Yadda zaka seyar da memefi ɗin ka a Yau ka karɓe dollar ka /How to sell your memefi today and receive your dollar
Yadda zakai connecting wallet a Hamster 🐹 Kombat da telegram wallet 👍
Jera kawai yake ya naushe TV🤣🤣😳😆
Mu na hada irin wannan editing ɗin idan kana so ka koyi yadda ake haɗa shi Ko a haɗa ma irin sa
To ka biyu mu a YouTube channel Mai suna
Usman Ɗuguya Hausa TV 👈
Yadda Zaka Goge Account ɗin ka na facebook koda kayi searching na sunan ka To bazaka Ga sunan ba
Tana iya kasan ciwa ka tashe kaje baka son facebook ko kana so ka gane facebook ɗin ka kana so ka daina facebook kuka to facebook kada ka manta ka kalli Wannan videon yadda ko anyi search din sunan ka to baza'a gansheba ==============================}
Ga Link din facebook din mu 😍
{==============================}
https://www.facebook.com/profile.php?id=
Don Allah kashega ka danna mana following 👈 liking bazaka kara rasa irin videon da muki Ɗorawa ba THANK YOU
Yadda Zaka gano password din da ka taɓa sawa a wayar ka password kowanne irine
Assalamu alaikum Barka da zuwa wannan shafin namu mai albarka
videon Mu na yau zai nuna ma yadda Zaka gane password din da ka manta password
indai ba ka Taɓa canza waya ba zan nuna ma yadda zaka ga duk wani password da kasa a wayar ka kada ka manta ka danna mana following da like Thank you
==========================
Ga Link din YouTube channel din mu 😍
{=========================
https://www.youtube.com/@Duguya0830
Don Allah kashega ka danna mana subscribe 👈 liking bazaka kara rasa irin videon da muki Ɗorawa ba THANK YOU
Yadda Zaka Ɗakko video kowanne irine ka sauki she a kan wayar ka //How to download any kind of video easily on your phone ka danna mana following da like Thank you
Yadda Zaka samu data Mai sauki sosai 500MB N50 1GB N100 Mai ƙarfe 2GB Naira 200 4GB Naira 400
Kada ku manta ku danna mana following da like Idan a facebook kaki kalla Idan a YouTube channel kaki kalla ka danna mana subscribe 👈 Liking Thank you