Map Radio & Tv

Map Radio & Tv Map Radio is an Online Radio Broadcasting on Free-to-air Niger, Kano and Gombe GOMBE
(3)

A daidai Lokacin da ake daf shiga bukukuwan sallah laiyah shin kuma raguna na tsada ayankunan ku?
11/06/2024

A daidai Lokacin da ake daf shiga bukukuwan sallah laiyah shin kuma raguna na tsada ayankunan ku?

06/06/2024

Shirin siyasa Bada gaba ba tare da Hon Abubakar Sadiq zakari zingili Inda yayi bayanin yadda kebura ke damunshi
Ayi sauraro lafiya

Bayan jerin gargadi da Hisbah reshen Kano ta yi wa fitaccen ɗan TikTok, G-Fresh Al'ameen, yau dai an k**a shi - Daraktan...
02/06/2024

Bayan jerin gargadi da Hisbah reshen Kano ta yi wa fitaccen ɗan TikTok, G-Fresh Al'ameen, yau dai an k**a shi - Daraktan hukumar ya yi karin haske, karanta a sashen sharhi.

Meye Ra ayin ku?

27/05/2024

Shiri Kai tsaye tare da barr Aliyu musa acikin Shirin Najeriyar mu Ayau zai bayanine akan dambaruwar Dake faruwa a masarutar kano

27/05/2024

SHIRIN siyasa bada gaba ba Tare da yazeed aliyu dangulbi dakuma bako tacikin shiri Salisu Mai walda wuro biriji
Mai walda
Map Radio & Tv Azizen Comr Abba Sani Pantami Hafizu Ali

Gwamnan ya ba da Umarnin K**a tsohon Sarki kanoGwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya baiwa kwamishinan ‘yan sandan jiha...
25/05/2024

Gwamnan ya ba da Umarnin K**a tsohon Sarki kano

Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya baiwa kwamishinan ‘yan sandan jihar umarnin K**a tsohon Sarki kano Aminu Ado Bayero, bisa abin da ya kira yunkurin tayar da tarzoma.

Shin Ya kuke kallon wannan Umarni?

DA DUMI - DUMI: Shugaban ma'aikatan fadar Gwamnatin Kano (Chief of Staff) Shehu Wada  Sagagi  ya karbi tawagar masu zaba...
23/05/2024

DA DUMI - DUMI: Shugaban ma'aikatan fadar Gwamnatin Kano (Chief of Staff) Shehu Wada Sagagi ya karbi tawagar masu zabar sarki (King Makers) a fadar Gwamnatin jihar Kano.

Ko kuna goyon bayan dawo da tsohon sarkin Kano.
23/05/2024

Ko kuna goyon bayan dawo da tsohon sarkin Kano.

23/05/2024

Majalisar dokokin jihar kano ta rushe masarautun kano guda 5

YANZU-YANZU: Manchester City ta lashe gasar Premier league bayan ta yiwa Westham ci Uku Manchester City 3 - 1 WesthamRah...
19/05/2024

YANZU-YANZU: Manchester City ta lashe gasar Premier league bayan ta yiwa Westham ci Uku

Manchester City 3 - 1 Westham

Rahoto dokin karfe

09/05/2024

Alfanun crypto daga CEO block chain technology Hausa Academy Alhajin ubaidullah Abdullahi

Acikin su wa za ku ba gadon marayu ya juya musu kafin su girma Ku bayyana mana Ra ayin ku
05/05/2024

Acikin su wa za ku ba gadon marayu ya juya musu kafin su girma

Ku bayyana mana Ra ayin ku

04/05/2024

Kai tsaye daga Nan Map Radio & Tv, ta cikin sabon shirinmu na Musamman mai Taken: Alfanun crypto Tare da CEO na Hausa Blockchain Ubaidullah Abdullahi.

01/05/2024

Maimaicin Shirin Alfanun crypto kenan daga bakin CEO block chain technology

Ku Tara ranar Asabar da misalin karfe 8 domn kallon sabon Shirin

WATA SABUWA: Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta k**a wani matashi mai suna Kabiru Ibrahim Dake shigar mata da sunan Fat...
01/05/2024

WATA SABUWA: Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta k**a wani matashi mai suna Kabiru Ibrahim Dake shigar mata da sunan Fatima mai Zogale

An k**a matashin ne a lokacin da yake ƙoƙarin cutar wani matashi akan cewa shi mace ce. Bayan saurayin ya ɗaukeshi kwanan gida, saida sukaje gidan sai yaga na mijine ɗan uwansa.

Me za ku akan wannna rahoto???

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnan Jihar Gombe Alh Muhammad Inuwa, yabada umurnin Gaggawa game da kawo karshe matsalar Ruwan sha a fa...
30/04/2024

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnan Jihar Gombe Alh Muhammad Inuwa, yabada umurnin Gaggawa game da kawo karshe matsalar Ruwan sha a faɗin Jihar.

Daga Comr Abba Sani pantami

Gwamnan Jihar Gombe, ya umurci hukumar Samar da Ruwa ta jihar Gombe da ta gaggauta samarda Ruwan Fanfo ga al'umma.

Gwamnan ya bayyana cewar babu wani uzuri da zai karɓa daga hukumar, inda ya bawa hukumar wa'adin zuwa Ranar Laraba su samarda Ruwa a gari.

28/04/2024

Ku karasa mana wannan maganar

Jan zakara.......

27/04/2024

Kai tsaye daga Nan Map Radio & Tv, ta cikin sabon shirinmu na Musamman mai Taken: Alfanun crypto Tare da CEO na Hausa Blockchain Ubaidullah Abdullahi.

27/04/2024

Tattaunawa da iliya na cikin Shirin kwana casin yayi bayanin daliln mutuwarshi acikin Shirin.

27/04/2024

Tallar Shirin film din labarina na wannan satin

Anjima da misalin karfe 8 na dare zamu kawo muku hira da iliya saurayin rayya acikin Shirin kwana casin
27/04/2024

Anjima da misalin karfe 8 na dare zamu kawo muku hira da iliya saurayin rayya acikin Shirin kwana casin

27/04/2024

Ga jawabi daga Fatima Mai zogale wacce dauda kahutu Rarara ya wake ta yi bayanin yadda uwar gidan ta kore ta sabida Rarara ya wake ta

24/04/2024

Shirin tafi da gidanka daga saahen Hausa na map radio tv Tare da jagoran Shirin Nuruddeen Usman Ganye......
Map Radio & Tv Everyone

Wannan Itace Fatima Mai Zogale Wadda Rarara Yayiwa Waka Ku Ajiye Mana Ra’ayoyinku Akan Fatima Mai zogale
24/04/2024

Wannan Itace Fatima Mai Zogale Wadda Rarara Yayiwa Waka Ku Ajiye Mana Ra’ayoyinku Akan
Fatima Mai zogale

23/04/2024

Shin da gaske ne abinda namiji yayi mata zasu iya yi?

Idan aka Bai zabi wanne Zaki zaba ko kiyi Haka da wuka ko Kuma a kwace miki saurayi shin Zaki iya????

23/04/2024

Ku Shakta da sabuwar wakar Rarara Fatima Mai zogale

Meye tunanin ku akan Rarara bisa canja salon wakar shi daga wakar siyaasa zuwa k**a wasu sunayen mata yayi musu Waka?????

Mu hadu a kwament section

Yahaya Bello ya cire Dala 720,000 daga asusun gwamnati ya biya kuɗin makarantar yaransa yana daf da sauka daga gwamna in...
23/04/2024

Yahaya Bello ya cire Dala 720,000 daga asusun gwamnati ya biya kuɗin makarantar yaransa yana daf da sauka daga gwamna inji Shugaban EFCC

Rahoto DCl hausa

Ina gwambawa wacce kujera kuke wa Al sheik isah Ali pantami fata ya fito A shekara ta 2027
22/04/2024

Ina gwambawa wacce kujera kuke wa Al sheik isah Ali pantami fata ya fito A shekara ta 2027

"Ina tabbatar wa da jama'a  na faɗa soyayyar wannan baiwar Allah da kukaga na sa, wa'azin ta a shafi na, wato Hafsatu Ha...
22/04/2024

"Ina tabbatar wa da jama'a na faɗa soyayyar wannan baiwar Allah da kukaga na sa, wa'azin ta a shafi na, wato Hafsatu Habib.

Zuwa yanzu dai ita batasan ina son ta ba, amma Allah ya sani na faɗa a son ta sosai, kuma indai zata amince dani zan Aure ta.

Ni na ganta naji ina son ta, ina fatan za ta amince dani. ~ Cewar Jarumi Adam A Zango

Meye Ra ayin ku???

Address

Pantami Near Water Board
Gombe
00076

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Map Radio & Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Map Radio & Tv:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Broadcasting & media production in Gombe

Show All