Video yadda Seaman Abbas yayi yunkurin kashe ogansa wanda hakan yasa aka kamashi don bincike akansa.
A yau kenan a garin Jos na jihar Plateau bayan da yan kasuwar Terminus suka fito suka ga an rushe musu shaguna. Daga baya jamian tsaro suka yi amfani da barkonon tsuhuwa don tarwatsa yan kasuwar.
Muna kira da gwamnatin Plateau da ta tausayawa yan kasuwar Terminus a sama musu wani wurin kasuwanci.
Part of the exclusive conversation of the American NBC channel with the Iran Minister of Foreign Affairs
Host: Were you informed about the attack on Iran?
Amir Abdollahian answers with a smile: What happened last night was not a strike. The flight of 2 or 3 small children's toys is not worth prior notice.
A ƙoƙarin da ƙasar Saudiyya keyi na ganin ta sabunta ƙasar ta koma wani babban yanki na shaƙatawa a duniya. Ƙasar ta kama manyan malamai da dama da sanyasu gidajen kurkuku. Wannan video na ƙasa ya kawo muku kaɗan daga cikin malaman dake garƙame a kurkukukun Saudiyya. Da yawansu muna karanta littattafansu amma bamu san halin da suke ciki ba.
🇮🇱🇵🇸Ben Jamal, pro-Palestinian social activist
Israel is the only country in the world that systematically charges children for military reasons. Israel detains more than 8,000 Palestinians, 2,000 of them in so-called administrative detention, which means they are held without charge or trial. Two hundred of them are children as young as 12 years old.
Wasu daga cikin Palestinawa da aka saka a yammacin yau sakamakon musayan firsinoni tsakanin Hamas da Israila.
🇮🇱/🇪🇬 Egyptian President, Abdel Fattah Al-Sisi on the disarmament of Palestine:
'We are ready for the state of Palestine to be demilitarized and for there to be guarantees for this, in the form of NATO forces, UN forces, Arab forces, American forces. Whatever you want.'
Israeli female soldiers making fun of the humanitarian disaster in the Gaza Strip - Extremely Disgusting !