Tazkiyah Media Connect

Tazkiyah Media Connect Tazkiyyatun nafs
(1)

TAGWAYEN SHARIF ๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜˜
31/03/2024

TAGWAYEN SHARIF ๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜˜

YADDA ZAKA GANE MALAMI NAGARISAKO DAGA MASOYAMAULANA SHEIKH IBRAHIM MAKARI ( H ).1. Duk Abinda yakeyi zakaga yana kokari...
31/03/2024

YADDA ZAKA GANE MALAMI NAGARI

SAKO DAGA MASOYA
MAULANA SHEIKH IBRAHIM MAKARI ( H ).

1. Duk Abinda yakeyi zakaga yana kokari yaga ya tsarkake niyyarsa dayin abu don Allah batare da lura da me mutane za s**e akansa ba.

2. Kullum zaka ga ya shagala da aikin cigaba baya waiwaye akan abinda yayi imani dashi gaskiya ne

3. Baya bibiyan kurakuran yan uwansa ko cin dunduniyyar wasu ballantana ya zagesu,habai ci ko ya nuna yafi wani sani.

4. Fatansa da adduarsa a Koda yaushe Allah ya datar dashi bisa daidai ya kuma gafarta masa kuskure ko gajiyawarsa (Alk**alu LilLAH)

5. Allah zai masa hukunci bisa kyakkyawar niyyarsa, ko da yayi kuskure a wani aikin nasa

6. .Yayi Imani da Allah falalarsa ya kan baiwa wanda ya so cikin bayinsa.

7. Yana rinjayar da Maslahar Al, umma cikin abubuwan Addini

8. Ya yarda da cewa tarin ilimi ko yawan hadda ba ma'auni bane na kusanci ga Allah ko fifiko har sai anyi aiki da Ikhlasi
9. Baya daukar fahimtarsa ita kadaice daidai na waninsa kuma komin kyansa bata ne

Mungode wa Allah da samun jagora nagari Maulana Sheikh Prof. Ibrahim Makari bamu taba ji ya zage wani ba, wannan kadai ya ishemu hujja ranar gobe kiyama tafarkinsa itace Sunnar Annabi Sallallahu Alaaihi Wa Alihi Wasallam tunda babu inda muka tabaji Annabi yayi zagi,habaici, cin mutunci,da hassada.

ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุฅูู†ู‘ูŽุง ู†ูŽุณู’ุฃูŽู„ููƒูŽ ุงู„ู’ุฎูŽูŠู’ุฑูŽ ูƒูู„ู‘ูŽู‡ู ุนูŽุงุฌูู„ูŽู‡ู ูˆูŽุงุฌู ู„ูŽู‡ู ู…ูŽุง ุนูŽู„ูู…ู’ู†ูŽุง ู…ูู†ู’ู‡ู ูˆูŽู…ูŽุง ู„ูŽู…ู’ ู†ูŽุนู’ู„ูŽู…ู’ ูˆูŽู†ูŽุนููˆุฐู ุจ...
30/03/2024

ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุฅูู†ู‘ูŽุง ู†ูŽุณู’ุฃูŽู„ููƒูŽ ุงู„ู’ุฎูŽูŠู’ุฑูŽ ูƒูู„ู‘ูŽู‡ู ุนูŽุงุฌูู„ูŽู‡ู ูˆูŽุงุฌู ู„ูŽู‡ู ู…ูŽุง ุนูŽู„ูู…ู’ู†ูŽุง ู…ูู†ู’ู‡ู ูˆูŽู…ูŽุง ู„ูŽู…ู’ ู†ูŽุนู’ู„ูŽู…ู’ ูˆูŽู†ูŽุนููˆุฐู ุจููƒูŽ ู…ูู†ูŽ ุงู„ุดู‘ูŽุฑู‘ู ูƒูู„ู‘ูู‡ู ุนูŽุงุฌูู„ูู‡ู ูˆูŽุขุฌูู„ูู‡ู ู…ูŽุง ุนูŽู„ูู…ู’ู†ูŽุง ู…ูู†ู’ู‡ู ูˆูŽู…ูŽุงู„ูŽู…ู’ ู†ูŽุนู’ู„ูŽู…ู’

ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ููŽุฑูุฌูŒ ุนูŽู†ู’ ุฃูู…ู‘ูŽุฉู ุณูŽูŠู‘ูุฏูู†ูŽุง ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู ุตูŽู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‡ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ูˆูŽุณูŽู„ู‘ูŽู…ูŽ
29/03/2024

ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ููŽุฑูุฌูŒ ุนูŽู†ู’ ุฃูู…ู‘ูŽุฉู ุณูŽูŠู‘ูุฏูู†ูŽุง ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู ุตูŽู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‡ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ูˆูŽุณูŽู„ู‘ูŽู…ูŽ

27/03/2024

TATTAUNAWAR MU TARE DA MAULANA IBRAHIM MANSUR KADUNA

Ku kasance tare damu anjuma da misalin 9 na dare
27/03/2024

Ku kasance tare damu anjuma da misalin 9 na dare

Abuja national mosque Ramadan Tafseer Ci Gaban (Zama na 09) 16 Ramadan 1445. 2024Imam Sheikh Prof. Ibrahim Maqari H
26/03/2024

Abuja national mosque Ramadan Tafseer
Ci Gaban (Zama na 09) 16 Ramadan 1445. 2024
Imam Sheikh Prof. Ibrahim Maqari H

Allah Ka yi mana arzikin ni'imar son dangantakar Musulunci fiye da dukkan dangantakaAllah mun gode a ni'imar Musulunci A...
26/03/2024

Allah Ka yi mana arzikin ni'imar son dangantakar Musulunci fiye da dukkan dangantaka

Allah mun gode a ni'imar Musulunci

Allah Ka sa mu cika muna Musulmai

ู‚ุงู„ ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡ ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู… ู…ู† ู„ู… ูŠุฏุน ู‚ูˆู„ ุงู„ุฒูˆุฑ ูˆุนู…ู„ ุจู‡ ูู„ูŠุณ ู„ู„ู‡ ุญุงุฌุฉ ุงู† ูŠุฏุน ุทุนุงู…ู‡ ูˆุดุฑุงุจู‡ Wanda bai daina fadin kar...
23/03/2024

ู‚ุงู„ ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡ ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู… ู…ู† ู„ู… ูŠุฏุน ู‚ูˆู„ ุงู„ุฒูˆุฑ ูˆุนู…ู„ ุจู‡ ูู„ูŠุณ ู„ู„ู‡ ุญุงุฌุฉ ุงู† ูŠุฏุน ุทุนุงู…ู‡ ูˆุดุฑุงุจู‡
Wanda bai daina fadin karyaba da aikatata,
ba ruwan Allah da rashin cin abincinsa da Shan ruwansa

23/03/2024

Yau in sha Allah MAULANA zai ciga da gabatar da tafsir

22/03/2024

TSARBAR TAFIYAR MAULANA ZUWA SAUDIYYA DA MOROCCO

TSARBAR TAFIYAR MAULANA ZUWA SAUDIYYA DA MOROCCO Bayan kammala taruka biyu da maulana prof ya halarta cikin wannan satin...
22/03/2024

TSARBAR TAFIYAR MAULANA ZUWA SAUDIYYA DA MOROCCO
Bayan kammala taruka biyu da maulana prof ya halarta cikin wannan satin da ya gabata.
Ku kasance tare damu anjuma da misalin 9 na dare domin sauraron hira ta musamman tare dashi akan wannan tarukan guda biyu masu albarka

JUMA'AT MUBARAK
22/03/2024

JUMA'AT MUBARAK

Tazkiyah Media ConnectTana yiwa kowa barka da shan ruwan Allah ya sanya mana a cikin kyawawan aiyukan mu.
21/03/2024

Tazkiyah Media Connect
Tana yiwa kowa barka da shan ruwan Allah ya sanya mana a cikin kyawawan aiyukan mu.

Maimakon zama a ฦ™asa, kana jira, da fatan saukowan wani, kayi masa dariya; me yasa ba zaka k**a hanya ba, ฦ™ila ka samesh...
21/03/2024

Maimakon zama a ฦ™asa, kana jira, da fatan saukowan wani, kayi masa dariya; me yasa ba zaka k**a hanya ba, ฦ™ila ka sameshi a sama, ka riฦ™e hannunsa ku ฦ™ara gaba

IMAM๐Ÿฅฐ
21/03/2024

IMAM๐Ÿฅฐ

AlhamdulillahYadda ake gudanar da tafsir daga zawiyyan MAULANA Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhusaini rtaTare da Sheikh I...
16/03/2024

Alhamdulillah
Yadda ake gudanar da tafsir daga zawiyyan MAULANA Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhusaini rta
Tare da Sheikh Imam Abbah Saleh Alhusaini rta

Abuja national mosque Ramadan Tafseer (Day 05) Imam Sheikh Prof. Ibrahim Maqari H
15/03/2024

Abuja national mosque Ramadan Tafseer
(Day 05)
Imam Sheikh Prof. Ibrahim Maqari H

14/03/2024

Amsoshin Tambayoyi 01

Manzon Allah yace:Wadda ya ciyar da mai azumi (abunbude baki) za'a bashi lada kwatankwacin wadda yayi azumi, ba tare da ...
13/03/2024

Manzon Allah yace:
Wadda ya ciyar da mai azumi (abun
bude baki) za'a bashi lada
kwatankwacin wadda yayi azumi, ba
tare da rage ladan mai azumin
da komai ba

Alhamdulillah RAMADAN DAY 2 PICTURES
13/03/2024

Alhamdulillah RAMADAN DAY 2 PICTURES

ู‚ู„ ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡ ๏ทบู„ูู„ุตู‘ูŽุงุฆูู…ู ููŽุฑู’ุญูŽุชูŽุงู†ู ูŠูŽูู’ุฑูŽุญูู‡ูู…ูŽุง: ุฅูุฐูŽุง ุฃูŽูู’ุทูŽุฑูŽ ููŽุฑูุญูŽุŒ ูˆุฅูุฐูŽุง ู„ูŽู‚ููŠูŽ ุฑูŽุจู‘ูŽู‡ู ููŽุฑูุญูŽ ุจูุตูŽูˆู’ู…ูู‡ูMai a...
12/03/2024

ู‚ู„ ุฑุณูˆู„ ุงู„ู„ู‡ ๏ทบ

ู„ูู„ุตู‘ูŽุงุฆูู…ู ููŽุฑู’ุญูŽุชูŽุงู†ู ูŠูŽูู’ุฑูŽุญูู‡ูู…ูŽุง: ุฅูุฐูŽุง ุฃูŽูู’ุทูŽุฑูŽ ููŽุฑูุญูŽุŒ ูˆุฅูุฐูŽุง ู„ูŽู‚ููŠูŽ ุฑูŽุจู‘ูŽู‡ู ููŽุฑูุญูŽ ุจูุตูŽูˆู’ู…ูู‡ู
Mai azumi yanada farin ciki guda biyu

~yayin da zaiyi bude baki

~yayi da zai hadu da Ubangiji

Kamar yadda aka fara lapiya Allah yasa a gama lapiya Albarkacin Annabi Muhammad sallallahuAlaihiWassalam
11/03/2024

Kamar yadda aka fara lapiya Allah yasa a gama lapiya Albarkacin Annabi Muhammad sallallahuAlaihiWassalam

11/03/2024

Bude Tafsirin Alqur'ani mai girma daga National mosque abuja

Manzon Allah yace:Wadda yayi tsayuwar dare a cikin Ramadan yana mai imani da kwadayin Rahaman Allah, Angafarta masa na d...
11/03/2024

Manzon Allah yace:

Wadda yayi tsayuwar dare a cikin Ramadan yana mai imani da kwadayin Rahaman Allah, Angafarta masa na daga abunda ya gabata na zunubansa

Alhamdulillah ABUJA NATIONAL MOSQUE TAFSEER1445/2054Za'a fara gudanarwa gobe in sha AllahAlhamdulillah zaku iya bibiyarm...
10/03/2024

Alhamdulillah
ABUJA NATIONAL MOSQUE TAFSEER
1445/2054
Za'a fara gudanarwa gobe in sha Allah
Alhamdulillah zaku iya bibiyarmu domin kallo kai tsaye.
Allah ya amfanar damu da abunda zamu saurara

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi rta
10/03/2024

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi rta

Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhusaini rta
10/03/2024

Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhusaini rta

WATAN RAHAMA.Allah ya saukaka mana tsadar rayuwa
10/03/2024

WATAN RAHAMA.
Allah ya saukaka mana tsadar rayuwa

Address

Misau
750101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tazkiyah Media Connect posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tazkiyah Media Connect:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Misau

Show All