Daily News Hausa

Daily News Hausa DAILY NEWS HAUSA
GIDAN LABARAI 📰 📻 📺

Yau ce ranar dimokuradiyya 12 ga watan yuni Shugaba Bola Tinubu zaiyi magana akan sabon mafi karancin albashin ma’aikata...
12/06/2024

Yau ce ranar dimokuradiyya 12 ga watan yuni
Shugaba Bola Tinubu zaiyi magana akan sabon mafi karancin albashin ma’aikata wanda ake ta tattaunawa mai zafi tsakanin gwamnati da kungiyoyin kwadago.

Gwamnati tayiwa Ƙungiyoyin kwadago tayin 62k inda ita kuma kungiyar kwadago ta ke bukata gwamnati ta biya ma'aikata mafi Karancin albashi 250k yau dai shugaban kasa zai yanke abun da gwamnati zata iya biyan ma'aikata ta .

RUFAI IDRIS

An chanza sunan Jami'ar Jahar Bauchi Daga Bauchi State University Gadau, (BASUG). Zuwa Sa'adu Zungur University Gadau. M...
11/06/2024

An chanza sunan Jami'ar Jahar Bauchi Daga Bauchi State University Gadau, (BASUG). Zuwa Sa'adu Zungur University Gadau.

Menene Ra'ayinku akayi?

Alalh ya Maka rahama M***i Yaks
01/06/2024

Alalh ya Maka rahama M***i Yaks

Abdullateef Muhammad [M***i Yaks] young Islamic preacher from Nigeria, has passed away. May Allah grant him Jannah.
01/06/2024

Abdullateef Muhammad [M***i Yaks] young Islamic preacher from Nigeria, has passed away. May Allah grant him Jannah.

Daga jin labarin an yanke wutan gidan Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, wani attajiri ya sayi sabuwar janareto tare da man ...
31/05/2024

Daga jin labarin an yanke wutan gidan Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, wani attajiri ya sayi sabuwar janareto tare da man gas da dama yace a kai masa.

GWAMNATIN JIHAR SOKOTO TA RUFE HOTEL DIN IFEOMABiyo bayan kiraye-kiraye da gwamnati ke samu akan abubuwan da basu dace b...
31/05/2024

GWAMNATIN JIHAR SOKOTO TA RUFE HOTEL DIN IFEOMA

Biyo bayan kiraye-kiraye da gwamnati ke samu akan abubuwan da basu dace ba a wannan Hotel, a satin da ya gabata an samu rahoton mutuwar wata yarinya a cikin Hotel din, bisa ga wannan dalilin Maigirma Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto ya hada kwamiti mai karfe da ya hada Kwamishinan Lamurran Addini Dr. Jabir Sani Maihula da Kwamishinan ciniki da Masana’antu Hon. Haruna Abbas Bashar da Manyan jami’an tsaro dadai sauran su, bayan nada kwamitin sunka kai ziyara a Hotel din domin ganin irin ta'asar da ake tafkawa a wurin.

Daga karshe sun bada rahoton cewa daga tau Gwamanatin Jahar Sokoto ta rufe wannan Hotel din ta Ifeoma har illa Masha Allahu.

Wannan shine Sabon Taken Nigeria wato NATIONAL ANTHEM Zuwa yanzu kun fara haddaceshi kuwa ??
30/05/2024

Wannan shine Sabon Taken Nigeria wato NATIONAL ANTHEM

Zuwa yanzu kun fara haddaceshi kuwa ??

Yau Shugaban Nigeria BOLA TINUBU Ya cika shekara daya cif-cif akan mulki. Shin kunsamu wani chanji daga lokacin hawansa ...
29/05/2024

Yau Shugaban Nigeria BOLA TINUBU Ya cika shekara daya cif-cif akan mulki.

Shin kunsamu wani chanji daga lokacin hawansa zuwa yau ?

Malamin Addinin musulunci malam Ahmad Tijjani Guruntum ya Gina katafaren masallaci acikin garin Bauchi. Wani Fata kuke m...
27/05/2024

Malamin Addinin musulunci malam Ahmad Tijjani Guruntum ya Gina katafaren masallaci acikin garin Bauchi.

Wani Fata kuke masa ??

HOUSE FOR SALE IN INDONESIA WITH FREE WIFE INSIDE 🤔🤣🤣
26/05/2024

HOUSE FOR SALE IN INDONESIA WITH FREE WIFE INSIDE 🤔🤣🤣

Sunusi Lamido Sunusi ya koma kujeran saGwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya mayar da Malam Muhammadu Sanusi II a Sarkin...
23/05/2024

Sunusi Lamido Sunusi ya koma kujeran sa

Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya mayar da Malam Muhammadu Sanusi II a Sarkin Kano.

Wani Fata kuke masa ?

Ya Kamata Gwamnatin Nijeriya Ta Hàŕàmťà Yin Crypto, Domin Babu Abinda Yake Sawa Matasanmu Sai Lalaci Da Mùťùwàŕ ZuciyaRa...
16/05/2024

Ya Kamata Gwamnatin Nijeriya Ta Hàŕàmťà Yin Crypto, Domin Babu Abinda Yake Sawa Matasanmu Sai Lalaci Da Mùťùwàŕ Zuciya

Ra'ayin Mall Ahmad Ringim

Masu karatu me za ku ce? Anya bai taro match da 'yan Crypto ba?

RARIYA

Notcoin ta fashe nawa kuka samu? Kuyi sharing Domin muga wadanda s**a samu wannan kudin?
16/05/2024

Notcoin ta fashe nawa kuka samu?

Kuyi sharing Domin muga wadanda s**a samu wannan kudin?

Shafi'u abubakar kenan wanda ya cinnama masallata wuta a lokacin sallah asubah a jahar kano.Wai saboda ba'a raba masu ga...
15/05/2024

Shafi'u abubakar kenan wanda ya cinnama masallata wuta a lokacin sallah asubah a jahar kano.

Wai saboda ba'a raba masu gado dai dai ba

©️ Abdullahi Shehu Al-afasy

14/05/2024

Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU, ta yi barazanar tsunduma yajin aiki.

Idan Rarara da Aisha Humairah ba su auri juna ba za su kafa tarihi a matsayin abokanai mafiya shakuwa a tarihin Kannywoo...
14/05/2024

Idan Rarara da Aisha Humairah ba su auri juna ba za su kafa tarihi a matsayin abokanai mafiya shakuwa a tarihin Kannywood da ba su yi aure ba kamar yadda Shah Rukh Khan da Kajol su ka kafa wannan tarihin a masana'antar Bollywood.

Abin tambaya, ko yaya mijinta zai yi da Rarara bayan ta yi aure?

Mutawakkil Gambo Doko

Skills rather than just degree.Hoto Mai magana Prof. Fantami yayi shar abunsa, inaga ko Dan skills dinsa sunfi na dayan ...
13/05/2024

Skills rather than just degree.
Hoto Mai magana
Prof. Fantami yayi shar abunsa, inaga ko Dan skills dinsa sunfi na dayan prof. Din ne ?
Me zakuce akan haka

Amb Umar Ay Saleh

Da abaka Million 100, da Nigeria ta gyaru Wanne kafiso ???©️ The sardauna Tv
05/05/2024

Da abaka Million 100, da Nigeria ta gyaru Wanne kafiso ???

©️ The sardauna Tv

Ance wannan shine Saurayin Fatima Mai Zogale. Wace shawara zaku bashi?©️ comr. Abba sani pantami
30/04/2024

Ance wannan shine Saurayin Fatima Mai Zogale. Wace shawara zaku bashi?
©️ comr. Abba sani pantami

YAN NIGERIA SUNFARA FUSATA FA
30/04/2024

YAN NIGERIA SUNFARA FUSATA FA

Dubu hamsin50k na cigaba da sauka asusun ajiyar masu rabo na tallafin gwamnatin tarayya.Shin naku ya shiga ??
29/04/2024

Dubu hamsin50k na cigaba da sauka asusun ajiyar masu rabo na tallafin gwamnatin tarayya.

Shin naku ya shiga ??

Ansamu wani mutum a Jos ya cire wa matarsa hanu saboda ta cire dubu uku 3k acikin dubu ashirin 20k din da ya ajiye.Laifi...
29/04/2024

Ansamu wani mutum a Jos ya cire wa matarsa hanu saboda ta cire dubu uku 3k acikin dubu ashirin 20k din da ya ajiye.

Laifin mijin ne ko matar ?

IIbrahim Okocha

DA DUMI-DUMI: Ba Korar Fatima Na Yi Ba, Aure Za Ta Yi Shi Ne Ta Bar Aiki -inji uwargidan Fatima mai Zogale Vanguard Haus...
25/04/2024

DA DUMI-DUMI: Ba Korar Fatima Na Yi Ba, Aure Za Ta Yi Shi Ne Ta Bar Aiki -inji uwargidan Fatima mai Zogale

Vanguard Hausa

25/04/2024

Wani Mai unguwa ya Zamo professor a Zaria
Wani Fata kuke masa ?

LABARI MARA DAƊI....Yanzu nake ganin sanarwar cewa an kori Fatima mai zogale daga aiki a gidan abuncin da take siyar da ...
25/04/2024

LABARI MARA DAƊI....

Yanzu nake ganin sanarwar cewa an kori Fatima mai zogale daga aiki a gidan abuncin da take siyar da Zogale, ance saboda wakar da Rarara yayi mata hakan ne yasa Uwar dakinta ta koreta.

Shin kunaga meyasa aka Koreta ?

Daga Rabiu Biyora

Da abaka Wannan Kudin, da adinga ganin girmanka a Unguwarku Wanne kafiso ? ©️King Muh'd Mansur
23/04/2024

Da abaka Wannan Kudin, da adinga ganin girmanka a Unguwarku Wanne kafiso ?

©️King Muh'd Mansur

Wannan Shine Naman Da Ake Haɗawa A Laboratory Kuma Aci Ba Tare Da Wata Matsala Ba.Wannan hoton da kuke gani ba natural n...
23/04/2024

Wannan Shine Naman Da Ake Haɗawa A Laboratory Kuma Aci Ba Tare Da Wata Matsala Ba.

Wannan hoton da kuke gani ba natural naman dabba bane, a'a, nama ne Artificial wanda aka ƙera (Lab Grown Meat Ko Kuma Cultured Meat) wanda ake ƙirƙira a laboratory ta hanyar ɗaukan sinadarin cell ɗin jikin kowacce dabba da kakeso tare da bashi kulawa ta hanyar amfani da sinadarai.

Ana iya sarrafa wannan naman fiye da natural naman dabbobi ba tare da wata matsala ba, haka zalika ana iya ajiye naman ya ɗauki lokaci ba tare da lalacewa ba, mutane da yawa sun tabbatar cewa wannan naman yafi naturar nama zaƙi da garɗi a baki.

Zaku iya yin tsire, balangu, soye da bambalasta da wannan naman....

Kimiyya ilimi ne da Allah yake bawa bayi domin jin daɗin rayuwa, babu ƙarya ko kuma saɓawa Allah ko kaɗan a Kimiyya, saidai hanyar da akabi wajen samun sakamako.

Aci daɗi lafiya...

Usman Umar Dagona
Young African Scientist 2023

Ina Kanawa, zuciyar Arewa.....? Shin menene bambancin mulkin Ganduje da na Abba Gida-Gida? Don Allah a cire son zuciya d...
20/04/2024

Ina Kanawa, zuciyar Arewa.....?
Shin menene bambancin mulkin Ganduje da na Abba Gida-Gida? Don Allah a cire son zuciya da siyasa a fadi gaskiya?

©️ Comr. Abba pantami

Shin kuma wayoyin ku na ɗaukar zafin da sai kun sanya musu ruwan sanyi?
19/04/2024

Shin kuma wayoyin ku na ɗaukar zafin da sai kun sanya musu ruwan sanyi?

Wannan yarinyar me take nema ne anan ??? 🤔
16/04/2024

Wannan yarinyar me take nema ne anan ??? 🤔

Address

Bauchi
750101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daily News Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Daily News Hausa:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Bauchi

Show All

You may also like