ABC HAUSA

ABC HAUSA AFRICAN BROADCASTING CORPORATIONS

19/04/2024

I'm on avata

SAKAMAKON KARYEWAR DARAJAR DALA À AMURKA DAKUMA TSHIN DARAJAR NAIRA KAYAN MASARUFI SUNYI TASHIN GORON ZABIWannanfa shine...
18/04/2024

SAKAMAKON KARYEWAR DARAJAR DALA À AMURKA DAKUMA TSHIN DARAJAR NAIRA KAYAN MASARUFI SUNYI TASHIN GORON ZABI

Wannanfa shinefa kullin sikari dala 50 kai jama'a turawa na ganin tasku allah yakawomusu dauki

18/04/2024

MUNFARKA MUN FARA GANE GASKIYA

17/04/2024

FINAL
REAL MADRID VS BAYERNMUNICH

Tarihin Matar Da Ta Assasa Kasuwar Sojoji (Mammy Market)Ita dai wannan kasuwa da take cikin kusan kowace Barikin Sojoji ...
12/04/2024

Tarihin Matar Da Ta Assasa Kasuwar Sojoji (Mammy Market)

Ita dai wannan kasuwa da take cikin kusan kowace Barikin Sojoji dake faɗin ƙasar nan ta soma ne tun daga shekarar 1959. Yayin da wata matashiya da ake yi wa laƙabi da Mammy Ode, daga yankin Jericho-Ugboju da yanzu yake cikin ƙaramar hukumar Otukpo dake Benue ta auri wani da ake ce mashi Anthony Aboki Ochefu, Matashin Soja wanda aka yi mashi sauyin wurin aiki zuwa jihar Enugu daga garin Abeokuta.

An kuma basu wurin ƙwana a Barikin Sojoji dake, Abakpa, Jihar Enugu. domin Kaucewa zaman haka nan babu abin yi da kuma ƙoƙarin samun kuɗin kashewa da Ɗan abinda zata Iya taimakamawa Iyalinta, Mrs. Mammy Ochefu ta fara haɗa Kunun Zaki tana saidawa ga Sojoji, a hankali a hankali Kasuwa ta karɓu kuma tayi suna a cikin Bariki saboda Sojoji ƙanana da manya suna tururuwar zuwa Gidan ta domin sayen Kunun Zaki tsakanin Litinin zuwa Juma'a.

A kwana a tashi wata rana wani RSM yaji bai natsu da wannan sana'ar da take yi ba, inda yayi ƙorafin cewa wannan Kunun yana jawo ƙudaje zuwa cikin Bariki Dan haka ya haramta wannan sana'a.

Koda yake abun yazo mata da mamaki da kuma ban takaici cewa RSM ya umarci da adaina sarrafa kunu a Barikin, Mijinta shima yaji haushi a matsayin shi na ƙaramin Soja babu abinda zai iyayi akai domin ba zai iya bijirema hukuncin RSM ba.

Kimanin Ƴan Makwanni Mrs. Mammy Ochefu tana cikin ƙunci na rashin Kasuwancin ta, wasu manyan Jami'an Sojoji da suke jin daɗin kunun ta s**a fara ƙorafi, Lamarin da ya janyo surutai a cikin Bariki Inda aka matsama RSM akan ya janye wannan Umarnin nashi.

RSM dole ya hakura ya bada Umarnin cewa a nemi wani wuri daga gefen Barikin a ba Mrs. Mammy Ochefu domin ta ci gaba da sarrafa kunun ta tana saidawa, Lamarin da yasa taji daɗi marar misaltuwa.

Daga nan fa Suma sauran Matan Sojoji ganin cewa yanzu an ware wuri na musamman domin Kasuwanci Suma sai s**a fara cin Albarkacin ta tare da kawo nasu sana'oin suna saidawa, wannan shine asalin yadda sunan "Mammy Market" ya samu.

10/04/2024

SHIN YAN FILM BASA ZAMA MUTANEN KIRKINE SAI SUN MUTU

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bashiru Abubakar So'o, Sagiru Yahuza, ادم ابراهيم يحي
09/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bashiru Abubakar So'o, Sagiru Yahuza, ادم ابراهيم يحي

INNALILLAHI WA INNA ILAHHIRAJIUN ALLAH YAYIWA FITACCIYAR YAR WSAN HAUSA KANNYWOOD RASUWA WATO SARTU GIDADO WADDA AKAFI S...
09/04/2024

INNALILLAHI WA INNA ILAHHIRAJIUN

ALLAH YAYIWA FITACCIYAR YAR WSAN HAUSA KANNYWOOD RASUWA WATO SARTU GIDADO WADDA AKAFI SANI DA MAMA DASO

07/04/2024

BABA TCHANI DU NIGER

MY QUESTION IS THAT BOBRISKY WAS JAILED IN MALE PRISON OR FEMALE? TAMBAYA SHINE BOBRISKY KAM GIDAN YARIN MAZA ZA'A KAISH...
04/04/2024

MY QUESTION IS THAT BOBRISKY WAS JAILED IN MALE PRISON OR FEMALE?

TAMBAYA SHINE BOBRISKY KAM GIDAN YARIN MAZA ZA'A KAISHI KO NA MATA

03/04/2024

DUK CIKIN WADANDA S**A SHUGABANCI NIGERIA DUK IRINI CUTAR DANI DA S**AYI NA YAFEMUSU

OBASANJO
JONATHAN
YAR'ADUA
HAR ZUWA TINIBU

DUKKANSU NA YAFEMUSU
AMMA SHI Muhammadu Buhari KO TSARKA NAGA ANDAURAMASA ZA'A KAISHI JAHANNAMA

NIKADAI N'A RAGE NA YAFEMASA YASHIGA ALJANNA, TO GASKIYA SAI DAI À DANNASHI À CIKINTA HAR ABADA

03/04/2024

DUK WANDA YARIKE SHUGABANCI À NIGERIA ACIKIN HAKKINA DA CUTARWA DA YAYIMIN N'A YAFEMASA AMMA BANDA BUHARI

03/04/2024

HAKA MUKAYITA TUNANIN BUHARI WALIYINE ASEMA SHAKIYINE SANNAN MUNASO MU SAKE TAFKA KUSKURE AKAN MAJOR HAMZA AL MUSTAFA

Yakama duk wanda zai nemi takara à nigeria yafadamana tanadin da yayiwa nigeria Bâ wai yazo social media yanata tone tone abinda akayi abayaba yana campaign dashi

Sannan ku yan arewa yan kalamai kadan yake kwashe tunaninku akan kowa bakwa tsayawa kuyi nazari akan kowni dan takara

Kai kace idon yazo aka zabeshi zai iya hukunta obasanjo, atiku, Jonathan, namadi, da tinibu, bayan KO yatsa Bâ zai iya dagamusuba sai dai shima yadaura tasa ciutan

28/03/2024

48 likes, 8 comments. “BABA TCHANI”

ALLAH HOKKU AMIN SA'A
11/02/2024

ALLAH HOKKU AMIN SA'A

10/02/2024

NIFA BANGANEBA
NIGER🇳🇪
AMMA KUMA🇳🇬 KE KUKAN YINWA

06/02/2024

ADINGA KULAWA

05/02/2024

A WANI DALILI ZAN TAUSAYAWA TALAKA A NIGERIA TUNDA BAI TAUSAYAWA KANSABA ASIWAJU 4+4

05/02/2024

AJI TSORON ALLAH MALAM

08/01/2024

NA RANTS DA TINIBU NASON GANDUJE DA MINISTA ZAI BASHI BA SHUGABAN PARTY BA

MAI HANKALINE KAWAI ZAI IYA GANE HAKAN

19/12/2023
12/12/2023

TRUE LIFE STORY

TODAY IS 10 DECEMBER DO YOU UNDERSTAND WHAT ARE THEY DISCUSSING ?            A YAU 10 GA WATAN DECEMBER KA FAHIMCI AKAN ...
10/12/2023

TODAY IS 10 DECEMBER

DO YOU UNDERSTAND WHAT ARE THEY DISCUSSING ?

A YAU 10 GA WATAN DECEMBER

KA FAHIMCI AKAN ME SUKE TOTTONAWA?

25/11/2023

Youths from northern Nigeria need to be educated

27/10/2023

BAZAKA GANE CEWA RARARA MUTUMIN KRIKIBANE SAI KA ZAUNA DASHI,

KUMA GANI KAWAI KUKE ABINDA SON ZUCIYANE DA SON DUNIYA AMMA DUK MAI HANKALI IDON YA TSAYA YA DUBA ZAI GANE CEWA GASKIYA YAFADA

ALLAH YAKARA KARE DAUDA ADAMU KAHUTU

AFRICAN BROADCASTING CORPORATIONS

DUK DAN SHEKARA TALATIN DA BIYAR YASAN WANNAN BLUBAN DINWannan shine Chris Kuban wanda hotonsane ajikin gongonin blue ba...
20/10/2023

DUK DAN SHEKARA TALATIN DA BIYAR YASAN WANNAN BLUBAN DIN

Wannan shine Chris Kuban wanda hotonsane ajikin gongonin blue band, wannan BLUBAN DIN yayi tashe sosai a sheakrun 1980 sosai

Yanzude girma Yakama Chris wanda hotonsane ajikin wannan gongonin yana yaro yace yanzu ko kudin biredi bashida b***e kudin bluban

DUNIYA kenanfa AKACE wanda BA'A haifabama dunamiya na jiransa b***e wanda aka haifa

20/10/2023

GASKIYA GOMNATI BA ABAR DOGAROBACE WALLAHI

Mun dauka burutai zai gamamana da yan Shi'a kamin ya kammala aiknsa GASHI yatafi yanarsu, el rufaima haka yatafi yabar mutanennan Suna cin karensu ba babbaka

Munsaka dogaronmu akan buharima ya gagara kome yatafi yanarsu, karshe GASHI sun Sako ogannasu, harma sunbashi passport nashi yatafi Iran to wai shin dama GOMNATI buhari yaudaranmu tayi kode takasane

Address

Yola
640001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABC HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ABC HAUSA:

Videos

Share


Other Yola media companies

Show All

You may also like