Makinta Sadiq Maja, Shu'aibu Ango Daho

Drop a comment to welcome them to our community,

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya sanar da cewa ya bar jam'iyyar APC a cikin wata sanarwar da ya wall...
10/03/2025

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya sanar da cewa ya bar jam'iyyar APC a cikin wata sanarwar da ya wallafa a shafinsa na Facebook ranar Litinin, inda koma sabuwar jam'iyyarsa ta SDP domin ƙalubalantar APC.

゚viralシ

Kasar Amurka ta hana shugaban Kwamitin da’a na Majalisar dattijai da ya dakatar da sanata Natasha Akpoti shiga kasarta s...
10/03/2025

Kasar Amurka ta hana shugaban Kwamitin da’a na Majalisar dattijai da ya dakatar da sanata Natasha Akpoti shiga kasarta saboda cin hanci da rashawa

Shugaban kwamitin da’a na majalisar dattijai Sanata Neda Imasuen wanda shine ya bayar da shawarar a dakatar da Sanata Natasha Akpoti tsawon watanni 6, shi kuma kasar Amurka ta hanashi shiga kasarta saboda zargin rashawa da cin hanci.

Yana da kamfanin aikin Lauya, kuma wata mata ta kawo masa aikin ya wakilceta a kotu, saidai maimakon ya wakilceta, bayan da ta biyashi kudin aiki, sai ya tsere da kudin ba tare da ya je ya wakilceta a kotun ba.

Hakanan rahoton yace an nemi a bincikeshi amma yaki.

Matar me suna Daphne Shyfield a shekarar 2009 ta baiwa Sanata Neda makudan kudade ya wakilceta a kotu amma ya tsere da kudinta kuma yaki wakiltarta a Kotu.


゚viralシ

Me yake Faranta muku Rai a Wannan wata mai Albarka na Ramadhan???
08/03/2025

Me yake Faranta muku Rai a Wannan wata mai Albarka na Ramadhan???

Wannan dai kai tsaye an san da wanda ake yi musamman a irin wannan wata na Ramadhan, amma bamu tabbatar da ko hakan na f...
08/03/2025

Wannan dai kai tsaye an san da wanda ake yi musamman a irin wannan wata na Ramadhan, amma bamu tabbatar da ko hakan na faruwa ba.

Babu Wani yanayi Mafi Daɗi Kamar Lokacin Azumin watan RamadhanAlhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
08/03/2025

Babu Wani yanayi Mafi Daɗi Kamar Lokacin Azumin watan Ramadhan

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

Address

Kaduna
80026

Telephone

+2348081217123

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA INFO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA INFO TV:

Videos

Share