Gudun duniya tv

Gudun duniya tv Anbude wannan Page ne Dan fadakarwa da tinatar wa akan mutuwa da ayuwa.

11/09/2023
Kashe wa mace kuɗi shine soyayya? Ashe da sauran ku a soyayya baku san komai ba🤔Ita rayuwar mace gaba-ɗaya a hannun maza...
15/05/2022

Kashe wa mace kuɗi shine soyayya?

Ashe da sauran ku a soyayya baku san komai ba🤔

Ita rayuwar mace gaba-ɗaya a hannun maza take yin su
1-Mahaifin ta.
2-Mijin ta.
3-Ƴaƴan ta musamman maza.

Lokacin da mace take gidan su mahaifin ta ne alhakin kowacce irin ɗawainiyar ta s**a rataya a wuyan sa, ba saurayi ba, babban kuskuren da uba zai yi shine ya bari saurayi ya dinga ɗauar ɗawainiyar ɗiyar sa, wata-rana sai ya ga abun da baya so daga wanda be zata ba, kwaɗayi mabuɗin wahala ne😏

20/04/2022

SHIN KUNA JIN DADIN SHIRYE SHIR YENMU NA (WASIYYA TV) DA KUMA (GUDUN DUNIYA TV)?

SAI MUNJI DAGA GAREKU YAN UWA

04/02/2022

WASIYYA ME TABA XUCIYA

01/02/2022

Mutuwa me bazata😭

tunatarwa ga wa'inda

suke raye a duniya😭

JAMA A MUCE ALLAHU AKBAR!!!
27/01/2022

JAMA A MUCE ALLAHU AKBAR!!!

MUHIMMANCIN SADAKA GA RAYUWAR DAN ADAM  🌑 Idan wani ciwo yana damunka har ka rasa maganinsa, to yawaita sadaqah. In sha ...
20/01/2022

MUHIMMANCIN SADAKA GA RAYUWAR DAN ADAM

🌑 Idan wani ciwo yana damunka har ka rasa maganinsa, to yawaita sadaqah. In sha Allah ita Sadaqah magani ce, waraka ce, kuma kariya ce daga dukkan cututtuka
🌑 Sadaqah garkuwa ce daga sharrin 'barayi, ko gobara, kuma tana kiyaye masu yinta daga mummunar cikawa
🌑 Sadaqah ladanta yana tabbatuwa awajen Allah. Koda dabbobi kayi wa sadaqar, ko tsuntsaye, ko Qwaruka
🌑 Babbar sadaqar da zaka fara gabatarwa a yanzu, ita ce ka ya'da (sharing) wannan sako!
🌑 Idan kayi haka da niyyar sadaqah, to duk wanda ya karanta, kai ma kana da ladan yin sadaka.
Telegram👇 channel
https://t.me/wasiyyatv1

Biyo YouTube ɗinmu ta nan👇👇👇
https://www.youtube.com/c/WASIYYATV

Biyo Facebook ɗinmu👇👇
https://m.facebook.com/Gudunduniyatv/
-
Biyo Instagram ɗinmu👇👇
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1w8rp2lzexgk5&utm_content=m6d0yfi

WASIYYA TV👇
Biyo Whatsapp group
https://chat.whatsapp.com/DBtR4riE3FgCuKNcMJGJQg

20/01/2022

LABARIN MUTUWA TA
LALLAI NA FIRGITA

17/01/2022

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

17/01/2022

YA WANDA KE CIKIN DAMUWA?

16/01/2022

SHIN WACECE MACE TAGARI?

28/12/2021

Assalamu alaikum warahmatullahi
Muna bada hakurin jinmu shuru kwana biyu, zamu cigaba in sha Allah.

01/07/2021

We have 309 days Left for next Ramadan..😘😘😘may Allah make us reach it.

But tomorrow is not guaranteed for anyone...
🤔😭😭😭😭

31/05/2021

DUNIYA MAKARANTA

26/05/2021

ILIMIN RAYUWA DA MUTUWA.

TAFIYACE ME NISSAN ZANGO 😭Wa azin kan mutuwa
26/05/2021

TAFIYACE ME NISSAN ZANGO 😭

Wa azin kan mutuwa

> komai aka samu a duniya lafiya tafishi.<> ka mayarda rayuwarka ta zama murmushi, don tayi armashi.* idan rayuwar ka a ...
21/05/2021

> komai aka samu a duniya lafiya tafishi.
<
> ka mayarda rayuwarka ta zama murmushi, don tayi armashi.
* idan rayuwar ka a kullum tazama cikin hawaye, to daɗin duniya zaiyi maka tawaye..
<
> sau dayawa mukanyi dariya ba don muna cikin farin ciki ba.
damuwarka sirrin kace, ba kowa ne yakamata yasan da ita ba.
<
> da yawa mukan kashe kuɗin da bamu dasu, a kan abinda bamu buƙata, don mu burge wanda baidamu da mu ba..
<
> Abokinka daga cikin dabbobi, yafi dabba daga cikin abokanka..
<
> idan kana neman rayuwar da ba matsala to ka nemi wata duniyar daban ba wannan ba.
<
> sihirin duniya yafi na bokaye.
bokaye suna raba mata da miji ne, ita kuma duniya tana raba mutum ne da Allah mahaliccin sa.
<
> idan kana cikin murna sai ka ɗauka duk duniya kowa dariya yake yi.
a ranar daka shiga damuwa sai kaga kamar anyi ma kowa mutuwa.
* Duniyar ka, rayuwar ka..
<
> Idan ka rufe idonka don kada kaga mutumin banza, shima mutumin kirkin zai wuce baka ganshi ba..
<
> kada kayi shawarar yin kyauta da marowwaci.
* kada kayi shawarar aikin jarumta da matsoraci.
* kada ka shawarci saurayi kan batun aure.
* kada ka nemi ilimi a wurin wanda bayi da shi.
<
> idan gaskiya tana cikin ƙarfi, kowa yana iya bin ta. idan ƙarya tana cikin rauni, kowa yana iya ƙinta.
* babbar fitna itace gaskiya tayi rauni, ƙarya tayi ƙarfi, anan kam sai dai Muminine ke tsira.
<
> wanda kake jin ɗuriyarsa idan yananan, ba shine muhimmin mutum ba.
muhimmin mutum shine in baya nan ake gane shi..

gudun duniya tv

Kubimu ta telegram 👇👇👇
-https://t.me/GudunDuniyaTv

Ko kubimu ta website👇 dinmu http://www.gudunduniyatv.blogspot.com

Facebook👇👇
https://m.facebook.com/Gudun-duniya-tv-100529562234131/?ref=bookmarks

YouTube👇👇
https://youtube.com/channel/UCtz5AkSuolDaIHOMbDEREsQ

Wannan Chanel an budetane domin fadakarwa,tunatarwa gami da tsoratarwa don mugudu tare mu tsira tare.

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gudun duniya tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gudun duniya tv:

Videos

Share

Category