Nura Manu Foundation

  • Home
  • Nura Manu Foundation

Nura Manu Foundation Former Bauchi State Finance Commissioner and APC Guber Aspirant. Businessman. Consultant, Reticent 😊

08/01/2025

NURA MANU FOUNDATION
8/January/2025

Yayin cigaba da bawa iyayen mu Mata jari Daga gidauniyar Nura Manu Foundation karkashin jagorancin Mallam Dr. Nura Manu Soro (Jagoran siyasar jihar Bauchi)

Inda yake cigaba da bawa iyayen mu Mata jari domin su dogara da kansu, Daga kananan hukumomi 20 na fadin jihar Bauchi.

👇🏼👇🏼👇🏼

02/01/2025
Happy 64th Independence Anniversary, Nigeria!
01/10/2024

Happy 64th Independence Anniversary, Nigeria!

Juma'at Mubarak Allah yabamu lafiya da Zaman lafiya Ameen.
20/09/2024

Juma'at Mubarak Allah yabamu lafiya da Zaman lafiya Ameen.

Happy Maulidi, Allah ya karawa Annabi Daraja.
18/09/2024

Happy Maulidi, Allah ya karawa Annabi Daraja.

Godiya ga Allah daya bamu damar shaida wannan Rana ta jummaa, Allah ya amintadda mu, ya kawo mana saukin rayuwa, duniya ...
13/09/2024

Godiya ga Allah daya bamu damar shaida wannan Rana ta jummaa, Allah ya amintadda mu, ya kawo mana saukin rayuwa, duniya da lahira.

Mal. Nura Manu Soro.

06/09/2024

Idan kasamu karamin jarin 50k ko 100k wace sana’a zakayi da ita?

Muna jiran amsarku a comment section👇🏻💯

Juma'at Mubarak Allah yabamu lafiya da Zaman lafiya Ameen.  Nura Manu Soro Ph'D.
06/09/2024

Juma'at Mubarak Allah yabamu lafiya da Zaman lafiya Ameen. Nura Manu Soro Ph'D.

Mal Nura Manu Soro Ph'D Allah ya sadamu da duk kannin alherin dake cikin wannan rana ta jumma'ah.
30/08/2024

Mal Nura Manu Soro Ph'D

Allah ya sadamu da duk kannin alherin dake cikin wannan rana ta jumma'ah.

SAKON TA'AZIYYA!!!Amadadin shikansa da masoyansa (MAL DR. NURA MANU SORO) Yana mika sakon ta'aziyya zuwa ga 'yan uwa da ...
25/08/2024

SAKON TA'AZIYYA!!!

Amadadin shikansa da masoyansa (MAL DR. NURA MANU SORO) Yana mika sakon ta'aziyya zuwa ga 'yan uwa da abokan arziki da daukacin Al-ummar jihar bauchi dama Nigeria Baki Daya na rashin
Mai Martaba Sarkin Ningi (ALH. DR YUNUSA MUHAMMAD DAN YAYA)
Allah yajikanshi da rahama yasa yahuta (Ameen)

Juma'at Mubarak Allah yabamu lafiya da Zaman lafiya Ameen.  Nura Manu Soro Ph'D.
23/08/2024

Juma'at Mubarak Allah yabamu lafiya da Zaman lafiya Ameen. Nura Manu Soro Ph'D.

25/04/2024

Sakonnin al'ummar jihar Bauchi zuwa ga Gidauniyar Nura Manu foundation.

👇👇👇

25/04/2024

Gidauniyar Nura Manu Da Matasa.

👇👇👇

Day 30, Ramadan Kareem.I wish you and your family be protected and blessed by Allah, Allah is the only savior. Ramadan M...
09/04/2024

Day 30, Ramadan Kareem.

I wish you and your family be protected and blessed by Allah, Allah is the only savior. Ramadan Mubarak

Day 29, Ramadan Kareem.May Allah bless and protect your family during Ramadan and always.
08/04/2024

Day 29, Ramadan Kareem.

May Allah bless and protect your family during Ramadan and always.

Day 28, Ramadan Kareem.May Allah bless and protect your family during Ramadan and always.
07/04/2024

Day 28, Ramadan Kareem.

May Allah bless and protect your family during Ramadan and always.

Address


Telephone

+2347069571542

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura Manu Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share