ULUL ALBAB TV ZARIA

ULUL ALBAB TV ZARIA الحمد للله على كل شيء

26/01/2024
19/07/2023

Ya Allah Ka iya mana.
Ka Sanya Albarka a cikin abinda muka tunkara, Ameeeen 🙏

30/10/2022

Yayen Dalibai daga kakarantar ulul albab dake banzazzau zaria

30/10/2022

Gabatar da yayen dalibai karo na farko a makarantar ulul albab dake banzazzau zaria

30/10/2022

Gabatarda taron yayen dalibai karo na farko na makarantan ulul albab da ke banzazzau zaria

*مدرسة أولي الألباب لتحفيظ القرآن والتربية الإسلامية زاريا*  ``` *7th Week Third Term 2022* ```  *TAHFIZ CROWN CHAMPIONS...
22/08/2022

*مدرسة أولي الألباب لتحفيظ القرآن والتربية الإسلامية زاريا*

``` *7th Week Third Term 2022* ```
*TAHFIZ CROWN CHAMPIONS (WEEK 63) 21/08/2022.*

```FASLU ABUBAKAR (R.A):```
*1st position* -Bilkisu Idris
*2nd position* -Zakiyya Musa Haruna
*3rd position* -Safiyya Yunus

```FASLU UMAR (R.A):```
*1st position* -Amina Ja'afar A
*2nd position* -Amina Ja'afar B
*3rd postion* -Abubakar Umar

```FASLU UTHMAN (R.A):```
*1st position* -Ruqayya Shehu
*1st position* -Yusuf Dahiru Kauru
*2nd position* -Yusuf Yunus
*2nd position* -Ruqayya Usman
*3rd position* -Abdullahi Dahiru Kauru
*3rd position* -Isah Dahiru Kauru

```FASLU ALIYU (R.A):```
*1st position* -Suhailat Salihu Datti
*1st position* -Amina Ladan Sambo
*2nd position* -Abdurrahman Shehu
*2nd position* -Zainab Sherif Janfalan
*3rd position* -Abdulhasib Musa

```FASLU ABDURRAHMAN (R.A):```
*1st position* -Khadija Alhassan
*1st position* -Aliya Isma'il
*2nd position* -Muhammad Abubakar
*2nd position* -Aisha Sherif Janfalan

```FASLU DALHAT (R.A):```
*1st position* -Salima Umar
*1st position* -Auwal Nasir
*1st position* -Fatima Ja'afar
*1st position* -Ruqayya Auwal Aliyu

```FASLU ZUBAIR (R.A):```
*1st position* -Umar Faruq Ladan Sambo
*1st position* -Muh'd Umar
*2nd position* -Fatima Iliyas
*2nd position* -Aliyu Isah
*3rd position* -Yahaya Abdullahi
*3rd position* -Laurat Dahiru

_FASLU ABU-UBAIDA (R.A):_
*1st position* -Usman Musa
*2nd position* -Bilal Rabi'u
*3rd position* -Halima Mukhtar

```FASLU SA'AD (R.A):```
*1st position* -Isma'il Abdullahi
*1st position* -Usman Kabir
*1st position* -Abdussalam Yunus
*1st position* -Fatima Alhassan
*2nd position* -Safiyya Abubakar
*2nd position* -Aisha Muhammad Yaqub

```FASLU SAID (R.A):```
*1st position* -Umar Faruq Baseer
*1st position* -Maryam Rabi'u
*1st position* -Raihana M Yazeed
*1st position* -Mus'ab Adam Lawal
*1st position* -Muhammad Hussain
*1st position* -Al'ameen Bello Aminu
*1st position* -Khadija Habib

•WASSALAMU ALAIKUM•

KOWA NA CIKIN TARNAKIN SHARI’A:1. Mukallafi ba yi da wani lokaci daidai da dakika daya da za a ce: ba ya cikin tarnakin ...
09/06/2022

KOWA NA CIKIN TARNAKIN SHARI’A:

1. Mukallafi ba yi da wani lokaci daidai da dakika daya da za a ce: ba ya cikin tarnakin Shari’ar Allah. Shi mukallafi har kullum yana cikin tarnakin da Shari’ah ta tsara saboda maslahar rayuwarsa ta Duniya da Lahira.

2. Akwai abin da masu Usuulul Fiqh suke kira da sunan: Hukunce-hukuncen taklifi biyar, watau: Wajibci, haramci, mustahabbanci, makruhanci, da mubahanci. (الوجوب والحرمة والاستحباب والكراهة والاباحة) shi Mukallafi har kullum in baya cikin wajibi ne ya yi, to tabbas yana cikin ko dai haramun ne ya yi, ko kuwa mustahabbi ne ya yi, ko kuwa makruhi ne ya yi, ko kuwa mubahi ne ya yi. Dole ne a same shi cikin daya daga cikin biyar din nan.

3. Ke nan kure ne babba a yi wa wani mukallafi maganar Shari’ar Musulunci sannan ya ce: Ai nan ba masallaci muke ba! Ko kuwa ya ce: Ai nan fage ne na siyasa ba wai na Musulunci ba! Ko kuwa ya ce: Ai nan fage ne na kasuwanci ba na Musulunci ba! Ko kuwa ya ce: Ai nan fage ne na aikin soja, ko na aikin dan sanda, ko na aikin kaza da kaza ba na Musulunci ba! Tabbas fadar irin wannan magana tare da yarda da ma’anarta yana gadar da ridda iyazan billah.

4. Allah Madaukakin Sarki ne muke rokon Ya taimake mu har kullum. Ameen.

✍️ Dr. Ibrahim Jalo Jalingo, Hapizahullah

YADDA ALLAH (SWT) YA TSARA ALJANNAH FIRDAUSI DA NI'IMOMI MASU TARIN YAWAhttps://ahmadmusainc.blogspot.com/?m=1 An gina A...
09/06/2022

YADDA ALLAH (SWT) YA TSARA ALJANNAH FIRDAUSI DA NI'IMOMI MASU TARIN YAWA

https://ahmadmusainc.blogspot.com/?m=1

An gina Aljannah ne da tubali (blocks) na Zinare da Azurfa
tatacciya. Simintin cikinta anyi shine da Almiski mai mutukar
Qamshi.

An cike tsakanin tubalanta da kayan ado ba Zubarjadi da
Yaaqootu.

An halicci Qasar cikinta ne daga Za'afaran.

Tana da Qofofi guda takwas kamar haka:

1. Jannatul Ma'awa.
2. Daarul Maqaam.
3. Daarus Salaam.
4. Daarul Khuld.
5. Jannatul 'Adni.
6. Jannatun Na'eem.
7. Jannatul Khaseef.
8. Jannatul Firdaus.

•JANNATUL MA'AWA ita ce daga Qasa,

•JANNATUL ADNI kuma ita ce matsakaiciya

•JANNATUL FIRDAUSI kuma ita ce Qololuwa.

Acikin Aljannah akwai Gonaki da lambuna wanda tsawon
kowacce gona da fadinta ya kai tsawon tafiyar shekara 100
ko fiye da haka.

Akwai bishiyoyi masu inuwa masu Ni'ima da tsirrai marassa
Qaya.

An Halicci bishiyoyim cikinta ne daga madaukakin Zinare da
tatacciyar Azurfa.

Suna da manyan ganye kamar girman kunnen giwa, kuma
'ya'yan itacen bassu Qarewa. Suna nan nau'i-nau'i.

Wadanda suke Qaunar juna domin Allah zasu samu shiga
Aljannah kuma acikinta za'a basu wasu Al'amudai na Yaqootu.

Akan Al'amudan akwai Dakuna (rooms) guda dubu saba'in
(70,000) masu haske.

Kuma hasken Wadannan dakunan ne zai haske 'Yan Aljannah
kamar yadda hasken rana yake haske mutanen duniya.

Akwai dakunan cin abinci yalwatattu ta yadda acikin dakin
cin abinci guda za'a samu shimfidu (dining sheet) guda dubu
saba'in (70,00).

Akwai Qananan yara masu hidima, suna zagayawa ko ina cikin
gidan Aljannah. Sunci ado da kaya iri-iri. Kuma Su kansu
suna haske kamar Lu'u.

Bishiyoyin dabinai da inabi wadanda 'ya'yansu ko yaushe
nunannu suke. Kuma suna daf da Qasa. Girman kowanne
nonon dabono yakai kamar Zira'i 12. Kuma kowanne kwayan
dabino guda ya kai girman Tulu, Kuma fari ne tas kamar
madara, Kuma babu Kwallo acikinsa. Zakinsa kuma wane
Zuma!!

Kuma girman kowanne Inabi guda daya yakai girman tulu.

Sai wani Sahabi yace "Ya Rasulallahi guda daya zai isheni
dani da iyalaina?"

Sai ANNABI (S.A.W) yace masa "AI GUDA DAYA ZAI ISHEKA
DAKAI DA KABILARKA MA BAKI DAYA"

TUFAFIN 'YAN ALJANNAH:

Kowanne Dan Aljannah za'a sanya masa riguna guda 70 na
haske. Masu taushi, masu kyalli, Kuma marassa nauyi ko
kadan.

Wadannan rigunan kowacce kalarta daban, nau'inta daban.
Kuma ba irin tufafin duniya bane, domin kuwa babu wacce
take rufe 'yar uwarta.

Saboda tsananin haskensu da kyawunsu, ana iya ganin Siffar
jikin mutum har Zuciyarsa da irin Qarfin soyayyar da take
dauke dashi.

Wadannan Tufafin bassu tsufa ko datti, kuma bassu yagewa.

QORAMUN ALJANNAH

Acikin Aljannah akwai Qoramu (Kogi) guda bakwai:

1. Kogin ruwa.
2. Kogin Madara.
3. Kogin ruwan Zuma .
4. Kogin ruwan giya (Sharabun Tahoorun).
5. Kogin Kafoor.
6. Kogin Zanjabeel.
7. Kogin Tasneem.

Ya Allah muna tawassuli da fiyayyen bayinka wato ANNABI
(S.A.W) domin alfarmarsa ka gafarta mana kasa muna cikin
'Yan Sahun gaba wajen shiga Aljannah Albarkan ANNABI
S.A.W Amin.

ربنا تقبل صيامنا 🙏🙏🙏🙏
01/05/2022

ربنا تقبل صيامنا 🙏🙏🙏🙏

*SANARWA SANARWA*  ```ALBISHIRINKU MASU SON KASANCEWA A MAKARANTAR ULUL ALBAB ZARIA.```  *DAURA DAURA DAURA!!!!!*  Hukum...
31/03/2022

*SANARWA SANARWA*
```ALBISHIRINKU MASU SON KASANCEWA A MAKARANTAR ULUL ALBAB ZARIA.```

*DAURA DAURA DAURA!!!!!* Hukumar Makarantar Ulul Albab na Sanar da daukacin Al'ummar Musulmi Maza da Mata, Yara da Manya, Daliban Makaranta da Kuma Sauran Jama'ar gari, cewa ta shirya Gagarumar Karatun Daura na watan Azumi akan Darussan Alqur'ani da Darussan Tarbiyya.
Masu buqatar shiga daura sai su tuntubi *08036526637, 08165920555* , domin samun form ko Karin bayani.

*DURATION: 3 WEEKS*
*TIME: 8AM - 12:30PM*
*DAYS: MON - THURS*
*FORM & REGISTRATION = 1,000 NAIRA ONLY.*

_Karatu zai fara daga Ranar Litinin 04/04/2022_

```SAI KUNZO!!!!!!```

09/03/2022
*Assalamu Alaikum.* Hukumar Makaranta na gabatar muku da tsare-tsaren Asusun tallafin Mallakar Filin ginin Makaranta na ...
13/02/2022

*Assalamu Alaikum.*

Hukumar Makaranta na gabatar muku da tsare-tsaren Asusun tallafin Mallakar Filin ginin Makaranta na dindindin kamar haka:

*Bangaren Hukumar Makaranta:*
* Akwai wani adadin kudi na musamman da Makaranta zata ware duk wata domin yin tanadi domin yin wannan aiki Mai muhimmanci.

*Bangaren Iyayen Dalibai:*
* Ga Iyayen da Allah ya h**e musu Kuma ya basu Iko, su taimaka da sadakar kudi naira 1,000 ga duk Dalibi/ba, da yake cikin makaranta. Fisabilillahi.

*Bangaren Sauran Al'umma yan'uwa Musulmi:*
* Asusu zai cigaba da kasancewa a bude ga duk Maison aikawa da tallafinsa ako wani lokaci.

* Za a iya kawo gudunmuwar a hannu, zuwa ga Makarantar, Ko Kuma a tura Kai tsaye zuwa ga Asusun banki na makarantar.

Za'a cigaba da sanar da Iyayen dalibai halinda wannan asusu yake ciki lokaci bayan lokaci Insha Allah.

*Wassalamu Alaikum*.

Wasu daga cikin daliban FASLU DALHAT kenan Yayin da suke bada hadda.🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏Allah ya qara Qarfin hadda
13/02/2022

Wasu daga cikin daliban FASLU DALHAT kenan
Yayin da suke bada hadda.
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Allah ya qara Qarfin hadda

02/02/2022

*مدرسة أولي الألباب لتحفيظ القرآن والتربية الإسلامية زاريا*

*TAHFIZ CROWN CHAMPIONS (WEEK 38) 30/01/2022.*

```FASLU ABUBAKAR (R.A):```
*1st position* - Hamza Isah Tanko
*2nd position* - Bilkisu muhammad sadis
*3rd position*- Aisha yunusa bawa

```FASLU UMAR (R.A):```
*1st position* - Amina isma'il
*2nd position* - Abubakar umar
*3rd position*- Safiyya yunus

```FASLU UTHMAN (R.A):```
*1st position* - Mahmud qasim
*1st position* - Abdurrasheed Iliyas
*2nd position* - Murtala qasim
*3rd position* - Mahmud ahmad


```FASLU ALIYU (R.A):```
*1st position* - Ruqayya shehu
*2nd position* - Usman ahmad
*3rd position* - Yusuf yunus

```FASLU ABDURRAHMAN (R.A):```
*1st position* - Abubakar ismail
*2nd position* - Safiyya m yazeed
*3rd position* - Ismail Auwal

```FASLU DALHAT (R.A):```
*1st position* - Salima Umar
*2nd position* - Sadiq Abubakar
*3rd position* - Sajida Musa Haruna

```FASLU ZUBAIR (R.A):```
*1st position* - Khadijah shamsuddeen
*2nd position* - Muhammad umar
*3rd position* - Amatullah Yusuf
*3rd position* - Mariya salisu
*3rd position* - Abubakar Sadiq m sani

_FASLU ABU-UBAIDA (R.A):_
*1st position* - Tahir m Tahir
*1st position* - Umar faruq ladan sambo
*2nd position* - Umar Abdulkareem
*2nd position* - Ruqayya Ibrahim
*3rd position* - Ruqayya Al-hassan

```FASLU SA'AD (R.A):```
*1st position* - Rabi'u sani Abdallah
*1st position* - Abdussalam Yunus
*2nd position* - Musa isah
*2nd position* - Sadiyya S Ahmad

```FASLU SAID (R.A):```
*1st position* - Ja'afar m bello
*2nd position* - Umar rabiu
*2nd position* - Muhammad hussain
*2nd position* - Al'ameen Dalhat

*WASSALAMU ALAIKUM*

31/01/2022
26/01/2022

*مدرسة أولي الألباب لتحفيظ القرآن والتربية الإسلامية زاريا*

*TAHFIZ CROWN CHAMPIONS (WEEK 37) 23/01/2022.*

```FASLU ABUBAKAR (R.A):```
*1st position* - Hamxa Isah Tanko
*2nd position* - Muhammad Nazeer Adam
*2nd position*- Hafsat Dahiru Kauru
*3rd position*-
Zakiyya Musa Haruna

```FASLU UMAR (R.A):```
*1st position* - Abubakar Umar
*2nd position* - Umar Faruq Musa Haruna
*3rd position*- Shehu Abubakar

```FASLU UTHMAN (R.A):```
*1st position* - Fatima Nuraddeen
*2nd position* - Amina Yahaya Sadeeq
*3rd position* - Umar Shuaibu


```FASLU ALIYU (R.A):```
*1st position* - Isah Dahiru Kauru
*2nd position* - Zainab Aliyu
*3rd position* - Zainab Shehu

```FASLU ABDURRAHMAN (R.A):```
*1st position* - Khadija Alhassan
*2nd position* - Abubakar Ismail
*3rd position* - Abdulaziz M. Kabir

```FASLU DALHAT (R.A):```
*1st position* - Salima Umar
*2nd position* - Abdurrahman Ladan Sambo
*3rd position* - Sajida Musa Haruna

```FASLU ZUBAIR (R.A):```
*1st position* - Fatima Lawal
*2nd position* - Umar Faruq Abubakar
*3rd position* - Muhammad Umar

_FASLU ABU-UBAIDA (R.A):_
*1st position* - Halima Mukhtar
*2nd position* - Khadija Musa
*3rd position* - Rukayya Alhassan

```FASLU SA'AD (R.A):```
*1st position* - Fatima Alhassan
*2nd position* - Abdussalam Yunus
*3rd position* - Safiyya Muhammad

```FASLU SAID (R.A):```
*1st position* - Umar Rabi'u
*2nd position* - Alamin Dalhat
*3rd position* - Mus'ab Adam
*3rd position* - Muhammad Hussain

*WASSALAMU ALAIKUM*

Address

Mai Riga Street
Zaria

Telephone

+2347048378024

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ULUL ALBAB TV ZARIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ULUL ALBAB TV ZARIA:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Zaria

Show All

You may also like