North west Atiku social media team

North west Atiku social media team This page is belong to Tasiu Musa Jamaa.national president north west Atiku social media team

27/05/2022

Kowa ya ajiye mana account number.zamu fara ba matasa nasu rabon tunkafin baba Atiku ya amshi govnati.fatan mu da aniyarmu shine mukawar da talauci tsakanin al'umma,sannan musamar wa da yankasa aikinyin dazasu dunga amsan salary 100,000 aduk wata,

Ko kayi makaranta kobakayiba zaka anfana da govnatin baba Atiku,

Allah yabamu sa'a.

23/12/2021

Pls kowa yazaman shiri in Allah yakaimu cikin sabuwan shekaran nan dazamu shiga zamu fara tantance coordinators dazasu wakilci kowani jaha akarkashin wannan tafiyar baba ATIKU.

Idan lokacin yayi zamu Fara biyanku domin yin campaign a social platforms,

Nagode..

05/09/2021

Idan yaune kafara ziyartar wannan shafin kayi Mana like and share,

Taron mu nafarko zai gudanane a birnin Kano cikin watan January 2022.

Idan kuna bukatar halartar taron kuyi Mana comments da number wstpp dinku zamu sakaku acikin sabon group dinmu.

Sign Tasiu Musa jama'a
National president North west Atiku social media team

25/02/2021

Atiku is coming

17/02/2021

Atiku 2023 project

PRESIDENT 2023
11/06/2020

PRESIDENT 2023

28/05/2020
06/03/2020

NORTH WEST ATIKU SOCIAL MEDIA TEAM.

MUN MUDE WANNAN SHAFINNE DOMIN MUDINGA SANAR DAKU AIYUKAN ALKHAIRI DAGA MAI GIRMA WAZIRIN ADAMAWA,SHUGABAN KASAN GOBE DA YARDAN ALLAH,

Address

Kaduna

Telephone

+2347088743153

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when North west Atiku social media team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to North west Atiku social media team:

Share

Category


Other Media in Kaduna

Show All