Daga marubutanmu novels tv

  • Home
  • Daga marubutanmu novels tv

Daga marubutanmu novels tv Munbude wannan page dinne domin littattafan hausa da shawarwari

02/12/2025

Bari mu rufe posting dinmu nayau da LAILA HA ILLALLAH MUHAMMADUN RASULULLAH S A W ❤️❤️

02/12/2025

Ma sha Allah son Annabi dadi ✅✅

02/12/2025

😂😂😂😂

24/11/2025

Anty admin dan allah ki boye sunana
ina neman addu'a da shawarwari awurin yan uwana🙏
munkasance mu talakawane,duk weekend mukanyi sana'a dani da mahaifiyata a wani gidan mai
to ana haka sai watarana naga wani bawan allah,wlh tlh a lokacin naji duk duniya ba wanda nakeso sai shi🥺
irin lokaci dayannan haka naji,har abun yabani tsoro nakeji k**ar asiri yamin🥺,bansan yazan kwatanta muku yadda nakeji ba,wlh har zazzabi nakeyi akanshi😭,kuma bantaba ganinshiba sai ranar,abin mamaki wlh ba yaro bane,dan zai haifeni,izuwa yanzu na ganshi kusan sau uku
kuma wlh bai masan daniba
inata addu'a tare da fara tunanin yadda zan bullo wa lamarin,sai jiya nake gane ashe shine mai gidan man da muke kasuwa a ciki,kuma ya mallaki gidajen mai sama da 15,kawai sai naji na sare 💔 tabbas shi ba sa'a na bane
kasa bacci nayi jiya,sai faman tunani nake💔
wlh bansan haka so yakeba
duk sanda tunaninshi yadameni sainayi sallah raka'a biyu nake samun sauki🥺
dan allah 'yan uwa ku taimakamin da shawarwari da addu'a 🙏🙏

Ma sha Allah ya haddace al'quran a sheka 7 kuyi Mai fatan alkairi
24/11/2025

Ma sha Allah ya haddace al'quran a sheka 7 kuyi Mai fatan alkairi

Bari muga Yan wani garine s**afi yawa a group dinnan
18/11/2025

Bari muga Yan wani garine s**afi yawa a group dinnan

18/11/2025

Da safiyar Nan Inka tashi lafiya daure kace Alhamdulillah

In kece wani mataki yak**ata ki dauka
17/11/2025

In kece wani mataki yak**ata ki dauka

Mijina abun alfaharina
17/11/2025

Mijina abun alfaharina

Bangaran Ramlat tunda ta shige bedroom d'inta tayi wanka ta canza kaya yanzu ma ba wani abun arziki ta sakaba rawa take ...
17/11/2025

Bangaran Ramlat tunda ta shige bedroom d'inta tayi wanka ta canza kaya yanzu ma ba wani abun arziki ta sakaba rawa take ta Tika cikeda farin ciki sai karairaya take tana

" ai wlh yau da inada hanyar fita waje da na hada kwarkwarya liyafa na hada party anyi casu saboda my soja yana cikin wani hali dan nasan yau ba bacci kwashewa tayi da dariya ta fada saman bed tana maida numfashi, wayarta ta fara ringing kallonta takai wajen wayar murmushi dauke kan face dinta ta hannu tasa ta dauko wayar tayi picking Takara a a kunnata" wayyo allah my khaleel wlh yau nayi babban lefi ba hanyar fita. muyi hakuri sai wani lokacin I love u my khaleel bye ta kasha wayar baki daya ta lumshe idanta tana neman hanyar zuwa gidan hajiya Dada dan sanin kantane yanzu ya saka asamata ido akamo masa ita tsaki taja aikin banza ai kin hofi wlh yanzu ma na fara zuwa part d'inka mutikar baka gari allah sai naje yauma ranace ta baci ka k**ani dede lokacin ake buga kofarta ido ta zaro " ke Ramlat ki bude wai uwar me k**e aciki ajiyar xuciya ta safke amma bata yada da mummy taba dan tasan bakinsu daya da mugun soja " mummy nifa wlh bazan bodeba kida ta kunna takore sauti ta Shiga shaaninta

********** ********** *********

Asalinsu alhaji usman Mani buzun bagajyya haifafan agadez ne dake cikin Niger buzayen asaline, gaba da bata allah yayi musu kyau jajur dash tashi ko dama ba,acewa komai sabofa shi s**a gada shikadai ne agurin iyayansa gaba da baya tinda ga haihuwarsa Mani da hauwa allah bai kara basu haihuwaba ya taso cikin gata da kulawa yasamu karatun addini da na boko dede gwar gwado Mani kasuwancinsa shine saiyar da manyan dabobi babu inda abaa san saba daga niger zuwa Nigeria chadi Cameron Mali Ghana da dai sauransu sai de kaf acikin mutanansa ba Wanda jinunsu yafi haduwa k**ar alhaji hambali na allah Wanda ke zaune a Nigeria suna kaunar junansu sosai shi ya bashi shawara Akan ya komo Nigeria yaci gaba da kasuwan cinsa da ya so ya kiya amma da yayi shawara da yan uwansa sai s**a aminta ai duk karuwaca

To wanan shine mafarin komo, warsu Nigeria garin kaduna usman yaci gaba da karatunsa allah ya albarkaci dukiyar Mani tana bungasa har matarsa ta bashi shawara ya Kara aure ko allah yasa asami rabon haihuwa yace ai da dayama garine in allah ya rayashi, to haka raguwa tayi ta tafiya har usman ya gimar ya kammala karatunsa ya mama ai ki iyayan sa s**a matsa masa Akan aure yace to shi yar gidan kawunsa musa yake so ta niger farin ciki s**ayi sosai ba bata lokaci s**a rankaya niger,

Rashida da akazo mata da magana bata ki tayiba ta amince akasa ka rana biki, rashida itama buzuwa ce fir kyakyawa ce sosai diyar kanan Mani ce ranar biki tazo akasha biki aka dau amarya aka tafi da ita Nigeria zama suke mai, cike da kaunar junansu bayan shekara biyu da auransu allah ya basu haihuwa fa namiji Wanda yaci sunan mustapha

ya samu bata sosai gun iyaynsa da kakaninsa ashekaran Mani ya sai wani tafka tafkan filaye a abuja

Tinda ganan haihuwa ta budewa rashida takara haihuwar namiji mai sunan munnir sai saudat sai Ibrahim sai jafar sai hamza sai mansur

sai maimunatu sai zuwaira sai autansu maaruf daga kansane haihuwa ta tsaya shekaru sunyi ta tafiya tsufa ya cinma hauwa da Mani wanda suke rungume da jikukinsu cikin so da kauna

Har zuwa girman su mustapah shi ya fara aure inda shima yar uwashice buzuwa ya aura amma Ana Kaduna suke da zama ita da iyayanta najaatu macace mai karamci da sanin ya k**ata gata da son jama'a bayan shekara daya da auransu ta haifo santalelan danta namiji yaci sunan Naseer shakara munnir shima yayi aure ya auri asiya anan kaduna to ba laifi tanada kirki shekara na zagayowa ta haihu namiji aka samasa suna nuradin bayan shekara biyu najaatu ta Kara,

haihuwa namiji kyakyawa ajin farko kyaun yaron baya faduwa a baki ai kuwa gaba daya family k**ar acinyesa saboda kyansa ranar suna yaci sunan Abdullahi


To daga haihuwar Abdallah aure ya bude a gidan a bayan auran saudat da shekaru biyu akasa ka auran mutum hudu saboda kasancewar haihuwar su ba nisa tsakani
Ibrahim jafar hamza mansur gaba daya aka saka auransu,

lokacin Abdallah nada shekara biyu amma tindaga lokacin zaka gane yaron idan ya girma zaa zuba miskilanci saboda ko irin dariyar naman bayayi ta yara,

Lokacin biki da yazo angangaje ba laifi saide biki yayi lami saboda ranar daurin aure matar da, hamza zai aura ta rasu ai kuwa haukane bai yiba saboda yana mugun son Ramlat saida yayi jinya sosai Kafin ya dawo daide, saida aka hada da rokon allah ya dawo haiyacinsa saide fa yace shi bazai taba aureba darker aka shawo kansa amma yace sai mai sunan ramlat lallabashi s**ayi aka hadashi da rahma diyar abokin usman saboda tanada hankali da nutsuwa daker ya amince, da sharadin daga ya sami, ya mace zai saka mata sunan ramlat s**a ce eh sun aminta tikun ya amince akayi bikin,

Bayan, aure Kafin wani lokaci ta mantar, dashi Ramlat s**a Gina zamansu cikin so da kaunar junasu, bayan shekaru biyu ta haiho namiji har fara yake yaso ace macace, yasa sunan

Ramlat amma allah baiyiba
haka rayuwa, tayi ta tafi har rahma ta sake haihuwa mace amma batazo da raiba har kuka hamza yayi,

Tofa Abu k**ar wasa rahma haihu tayi tayi har suku duka mata amma babu rai hankalinsu yayi mutikar tashi kuma sahekarane allah yayiwa Mani rasuwa sun Shiga tashin hankali mutika amma ya zasuyi da ikon allah,

********* ********** **********

Bayan, shakaru biyar da mutuwar Mani hauwa ma tace ga garinku, nan allah ya amshi abunsa, sunyi kukan rashin kakarsu mai sonsu usman ko yayi kukan rashin mahaifiyarsa

Alokacin, kaf yayan usman buzun bagaiya babu wanda bashida aure duk matan auren wurine s**ayi idan ka ganshi bakace ya aura da yara hudu bama bare yara goma kowa na gidansa na aure

Alokacin, ne ya tatara kan iyallansa yace zasu komaa abuja da zama sunyi farin cikin hakan lokacin ne rahma ta kuma samun ciki. Sosai take bata wahala haka tayi ta fam, kullum cikin kuka dan tasan karshen zancan, cikin ikon allah ta haihu lafiya abinda ta Haifa sunzo a raye yarane mata, ta Haifa har biyu kyawawa sankowa ai abin nema yasamu hamza ya rasa yada zai sa kansa dan dadi yau gashi da yara mata tiwis family sunyi murna susai, saide Kafin sunah dayar tace ga garinku nan ta koma ga, allah

Hamza Kuka yarikayi k**ar yaro sai rahama ce ke lallashin, tikun ya hakura ranar sunan ya sak**a yarinya hassana amma kuma yace Ramlat wancan sunan na ta gwai takane amma sunanta Ramlat da Ramlat ko ta tashi tanada wata uku da haihuwa,

alokacin ne
Abdallah yanada 11years amma yana mutikar son zama da anty rahama idan har baya school to yana gidan antinsa rahama saboda jininsu tafi haduwa Akan sauran Matan saide Sam jininsa bai hadu da ramlat ba duk da tana jaririya amma yanajin tsanarta aransa wai yanzu haka ita ta kashe abukiyar. Haihuwarta dan kar su rayu tare shiyasa kwata kwata bayason jaririyar ko ya sata, gaba yana zaginta wanan, daga ganinta muguwace za,ayi kujifa tin yanzu idanunta kirikiri atsaye

Lokacine s**a tare a,

cikin narkeken ginin gidajan Family estate bagaiyya wanda ke uguwar maitama abuja babuce ba a sakaba agidan.......✍🏼
.....gidajan sun hadu iya haduwa estate ne guda family's, usman buzun bagaiyya, kowa da ban,garansa, haka s**a tare da iya linsu cikin farin ciki da kaunar junansu, sun hada Kansu da na yaransu,

***
Bayan tarewarsu Abuja da shekara biyu a abuja lokacin dukiyarsu ta bunkasa fiye da yada me karatu kake tunani, alhaji usman ya hada
Meeting family s**ayi shawara akan su bude makarantu da asibiti, sunyi na'am da hakan Mayan filaye ya siya abinka ga mai akwai ba ajima gashi susai suna dasawa da gwamanati duk yabar aikin gwamanati ya fada kasuwanci shida kanninsa

Kafin kacemai an kwankwatsa makaranta tagani ta fada wace akasa mata suna complete schools private bagaiyya

Sosai jama'a ke turuwar kai yaransu kankacemai makarantar tayi suna a fadin Nigeria da niger,

******

Bayan budeta da shekara biyu ya Gina makeken asibiti a cikin estate family bagaiyya wace hospital din ita taci sunan bagaiyya Family amma har daga waje jama'a suna zuwa allah yaba mutanan arziki

******

Ramlat tayi wayo sosai kyanta ya Karu ga surutu, hamza yana mugun son yarsa sosai duk inda zashi suna tare gun aikine kadai baya zuwa da ita sai de fa yarinya muguwace ta karshe dan ko barna tayi aka dan doketa to wlh ranar wanda ya tabata to ba lafiya zuwa lokacin Abdallah jiyake da yanada halin kasheta wlh zai iya kasheta dan kawta kwata yarinya bata masaba, haka de rayuwa tayi ta tafiya har zuwa wasu shekaru Family estate din bagaiyya cike tada zuria mustapha nada yara shida Naseer Abdallah abubakar jameela hadeeza da auta shaffah, munnir, yanada yara biyar nuradin Abdullateef saratu. Najaatu safna, sai Ibrahim yanada uku anwar zakiyyah haleema, jafar ma uku ne aminu Ahmad faridah, hamza nada biyar sulaiman Ramlat affan nusaiba nabeela mansur ne allah bai bashi haihuwa ba jafar nada yaransa biyu mujaheed safara'u bangaran matama masha allah kowace

nada

Nata yaran allah ya dauka zuri'ar wanan family masha allah kansu ahada idan sun hadu baka ce ga dan wane ba ramlat ce tayi daban acikinsu nabeela na hannun mansur hamza yace yabashi ita kyauta koda allah ya bashi haihuwa ya hada yarike,

---------------- -------------- ---------------

Haka rayuwa taci gaba da tafiya, Ramlat tin tana primary school hatsabi bancinta yayi over yara dayawa anciresu daga makarantar da take saboda basuda yada zasuyi tin makarantarsu ce daurin gidin da take dashi amakarantar mahaifinta baya ganin mutumcin kowa akanta Ramlat shiyasa take tsula tsiyarta, saida usman ya takawa hamza birki, duk shima yana son ramlat fiyeda duk sauran jikokinsa tindaga primary school har zuwa secondary school zuwa lokacin rashin ramlat ya baci ga masifar iya mugunta wanan abun yana damun families dinsu har sadakar kudi suke rabawa Akan amata adu'a allah ya ciremata muguntar ta bata daukan raini ga batada tsoro mutum daya take tsoro arayuwarta Abdallah to tunda ya tafi London karatu shikenan iskancinta ya karu yawun zuwa casu ba inda bata zuwa amma wanan bai hanata tsayawa tayi karatuba kullum ita ke zuwa tadaya tindaga primary school har zuwa secondary school, har ta gama
Lokacin kyanta na asali ya fito saboda allah yamata diri mai kyau doguwace fara amma ba farin nan bas ba akwaita gashi mai santsi da tsayi idanunta masu mutikar haske saide kanune basuda girma amma sunyi mutikar yimata kyau tanada dimple wanda ko magana take suna lobawa dika kuncinta hancita zuwat atsaye batada Rama sosai kuma batada jiki idan kanta so kajama Lanka jaraba to cemata mai kanan idanu to sai kayi nadamar fada ahakade har s**a kammala secondary school kawarta daya jawahir

Rigima ta tada ita akaita waje tayi karatun ta tunda ta gama secondary school agida s**a family dinta basu bada goyan bayaba mahaifita ne kadai ya amince usman yace Sam bai lamintaba inda ace yarinya tanada nutsuwa to da dama amma agidama ya take bare a kasar waje lallabata yayi tayi tacigaba da karatunta agida itako tace Sam wallahi baxataci gababa in dai agidane ta hakura bayanda basuyi da itaba tace allah tabar makarantar amma fa 😂😂😂 kaf dinsu ba wanda bai ci uwar jinyaba ta uban mamaki dan jafar ya kai wata ko bakin kofa baya fita daker da sa bakin dada tikun saboda tana masifar son tsofuwar to shine ta hakura amma tace ta haramta karatun batayi tayi xamanta agida sai tsiyar fit in a iri iri

********* *********** **********

Bayan shekaru. Hudu Abdallah ya kammala karatunsa ya dawo gida wanda ya fito a babban soja, ya k**a aiki gadan gadan baji ba gani to lokacin Ramlat tarage yawan fita da shigar kananun kaya duk ba haduwa soke sosai ba dan baya mata ta dadi kuma har lokacin tinda take magana bata taba shiga tsakanin suba dan baya kaunar ko ganinta horan da yake matama, na dolane don, mahaifinsa ya sakashi gashi kuma yanaji da mahaifiyarta rahama, Ashe idan baya gari batada gun zuwa sai part dinsa har kawayanta take kai wa suyita ita shege da raye raye ta saka kakinsa na soja da takalminsa tana iskanci iri iri ko tashige bedroom dinsa tayi kwanciyarta Abu buwa de iri iri ba wanda Ramlat bata iyaba akwi lokacin da takawo saurayinta khaleel part din Abdallah, wanda ko wata basuyi da haduwa amma fa taga irin kalatane take sauraransa dan shima har kala yake canzawa gashin kansa, karma yada take wa gashinta,

Tace masa ya Saki jikinsa part din kanitane soja bayanan s**a Kari raye rayensu sai dare ya tafi dan duk iskancinta kayi kadan ka k**a mata koda yatsar hannunta amma dayawa, jama'a suna mata kallon mai bin maza saboda yawan shigar banzar da take,

---

Bayan shekara daya Abdallah ya samu mukamin daban daban a soja ansha bikin Karin girman daya samu jama'a daban daban dake mahaifinsa wanine yasami kyaut**ika ba adadi a yanzu duk inda yake yana tare da securities fiyeda goma na biye dashi saboda ansha kawo masa hari so kusan uku Allah ke kareshi saboda wasunsa sun so ace sune saman mukamin,sa

mata ko s**ace dawa allah ya hadasu amma ina ko kallon arziki basa samu amma duk da haka har yanzu biye suke dashi yakan ce aturai ma sunyi sun barni nafisat daya naso a London Dana gano halinta nabarta har abada

Mummy ta tayi tayi ta bode kofar taki shaanita take tana tsaka da casunta zuciyarta fari kal dan duk lokacin da zatama wani mugunta irin haka to acikin farin ciki take

Bai farkaba sai wajan karfe ta kwas na dare a hankali yake bude shanyayin idanunsa har ya bude su tar bakowa shi kadaine tashi yayi ya fice a bakin kofa s**a hadu da Dr jinaidu " a soja an tashi ya fara yana danne dariya da tazomasa kai ya daga masa ya ficewarsa direct part d'insa ya nufa security biyu na biye dashi, daker ke magana tamkar bayaso" ina fatan kun kawo mun yar iskar yarinyar,nan cike da fargaba s**ace" yallabai wlh munbi duk wata hanya mai sauki amma ko Santa ba muganiba tsoki yaja yana ciza bakinsa ya shige bedroom, kayan jikinsa ya rage ya shige toilet shower ya sakanwa kansa yajima sosai Kafin ya fito daure da towel daure a qogunsa jikinsa ya tsane ya murza maiyuka masu sanyin dadi jallabiya ya saka ya tada sallah koda ya gama Yajima yana neman gafar agun allah fa adu'ar allah ya bashi nasarar kamo Ramlat a kusa mike'wa yayi ya fice part din yinma bakowa a parlon cikin nutsuwa ya fara magana" yinma kina ina shaffah ce ta karasu cikin rawar jiki " batanan ta tafi part din kawu hamza wai Ramlat ta ruke taki bude tsoki yaja yana hararata " uwar magana ficewa yayi daga parlon yanufi part din su ramlat da sallama ya shigo parlon Ramlat tayi daidaya jikin yinma sai zuba sangarta take hamza da mustapah suna tambayar ta ta fadi abinda yasa tarufe kanta adaki dan sun tsorata ta taba irin haka saida tayi kwana biyu kuma anyi anyi a banbare kofar dakin, taki banbaruwa abin yayi mutikar tada musu hankali amma tana fitowa s**aga babu abinda yasameta, a ranshi yake cewa" naga samu naga rashi amma yau da kince kaniyarki sallama ya karayi karf a kunan Ramlat wace tsabar kaduwa da tayi batasan lokacin da ta diro tatsaya gaban kawu mustapah ba kanta ya fara juyawa ko ina jikinta karkarwa yake cikeda tsoro ya rikota ke hassana lfy da hannu take musu nuni shiko da ya lura basu kula da ya shigo ba sai yayi baya ya tafiyarsa" zaki ubanki yar iska

itako jikinta ya fara Saki idanunta sun fara lumshewa tayi luuuu......✍🏼
゚viralシfypシ゚viralシalシ

Bismillahir Rahamanir RaheemPage 1&2Motocine kusan goma suke tafiya kan wani babban t**i  tafiya suke cike da nutsowa  w...
17/11/2025

Bismillahir Rahamanir Raheem

Page 1&2

Motocine kusan goma suke tafiya kan wani babban t**i tafiya suke cike da nutsowa wata arniyar jeep tafi daukan hankalina na matso naga mamalakin jeef dinan biye nake da su har naga sun karkata sunyi wata kwana wani rantsatsan gida naga sun nufa hon s**ayi aka wangale musu get s**a shige daya bayan daya security ya bude masa kofar jeef kafarsa ya fara zarowa akalla ya kai minti uku Kafin ya fito wow ubangiji yayi halittarsa anan matashin saurayine bazai wuce 32 year ba sanye yake da kakin sojoji Wanda yayi masifar amsar jikinsa farine tas dogo mai murdadan jiki yanada kira karfafan maza yanada fafadan girji kyakyawane ajin farko kashin kansa luf luf akwance sanjan fuskarsa abin kallone yasha gyara yanada manyan idanu musu mutikar haske da daukan hankali Idan ya kalle ka sai kaji jikinka ya Saki saboda kwayar idansa yana kallon ka zakaji tamkar ya busama maganin barci amma ga matafa cike da izza ya fara tafiya security sa na biye da shi ko ina ma aikata ne birjik agidan

sai kawasar gaisuwa suke bangare daya sojawa ne birjik duk bindugogin su sune masu tsaron mutanan gidan ba Wanda ya tank**a saboda gidan babban gidane family ne guda acikin sa familyn Alhaji usman buzun bagaiyya kenan bangare bangare wani part ya nufa Wanda ya gaji da haduwa akalla dakunan dake cikin part dinan za s**a guda ashirin

Dabda kofar dakin ya tsaya ya cire gilashin idonsa kallo daya ya musu s**a gane nufinsa juyawa s**ayi s**a nufi bangaransu kofar ya murda ya sa kansa parlou dauke da sallama yashigo mutanan da ke parlon anata raha diyawansu s**a tsit s**a kyale wata kyakyawar mata wace zata kai 55 year ta amsa masa cike da fara'a" mutanan kaduna har kun iso cinyarta yaje ya Dora kansa baice kalaba dariyace ta k**a yan cikin parlon amma suna tsoron soyi kanshi take shafawa ahankali Abdallah ya akayi ko gajiyace kai ya daga mata" kai de wallahi kafiye sangarta sai kace ba sojaba "kaga Naseer banason neman magana karike girmanka " to yinma naji wai ina kanwata yau banjo duriyarta ba tunda nazo shaffah ce tayi dariya masa kasa tab wlh ina tin safe da wuce bata dawo ba yinma tace" to nifa banaso gulma rarinyata kuke ko tsaki akaja tin karfi mike'wa yayi kiss yamata yinma" zan watsa ruwa " to my boy kafaci abinci kai ya daga mata ya wuce part d'insa

Tinda ga bakin kofar yakejin kida na tashi cike da mamaki ya murda kofar yaji abude Tab wani mai tsautsayine ya yazo part Dina farlon ya shigo abida ya ganine yayi mutikar girgizashi ranshin in yayi dubu ya baci yanzu tantirancin yarinyar nan yakai har ta nemi makullin part Dina tashigo kenan nidin ma tafasa tsorona duk maganar bata had an I da ita lalle yarinyar nan hatsabibiyace ya ma akayi tazo ajinina hannunsa ya harde akirjinsa yana ciza lips dinsa ya zuba mata idanunsa cikeda tsantsar tsanarta rawa take tana juyi tin karfinta dogon gashin kanta yazubo har gadon bayanta rigar jikinta yar guntuwa ce bata da hannunwa iya cinyarta tsawunta wakar Nancy Ajram saibin wakar take tamkar itace mawakiyar juyi take tamkar tarwada juyowar da zatayi idanuwansu karaf s**a sarke da na juna idanuwa tazaro cikeda firgici jitayi wani irin fitsari yazo mata Kafin tayi yinkori yafara tsiyaya saman carpet din dake malale atsakar parlon abinda taji yana fadi duk hatsabi bancinta saida hangar cikinta ta kada Kafin tayi yinkori wani Abu....... ✍🏼

Gabanta ya tsaya lumsasun idanunsa ya zuba mata tsaye take tana kwarara fitsari yana bin cinyoyinta saboda Bacin rai ko ganin kirki bayayi gashin kanta Wanda ta cansa masa kala shi ba fariba shi ba Jaba shiba bakiba ya damka da hannunsa daya dayan ya toshe hancinsa murdeshi yayi iya karfinsa wani gigitacen ihuuu tayi kifa mata maruka yake ba adadi tin tana ihuu har muryarta ta dishe wuyanta ya k**a ya shake saida yaga ta Dena lumfashi ya jata toilet ya wurgata ya rufo kofar ************************

Wata na'ura ya dan baayi munti biyu ba sai ga wani mutum yazo carpet din dake malale atsakar parlon ya Nuna masa daker yake magana tamkar bataso yace kacire shi yanzu kasa wani kayi moping din parlon ga baki daya" to ranka shidade yanzu ko tafiya yafara cike da kasaita ta isasun maza kwana ya karya ya shige ya haura sama bedroom yashige kakin sojojin ya cire ya Shiga bathroom ya jima sosai kafin ya fito daure da tewol gashin kansa yana tsagar da ruwa na girjinsa ko ya gara kwanci luf,luf jikinsa ya Shiga gogewa ya shafa maiyuka masu mutikar kamshi singlet ya saka fara tas da wando iya guiwarsa fara jallabiya ya Dora Akai ya fesa turare kasa ya safko lokacin har an gama gyaran parlon

Part din su yinma yashiga su uku ne a zaune zama yayi jikin yinma " mazan fama an fito kai ya daga kaci abinci kuwa " banciba " ke shaffah tashi ki zubo masa fuska ya yamutsa " yinma abarshi part din Anti rahama zani " to shikenan Naseer yace kaji dan gidan antynsa bara naje naga ko tazo" wa Ramlat mana tin fa la'asar nake gidana amma ban gantaba " yaya Naseer wlh Ramlat bata cikin house family bagaiyya fa wlh yanzu kabi gida janan daya bata daya bazaka same taba dan in tananan mafi akasari zaka sameta a compound murmushi yayi " allah shiryamana ita nikam inason yar uwata ahaka tsaki yayi ya bar parlo murmushi naseer yayi " yinma danki nan, yafiye tsama dariya s**a, part d'in anty rahama yaje da sallama ya shigo parlon tana zaune cikin fara'a ta amsa kai soja sannu ai nazata a kaduna zaku kwana kenan meeting d'in naku bakin yaune murmushi yayi " wlh anty bana kwana bane mun gama"

to yayi kyau mike'wa tayi tashiga kitchen abinci ta hado masa mai rai da lfy ta aje masa saman carpet to safko kaci zama yayi bisa carpet din yafara cin sakawara Tasha miyar kifi sai kamshi take zubawa anty wlh inason sakwara arayuwata murmushi tayi " to ai kasamu tinda inanan

Safna ce ta shigo da gudunta Wanda ta ganine yasata Jan burki ta karaso cikeda nutsuwa gaisheshi tayi amsawa yayi saboda sona dan shiri da ita saboda nutsuwarta mummy ina Ramlat " bata shashan ku " batana nayi ta nemanta ban gantaba " to safna Al'amarin sai adu'a da Abdallah ne in yana nan da sauki tin safe da taji ya shigo yana mun sallama naga take takenta wlh bansan lokacin da ta fitaba shima yanzu nalura bata jin tsoransa kuma Abdallah laifinkane " mummy na koma Abdallah bai ce musu kalaba har yagama cin abincin sa mikewa yayi ya wanko hannunsa anty na koma zanyi wani aiki " Abdallah kanaji ina maganar yarinyar nan kayi shiru saboda allah kuna ga hanyar da tabi zatafito da ita " anty kiyi hakuri komai zaiyi daide " haba Abdallah ice ai tin yana danye ake lan kwasashi ni kam allah yana gani nayi iya yina saide mubarma allah ikonsa baice komai ba ya fice ransa abace

Wanan yar iskar yarinya xataci ubanta wlh part d'in sa ya nufa kofar ya tura ya Shiga toilet ya nufa shegiya karamar yar iska wucewa yayi befi minti dayaba ya dawo da gora ruwa mai sanyi kwara mata yayi ajiyar zuciya ta safke idanunta ta bude ai tana ganinsa Tamara tsorata da yanayin fuskarsa ke dan ubanki tashi cikefa firgici ta tashi tsaye tana tangadi parlo ya dawo yana dube dube Riga yagani doguwa amma bata kai kasaba hannunta tan kananu daukota yayi ya dawo toilet din. Wurga mata yayi nabaki minti biyu maza kiyi wanka ki fito ina jiranki ficewa yayi murmushi tayi wallahi soja
baka bugi banzaba

(((((((((((((((((((((((((((((((((((((((((

zama yayi a parlo yana jiran fitowarta cikin mintina uku sai gata ta fito
zonan zauwa tayi nesa da shi ta zauna inaso ki fadamin ubanda yabaki key din part Dina kuma tun yaushe kiki zauwa idan kinji bana gari ko ina wajan aiki wlh idan baki fadamun gaskiya ba kasheki zanyi dama da irinki cikin family gwara mutuwarki bindiga ya Fido ya aje Akan table din dake ga bansa ina sauraran ki yar iska mai idon Japanese ranta yayi mutikar baci in kanaso kaga Bacin ranta k**ata ba'ar ido inba Abdallah ba wa ya isa Yamata haka yasha har huci take sabofa baccin rai idanunta ta d**o amma bata yada sun hada idoba cikeda rashin kunya tace haka allah ya haliceni inko Ana canxawa ka canzamun kuma ahaka ake rubibina saboda yayi masifar dacewa dani jikinsa har tsuma yake ya Mike ya nufota dama da gangan ta fadi hakan aranta tace Abdallah bazaka sumar da Ramlat abanza ba koda zaka rabani da raina sai na nuna maka

Hatsabibancina kadan kuma ba yada zakayi dani Bacin dukan in naji azaba na Saki fitsarina dede lokacin ya karasu wajanta gashin ta ya kamo saida ya mikar da ita tsaye, ya hankadata nufinsa ta fadi , aikuwa batayi wata wataba tafada saman fafafadan girjinsa hannunta daya tasa ta zagaye kokonsa dayan ta Dora saman wuyansa ta Dora kanta saman girjinsa ta fashe da kukan munafurci cikeda bacin rai ya yin'koro Kafin yayi yin abida yayi niya tini ta zambace shi ta sa....✍🏼

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daga marubutanmu novels tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share