Annoor Tv

Annoor Tv Islamic Page

02/12/2023
02/12/2023

KARATUN AL-QUR'ANI MAI GIRMA
ZAMA NA 08 WANDA ML AMINU ABDULLAH. (ITN) ZANGON SHANU. ZARIA YAKE GABATARWA A DUK KARSHEN MAKO
SURAH BAQARAH Vs203-Vs218
ALLAH YA BADA IKON SAURARO.

25/11/2023

ANNOOR TV. DAUSAYIN ALQUR'ANI. ALKHAIRICE GAREKU AL'UMMAR MUSULMI.

Kyakkyawan albishir da babban tanadi gareku Al'ummar Musulmi. (Annoor Tv.) Ta shirya. zata saka farin caki. ta iLmantar ta fadakar da nishadantar da kai dausayin Alqur'ani. da sauran iLmomi da s**a shafi Alqur'ani. fatan Al'kyairi gareka da mu da dukkan daukacin musulmi.

Follow us on Facebook@ *Annoor Tv*
👇👇👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087459063569&mibextid=9R9pXO

Islamic Page

31/07/2023

KARATUN ALQURANI MAI GIRMA TARE DA ALARAMMA MAL MUHAMMAD AMINU ABDULLAHI

09/06/2023

SANARWA...
Kamar yanda kuka sani ranar juma'ah wannan kafa tana kawo muku karatun alqur'ani me girma, in sah Allah zata cigaba. Allah yai mana jagora.

02/12/2022

KARATUN ALQUR'ANI ME GIRMA WANDA SHEIKH MUHAMMAD AMINU ABDULLAH. (ITN) ZANGON SHANU ZARIA. YAKE GABATARWA DUK RANAR JUMA'A. ZAMA NA HUDU (4) ALLAH YA BADA IKON SAU RARO.

25/11/2022

KARATUN AL QUR'ANI ME GIRMA. WANDA ML AMINU ABDULLAH. (ITN) ZANGON SHANU. ZARIA YAKE GABATARWA DUK RANAR JUMA'A. ZAMA NA UKU. (3) ALLAH YA BADA IKON SAURARO.

05/11/2022

KARATUN ALQUR'ANI ME GIRMA. DAGA SHEIKH MUHAMMAD AMINU ABDULLAH. ZANGON SHANU (ITN) ZARIA. WANDA YAKE GABA TARWA DUK RANAR JUMA'A. ZAMA NA BIYU. (002) ALLAH YA BADA IKON SAURARO.

28/10/2022

KARATUN ALQUR'ANI ME GIRMA. DAGA SHEIHK MUHAMMAD AMINU ABDULLAH. ZANGON SHANU (ITN) ZARIA. WANDA YAKE GABA TARWADUK RANAR JUMA'A. ZAMA NA DAYA (001) ALLAH YA BADA IKON SAURARO.

Address

Zangon Shanu Zaria
Zaria

Telephone

+2348031144736

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Annoor Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Zaria

Show All