Aminchi tv

Aminchi tv ku kasanshe tare damu a wannan shafin mai suna Aminchi tv domin samun labaran siyasa nishadi da saura
(1)

21/11/2024

Allah ya tsine ma labarka shehu

YADDA AKE YIN TAIMAMABukhari da Muslim sun ruwaito hadisi Daga Ammar bin Yasir (RA) wata rana janaba tasame shi bai sami...
20/11/2024

YADDA AKE YIN TAIMAMA

Bukhari da Muslim sun ruwaito hadisi Daga Ammar bin Yasir (RA) wata rana janaba tasame shi bai sami ruwan da zai yi wanka ba, ga lokacin sallah yayi, sai yayi birkida ga Qasa yayi sallah, yazo wajen Annabi saw yayi masa bayani, sai Manzon
Allah (SAW) yace : ''Inna ma yakfika an taf'ala haa ka za.''
ma'ana : ''Ai ya isheka ka aikata haka kawai.'' : ya bugi kasa da tafin hannayensa, sannan ya h**e kurar, ya shafi bayan kowane hannu da Dan uwansa, sannan kuma ya shafi fuskarsa da hannayensa.''

Al-Haafiz ibn Hajar ya kawo wata ruwayar :
''Ya dora hannayensa akan kasa, sannan ya kakka6e, ya shafi hannunsa na dama, da hannunsa na hagu, kuma ya shafi hannunsa na hagu da hannun damansa, sai ya shafi fuskarsa.''
*************
Kuma har wa yau Ibni Hajar ya kawo wata ruwayar a cikin
Fathul-bari, daga Ismaaeel ya ruwaito shi a wannan lafazin : ''Ai hakan ya isheka, ka dora hannayenka akan kasa, sai ka h**esu, sannan kuma ka shafi hannun damanka da hannu hagunka, kuma ka shafi hannun hagunka da
hannun damanka, sai ka shafi fuskarka.''
***
YADDA AKE TAIMAMA shine zaka ce : BISMILLAHI tareda da Qulla niyar yin taimama, sai Ka bugi kasa sau daya da tafin hannunka a wuri mai tsabta, ka kakka6e hannayenka, sannan
ka shafi bayan hannunka na dama da tafin hannunka na hagu, sai ka shafi bayan tafin hannunka na hagu da tafin hannunka na dama, kuma zaka tsaya dai dai wuyan hannu, sai kuma ka shafi fuska da hannu sai kayi Addu'ar da ake yi bayan kammala Alwalla, duk iri daya zakayi idan kagama taimama. Wato :
''Ash hadu Al Lailaha
illallahu wahdahu lasharikalahu, wa Ash hadu Anna Muhammadan abduhu warasuluhu.''
''Allaahumma aj'alni mina tawwabina waj'alni minal
mutadahhirina.''✅

27/10/2024

Dan ALLAH ataimaka man akaini follower Dubu dari ukku (300k)

Dan Allah 🙏
Dan Allah 🙏
Dan Allah 🙏

Kawai tabawa zakiyi ko kayi share

Inchi albakachin MUHAMMADU RASULULLAHI (SAW).

13/10/2024

Allah sarki malam ko yana raye 🥲🥲

Kodai halara tayi girgizane 🤷‍♂️🤷‍♂️

HIKIMAN ZANCE👇🏼An ce tsuntsu ya ga tarko a kan hanya.Ya ce masa: Wanene kai?Tarko ya ce: Ni bawan Allah ne.Tsuntsu ya ce...
05/10/2024

HIKIMAN ZANCE👇🏼

An ce tsuntsu ya ga tarko a kan hanya.

Ya ce masa: Wanene kai?
Tarko ya ce: Ni bawan Allah ne.

Tsuntsu ya ce: Me ya sa bayanka ya lankwashe?
Tarko ya ce: Saboda hidimar da nake yi ne.

Tsuntsu ya ce: Menene wannan kamar sanda?
Tarkon ya ce: Wannan ina jingina da ita ne.

Tsuntsu ya ce: wannan menene kamar gero?
Tarkon ya ce: Ina yin sadaka da shine.

Tsuntsu ya ce: shin ya zan iya ɗauka nima?
Tarkon ya ce: Idan kana bukata.

Tsuntsu ya matso kusa dan ya ɗauka sai tarkon ya fado akansa ya maƙale, yana ta ihu sosai...

Tarko: Kayi ihonka ka gama bazan sake ka ba har ka mutu.

Muna neman tsarinka, ya Allah, daga mutumin da maganarsa take saɓawa aikinsa.

Ko Kun san waye tarkon?
Tarkon ita ce Duniya, Son ta zai kai mutum zuwa ga halaka.

Shi kuwa tsuntsu, ni da kai ne.

Geron da ke kan tarkon, shine son zuciya.

Mu kiyayi abubuwan da zuciyar mu takeso, kada mu faɗa cikin wannan tarkon!!

Ya Allah ka kare mu daga fitintinu na fili da na boye.

Shigiya bidi a😂😂
18/09/2024

Shigiya bidi a😂😂

Dan Allah asamu wani ya fassara mana abunda wannan layar take dauke dashi 😳😳Abune na gaggawa ✅
18/09/2024

Dan Allah asamu wani ya fassara mana abunda wannan layar take dauke dashi 😳😳

Abune na gaggawa ✅

Shi aikin  soja akwai order mai tsauri amma a gaskiya abbas  matarsa sunga jarabawa Allahu ya kawo musu mafuta su kuma m...
15/09/2024

Shi aikin soja akwai order mai tsauri

amma a gaskiya abbas matarsa sunga jarabawa Allahu ya kawo musu mafuta su kuma manyan gidan Aikin soja azzalumai masu amfani da girman kafadar su suna zaluntar na kasa dasu Allah ya
Kwashe Girman kafadar ya barsu da girman jikinsu. Naji tausayin matar abbas lalle na koyi
Darasi mai girma a wanan labarin. idan zakayi
aure kayi addu'a Allah ya baka mace mai sonka
Da amana ba wai wadda kake so ba fara ko doguwa, chubby with full structure NO!

BEREKETE FAMILY May Allah rewards you
Abundantly.👍🏽👍🏽👍🏽👍🏽👍🏽

😢😢😡😡Labarin zuciya a tambayi fuska” in ji masu iya magana...Allah ya zama gatan mutanen Maiduguri.... Ya mayar musu da m...
12/09/2024

😢😢😡😡

Labarin zuciya a tambayi fuska” in ji masu iya magana...

Allah ya zama gatan mutanen Maiduguri.... Ya mayar musu da mafi alkhairi..

Incase you missed …Introducing, Hush Mummy!
12/09/2024

Incase you missed …

Introducing, Hush Mummy!

Wache anguwa che agarinku haka 🤣🤣
08/09/2024

Wache anguwa che agarinku haka 🤣🤣

NIGERIA KASARMU TA GADO “Mutanen garin Moriki a Jihar Zamfara sun samu nasarar shawo kan Bello Turji ya rage kudin fansa...
08/09/2024

NIGERIA KASARMU TA GADO

“Mutanen garin Moriki a Jihar Zamfara sun samu nasarar shawo kan Bello Turji ya rage kudin fansar da ya dora musu daga Naira miliyan 50 zuwa Naira miliyan 30. Turji ya ce wannan kudin diyya ne na kashe shanun Turji da sabon kwamandan sansanin sojoji da ke cikin Moriki ya yi. Ya kuma ba su wa’adin ranar Laraba su biya kudin.

Yanzu kowanne magidanci a Moriki a dora masa N10,000, matasa kuma kowa zai biya N2,000. Kwamandan sojojin da Sarkin Moriki sun ce kada mutane su biya kudin kuma kwamandan ya yi alkawarin cewa ba zai sake kashe dabbobin Turji ba, amma mutane suna shakkun bin wannan umarnin.

Mutanen Moriki suna tsoron cewa idan s**a ki biyan wannan kudin fansa, Turji zai kai musu hari, kuma babu wanda zai iya kare su daga zaluncinsa. A halin yanzu ma akwai kimanin 'yan siyasa da ‘yan soshiyal midiya guda 15 a hannun Turji kuma duk ya kwashe su ne daga cikin Moriki duk da kasancewar sojoji a cikin garin.

Wannan ita ce mummunar halin da Arewacin Najeriya ta fada”.

- Barista Bulama Bukarti

ALLAH SARKI RAYUWA 🤣🤣😜😜
07/09/2024

ALLAH SARKI RAYUWA 🤣🤣😜😜

Wallahi Kuyi Wannan Ku Kara Jari Domin kunga yanda yake a pre market dai har yafi kudin Dogs da ya fashe jiya ko.Kada ku...
06/09/2024

Wallahi Kuyi Wannan Ku Kara Jari Domin kunga yanda yake a pre market dai har yafi kudin Dogs da ya fashe jiya ko.

Kada ku yarda wallahi a barku a baya ga link Nan

t.me/catsgang_bot/join?startapp=xnBnhlq_Zl_-LI4mB4N7b

Meow, lets see who is OG 😼

Shegiya 👌
06/09/2024

Shegiya 👌

06/09/2024

Yaku Waɗanda Ba Musulmai Ba, Munaso Ku San Cewa Wannan Mulkin Da Akeyi A Ƙasar Nan Ba Koyarwar Addinin Musulunci Bane.

05/09/2024

Ah toh 🤣🤣

Idan Ƴan Najeriya S**a Ce Bajet Ɗin Kasarsu Ƙwaɗi Suke So A Siyo Masu, To A Siyo Musu Ƙwaɗinsu — Shaikh Ahmad Guruntum Y...
07/08/2024

Idan Ƴan Najeriya S**a Ce Bajet Ɗin Kasarsu Ƙwaɗi Suke So A Siyo Masu, To A Siyo Musu Ƙwaɗinsu
— Shaikh Ahmad Guruntum Ya Yi Kira Ga Gwamnati A Dawo Da Tallafin Mai

Address

Kaduna

Telephone

+2348164688882

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminchi tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other Media in Kaduna

Show All