Zakarim INFO.

Zakarim INFO. Aslm Alaikum Yan uwa ina mai marabtanku da ziyarar wannan page din mai Albarka, maraba sosai � ~Da

24/03/2024

An saki daliban Kuriga. Alhamdulillah.

Slm Muna cikiya Mai wanna jaka muyi change dashine Rana Asabar da dare baya mudawo daga makarata FEDERAL UNIVERSITY OF K...
26/02/2024

Slm
Muna cikiya Mai wanna jaka muyi change dashine Rana Asabar da dare baya mudawo daga makarata FEDERAL UNIVERSITY OF KASHERE
kusa da ministry of high Education don Allah in yaga wanna post ya taimaka ya kira wanna number 07068578729
Kokuma yaje ministry. Nagode Allah yasa adace.

Muna Kira Ga Gwamanan Kano (Abba Gida-Gida) Da Muƙarrabansa Su Shigo Jam'iyyar Mu Ta APC, Cewar GandujeGanduje, wanda ya...
25/01/2024

Muna Kira Ga Gwamanan Kano (Abba Gida-Gida) Da Muƙarrabansa Su Shigo Jam'iyyar Mu Ta APC, Cewar Ganduje

Ganduje, wanda ya yi wa gwamnan tayin a taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC a Kano ranar Alhamis, ya ce suna ƙoƙarin ganin jam'iyyar adawa ta NNPP ta narke cikin APC.

Menene ra'ayinku.

Sabon hoton Jarumar fina-finan Hausa Hadiza Gabon bayan da ta rage kiba wato (Slimming).
25/01/2024

Sabon hoton Jarumar fina-finan Hausa Hadiza Gabon bayan da ta rage kiba wato (Slimming).

WATA SABUWA: An Fasa Wani Aure Saboda Dinner Hall Ɗin Da Ango Ya Kamawa Amarya Bai Yi Mata Ba"'Ƴan uwanta s**a riƙa zuga...
31/12/2023

WATA SABUWA: An Fasa Wani Aure Saboda Dinner Hall Ɗin Da Ango Ya Kamawa Amarya Bai Yi Mata Ba

"'Ƴan uwanta s**a riƙa zugata wai hall ɗin da aka k**a bai yi musu ba, wai wanda aka k**awa ƙanwarta yafi tsada, to wai ita ma irinsa take so. Yayi ƙoƙarin fahimtar da ita, idan ta yarda, amma da zarar ta gayawa 'yan uwan nata sai su ƙara h**e mata kunne, shine ya ce idan ma sunyi aure ba zata riƙa jin maganarsa ba."

"Mahaifin Angon ya bashi haƙuri ya ce ayi yadda take so, ko nawa suke so a ƙara musu zai bayar da kuɗin, amma Angon ya ce ya rantse yace ko ita ce autar mata ya fasa auren."

GAME DA MASU TAMBAYA.....!WAYE YA GINA WANNAN WAJE, DA KUMA SHEKARAR DA AKA GINA SHI....?GA AMSAR TAMBAYAR SU ;Marigayi ...
30/12/2023

GAME DA MASU TAMBAYA.....!

WAYE YA GINA WANNAN WAJE, DA KUMA SHEKARAR DA AKA GINA SHI....?

GA AMSAR TAMBAYAR SU ;

Marigayi Sarkin Gombe Haruna 'Dan Umaru Kwairanga wadda yayi sarauta daga shekarar 1920 zuwa 1935 shine ya gina wannan waje a shekarar 1935 kuma akayi bikin budewa a shekarar 1936 bayan Dan uwan Sa marigayi sarkin gombe Abubakar II. ya zama sarki.

Daga cikin muhinman ayyukan da Marigayi Sarkin Gombe Haruna yayi akwai ;

1: Gina wannan waje na gareji

2: Gina sakatariyar karamar hukumar gombe (ana kiran sa da central office ko baital mali)

3: Gina masallacin juma'a dake cikin tudun hatsi na gombe.

4: Gina babbar gadar dindima dake bauchi wadda ake bi azo gombe (shi ya fara ginawa)

5: Kirkiro babbar hanyar data tsaga garin gombe wacce ake bi daga gombe aje bauchi daga gombe aje maiduguri (titin sabon layi) wadda shine kwalta na farko a gombe.

6: Akwai kotuna da ya gina a lokacin sa wadda daga baya aka rushe su aka canja musu fasali.

NB: Idan aka lura za'a ga dukkan wadannan gine-gine kusan irin su daya ne.

Allah ya jikan magabatan mu Ya basu ladan wadannan ayyukan alheri da s**a yi tare da dukkan masu taimaka musu (Dafatan masu tambaya sun gamsu)

Muktar Muhammad Lamurde ✍️
30th-Dec-2023

The former Central Bank of Nigeria Governor, Godwin Emefiele, illegally lodged billions of naira in no fewer than 593 ba...
22/12/2023

The former Central Bank of Nigeria Governor, Godwin Emefiele, illegally lodged billions of naira in no fewer than 593 bank accounts in the United States, United Kingdom, and China without the approval of the apex bank’s board of directors and the CBN Investment Committee.

The Special Investigator on the CBN and Related Entities, Jim Obaze, found that the ex-CBN governor lodged £543, 482,213 in fixed deposits in UK banks alone without authorisation.

Meanwhile, Obaze submitted his final report tagged, ‘Report of the Special Investigation on CBN and Related Entities (Chargeable offences) to President Bola Tinubu on Wednesday.

The report partly read, “The former governor of CBN, Godwin Emefiele invested Nigeria’s money without authorization in 593 foreign bank accounts in United States, China and United Kingdom, while he was in charge.

“All the accounts where the billions were lodged have all been traced by the investigator.”

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Jama'a wallahi muji tsoron Allah mu rage guri da son duniya.Wannan bawan Allah mai s...
21/12/2023

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.

Jama'a wallahi muji tsoron Allah mu rage guri da son duniya.

Wannan bawan Allah mai suna Ya'u yunusa ranar Assabar ta jibi za'a daura auren shi yau yayi accident ya rasu, akan hanyar shi ta komawa gida wurin shirye shiryen daurin aure.

Allah yasa mutuwa ta kasance alkhairi gareshi yasa mucika da imani.

Kansila ya jefa bam a taron ƙaramar hukuma
15/12/2023

Kansila ya jefa bam a taron ƙaramar hukuma

Gwamnonin arewa sun bai wa al'ummar Tudun Birin gudunmawar naira miliyan 180
15/12/2023

Gwamnonin arewa sun bai wa al'ummar Tudun Birin gudunmawar naira miliyan 180

Yanzu yanzu gawar Ali usman ashaka ta iso filin tashi da sauka na jihar gombe daga Egypt domin yimata sutura k**ar yadda...
07/12/2023

Yanzu yanzu gawar Ali usman ashaka ta iso filin tashi da sauka na jihar gombe daga Egypt domin yimata sutura k**ar yadda adddini ya tanar gabanni janaiza idan Allah ya kaimu gobe banyan sallahn jumma'a

IDAN ALLAH YA KAIMU GOBE JUMMA'A 08-DECEMBER 2023 ZA AYI JANAIZAR MARIGAYI ALH. ALIYU USMAN ASHAKA A KOFAR MAIMARTABA SA...
07/12/2023

IDAN ALLAH YA KAIMU GOBE JUMMA'A 08-DECEMBER 2023 ZA AYI JANAIZAR MARIGAYI ALH. ALIYU USMAN ASHAKA A KOFAR MAIMARTABA SARKIN GOMBE BAYAN SALLAR JUMMA'A. KAFIN RASUWAR YA KASANCE SHUGABAN ƘARAMAR HUKUMAR GOMBE KANA KUMA SHUGABN SHUGABNIN ƘANAN HUKUMOMI NA JAHAR GOMBE.MUNA ADDU'A ALLAH YA GAFARTAMASA YAKUMA ALBARKACI ZURIYYAR DAYA BARI YAKUMA BASU HAƘURI DA JURIYAN RASHI
ALLAH YABADA IKAON HALARTA

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Rajium 😭Allah Yajikanka Chairman Ali Ashaka.Allah SWT Yasa Kahuta.
05/12/2023

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Rajium 😭

Allah Yajikanka Chairman Ali Ashaka.

Allah SWT Yasa Kahuta.

Some senior lawyers have backed the appointment of Hannatu Musawa as Minister of Arts, Culture and Creative Economy, by ...
27/08/2023

Some senior lawyers have backed the appointment of Hannatu Musawa as Minister of Arts, Culture and Creative Economy, by President Bola Tinubu, saying the Nigerian Constitution also supports her appointment.
The lawyers argued that the Constitution is superior to the NYSC Act.

Mr. Norrison Quakers (SAN) commended President Tinubu, saying her appointment is a youth empowerment initiative.“However, when you look at the provisions of Section 147 of the 1999 Constitution particularly sub-section 5, it states that no person shall be appointed as a Minister of the Government of the Federation unless he is qualified for election as a member of the House of Representatives.“The question is what are the qualifications for election into the House of Representatives? This we find in section 106 of the 1999 constitution.

You must be a citizen of Nigeria, you must have attained the age of 25 years, and you have been educated up to at least a school certificate level, or its equivalent. You must be a member of a political party and you must be sponsored by that political party.

“What is causing the conflict is as regards her status and a youth corps member that is still serving. I have looked at the law, and I have not seen any constitutional limitations. I have also looked at Section 2 of the NYSC Act, there is no law that says, she must have finished service before she can be appointed as a Minister of the Federal Republic of Nigeria,” he explained.
Source biyora online

Tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zama sabon shugaban APC mai mulki a Najeriya.
03/08/2023

Tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zama sabon shugaban APC mai mulki a Najeriya.

Innalillahi wa'inna ilaihin raji'unAllah yayiwa Yariman Gombe Rasuwa. Muna Addu'a Allah ya masa rahama 👏
01/08/2023

Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un
Allah yayiwa Yariman Gombe Rasuwa. Muna Addu'a Allah ya masa rahama 👏

Farashin kayan masarufi ya ƙara tashi a Najeriya
17/07/2023

Farashin kayan masarufi ya ƙara tashi a Najeriya

YANZU-YANZU: Shugaban Jam'iyyar APC Na Ƙasa Abdullahi Adamu Ya Yi Murabus Daga Muƙaminsa Saboda Zargin Ana Yin Maƙarƙash...
17/07/2023

YANZU-YANZU: Shugaban Jam'iyyar APC Na Ƙasa Abdullahi Adamu Ya Yi Murabus Daga Muƙaminsa Saboda Zargin Ana Yin Maƙarƙashiyar Tsige Shi Kamar Yadda Ya Bayyana

INNANILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN cikin jimami da alhini nake sanarda cewa Allah yayiwa  FARUQ rasuwa yau da asuba Mun...
14/07/2023

INNANILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN cikin jimami da alhini nake sanarda cewa Allah yayiwa FARUQ rasuwa yau da asuba Muna Masa addu'ar Allah ya gafarta masa😭😭😭

Janazah karfe biyu 2pm a kofar Mai martaba sarkin gombe bayan sallan jummaa

President Bola Ahmed Tinubu (GCFR) joins other Head of Governments for the 63rd ordinary session of Authority of ECOWAS ...
09/07/2023

President Bola Ahmed Tinubu (GCFR) joins other Head of Governments for the 63rd ordinary session of Authority of ECOWAS heads of state and government in the capital city Bissau, republic of Guinea Bissau.

ALHAMDULILLAHYANZU-YANZU: Kotu Ta Bada Belin DCP Abba Kyari.
06/07/2023

ALHAMDULILLAH

YANZU-YANZU: Kotu Ta Bada Belin DCP Abba Kyari.

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Tarayya Ta Fara Shirin Karya Farashin Kayan Abinci Ta Kowane Hali, Masu Siyan Kayan Abinci Su Bo...
05/07/2023

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Tarayya Ta Fara Shirin Karya Farashin Kayan Abinci Ta Kowane Hali, Masu Siyan Kayan Abinci Su Boye Sai A Kiyaye, Amma Fa Shawara Ce Domin Tinubu Ba Irin Buhari Bane.

WASANNI: Ko Dai Ka Sabunta Kwantiraginka Ko Kuma Ka Kara Gaba, Amma Ba Za Mu Yarda Ka Tafi Ba Ko Sisi Ba, Saƙon Shugaban...
05/07/2023

WASANNI: Ko Dai Ka Sabunta Kwantiraginka Ko Kuma Ka Kara Gaba, Amma Ba Za Mu Yarda Ka Tafi Ba Ko Sisi Ba, Saƙon Shugaban Ƙungiyar Kwallon Kafa Ta PSG, Nasser Alkhelafi Ga Kylian Mbappe

Ko 'yan Real Madrid za su cika burinsu na ɗaukar dan wasan da s**a daɗe suna nema?

Allah Ya Saka Wa A.A Rano Da Alkairi..Ya Amince A Sayar Da Kowace Litan Mai Naira 400 A Gidajen MansaWannan shine Attaji...
05/07/2023

Allah Ya Saka Wa A.A Rano Da Alkairi
..Ya Amince A Sayar Da Kowace Litan Mai Naira 400 A Gidajen Mansa

Wannan shine Attajirin ɗan kasuwar nan wanda yake da mallakin gidan mai na "AA RANO" inda kuma daga rahotanni da kuma shaidun gani da ido, ya bada umarnin siyar da mai akan naira ɗari huɗu (400) kowacce lita.

Wannan shi Yake nuna mana komai ɓacin zamani akwai mutane nagari acikin irin kowanne kasuwanci, yanzu da ƙara kuɗi aka yi da yanzu duk masu gidan mai daga sanarwar sun ƙara, amma da yake sauƙi aka samu duk sun yi tsit.

Shi kuma da ya rage ba za ka ga ana yi masa fatan alkairi sosai ba, yadda ya fito fili ya rage, da fitowa fili ya yi ya ƙara da yanzu ana saka hotonsa ana ta zaginsa, wannan ya ƙara nuna mana kullum mutane rige-rige suke wajen yaɗa sharri. Idan an yi alkairi kuma kaɗan ne za su yaba maka.

Muna addu'a Allah Ya ƙara mana irinsu, shi kuma Allah ya saka masa da alkairi.

Inna lillahi Wa Inna ilaihi Raji'un Allah Yayi  Rasuwa Wa Dr, Adamu Gimba Abbas Tsohon Provost F.C.E.Tech Gombe Jana'iza...
05/07/2023

Inna lillahi Wa Inna ilaihi Raji'un Allah Yayi Rasuwa Wa Dr, Adamu Gimba Abbas Tsohon Provost F.C.E.Tech Gombe Jana'iza Laraba 11:00am A Kofar Sarkin Gombe Muna Baran Addu'a Allah Ubangiji Ya Masa Rahama Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum

Court Orders DSS to Grant Counsel to Emefiele Access to Him The high court of the Federal Capital Territory sitting in A...
16/06/2023

Court Orders DSS to Grant Counsel to Emefiele Access to Him

The high court of the Federal Capital Territory sitting in Abuja, has ordered Department of State Service to allow Counsel to the suspended Governor of the Central Bank of Nigeria Godwin Emefiele access to him.
The presiding judge, Justice Hamza Muazu granted the interim order in an ex -parte motion brought before the court by Godwin Emefiele as an applicant.
The order of the court is based on the fundamental rights of the applicant presently in the custody of the DSS.
The matter has been adjourned to 20th June, 2023 for commencement of the substantive suit.

For more Nigeria Gossip please Follow our Page: Nigeria Gossiper

Bayan kammala tattaunawar sirri tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyoyin NLC da TUC gameda zare tallafin man fetur, babu...
05/06/2023

Bayan kammala tattaunawar sirri tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyoyin NLC da TUC gameda zare tallafin man fetur, babu batun tsunduma yajin aiki....

Kungiyoyin biyu sun janye ra'ayin su na fara yajin aiki a fadin tarayyar Najeriya.

Me zaku ce ?

Ƴan Najeriya sun fara morar ƙafafuwansu in da s**a fara tafiya da ƙafarsu duk inda suke so, saɓani a baya da aka sansu d...
01/06/2023

Ƴan Najeriya sun fara morar ƙafafuwansu in da s**a fara tafiya da ƙafarsu duk inda suke so, saɓani a baya da aka sansu da hawa baben haya k**ar babur da Napep da mota da sauransu.

Wannan dai baya rasa nasaba da matakin da sabuwar gwamnatin tarayya ta lauka na janye tallafin man fetir inda man yayi tashin da ba'a taɓa gani ba a kasar.

Address

Cheheniya Police Barrack Gombe
Gombe
760001

Telephone

+2347068578729

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zakarim INFO. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zakarim INFO.:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Broadcasting & media production in Gombe

Show All