Muhammad musa Ibrahim

Muhammad musa Ibrahim Allah kasa mucika da imani alfarman annabi muhammad 🙏🙌

21/01/2024

Only Muslim can complete
Muhammadur Rusulillah.

Wato kano far ta amsan sunanta Koda maikazo anfikaSunusi is coming
21/01/2024

Wato kano far ta amsan sunanta Koda maikazo anfika
Sunusi is coming

Ina matukar son Naga narufe jikina gabadaya badan Ra ayin waniba saboda inaso Naga narufe jikina cewar
21/01/2024

Ina matukar son Naga narufe jikina gabadaya badan Ra ayin waniba saboda inaso Naga narufe jikina cewar

Police sunkama babban Dan Mai garkuwa da mutaneh Allah yakara tona asirinsu🙏🙌
20/01/2024

Police sunkama babban Dan Mai garkuwa da mutaneh Allah yakara tona asirinsu🙏🙌

Allah yajikan musulmi 😭
20/01/2024

Allah yajikan musulmi 😭

Nijeriya na a sahun gaba wajen sauki da arhar 'data' ta shiga intanet inji ministan sadarwar Nijeriya Dr Bosun TijaniDat...
20/01/2024

Nijeriya na a sahun gaba wajen sauki da arhar 'data' ta shiga intanet inji ministan sadarwar Nijeriya Dr Bosun Tijani

Datar nawa kake konawa a wata?

Wannan ne kabarin Nana Khadija R.A, matar Manzon Allah S.A.W ta farko, a gefe kuma kabarin babban dansa ne Kasim R.A. An...
19/01/2024

Wannan ne kabarin Nana Khadija R.A, matar Manzon Allah S.A.W ta farko, a gefe kuma kabarin babban dansa ne Kasim R.A.

An binne su ne a makabartar Mu'alla da take Makkah a Saudiyya.

Nana Khadija ta rasu ne a ranar 10 ga watan Ramadana.

📸 Haramain Sharifain

TIRKASHI: Hirar saurayi da budurwa a kasar Hausa kafin bayyanar shaidanun zamani.Me Zaku Ce?
19/01/2024

TIRKASHI: Hirar saurayi da budurwa a kasar Hausa kafin bayyanar shaidanun zamani.

Me Zaku Ce?

GWANIN BIRGEWA: Wani Yaro Kenan Da Aka Caɓawa Kwalliya Da Shigar KwankwasiyyaWanne fata za ku yi masa?
19/01/2024

GWANIN BIRGEWA: Wani Yaro Kenan Da Aka Caɓawa Kwalliya Da Shigar Kwankwasiyya

Wanne fata za ku yi masa?

An naɗa sabon limaminMasallacin juma'a na Kasuwar KantinKwari, Shiekh Muntasir Umar, harma yajagoranci Khutbar juma'a da...
19/01/2024

An naɗa sabon limamin
Masallacin juma'a na Kasuwar Kantin
Kwari, Shiekh Muntasir Umar, harma ya
jagoranci Khutbar juma'a da sallah a
wannan rana.

Hakan na zuwa ne baya dakatarwa da
aka yiwa tsohon limamin Masallacin,
Malam Albakari Mika'il, sakamakon wasu
zarge-zarge da ake masa, har zuwa
lokacin da za'a kammala bincike.

“We worked our asses off to get to the position where our destinies cannot just be determined by anyone, but we somehow ...
19/01/2024

“We worked our asses off to get to the position where our destinies cannot just be determined by anyone, but we somehow end up being screwed by the ones we trust the most” - BINTA BULA 💥 🎉🫶🏻
DEE DEE FILMS

19/01/2024

Jumma'at Mubarak 🙏

19/01/2024
Duk magidancin da ya samukansa a cikin fargabar abin da zai ciyarda iyalansa a gobe, Allah ya yalwata yabuda masa da han...
18/01/2024

Duk magidancin da ya samu
kansa a cikin fargabar abin da zai ciyar
da iyalansa a gobe, Allah ya yalwata ya
buda masa da hanyoyin samu!..

KUCE AMEEN..

Wannan itace   matar Mai nasara a shirin labarina 🙏🇳🇬
18/01/2024

Wannan itace matar Mai nasara a shirin labarina 🙏🇳🇬

Da-Ɗumi-Ɗumi: Kotu ta bada Umarnin K**a Dr Idris Abdulaziz Bauchi.Zamani Tv
17/01/2024

Da-Ɗumi-Ɗumi: Kotu ta bada Umarnin K**a Dr Idris Abdulaziz Bauchi.

Zamani Tv

YANZU-YANZU: An K**a Matashin Da Yake Shigar Mata Yana Damfarar Samari a Garin Zariya.Me za ku ce?
17/01/2024

YANZU-YANZU: An K**a Matashin Da Yake Shigar Mata Yana Damfarar Samari a Garin Zariya.

Me za ku ce?

Allah yakara jaddada rahama agareka K**al Aboki
17/01/2024

Allah yakara jaddada rahama agareka K**al Aboki

Ko kunganeta itace matar Mai nasara na labarina 😂🇳🇬
17/01/2024

Ko kunganeta itace matar Mai nasara na labarina 😂🇳🇬

Buhari ya ziyarci Abuja a karon farko tun bayan saukarsa daga mulki
16/01/2024

Buhari ya ziyarci Abuja a karon farko tun bayan saukarsa daga mulki

Best photo
16/01/2024

Best photo

Best photo of the day 🙏🙌
16/01/2024

Best photo of the day 🙏🙌

15/01/2024

"Duk matar da taje tayi Zina domin taCiyar da kanta da Iyalanta Allah ba zaiSakata a wuta ba, idan Kuma Kaine Maiwutar s...
15/01/2024

"Duk matar da taje tayi Zina domin ta
Ciyar da kanta da Iyalanta Allah ba zai
Sakata a wuta ba, idan Kuma Kaine Mai
wutar sai kaje ka Sakata mu Gani ~ Cewar
Sheikh Nuru Khalid

Me za ku ce?

Innadillahi WA inna ilairajiunAllah yajikan musulmi 😭
15/01/2024

Innadillahi WA inna ilairajiun
Allah yajikan musulmi 😭

Wani mutum yazo gurin Ma'aiki Sallallahu Alaihi w Sallama ya ce, ka yi mini wasiyya amma ka taƙaita.Ɗaya daga cikin abub...
15/01/2024

Wani mutum yazo gurin Ma'aiki Sallallahu Alaihi w Sallama ya ce, ka yi mini wasiyya amma ka taƙaita.

Ɗaya daga cikin abubuwa uku da Ma'aiki ya gaya masa:

"Kar ka yarda ka furta kalmar da zaka zo kana bada haƙuri akanta"

[Ibn Majah]

Ya halatta Mace ta yi Zinadomin ta ci Abinci bisa Larura, idan tabihanyoyi duk ta rasa samun Abinci, kumaidan ta ji zata...
14/01/2024

Ya halatta Mace ta yi Zina
domin ta ci Abinci bisa Larura, idan tabi
hanyoyi duk ta rasa samun Abinci, kuma
idan ta ji zata iya mutuwa idan bata ci
abinci ba; ya halatta ta bayar da jikinta
domin ta ci Abinci.

~Cewar Sheikh Ibrahim Makari.

Address

Kaduna
777888

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad musa Ibrahim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category