Allah Mai iko
Nisan kwana: Bidiyon busasshen tsohon da mutuwa ta mance dashi ya girgiza intanet.
Kalli bidiyon:
Wadanda suka kai hari jirgin Abuja-Kaduna sun saki bidiyo, sun ce ba kudi suke bukata ba
Baba Amana mal
Nijeriya saidai Allah ya bamu shuwagabanni nagari
Dr. Ya Fadi gaskiya a Kan mata a yau
Makomar tarbiyan ' Yayan mu, saidai Allah ya kyauta.
Allah ya Saka Sheikh Nuru Khalid.
Kafisu gaskiya....
Allah ya bamu shuwagabanni nagari
Allah ka zaunar dasu damu lfy...
Allah ka jikan iyayen mu...
Allah kasa mu zama masu taimaka ma na kasa da mu...
HAUKA KO BUKI?
Wallahi, wallahi idan har za'a cigaba da barin wasu al'adu marasa kan gado na wanzuwa a cikin buku kuwan mu na auratayya ina mai tabbatar mana cewa muna kore duk wata albarka dake cikin aurarrakin mu.
Irin wannan dabi'a da shu'umanci dame yayi kama?
Irin wannan har ayi aure a zauna, idan an zauna ayi tunanin a haifi da ko diya ta gari?
Idan ko har irin wadan nan shaidanci na aukuwa cikin aurarraki wallahi an riga haifan shaida nu da dujjal.
Ina amfanin irin wannan,
Allah wadan naka ya lalace.
Ya Allah karka kamamu da halayen mu.
Ya Allah ka gafarta mana laifukan mu na rashin sani da ma wadan da mukayi su cikin jahilci da gangan ci.
Ya Allah idan har zaka bamu zuriya, karka bamu irin ababen da muka aikata a lokutan bukin aure.
Allah ka yafe mana,
Ya Allah, idan bakaji kanmu ba waye zai ji kan mu.
Ya Allah muna masu neman gafara, karka azurta mu da halayen mu, ka azurta mu da jinkan ka.
Astangfirullah.
Idan har ka ko kin zamo mai kishi mu yada wannan sako ko'ina da ina.
Rabi'u Usman Tukur
2/11/2021