Khairul bariyyah online TV

  • Home
  • Khairul bariyyah online TV

Khairul bariyyah online TV Online TV ne wanda ke kawo abubuwan dake wakana cikin wannan makaranta da wajan makaranta

10/01/2025

Ku yawaita Salati ga Annabi Muhammadu ( S.A.W ).

Wace sura ce ta sauka har sau biyu ?
09/01/2025

Wace sura ce ta sauka har sau biyu ?

08/01/2025

Ku zo mu koyi Larabci.
Mi ake kira بطيخ da Hausa ?

07/01/2025

Shout out to our newest followers! Excited to have you onboard!

Abubakar Gandi Ibrahim,

Safwan Labaran Gusau,

Alameen Abdallah,

Ammar Auwal

07/01/2025

Dakai🙎Dake🧕Kowa Yafadamuna Surar Dayafi Jindadin KARATU

06/01/2025
06/01/2025

Wanne sahabine idan yabi hanya shedan bayabi ?

01/01/2025

Takaitaccen fashin baki
Bismillaah
Menene ya samu mutanen da s**a shude gabanin mu al’ummar Manzon Allaah صلى الله عليه وسلم
Sun samu tsananin talauci da cututtuka a jikkunan su, an kuma jijjigasu hakikanin jijjigawa ga kafiran lokacin su, sun basu wahala, har Manzon su da mutanen da s**ai Imaani da shi, suke tambaya, shin yaushe taimakon Allaah zai zo… suna addu’a, ba su gajiya da addu’a ba, ba suyi kuma fushi sun bar da’a ga Allaah ba, hasalima sun kara dage damtse akan kokarin ko wane yini da yake biye da bayan yini…… sai Allaah ta’ala ya shelanta musu ta wajen Manzon su cewa, Tabbas nasarar Allaah ta’ala a kusa take…….
Tabbas Nasarar Allaah ta’ala tana kusa ga wadanda s**ai hakurin, kuma basuyi raki ga wanin Allaah ba, sai dai a ganin ido, da tsananin da mutum yake ciki, yayi ta fatan ta kasance kusa nasarar Allaah ta’ala din, sbd tsarin halittar Mu, Mu yan Adam akwai gaggawa….
✍️ A wani wajen Allaah ta’ala ya shelanta magana mai k**a da wannan, 👉 irin wannan Jarrabwar da ake bawa Mutane, anan ake gane muminai na Gaskiya, ba don Allaah bai san muminan ba, da kuma masu karyar Imaani, sai dai aikin Mutane ya zama Hujja akan su….
Wallaahu ta’ala a’alam.

Subscribe, comment, like and share to our channel for more videos
17/12/2022

Subscribe, comment, like and share to our channel for more videos

37th National Qur'anic Recitation Competition 1444AH. 2022 at Zamfara state

Address


Telephone

+2347036011572

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khairul bariyyah online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Khairul bariyyah online TV:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share