SADIQ YANA

SADIQ YANA community

KHUDUBOBIN  JUMAAH DAGA JIHAR BAUCHIKhudubobin Sallar Juma'ah (31-12-2022) Daga wasu Masallatan Juma'ah na Ahlus-sunnah ...
01/01/2023

KHUDUBOBIN JUMAAH DAGA JIHAR BAUCHI

Khudubobin Sallar Juma'ah (31-12-2022) Daga wasu Masallatan Juma'ah na Ahlus-sunnah dake Jihar Bauchi.

1. Masallacin JIBWIS Gwallaga Bauchi
Khuduba Akan: Jin tsoron Allah.
Tare da: Imam Ibrahim Idris
https://darulfikr.com/s/151065

2. Masjid Sautus Sunnah, Yakubu Wanka Street Bauchi.
Khuduba Akan: Masallaci dakin Allah.
Tare da: Imam Ibrahim Ahmad Buraima
https://darulfikr.com/s/151304

3. Masjid Bilal Bn Rabah Unguwar Dim Bauchi.
Khuduba Akan: Ma'anar 'yanci da kuma Demokradiyya.
Tare da: Imam Muh'd Yusuf Adam.
https://darulfikr.com/s/151262

4. Masjid Uthman Bin Affan, Bayan Old Inland Bank Bauchi.
Khuduba Akan: Lokacin Sanyi.
Tare da: Imam Anas Yusuf Adam.
https://darulfikr.com/s/151268

5. Masallacin JIBWIS Wuntin Dada.
Khuduba Akan: Ad DAYYUSS.
Tare da: Imam Muktar Aliyu.
https://darulfikr.com/s/151302

6. Masallacin Health Tech Ningi.
Khuduba Akan: Tunanin Lahira II.
Tare da: Imam Albashir Muh'd Ningi.
https://darulfikr.com/s/151317

7. Masallacin JIBWIS Low-cost Ningi.
Khuduba Akan: Hakuri da Annabawa s**ayi.
Tareda: Imam Abubakar muhd
https://darulfikr.com/s/151316

8. Masallacin JIBWIS Nepa Ningi.
Khuduba Akan: Bin dokokin Allah.
Tare da: Imam Alh. Ayuba Mai Kalanzir.
https://darulfikr.com/s/151318

9. Masjid Sahaba New GRA Bauchi.
Khuduba Akan: Hukunci Ibada lokacin sanyi.
Tare da: Imam Abdurrahman Ibrahim Idris.
https://darulfikr.com/s/151301

10. Masallacin JIBWIS Kafin Madaki.
Khuduba Akan: Muhimmanci fita zabe.
Tare da: Imam Yakubu Musa Kafi.
https://darulfikr.com/s/151319

11. Masallacin JIBWIS Sakwa, Zaki LGA.
Khuduba Akan: Musulmi Dan Uwan Musulmi ne.
Tare da: Imam Musa Waziri Sakwa.
https://darulfikr.com/s/151310

12. Masallacin JIBWIS Alkaleri.
Khuduba Akan: Haramcin Karya da munafurci.
Tare da: Imam Muhammad Said Salis.
https://darulfikr.com/s/151258

13. Masallacin JIBWIS Mararraban Liman Katagum, Bauchi LGA.
Khuduba Akan: Riko da Musulunci
Tareda: Imam Yusuf Yunusa.
https://darulfikr.com/s/151312

14. Masjid Usman Dan Fodio GRA Bauchi.
Khuduba Akan: Rai da hakkokin ta.
Tare da: Imam Aminu Rabiu Abubakar.
https://darulfikr.com/s/151273

15. Masallacin JIBWIS Gumau, Toro LGA.
Khuduba Akan: Tasirin Rowa da Kwadayi III.
Tare da: Imam Muhammad Hamza Gumau
https://darulfikr.com/s/151305

16. Masjid Umar Bin Khattab Kofar Wambai Bauchi.
Khuduba Akan: Munin Hassada.
Tare da: Dr. Zubairu Madaki.
https://darulfikr.com/s/151320

17. Masallacin JIBWIS Miya, Ganjuwa LGA.
Khuduba Akan: Gujewa munanan ayyuka.
Tare da: Imam Sulaiman Yakub Miya.
https://darulfikr.com/s/151327

18. Masallacin JIBWIS Zara, Ganjuwa LGA.
Khuduba Akan: Tsoron Allah.
Tare da: Imam Sh*tu Yusuf Zara.
https://darulfikr.com/s/151306

19. Masallacin JIBWIS Annur, Jama'are.
Khuduba Akan: Giba.
Tare da: Imam Adamu Bello Jama'are.
https://darulfikr.com/s/151313

20. Masallacin JIBWIS Warji LGA.
Khuduba Akan: Addu'a.
Tare da: Imam Abdulwahab Lawal Dawatsi.
https://darulfikr.com/s/151311

21. Masjid Hauwa'u Bint Abdallah, Mangororin Saleh Toro, Bauchi.
Khuduba Akan: Nisantar Duniya.
Tare da: Imam Mika'il Usman Zango.
https://darulfikr.com/s/151307

22. Masallacin JIBWIS Gwaram Ta Kari, Misau LGA.
Khuduba Akan: Neman Ilimi A Musulunci.
Tare da: Imam Shehu Dandija.
https://darulfikr.com/s/151309

23. Masallacin JIBWIS Jama'are.
Khuduba Akan: Kirsimeti.
Tare da: Imam Yunusa Abubakar Umar.
https://darulfikr.com/s/151324

24. Masallacin JIBWIS Tsafi, Zaki LGA.
Khuduba Akan: Zuciyar Dan Adam.
Tare da: Imam Ahmad Abdullahi Tsafi.
https://darulfikr.com/s/151314

25. Masallacin JIBWIS Beli.
Khuduba Akan: Hakuri da rayuwa.
Tare da: Imam Abubakar Usman Beli.
https://darulfikr.com/s/151315

Ku kasance da jibwisbauchi.com.ng domin cigaba da samun karatuttukan Maluman Sunnah.

Ayi sauraro lafiya

Jibwis Social Media
Bauchi State Directorate
31st Jumadal II,1444AH.
31st December, 2022CE.

KHUDUBOBIN  JUMAAH DAGA JIHAR BAUCHIKhudubobin Sallar Juma'ah (02-12-2022) Daga wasu Masallatan Juma'ah na Ahlus-sunnah ...
04/12/2022

KHUDUBOBIN JUMAAH DAGA JIHAR BAUCHI

Khudubobin Sallar Juma'ah (02-12-2022) Daga wasu Masallatan Juma'ah na Ahlus-sunnah dake Jihar Bauchi.

1. Masallacin JIBWIS Gwallaga Bauchi
Khuduba Akan: Riko da Qur'ani da Hadisai.
Tare da: Imam Ibrahim Idris
https://darulfikr.com/s/122559

2. Masallacin JIBWIS Miya.
Khuduba Akan: Tarbiyya.
Tare da: Imam Sulaiman Yakub Miya.
https://darulfikr.com/s/149940

3. Masallacin Uthman Bin Affan, Bayan Old Inland Bank Bauchi.
Khuduba Akan: Kyakkyawan Hali.
Tare da: Imam Anas Yusuf Adam.
https://darulfikr.com/s/149908

4. Masallacin Bilal Bn Rabah Unguwar Dim Bauchi.
Khuduba Akan: Ku biya Lebura hakkinshi tin kafin guminshi ya bushe.
Tare da: Imam Muh'd Yusuf Adam
https://darulfikr.com/s/149892

5. Masjid Umar Bin Abdul'azeez, Bayan Government House Bauchi.
Khuduba Akan: Mu kula da Minbari.
Tare da: Dr. Usman Sulaiman Giade.
https://darulfikr.com/s/149925

6. Masallacin Baitul Hikma, Bayan Old Airport Bauchi.
Khuduba Akan: Girmama Malamai.
Tare da: Imam Muh'd Fadlu Nasir.
https://darulfikr.com/s/149926

7. Masallacin JIBWIS Wuntin Dada Bauchi.
Khuduba Akan: Ni'imar Aljannah.
Tare da: Imam Muktar Aliyu.
https://darulfikr.com/s/149927

8. Masallacin Health Tech Ningi.
Khuduba Akan: Darajar Sahabban Manzon Allah.
Tare da: Imam Albashir Muh'd Ningi.
https://darulfikr.com/s/149928

9. Masjid Hauwa'u Bint Abdallah, Mangororin Sale Toro Bauchi.
Khuduba Akan: Haramcin Shan Giya.
Tare da: Imam Mikail Usman Zango.
https://darulfikr.com/s/149929

10. Masallacin JIBWIS Federal Low-cost Misau.
Khuduba Akan: Lokaci.
Tare da: Imam Muh'd Manga Abba Misau.
https://darulfikr.com/s/149930

11. Masallacin JIBWIS Low-cost Ningi.
Khuduba Akan: Halayyar Hakuri.
Tare da: Imam Ayyoub Ali Uthman.
https://darulfikr.com/s/149931

12. Masallacin Umar Bin Khattab Kofar Wambai Bauchi.
Khuduba Akan: Darasin HADUWAR ANNABI MUSA DA KHIDIR.
Tare da: Dr. Zubairu Madaki.
https://darulfikr.com/s/149932

13. Masallacin JIBWIS Sakwa.
Khuduba Akan: Mu Kiyaye Dokokin Allah.
Tare da: Imam Musa Waziri Sakwa.
https://darulfikr.com/s/149933

14. Masallacin JIBWIS Gumau, Toro LGA.
Khuduba Akan: Lokacin Sanyi.
Tare da: Imam Muh'd Hamza Gumau.
https://darulfikr.com/s/149934

15. Masallacin JIBWIS Yadagungume, Ningi.
Khuduba Akan: Illar Shaye-Shaye.
Tare da: Imam Ibrahim Abubakar Yadagungume.
https://darulfikr.com/s/149935

16. Masallacin JIBWIS Jama'are.
Khuduba Akan: Yanayin Sanyi II.
Tare da: Imam Yunusa Abubakar Jama'are.
https://darulfikr.com/s/149936

17. Masallacin JIBWIS Zigau.
Khuduba Akan: Umurni da Kyakkywan Aiki da Hani ga Munanan Ayyuka.
Tare da: Imam Auwal Albani Zigau.
https://darulfikr.com/s/149937

18. Masallacin JIBWIS Yana, Shira LGA.
Khuduba Akan: Muhimmancin Sallah.
Tare da: Imam Usman Datti Adam Yana.
https://darulfikr.com/s/149938

19. Masallacin JIBWIS Tsafi, Shira.
Khuduba Akan: Ilimi da Ilmantarwa.
Tare da: Imam Abubakar Tsafi.
https://darulfikr.com/s/149939

20. Masallacin JIBWIS Zara, Ganjuwa LGA.
Khuduba Akan: NISANTAR Alfasha.
Tare da: Imam Sh*tu Yusuf Zara.
https://darulfikr.com/s/149941

21. Masallacin JIBWIS Low-cost Warji.
Khuduba Akan: Rashin Lafiya da Neman Magani.
Tare da: Imam Abdulwahab Lawal Dawatsi.
https://darulfikr.com/s/149942

22. Masallacin JIBWIS Nepa Ningi.
Khuduba Akan: Musifar Rashin Ilimi.
Tare da: Imam Abdullahi Muh'd Ningi.
https://darulfikr.com/s/149943

23. Masallacin Umma dake Unguwar Zango, Bauchi.
Khuduba Akan: Cika Mudu.
Tare da: Imam Mahmud Ibrahim Shira.
https://darulfikr.com/s/149944

24. Masallacin ATBU Yelwa Campus, Bauchi.
Khuduba Akan: Kiyaye Harshe.
Tare da: Dr. Mansur Isa Yelwa.
http://jibwisbauchi.com.ng/viewaudio/37

25. Masallacin Special School Azare.
Khuduba Akan: Rikon Amana.
Tare da: Alaramma Ibrahim Mahmud Azare.
https://sautulhikma.com/song/002-rikon-amana/

26. Masjid Sahaba New GRA Bauchi.
Khuduba Akan: Tarbiyyan Yara akan Iyaye.
Tare da: Imam Abdurrahman Ibrahim Idris.
https://darulfikr.com/s/149992

Ku kasance da jibwisbauchi.com.ng domin cigaba da samun karatuttukan Maluman Sunnah.

Ayi sauraro lafiya

Jibwis Social Media
Bauchi State Directorate
8th Jumadaa Al-Ulah 1444AH

KHUDUBOBIN JUMAAH DAGA JIHAR BAUCHI Khudubobin Sallar Juma'ah (20/10/2022) daga wasu Masallatan Juma'ah na Ahlus-sunnah ...
23/10/2022

KHUDUBOBIN JUMAAH DAGA JIHAR BAUCHI

Khudubobin Sallar Juma'ah (20/10/2022) daga wasu Masallatan Juma'ah na Ahlus-sunnah dake Jihar Bauchi.

1. Masallacin JIBWIS Gwallaga Bauchi.
Khuduba Akan: Tanadin Guzuri don gobe kiyama.
Tare da: Imam Ibrahim Idris.
https://darulfikr.com/s/147611

2. Masallacin JIBWIS Miya.
Khuduba Akan: Abubuwan DA suke faruwa karshen zamani.
Tare da: Sheikh Sulaiman Yakub Miya.
https://darulfikr.com/s/147402

3. Masjid Bilal Bn Rabah Unguwar Dim Bauchi.
Khuduba Akan: Albarkan Rayuwa.
Tareda: Imam Muh'd Yusuf Adam.
https://darulfikr.com/s/147373

4. Masallacin JIBWIS Nepa Ningi.
Khuduba Akan: Zakka.
Tare da: Imam Abdullahi Muhd Ningi.
https://darulfikr.com/s/147390

5. Masallacin JIBWIS Low-cost Ningi.
Khuduba Akan: Bin Sunnar Manzon Allah.
Tare da: Imam Ayyoub Ali Uthman.
https://darulfikr.com/s/147387

6. Masjid Umar Bin Khattab Kofar Wambai, Bauchi.
Khuduba Akan: Tuba.
Tare da: Dr. Zubairu Madaki.
https://darulfikr.com/s/147405

7. Masallacin JIBWIS Jama'are.
Khuduba Akan: Gudun Duniya.
Tareda: Imam Yunusa Abubakar Jama'are.
https://darulfikr.com/s/147400

8. Masjid Sahaba New GRA Bauchi.
Khuduba Akan: Abubuwan lura cikin suratul Asr.
Tare da: Imam Abdulrahman Ibrahim Idris.
https://darulfikr.com/s/147609

9. Masallacin JIBWIS Mararraban Liman Katagum Bauchi.
Khuduba Akan: Hakkin Mamwabci akan Makwabci.
Tare da: Imam Yusuf Yunusa Mararraba.
https://darulfikr.com/s/147598

10. Masjid JIBWIS Sakwa, Zaki.
Khuduba Akan: Zamantakewar Musulunci.
Tareda: Imam Musa Waziri Sakwa.
https://darulfikr.com/s/147392

11. Masjid Hauwa'u Bint Abdallah, Mangororin Sale Toro Bauchi.
Khuduba Akan: Son Annabi II.
Tare da: Imam Mikail Usman Zango.
https://darulfikr.com/s/147389

12. Masjid Taqwa, Jahun Bauchi.
Khuduba Akan: Nasiga ga Jagorori DA Mabiya
Tareda: Imam Alaramma Adam Adam Muhd.
https://darulfikr.com/s/147597

13. Masallacin JIBWIS Bauchi.
Khuduba Akan: Bid'ar Maulidi.
Tare da: Imam Barr. Garba Hassan.
https://darulfikr.com/s/147610

14. Masallacin JIBWIS Zigau, Shira.
Khuduba Akan: Darajar Sahabbai.
Tare da: Imam Auwal Albani Zigau.
https://darulfikr.com/s/147603

15. Masallacin Health Tech Ningi.
Khuduba Akan: Illolin rashin Bada Zakka.
Tare da: Imam Albashir Muh'd Ningi.
https://darulfikr.com/s/147388

16. Masallacin JIBWIS Darazo.
Khuduba Akan: Komawa zuwaga Allah.
Tare da: Imam Aliyu Muhammad Darazo.
https://darulfikr.com/s/130825

17. Masallacin Baitul Hikma, Bayan Old Airport Bauchi.
Khuduba Akan: Hukuncin kida da waqa.
Tare da: Imam Muh'd Fadlu Nasir.
https://darulfikr.com/s/147608

18. Masjid Uthman Bin Affan, Bayan Old Inland Bank Bauchi.
Khuduba Akan: Mutane ba'a iya musu.
Tare da: Imam Anas Yusuf Adam.
https://darulfikr.com/s/147377

19. Masallacin JIBWIS Yadagungume, Ningi.
Khuduba Akan: Muhimmancin Neman Ilmi.
Tare da: Imam Ibrahim Abubakar.
https://darulfikr.com/s/147391

20. Masallacin JIBWIS Gumau, Toro.
Khuduba Akan: Hakkokin Manzon Allah S.A.W.
Tare da: Imam Muh'd Hamza Gumau.
https://darulfikr.com/s/147382

21. Masallacin JIBWIS Dass.
Khuduba Akan: Hakkin Dan Adam.
Tare da: Imam Yakubu Ismail Dass.
https://darulfikr.com/s/147607

22. Masjid Abdurrahman Bin Aup, Zango Bauchi.
Khuduba Akan: Ciyarwa don Allah.
Tare da: Imam Mahmud Ibrahim Shira.
https://darulfikr.com/s/147614

23. Masallacin JIBWIS, Misau.
Khuduba Akan: Darajar Al'ummar Annabi.
Tare da: Imam Barr. Muh'd Hamma Misau.
https://darulfikr.com/s/147599

24. Masjid Mu'azu Bin Jabal, Mangororin Sale Toro, Bauchi.
Khuduba Akan: Matsayin Sayyidina Umar.
Tare da: Imam Salihu Adam.
https://darulfikr.com/s/147606

25. Masallacin JIBWIS Low-cost, Warji.
Khuduba Akan: Wajibcin Bada Zakka.
Tare da: Imam Jamilu Alashe.
https://darulfikr.com/s/147605

26. Masjid Umar Bin Khattab, Ashacon Table Water Azare.
Khuduba Akan: Sabanin dake cikin kungiyoyin Musulmai.
Tare da: Imam Anas Adam Azare.
https://sautulhikma.com/song/10289/

27. Masallacin Aliyu Bin Abi Thalib, Azare.
Khuduba Akan: Mudinga Tinani akan halittun Allah.
Tare da: Imam Magaji Bappa Sulaiman Azare.
https://sautulhikma.com/song/10280/

28. Masallacin JIBWIS Burra, Ningi.
Khuduba Akan: Tashin Alkiyama.
Tare da: Imam Sanusi Abdulkarim Burra.
https://darulfikr.com/s/147616

29. Masallacin JIBWIS Kafin Madaki.
Khuduba Akan: Falalar Haddar Qur'ani.
Tare da: Imam Musa Yakubu.
https://darulfikr.com/s/147617

30. Masallacin JIBWIS Yana, Shira.
Khuduba Akan: Suwaye Waliyyan Allah
Tare da: Imam Alkali Musa Abubakar.
https://darulfikr.com/s/147604

31. Masallacin JIBWIS Jama'are.
Khuduba Akan: Gudun Duniya
Tare da: Imam Yunusa Abubakar.
https://darulfikr.com/s/147400

32. Masallacin JIBWIS Tama, Toro.
Khuduba Akan: Hukunce Hukuncen Zakka.
Tare da: Imam Abdullahi Tama.
https://t.me/c/1184926384/1825

33. Masallacin JIBWIS Dogon Jeji, Jama'are.
Khuduba Akan: Wajibcin Tuba.
Tare da: Imam Inuwa Adamu Dogon Jeji.
https://darulfikr.com/s/147615

Kucigaba da Kasan cewa Tare damu a Shafin JIBWIS Bauchi State
https://www.facebook.com/Jibwis-Bauchi-State-221455014725113/?referrer=whatsapp
Domin Samun Karatukan Maluman Sunnah.

JIBWIS Social Media
Bauchi State Directorate
26th Rabiul Auwal, 1444AH.
23rd October, 2022CE.

*_COMPLETE AUDIO_*Jerangiyar Audio na Wa'azin Jihar Bauchi wanda ya gudana a Masallacin Juma'a na Gwallaga dake cikin ga...
17/10/2022

*_COMPLETE AUDIO_*

Jerangiyar Audio na Wa'azin Jihar Bauchi wanda ya gudana a Masallacin Juma'a na Gwallaga dake cikin garin Bauchi.

Ku dannan wannan link dake kasa domin saukewa a wayoyinku:

1. Malam Ibrahim Adam Narabi
https://darulfikr.com/s/147112

2. Malam Artahiru Tilde
https://darulfikr.com/s/147113

3. Mal. Haruna Musa Riban-garmu
https://darulfikr.com/s/147120

4. Dr. Ibrahim Adam Disina
https://darulfikr.com/s/147122

5. Sheikh Abdurrahman Ibrahim Idris
https://darulfikr.com/s/147129

6. Sheikh Dr. Zubairu Abubakar Madaki
https://darulfikr.com/s/147132

7. Jawabin Gwamnan Jihar Bauchi
https://darulfikr.com/s/147133

8. Dr. Mansur Isah Yelwa
https://darulfikr.com/s/147135

9. Malam Attahiru Bakoji
https://darulfikr.com/s/147136

10. Sheikh Suleiman Yusuf Bashir
https://darulfikr.com/s/147137

11. Sheikh Barr. Garba Hassan
https://darulfikr.com/s/147138

Ayi sauraro lafiya 🎶

Ku cigaba da kasancewa tare damu domin samun karatuttukan maluman Sunnah.

Jibwis Social Media
Bauchi State Directorate
21st Rabi'ul Awwal 1444AH

15/10/2022

KHUDUBOBIN JUMAAH DAGA JIHAR BAUCHI

Khudubobin Sallar Juma'ah (23/09/2022) daga wasu Masallatan Juma'ah na Ahlus-sunnah dake Jihar Bauchi.

1. Masallacin JIBWIS Gwallaga Bauchi.
Khuduba Akan: Tanadin Guzuri don gobe kiyama.
Tare da: Imam Ibrahim Idris.
https://darulfikr.com/s/147001

2. Masallacin JIBWIS Miya.
Khuduba Akan: Hakkin daya k**ata kowane musulmi ya sauke.
Tare da: Sheikh Sulaiman Yakub Miya.
https://darulfikr.com/s/147055

3. Masjid Bilal Bn Rabah Unguwar Dim Bauchi.
Khuduba Akan: Hakikanin Son Manzon Allah.
Tareda: Imam Muh'd Yusuf Adam.
https://darulfikr.com/s/146994

4. Masallacin JIBWIS Nepa Ningi.
Khuduba Akan: Riko da Sunnah.
Tare da: Imam Abdullahi Ibrahim Ningi.
https://darulfikr.com/s/147048

5. Masallacin JIBWIS Low-cost Ningi.
Khuduba Akan: Muguji Karya da Munafurci.
Tare da: Imam Ayyoub Ali Uthman.
https://darulfikr.com/s/147038

6. Masjid Umar Bin Khattab Kofar Wambai, Bauchi.
Khuduba Akan: Sunna DA Bidi'ah
Tare da: Dr. Zubairu Madaki.
https://darulfikr.com/s/147037

7. Masallacin JIBWIS Jama'are.
Khuduba Akan: Alqur'ani.
Tareda: Imam Yunusa Abubakar Jama'are.
https://darulfikr.com/s/147053

8. Masjid Sahaba New GRA Bauchi.
Khuduba Akan: Hassada Mummunar Dabi'a.
Tare da: Imam Abdulrahman Ibrahim Idris.
https://darulfikr.com/s/147078

9. Masallacin JIBWIS Mararraban Liman Katagum Bauchi.
Khuduba Akan: Hakuti Akan Jarabawan Allah.
Tare da: Imam Yusuf Yunusa Mararraba.
https://darulfikr.com/s/147035

10. Masjid JIBWIS Sakwa, Zaki.
Khuduba Akan: Sulhu Tsakanin Mutane.
Tareda: Imam Musa Waziri Sakwa.
https://darulfikr.com/s/147079

11. Masjid Hauwa'u Bint Abdallah, Mangororin Sale Toro Bauchi.
Khuduba Akan: Son Annabi.
Tare da: Imam Mikail Usman Zango.
https://darulfikr.com/s/147044

12. Masallacin General Hospital Misau.
Khuduba Akan: Wanke Zuciya
Tareda: Imam Abdullahi Zakariyya.
https://darulfikr.com/s/147069

13. Masallacin JIBWIS Kirfi.
Khuduba Akan: Cutar Hassada.
Tare da: Imam Adamu Abubakar Cheledi.
https://darulfikr.com/s/147046

14. Masallacin JIBWIS Alkaleri.
Khuduba Akan: Falalar Sahabbai.
Tare da: Imam Ahmad Usman Imam.
https://darulfikr.com/s/146993

15. Masallacin Health Tech Ningi.
Khuduba Akan: Falalar Bada Zakka da Illar Hanata II.
Tare da: Imam Albashir Muh'd Ningi.
https://darulfikr.com/s/147039

16. Masjid Islamic Center, Bayan Old Airport Bauchi.
Khuduba Akan: Yawaitar Bidi'a a cikin Al'umma.
Tare da: Imam Aminu Abdullahi LK
https://darulfikr.com/s/146996

17. Masallacin Baitul Hikma, Bayan Old Airport Bauchi.
Khuduba Akan: Haramcin Kisan Rai.
Tare da: Imam Muh'd Fadlu Nasir.
https://darulfikr.com/s/147036

18. Masjid Uthman Bin Affan, Bayan Old Inland Bank Bauchi.
Khuduba Akan: Falalan Neman Ilmi.
Tare da: Imam Anas Yusuf Adam.
https://darulfikr.com/s/147003

19. Masallacin JIBWIS Yadagungume, Ningi.
Khuduba Akan: Amfanin Kunya.
Tare da: Imam Ibrahim Abubakar.
https://darulfikr.com/s/147040

20. Masallacin JIBWIS Gumau, Toro.
Khuduba Akan: Falalar Shuka Bishiya.
Tare da: Imam Muh'd Hamza Gumau.
https://darulfikr.com/s/146995

21. Masallacin JIBWIS Dass.
Khuduba Akan: Maulidin Annabi.
Tare da: Imam Shuibu Yau Dass.
https://darulfikr.com/s/147052

22. Masjid Taubah, Kofar Ran Bauchi.
Khuduba Akan: Soyayyar Manzon Allah.
Tare da: Imam Hamza Muh'd Ningi.
https://darulfikr.com/s/147043

23. Masallacin JIBWIS, Misau.
Khuduba Akan: Godiya was Allah.
Tare da: Imam Muh'd Manga Abba Misau.
https://darulfikr.com/s/147034

24. Masallacin JIBWIS Gwaram ta Kari, Misau.
Khuduba Akan: Kasuwanci.
Tare da: Imam Shehu Muh'd Dandija.
https://darulfikr.com/s/147080

25. Masallacin JIBWIS Low-cost, Warji.
Khuduba Akan: Tarbiyyan Yara.
Tare da: Imam Abdulwahab Lawal.
https://darulfikr.com/s/147073

26. Masjid Umar Bin Khattab, Ashacon Table Water Azare.
Khuduba Akan: Tayaya Kalmar musulmai zasu hadu akan manzon Allah.
Tare da: Imam Anas Adam Azare.
https://darulfikr.com/s/147057

27. Masallacin JIBWIS Giade.
Khuduba Akan: Tsoron Allah.
Tare da: Imam Muh'd Rabiu.
https://darulfikr.com/s/147056

28. Masallacin JIBWIS Burra, Ningi.
Khuduba Akan: Zakka.
Tare da: Imam Sanusi Abdulkarim Burra.
https://darulfikr.com/s/147042

29. Masallacin JIBWIS Kafin Madaki.
Khuduba Akan: Wajibcin Bada Zakka
Tare da: Imam Musa Yakubu.
https://darulfikr.com/s/147041

30. Masallacin JIBWIS Tsafi, Shira.
Khuduba Akan: Matsayin Son Annabi.
Tare da: Imam Ahmad Tsafi.
https://darulfikr.com/s/147047

31. Masallacin JIBWIS Hanafari, Jama'are.
Khuduba Akan: Matsayin Maulidi a Musulunci.
Tare da: Imam Abdul'azeez Hanafari.
https://darulfikr.com/s/147054

32. Masallacin JIBWIS Gadau.
Khuduba Akan: Mai kayiwa Addinin ka?
Tare da: Imam Ahmad Abubakar Gadau.
https://darulfikr.com/s/147051

33. Masallacin JIBWIS Dogon Jeji, Jama'are.
Khuduba Akan: Tsoron Allah a dukkan Lamura.
Tare da: Imam Dogon Jeji.
https://darulfikr.com/s/147056

34. Masallacin GSSS Misau.
Khuduba Akan: Halayen Manzon Allah (SAW).
Tare DA: Imam Muh'd Muh'd Albani Misau.
https://darulfikr.com/s/147050

35. Masjid Usman Bin Fodio, GRA Bauchi.
Khudubah Akan: Yancin Matashi da hakkinsa a Nigeria.
Tare da: Imam Aminu Rabiu Abubakar.
https://darulfikr.com/s/147062

36. Masallacin JIBWIS Baima, Warji.
Khuduba Akan: Zakka
Tare DA: Imam Habibu Garba Baima
https://darulfikr.com/s/147083

Kucigaba da Kasan cewa Tare damu a Shafin JIBWIS Bauchi State
https://www.facebook.com/Jibwis-Bauchi-State-221455014725113/?referrer=whatsapp
Domin Samun Karatukan Maluman Sunnah.

JIBWIS Social Media
Bauchi State Directorate
19th Rabiul Auwal, 1444AH.
15th, October, 2022CE.

SANARWAR WA'AZIN JIHA A GARIN BAUCHIShugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'iqamatis Sunnah na Jihar Bauchi Barr. ...
13/10/2022

SANARWAR WA'AZIN JIHA A GARIN BAUCHI

Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'iqamatis Sunnah na Jihar Bauchi Barr. Garba Hassan, Shugaban Majalisar Malamai Sheikh Sulaiman Yusuf Bashir da Daraktan Agaji Alh. Umar Jabir, a madadin ƙungiyar, suna farin cikin gayyatar ɗaukacin al'ummar Musulmi zuwa wajen gagarumin Wa'azin Jiha a Garin Bauchi, wanda aka shirya gabatarwa k**ar haka:

Rana: Lahadi 20th Rabi'ul Awwal 1444AH wanda yayi daidai da 16/10/2022
Lokaci: karfe 04:00 na yamma
Wuri: Babban Masallacin Juma'a na Gwallaga

MALAMAI MASU WA'AZI
1. Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe
2. Barr. Garba Hassan
(Shugaban Jibwis Bauchi State)
3. Sheikh Sulaiman Yusuf Bashir
4. Sheikh Muhd Kabir Ahmad Azare
5. Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
6. Dr. Mansur Isah Yalwa
7. Sheikh Dr. Zubairu Abubakar Madaki
8. Sheikh Muhd Manga Abba Misau
9. Imam Abdulrahman Ibrahim Idris

ALARAMMOMI
1. Alaramma Abubakar Usman
2. Alaramma Ibrahim Yahuza Bauchi
3. Alaramma Huzaifa Yakubu Sambo
4. Alaramma Zaharadeen Muhammad
5. Alaramma Yakubu Sabo Darazo
6. Alaramma Aliyu Haladu Ningi
7. Alaramma Ziya'ulhaq I. Bandas
8. Alaramma Ahmad Aliyu Azare
9. Alaramma Idris Ibrahim Kolo

BABBAN BAKO NA MUSAMMAN
Mai Girma Gwamnan Jihar
Sanata Bala Abdulkadir Muhammad
(Kauran Bauchi)

BAKO NA MUSAMMAN
Sakataren Gwamnatin Jihar Bauchi
Barr. Kashim Ibrahim

UBAN TARO
Mai Martaba Sarkin Bauchi
Alh. Dr. Rilwanu Suleiman Adamu CFR

MAI MASAUKIN BAKI
Babban Limamin Masallacin Juma'a na Gwallaga Imam Ibrahim Idris

Allah ya bada ikon halarta, Amin.

Jibwis Social Media
Bauchi State Directorate
16th Rabiul Al-auwal 1444AH
13th October 2022

KHUDUBOBIN JUMAAH DAGA JIHAR BAUCHI Khudubobin Sallar Juma'ah (23/09/2022) daga wasu Masallatan Juma'ah na Ahlus-sunnah ...
09/10/2022

KHUDUBOBIN JUMAAH DAGA JIHAR BAUCHI

Khudubobin Sallar Juma'ah (23/09/2022) daga wasu Masallatan Juma'ah na Ahlus-sunnah dake Jihar Bauchi.

1. Masallacin JIBWIS Gwallaga Bauchi.
Khuduba Akan: Tanadin Guzuri don gobe kiyama.
Tare da: Imam Ibrahim Idris.
https://darulfikr.com/s/146068

2. Masallacin JIBWIS Miya.
Khuduba Akan: Aiki da Alqur'ani.
Tare da: Sheikh Sulaiman Yakub Miya.
https://darulfikr.com/s/146766

3. Masjid Bilal Bn Rabah Unguwar Dim Bauchi.
Khuduba Akan: Ni'imar Kyakkyawar Harshe.
Tareda: Imam Muh'd Yusuf Adam.
https://darulfikr.com/s/146667

4. Masallacin JIBWIS Nepa Ningi.
Khuduba Akan: Zakka II.
Tare da: Imam Abdullahi Muhammad Ningi.
https://darulfikr.com/s/146760

5. Masallacin JIBWIS Low-cost Ningi.
Khuduba Akan: Matsayi da Darajar Sahabbai.
Tare da: Imam Abubakar Muhammad Ningi.
https://darulfikr.com/s/146756

6. Masjid Umar Bin Khattab Kofar Wambai, Bauchi.
Khuduba Akan: Sunnar Manzo da Sahabban shi cikin watan Rabiul Auwal.
Tare da: Dr. Zubairu Madaki.
https://darulfikr.com/s/146762

7. Masallacin JIBWIS Jama'are.
Khuduba Akan: Hakikanin Son Annabi.
Tareda: Imam Yunusa Abubakar Jama'are.
https://darulfikr.com/s/146777

8. Masjid Sahaba New GRA Bauchi.
Khuduba Akan: Tsoratarwa Akan Bid'ah.
Tare da: Imam Abdulrahman Ibrahim Idris.
https://darulfikr.com/s/146755

9. Masallacin JIBWIS Mararraban Liman Katagum Bauchi.
Khuduba Akan: Riko da Sunnah.
Tare da: Imam Yusuf Yunusa Mararraba.
https://darulfikr.com/s/146753

10. Masjid JIBWIS Sakwa, Zaki.
Khuduba Akan: BID'ARMAULIDI.
Tareda: Imam Aliyu Idris.
https://darulfikr.com/s/146778

11. Masjid Hauwa'u Bint Abdallah, Mangororin Sale Toro Bauchi.
Khuduba Akan: Bid'ah da Hadarin ta.
Tare da: Imam Mikail Usman Zango.
https://darulfikr.com/s/146767

12. Masallacin GeneralHospital Misau.
Khuduba Akan: Ladubban Barci.
Tareda: Imam Abdullahi Zakariyya.
https://darulfikr.com/s/146763

13. Masallacin JIBWIS Kirfi.
Khuduba Akan: Maulidi Bid'ah Ce
Tare da: Imam Adamu Abubakar Cheledi.
https://darulfikr.com/s/146773

14. Masjid Taqwa, Jahun Bauchi.
Khuduba Akan: Nasiha wa Matasa
Tare da: Imam Adam Adam Muh'd.
https://darulfikr.com/s/146765

15. Masallacin Health Tech Ningi.
Khuduba Akan: Falalar Bada Zakka da Illar Hanata.
Tare da: Imam Albashir Muh'd Ningi.
https://darulfikr.com/s/146764

16. Masjid Islamic Center, Bayan Old Airport Bauchi.
Khuduba Akan: Illolin Bid'ah Cikin Al'umma.
Tare da: Imam Aminu Abdullahi LK
https://darulfikr.com/s/146780

17. Masallacin Baitul Hikma, Bayan Old Airport Bauchi.
Khuduba Akan: Mummunan Zato.
Tare da: Imam Muh'd Fadlu Nasir.
https://darulfikr.com/s/146754

18. Masjid Uthman Bin Affan, Bayan Old Inland Bank Bauchi.
Khuduba Akan: Hakikanin Son Manzon Allah.
Tare da: Imam Anas Yusuf Adam.
https://darulfikr.com/s/146665

19. Masallacin JIBWIS Yadagungume, Ningi.
Khuduba Akan: Maulidi Bid'ah Ce.
Tare da: Imam Rabiu Idris.
https://darulfikr.com/s/146779

20. Masallacin JIBWIS Gumau, Toro.
Khuduba Akan: Falalar Sadaka.
Tare da: Imam Muh'd Hamza Gumau.
https://darulfikr.com/s/146761

21. Masallacin JIBWIS Dawatsi, Warji LGA.
Khuduba Akan: Bayani Akan Zakka.
Tare da: Imam Habibun Najjari Abdulmumin.
https://darulfikr.com/s/146771

22. Masallacin JIBWIS Baima, Warji.
Khuduba Akan: Kirkiran Abu Cikin Adddini.
Tare da: Imam Habibu Garba Baima.
https://darulfikr.com/s/146770

23. Masallacin JIBWIS, Misau
Khuduba Akan: Bikin Maulidi ba Musulunci bane.
Tare da: Imam Attahir Muh'd Misau.
https://darulfikr.com/s/146757

24. Masallacin JIBWIS Hardawa.
Khuduba Akan: BID'AR MAULIDI.
Tare da: Imam Yau Sallau Hardawa.
https://darulfikr.com/s/146781

25. Masallacin JIBWIS Low-cost, Warji.
Khuduba Akan: Zikiri na Sunna.
Tare da: Imam Abdulwahab Lawal.
https://darulfikr.com/s/146769

26. Masallacin Ta'asilul Ilmi Misau.
Khuduba Akan: BID'AR MAULIDI
Tare da: Dr. Abubakar Hamza Misau.
https://darulfikr.com/s/146774

27. Masallacin JIBWIS Giade.
Khuduba Akan: Son Manzon Allah.
Tare da: Imam Muh'd Ladan.
https://darulfikr.com/s/146758

28. Masallacin JIBWIS Burra, Ningi.
Khuduba Akan: Yan Uwan Taka a Musulunci.
Tare da: Imam Sanusi Abdulkarim Burra.
https://darulfikr.com/s/146768

29. Masallacin JIBWIS Kafin Madaki.
Khuduba Akan: Hakikani Son Manzon Allah.
Tare da: Imam Musa Yakubu.
https://darulfikr.com/s/146759

30. Masallacin JIBWIS Tsafi,
Khuduba Akan: Matsayin Annabi.
Tare da: Imam Abubakar M Kabir.
https://darulfikr.com/s/146772

31. Masallacin JIBWIS Hanafari, Jama'are.
Khuduba Akan: Matsayin Maulidi a Musulunci.
Tare da: Imam Adamu Bello Hanafari.
https://darulfikr.com/s/146775

32. Masallacin JIBWIS Mabai, Jama'are.
Khuduba Akan: SHARI'ARMUSULUNCI.
Tare da: Imam Bashir Yahaya Mabai.
https://darulfikr.com/s/146776

33. Masallacin JIBWIS Dogon Jeji, Jama'are.
Khuduba Akan: Tarbiyyar Yara.
Tare da: Imam Dogon Jeji.
https://darulfikr.com/s/146783

Kucigaba da Kasan cewa Tare damu a Shafin JIBWIS Bauchi State
https://www.facebook.com/Jibwis-Bauchi-State-221455014725113/?referrer=whatsapp
Domin Samun Karatukan Maluman Sunnah.

JIBWIS Social Media
Bauchi State Directorate
13th Rabiul Auwal, 1444AH.
9th, October, 2022CE.

Shugaban Kungiyar Jama'atul Izalatul Bid'ah wa iqamatus-sunnah (JIBWIS) ta Jihar Bauchi Sheikh Garba Hassan Esq ya jagor...
04/10/2022

Shugaban Kungiyar Jama'atul Izalatul Bid'ah wa iqamatus-sunnah (JIBWIS) ta Jihar Bauchi Sheikh Garba Hassan Esq ya jagoranci tawaga zuwa Gidan Sarkin Duguri dake New GRA Bauchi, Alh. Adamu Abdulkadir Muhammad Duguri domin isar da Ta'aziyya ga Mai Girma Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala A. Muhammad (Kauran Bauchi) da kuma iyalan Alh. Baffa Muhammad Duguri (Yariman Duguri) Wanda Allah ya mishi rasuwa jiya litinin a kasar Qatar.

Shugaban JIBWIS ta jihar Bauchi Barr Garba Hassan shine ya gabatar da jawabi a Madadin Kungiyar kuma ya bayyana rashin Baffah Duguri a matsayin Babban rashin ga alumma gaba daya duba da yadda yake ma addini hidima, sannan ya isar da sakon Shugaban kungiya ta kasa Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau Wanda shima ya bayyana rashin Alh. Baffa Duguri a matsayin Babban rashi da za'a Juma ba'a manta dashi bah, duba da irin Masallatai da Islamiyyu da ya Gina kuma ya danka ma Kungiyar ta JIBWIS.

Mai Girma Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala A Muhammad ya nuna jin dadin shi kwarai da gaske Bisaga yadda yaga tawagar Kungiyar JIBWIS s**a zo domin gabatar masu Ta'aziyya, Gwamna Bala Muhammad yace Kungiyar JIBWIS itama ya k**ata aje Mata Ta'aziyya duba da irin kyakyawan alaqa dake tsakanin JIBWIS da Baffa Duguri.

Dr. Zubairu Abubakar Madaki Shine ya gabatar da Nasiha Mai ratsa jiki tare da Gabatar da Addu'a ta musamman ma mamacin. Addu'a Allah ya gafarta mashi Allah ya haskaka kabarin shi ya albarkaci abinda ya Bari.

Jibwis Social Media
Bauchi State Directorate
04/October/2022
8/Rabiul Auwal/1444

Daga sheikh Aliyu sa'id gamawa  KA KYAUTATAWA MUTANE ZATO, KA GODE NI'IMOMIN ALLAH SAW, WASU MA BA KA SAN DA SU BA!Ya ce...
03/10/2022

Daga
sheikh Aliyu sa'id gamawa

KA KYAUTATAWA MUTANE ZATO, KA GODE NI'IMOMIN ALLAH SAW, WASU MA BA KA SAN DA SU BA!

Ya ce "kullum sai na ga wani matashi ya shigo Sallar Asuba da kofin ruwa, a hannun sa, ya na kurba, komai sanyi.

"... Na ce a raina: 'yanzu a ce mutum ba zai tashi shan ruwa ba sai a na shirin tayar da Iqama da Asuba?' ..."

"Kwatsam sai wata rana na yi wa jamaa nasiha game da ni'imar shakar kamshi da Allah Ya yi ma na. Na fada ma su labarin wani mutumi na da ya ke fama da larura wadda ta sa tsawon shekara uku ba ya jin kamshi ko warin komai, wallahul mustaan!.... Allah Ya yaye ma sa."

"Bayan kare bayanin nan, sai wancan matashin mai kofin ruwa ya nufo ni. Ga yanda mu ka yi da shi:

MATASHI: Akramakallah, ko ka san cewa tun tsawon shekaru masu yawa BA NA IYA SHAKAR KAMSHI, BA NA IYA JIN DANDANON KOMAI, BABU KO DIGON MIYAU A BAKI NA?

MALAM: Ikon Allah. Me ya faru da kai.

MATASHI: Na samu Ibtla'i da ya yi sanadiyyar salwantar mahalli na da 'ya'yana, kuma na hadu da wata larura da tilas sai da a ka yi min aiki don gusar da KANSA da ta k**a makwogwaro na.
Sak**akon haka, dole a ka cire min abin da ke samar da MIYAU (yawu) a baki.

MALAM: Ikon Allah. Allah Ya yaye ma ka.

MATASHI: Amin Akramakallah. Sak**akon haka bana jin dandani kwatakwata. Don haka da NAMA da KASA da NONO da RUWA duk daya su ke a baki na.

MALAM: Amma ina da tambaya. Wai me ya sa kullum sai na ganka da kofin ruwa.

MATASHI: Akramakallah ba na ce ma ka ba ni da MIYAU a baki na ba? Ai ko kwayar shinkafa ba na iya hadiye wa. Don haka dole sai ina shan ruwa a kai a kai.

MALLAM: Allah Ya yaye ma ka.

MATASHI: Amin Akramakallah! Amma fa na rantse da Allah ina fada ma ka wannan ne don ka fadakar da wasu don daukar izina da godiya ga Allah SWT.
Kuma, Wallahi duk da wannan jarrabawar da na ke ciki, ina jin kunyar Ubangiji na, saboda gajiyawa wajen gode ma Sa!

MALLAM: (sai na yi tsit, k**ar ruwa ya ci ni!)

TAALIKI NA
Ku tuna da fadin Allah SWT

((قُلْ أَرَءَيْتُمْ إِنْ أَصْبَحَ مَآؤُكُمْ غَوْرًا فَمَن يَأْتِيكُم بِمَآءٍ مَّعِينٍۭ))

اللهم اعنا على ذكرك وشكرك وحسن عبادتك

Address

YANA, SHIRA LGA
Yana

Telephone

+2348148705345

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SADIQ YANA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SADIQ YANA:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Yana media companies

Show All

You may also like