Daga Jaridun Mu

Daga Jaridun Mu ...domin labarai, daga Jaridun Kasar nan cikin harshen Hausa...

🀐🀐🀐
05/12/2023

🀐🀐🀐

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN.Da sanyin safiyar nan na samu mummnunar labari jiya abun daya a makabartar Hardawa da...
04/12/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN.

Da sanyin safiyar nan na samu mummnunar labari jiya abun daya a makabartar Hardawa dake Arewa da gari hanyar Chinade. Jiya aka bissine wata jaririya, cikin dare aka je aka tona kabarin aka sace gawar jaririyar. wanda yau da safe aka samu babu komai a cikin kabarin. ko a kwanakin baya an samu ire iren wadannan mummunan aika aika.

Maganar Gaskiya makabartar ba a kewayeta ba kuma babu tak**anman mai Gadi wanda zai na kula da shiga da fita a makabartar.

Ya zama wajibi akan Mahukuntan cikin garin Hardawa su dauki matakin gaggawa wajen a kewaye ita wannan makabarta kuma a dauki mai Gadi na Musamman wanda zai ringa kula da shiga da fice a makabartar.

Wannan shine Kabarin da aka sace gawar jaririyar Ga shi a kasa πŸ‘‡.

Mal.Musa Ahmed Hardawa.
Civilian Comrade.

DA DUMI DUMINSA: An kirkiri injin dai Zai dawo dakai duniya bayanka Mutu Kamfanin Revival Technology Suna Cigaba Da Samu...
04/12/2023

DA DUMI DUMINSA: An kirkiri injin dai Zai dawo dakai duniya bayanka Mutu Kamfanin Revival Technology Suna Cigaba Da Samun Makudan Kudade Da Hannun Jarin Miliyoyin Daloli Saboda Yunkurinsu Na Samar Da Wata Fasaha Da Zata Iya Dawo Da Wanda Ya Mutu Duniya.

A yanzu haka akwai sama da mutum dubu shida wanda s**a biya makudan kudade da zummar duk lokacin da s**a mutu a ajiye gawarsu har sai an gama binciken yanda za'a dawo dasu duniya a inda wasu kuma s**a biyawa yan uwansu wadanda sun jima da mutuwa.

Nigeria Reporters Hausa

26/11/2022
09/11/2022

πŸ–‹οΈ Kimanin mutane Dubu Ashirin da Takwas ne ke mutuwa sak**akon Shan Taba Sigari.

πŸ–‹οΈ Dan Damfara ya yashe Asusun Ajiyarsa, Kuma yayi amfani da Asusun Ajiyar yaci bashi.

πŸ–‹οΈ Jam'iyyar APC na kokarin kwace Takarar Bashir Machina.

08/11/2022

πŸ–‹οΈ Kotu ta yanke hukuncin Bulala Ashirin ga 'yan TikTok a Jihar Kano.

πŸ–‹οΈ Shiru Shiru ba tsoro bane inji Bola Ahmed Tinubu.

πŸ–‹οΈ Gobara ta lashe shaguna hudu da kadarorin Miliyoyin Nairori a Jihar Nassarawa.

07/11/2022

πŸ–‹οΈ An buqaci NDLEA tayi gwaji ga 'yan Takarar Shugaban Kasa.

πŸ–‹οΈ Gwamnatin Tarayya ta fara biyan albashin watanni takwas ga 'yan kungiyar CONUA an mance da ASUU.

πŸ–‹οΈ Tsadar farashin kayan masarufi ya sanya ma'aikatan gwamnati kananan sana'o'i.

02/11/2022

πŸ–‹οΈ 'Yan Sanda sun Qwamushe Malamin da yayi Lalata da dalibarsa 'yar Shekaru 13.

πŸ–‹οΈ Wani 6arawo ya gudu da Ankwar 'Yan Sanda ya siyarwa Baban Bola.

πŸ–‹οΈ Wani ya kashe Abokinsa ya Qwaqule masa idanuwa a Jihar Bauchi.

01/11/2022

πŸ–‹οΈ Dattijo ya hallaka abokin sa da yayi yunkurin Lalata da 'Yar sa a Bauchi.

πŸ–‹οΈ Kwankwaso ya siyar da kadarorinsa ya biyawa 'Ya'yan Talakawa Karatu.

πŸ–‹οΈ Ministan Shari'a ya bayyana cewa wannan gwamnati tayi Riga da Wando ga 'yan Najeriya.

31/10/2022
31/10/2022

πŸ–‹οΈ Rura guguwar Karuwanci da safarar Yara Kanana sun jawowa wata Mata Daurin shekaru goma.

πŸ–‹οΈ An haifi yara goma Sha biyu a Sansanin wadanda Ibtila'in ruwa ya shafa.

πŸ–‹οΈ Wata Mata ta kashe mijinta ta hanyar amfani da guba a Jihar Borno.

28/10/2022

πŸ–‹οΈ Dan China ya musanta Zargin da ake masa na hallaka masoyiyarsa Ummukulsum.

πŸ–‹οΈ Dogon zango ya kashe wani mutum murus ayayin Hulda da abokiyar tarayyarsa awani dakin Otal.

πŸ–‹οΈ Kwankwaso ne zai lashe za6en Shugaban Kasa a kakar za6e Mai zuwa.

27/10/2022

πŸ–‹οΈ Hukumar NDLEA ta kwace tsabar Kudi πŸ’° Naira Biliyan Ashirin...

πŸ–‹οΈ Sabunta dokar Almajiri zata karfafawa Iyaye da dama guiwa...

πŸ–‹οΈ An kashe tsabar Kudi πŸ’° Naira Miliyan Casa'in da Uku wurin rajistar katin za6e...

πŸ–‹οΈ Jaridar Tribune ta Ruwaito cewa Babban Bankin Najeriya CBN zai sake fasalin N200, N500 da N1000...Domin samun cikakke...
26/10/2022

πŸ–‹οΈ Jaridar Tribune ta Ruwaito cewa Babban Bankin Najeriya CBN zai sake fasalin N200, N500 da N1000...

Domin samun cikakken Labarin sai ku duba Jaridar fitowar Yau Laraba 26/10/2022

26/10/2022

πŸ–‹οΈ Wani Uba ya karya muQamiQin jaririn da aka haifa masa, saboda yana hana barci.

πŸ–‹οΈ An tsinci gawar wata tsaleliyar Budurwa adakin Otal, ayayin da Saurayin nata ya cika wandonsa da Iska.

πŸ–‹οΈ Kocin Barcelona ya lashi takwabin lallasa Bayern Munich don bashi damar haye siradi zuwa zango na gaba.

πŸ–‹οΈ Mutumin da yapi kowa dauda (datti) ya mutu yana da shekaru 94 aduniya.Mutumin asalin Dan Kasar Iraqi Mai suna Amou Ha...
25/10/2022

πŸ–‹οΈ Mutumin da yapi kowa dauda (datti) ya mutu yana da shekaru 94 aduniya.

Mutumin asalin Dan Kasar Iraqi Mai suna Amou Haji, wadda akewa lakabi da Wanda yapi kowa dauda a duniya sak**akon rashin wanka na sama da shekaru hamsin ya mutu aranar Lahadi a kauyen Dejgah dake kudancin Fars na kasar Iran.

Domin samun cikakken Labarin sai ku ziyarci shafin Jaridar .

25/10/2022

πŸ–‹οΈ Najeriya zata rarraba muddin Tinubu yayi nasarar zama Shugaban Kasa...

πŸ–‹οΈ Yakin neman za6e yasa an dage takunkumi a Jihar Zamfara...

πŸ–‹οΈ An Qwamushe mutane 11 akan Bodar Jihar Binuwai...

πŸ–‹οΈ Wike yace, ba zai taya Atiku yakin neman za6e ba...

24/10/2022

πŸ–‹οΈ Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayi Allah wadai da harin da aka kai Jihar Benue...

πŸ–‹οΈ Gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa ta yanke wa Budurwa Yar Najeriya hukuncin Shekara 1 agidan Kaso...

πŸ–‹οΈJami'an 'Yan Sanda sun Qwamushe Wanda yayi Fyade a 'Yar Shekaru 12...

πŸ–‹οΈWani ya hallaka kan sa a Tekun Jihar Legas...

28/09/2022

Worth of Sharing, Listening and Emulation!

10/07/2022

WAKAR NAMAN LAYYA!

Ba mutunci babu Ζ™ima
Babu kΓ’ra babu girma
Yau samari na ta fama
Babu sauΖ™in kwashe nama.

An dake an bada himma
An yi kwanto an yi zimma
An zaman dirshan fa amma
Mama ta Ζ™i ta bada dama.

Mu mu je gona mu noma
Ga wuya huΙ—a da garma
Ga Ζ™ishi kuma babu lema
Yau a bar mu mu na ta hamma?

Su su sa leshin karama
Mu a bar mu da sanya tsumma
Ba mu sake shiru na kurma
Za su gane, za mu rama!

Ko wajen suyan ka gilma
Sai a hau kafcen dirama
Mama har yayyai su far ma
Sai ka ce ranar Ζ™iyama!

Za su ce me kak ke nema?
Babu damar furta kalma
Sai a bar ka da sosa suma
Zuciyarka ta dinga kyarma.

Ɗan'uwa domin salama
Shawarana zo ka k**a
Ka ga sanΙ—a ta fi gwamma
Da fakon duba na mama.

Tsoka Ι—aya za ka loma
Ɗebi ƴar guzurin ganima
Sa a pocket, kan su cim ma
Wuf ka fece kar ka zurma.
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

-Abdussamad Sufi

26/06/2022
17/06/2022

Allah ya kaimu 2023 Lapiya

16/06/2022
16/06/2022

In ji Kachallan Misau

15/06/2022

Ba zaka san cewa tsadar kayayyaki ba laipin 'yan kasuwa bane sai kana aikin hanya.

Direba daga Ina?

10/06/2022

SPECIAL ANNOUNCEMENT

This is to inform the General Public that Baushe Daily Times will bring you LIVE COVERAGE OF TURBARNING CEREMONY OF 10 SONS AND DAUGHTER of DAMBAM TO BE PERFORM BY ALH. IDRIS BAPPAH MUSA SULEIMAN, DISTRICT HEAD OF DAMBAM ON SUNDAY 12th june, 2022.
Time: Any moment from 10:00am and beyond. Endeavor to follow us please.

SPONSORED BY ALH. SABO BAPPAYO AHMED, 2023 APC HOUSE OF REPS CANDIDATE FOR MISAU/DAMBAM FEDERAL CONCETUENCY.

Address

No. 7 Lammari Behind Police Barrack Misau
Misau
750

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daga Jaridun Mu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Daga Jaridun Mu:

Videos

Share


Other Misau media companies

Show All

You may also like