Amam M Auwal

Amam M Auwal For News update

Ma'_an
02/01/2022

Ma'_an

20/12/2021

Alhmdllh

10/11/2021

Wani Injiniya mai suna Sikiru Adebowale ya bayyana yadda Allah ya tsiratar da shi daga rushewar gini mai hawa 21 da ya auku a Legas ranar 2 ga Nuwamba, 2021.

19/10/2021
Wata kotu a qasar Africa ta kudu .............
19/10/2021

Wata kotu a qasar Africa ta kudu .............

Wata kotu a kasar Afirka ta Kudu, ta yanke wa mai horas da 'yan wasan kwallon kafa na kasar Uganda Milutin Sredojevic hukuncin shekaru uku a gidan yari bayan samunsa da laifuka biyu na cin zarafi. Shin ko hakan na iya yin tasiri wajen rage laifuffukan cin zarafi a harkar wasanni?

13/10/2021

Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali kan daukewar kafofin sada zumunta na Watsapp, Facebook da kuma Instagram dama yadda wani matashi ya kera wata manhaja da ke…

13/10/2021

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA reshen Jihar Jigawa ta ce tayi nasarar k**a mutane 134 bisa kamu su da laifin yin hulda da kwayoyi wanda kudaden su ya kai Miliyoyin Nairori cikin makonni 2 da s**a gabata. Da take gabatar da masu laifin da aka k**a ga manema labarai Kwamand...

13/10/2021

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce, ta k**a sama da mutane dubu 8 da 634 da s**a yo safarar miyagun kwayoyi daga farkon shekarar da muke ciki zuwa Agustan da ya gab…

13/10/2021

Wata mata 'yar Najeriya da ta siya wa mijinta sabuwar mota a bikin zagayowar ranar aurensu na 7 ta ce ta ba shi motar saboda mutumin mai bayarwa ne da fara'a.

13/10/2021

An kusa kafa hukumar Hisbah a jihar Katsina Saura kiris a kafa hukumar Hisbah a Katsina Tsare tsare sun yi nisa domin tabbatar da kafuwar hukumar nan ta gyaran tarbiyya da da’a ta Hisbah are…

Address

Kudan Kudan
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amam M Auwal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Amam M Auwal:

Videos

Share

Category