Ngurore Community TV

Ngurore Community TV Labarai ll Rahotanni II Al'amuran yau da kullum II Shirye Shirye ll

22/01/2025

H-M Of Wuro Yanka Primary school is talking 🗣️🗣️ Mohammed Bala

DA ƊUMI-ƊUMI: Sojojin Nijeriya suɲ hâllákâ mataimákin Bello Turji, Aminu Kanawa da karin wasu kwamándøjiɲ Turjíɲ guda 7 ...
22/01/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Sojojin Nijeriya suɲ hâllákâ mataimákin Bello Turji, Aminu Kanawa da karin wasu kwamándøjiɲ Turjíɲ guda 7 a jihar Zamfara

Wane fata za ku yi musu ?

22/01/2025
Ga yanda sabon farashin kudin data zai kasance ayanzu bayanda Gwamnatin Nigeria ta amince Da Karin kaso 50 ga kamfanin s...
22/01/2025

Ga yanda sabon farashin kudin data zai kasance ayanzu bayanda Gwamnatin Nigeria ta amince Da Karin kaso 50 ga kamfanin sadarwa. 😞😞

22/01/2025

Dan sanda ya mutu a otel yayin saduwa da budurwarsa

Wani dan ɗansanda, Lawal Ibrahim daga ofishin 'yansanda na Kwali , ya rasu a yayin da ake zargin suke tarayya da wata budurwa a Otel din Palasa Guest Inn da ke yankin Gwagwalada, Babban Birnin Tarayya Abuja.

Abuja Metro ta rawaito cewa lamarin ya faru ne ranar Alhamis da ta gabata, da misalin karfe 6:00 na safe, lokacin da marigayin ya shiga dakin otal tare da wata budurwa mai suna Maryam Abba.

An samu labarin cewa marigayin ya gayyaci budurwar daga Dutse, Jihar Jigawa, bayan sun fara haduwa ta hanyar sadarwar zamani watanni uku da s**a gabata.

Wani shaida ya bayyana cewa marigayin, mai muƙamin sifeto ya yi tarayya da budurwar a daren Laraba har zuwa misalin karfe 6:00 na safe, lokacin da budurwar ta tashe shi kuma s**a sake yin wata tarayyar karo na biyu.

An samu rahoton cewa bayan wannan karo na biyu, budurwar ta lura cewa numfashin marigayin ya fara rikewa kuma daga baya ya daina motsi. Ta yayyafa masa ruwa, amma duk da haka bai motsa ba.

Budurwar ta hanzarta yin ihun neman agaji sannan ta sanar da manajan otal ɗin, wanda aka bayyana sunansa a matsayin Danlami Palasa, wanda kuma ya gaggauta sanar da sashen ‘yansanda.

Manajan otal ɗin ya garzaya zuwa sashen ‘yansanda na Gwagwalada inda ya ba da rahoto game da lamarin, sannan aka tura jami’an tsaro zuwa otal din, inda aka tarar da gawar jami’in a cikin dakin.

Rahotanni sun ce an k**a budurwar nan take, yayin da aka dauki gawar jami’in zuwa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abuja, inda likitoci s**a tabbatar da rasuwarsa sannan aka ajiye gawarsa a dakin ajiye gawarwaki na asibitin.

Kungiyan   Tasake yin Aikin Da tasaba Na taimakawa marayu Da gaji yayyu Dama bukata Na musamman, Inda Ayau Monday 20-1-2...
20/01/2025

Kungiyan Tasake yin Aikin Da tasaba Na taimakawa marayu Da gaji yayyu Dama bukata Na musamman, Inda Ayau Monday 20-1-2025 takai ziyara Na musamman Zuwa makarantan Wuro Yanka Primary school 1 Dake Garin NGURORE.

Inda ta tallafawa wasu Daga Cikin daliban makarantan Da tallafin takardu Books 📚📖 Da Pencil ✏️ 📝, Domin karfafa Musu gwuiwa wajen kanin gobensu yayi kyau.
Sannan kofa Abude take ga duk wani Maison tallafawa wannan kungiya dama Mai Bukatan Shiga but Muslims and Christians Muna Marana. 🙏🏼🙏🏼 Sign..! Assistant Secretary of self Help Association Of Nigeria..🖊️

Pandora Award sun karrama shugaban kamfanin ABBA PANTAMI DATA wato Comr Abba Sani Pantami da lambar yabo ta "Jagoran sam...
16/01/2025

Pandora Award sun karrama shugaban kamfanin ABBA PANTAMI DATA wato Comr Abba Sani Pantami da lambar yabo ta "Jagoran samar da sauyin kasuwancin zamani na shekarar 2024" Congratulation Cmrd .

TUNATARWA ZUWAGA AL'UMMAN GARIN NGURORE Wanda Da damanmu munmanta Dashi wasu Kuma Suna tune Dashi Amma sunkasa Cewa koma...
15/01/2025

TUNATARWA ZUWAGA AL'UMMAN GARIN NGURORE

Wanda Da damanmu munmanta Dashi wasu Kuma Suna tune Dashi Amma sunkasa Cewa komai akai.

Akwai Member namu HON KABIRU MIJIN YAWA Da Rep's Namu BABA ZANGO Na Yola South Wanda duk kaninsu bawanda baizo Neman kuri'un Al'umman Garin NGURORE ba.

Kuma Duk kaninsu bawanda baiyi Alƙawari ba especially Shi Member to Namu, HON KABIRU MIJIN YAWA Inda Yayiwa Daya Daga Cikin unguwowin Garin NGURORE Wato Unguwan Kwanan Kuka Alƙawarin Kawo Musu TRANSFORMER DA gyara Musu Babban BOHOLD nasu Na wannan Yankin.

Inda yace da zaran aka zabeshi ya Koma Kan kujeransa Na member yayi Alƙawari Abashi wata UKU (3) zaikawo TRANSFORMER da gyaran wannan BOHOLD din.
Amma Yau ana Neman Shekara biyu (2) Kenan Ko sake Zuwa Garin NGURORE baiyi ba ballen Tana ya waiwayi wannan Unguwan.

Don haka Muna Kiraga Al'umman Garin NGURORE bawani Dan siyasan Da zaisake Zuwa ya cika mana baki mu saurare shi, Kamana Mukuma Kuri'unmu Takace.

Wannan ma Kadai ya ishemu darasi Amma Gamai tunanin Da lissafi 🙏🏼. ...🖊️

Gwamna Fintiri Ya Gana Da Sabbin Sarakunan Gargajiya Da Aka Nada, Ya bukace su suyi Jagoranci Nagari.Gwamna Ahmadu Umaru...
14/01/2025

Gwamna Fintiri Ya Gana Da Sabbin Sarakunan Gargajiya Da Aka Nada, Ya bukace su suyi Jagoranci Nagari.

Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ya gana da sabbin sarakunan gargajiya da aka nada a sabbin masarautu da aka kafa kwanan nan.
Taron wanda aka gudanar a gidan gwamnati da ke Yola, ya kasance shine ganawa na farko da gwamnan ya yi da sarakunan tun bayan basu Sarautar.

A yayin zaman, Gwamna Fintiri ya hori sabbin sarakunan gargajiyan da su yi shugabanci bisa gaskiya, adalci, da rikon amana, sannan ya bukace su da su guji nuna kabilanci da addini a yankunansu.

Ya jaddada cewa babban nauyin da ke wuyansu shi ne yi wa jama’a hidima da kuma hadan kan su.

Gwamna Fintiri ya karkare da bayyana ranakun nadin sarauta ga sabbin sarakuna: Kamar haka.

- Fufore: 5 ga Fabrairu, 2025, 10:00 na safe
- Yungur: 6 ga Fabrairu, 2025, 10:00 na safe
- Gombe: 8 ga Fabrairu, 2025, 10:00 na safe
-Maiha: 13 ga Fabrairu, 2025
- Hong: 14 ga Fabrairu, 2025
- Madagali: 19 ga Fabrairu, 2025
-Michika: 20 ga Fabrairu, 2025.

Governor Ahmadu Umaru Fintiri
Muhammad B. Tukur Gcfr

Cikin Hotona - Ziyar gani da ido wadda sakataren Ilimi na ƙaramar hukumar Yola ta kudu a makarantar Ngurore Central Prim...
13/01/2025

Cikin Hotona - Ziyar gani da ido wadda sakataren Ilimi na ƙaramar hukumar Yola ta kudu a makarantar Ngurore Central Primary school, safiyar yau Litinin.

📷Ahmad Modibbo

10/01/2025

Ana Gaiyatan Yan Uwa Manya Da Yara Zuwa Sharan Tsohon Makabarta Dake Kwanan Kuka Nagarin Ngurore. Misalin Karfe 8:00 Am Nasafe Allah Ya Bada Ikon Halarta Ameen 🙏🏼🙏🏼

Alhmdllh 🙏🏼 Allah  Yayi Ansamu Mahaifin Wannan Yaro Kuma Yana Hanyansa Zuwa Garin Gombe Domin Daukoshi Muna Godiya Da Gu...
09/01/2025

Alhmdllh 🙏🏼 Allah Yayi Ansamu Mahaifin Wannan Yaro Kuma Yana Hanyansa Zuwa Garin Gombe Domin Daukoshi Muna Godiya Da Gudu Mawarku 🙏🏼

09/01/2025

Kai tsaye - Rahoto na musamman dangane da hanyar shohuwar maƙabartar Ngurore.

Ana cigiyar wannan yaron mai suna Ali  sunje Gombe daga Ngurore shida Mahaifiyarsa mai suna Rabi  wacce take fama da  ta...
08/01/2025

Ana cigiyar wannan yaron mai suna Ali sunje Gombe daga Ngurore shida Mahaifiyarsa mai suna Rabi wacce take fama da tabin hankali tabarshi yau Sati biyu ba'a gantaba, sai dai yaron yace babansa yana sayar da Doya a Mubi Adamawa.

Yanzu haka yana Social welfare Department Gombe. Wanda Allah yasa yaganeshi yatuntubi wannan number
Hajiya Salamatu Adamu
Head of Social welfare Department
08030941507
09123111116

08/01/2025

Mukasance Masu Hakuri Da Juriya Da Rikon Amana Acikin Rayuwanmu Domin Tsira Da Mutuncimu

Barka da zagayowar ranar haihuwa ga CEO na kamfanin One family dake nan Ngurore Malam Halidu Dahiru.Allah ya ƙara nisan ...
02/01/2025

Barka da zagayowar ranar haihuwa ga CEO na kamfanin One family dake nan Ngurore Malam Halidu Dahiru.

Allah ya ƙara nisan kwana da shekaru masu amfani.

Ngurore Community TV

Address

Ngurore Town, Yola South
Yola

Telephone

+2349035281825

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ngurore Community TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ngurore Community TV:

Videos

Share