16/01/2024
CIKIN 'YAN MINTUNA MAULANA PROF IBRAHIM MAƘARI YA BANBANCE MANA JAHILAI DA MASU ƊAN ILIMI A KUNGIYOYIN IZALA SALAFIYYA WAHABIYYA, abin kunya 😀😀😀😀😀
WASU JAHILAN CEWA S**AYI SAM SAM BABU MAGANAR A ILMANCE , irinsu Dr Ahmad Gumi da lawali tramol da sauransu abin kunya 😭😭😭😭
WASU JAHILAN S**A RASA INDA AKA DOSA TUNANINSU YA ƘWACE irinsu karen gwambe da Dr jakin da Jalo jalingo mai zagin iyayen Annabi saw نعوذ بالله 😭😭😭😭😭😭
MASU ƊAN KOKARI S**A FANTSAMA BINCIKE irinsu Alkanawi da su rijiyar lemo irinsu pantami ماشاء الله ✔️✔️✔️
Yanzudai wallahi dayawa cikin matasan izala sun sallama wa maulana Prof a fagen ilimin ɓangarorin addinin musulunci (alkur'ani, hadisi, Shari'a, haqiqa, tarihi, da kimiyya) الحمد لله ✔️✔️✔️
Yanzu kuma sun yarda cewar ilimine amma wai a ɓoye wai bekamata a faɗa wa jahilai ba da ammawa, abin dariya 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣