Aleeh Moh'd Isah

Aleeh Moh'd Isah Thanks God

Unbelievable but true 🤯👴🏼Kazuyoshi Miura just made his official debut for Oliveirense at the age of 5️⃣6️⃣!He’s now play...
22/04/2023

Unbelievable but true 🤯👴🏼

Kazuyoshi Miura just made his official debut for Oliveirense at the age of 5️⃣6️⃣!

He’s now playing in the 2nd division of Portuguese football.

This is his 38th season as a professional footballer.

Chapeau! 🎩🇯🇵

Carlos Ancelotti "There is no manager in modern football who wasn't sacked. At Chelsea I won the double; sacked. At Madr...
08/04/2023

Carlos Ancelotti "There is no manager in modern football who wasn't sacked. At Chelsea I won the double; sacked. At Madrid I won La Decima; sacked"

● Journalist: "Pep has never been sacked?

Ancelotti: "Well he is too young and one day he will be joining us; The Sack Club."

🏆 Most successful national teams in football history:🥇 🇦🇷 Argentina-21 trophies 🥈 🇧🇷 Brazil- 18 trophies 🥉 🇺🇾 Uruguay- 1...
31/03/2023

🏆 Most successful national teams in football history:

🥇 🇦🇷 Argentina-21 trophies
🥈 🇧🇷 Brazil- 18 trophies
🥉 🇺🇾 Uruguay- 17 trophies
4️⃣ 🇲🇽 Mexico- 12 trophies
5️⃣ 🇫🇷 France- 8 trophies
6️⃣ 🇩🇪 Germany- 8 trophies
7️⃣ 🇪🇬 Egypt- 8 trophies
8️⃣ 🇮🇹 Italy- 6 trophies

🚨🚨 Xavi on Leo Messi’s return to Barça: “It’s not the time to talk about Messi’s return. I talk a lot with him. It's a t...
31/03/2023

🚨🚨 Xavi on Leo Messi’s return to Barça: “It’s not the time to talk about Messi’s return. I talk a lot with him. It's a topic that we are dealing with” 🔵🔴

“Hopefully we can see him at Barcelona again. It's the club of his life”.

Tottenham statement on director Fabio Paratici ban situation 🚨⚪️👇🏻  Following media reports today regarding the FIFA Dis...
30/03/2023

Tottenham statement on director Fabio Paratici ban situation 🚨⚪️👇🏻

Following media reports today regarding the FIFA Disciplinary Committee decision to extend worldwide the sanction imposed by the FIGC Federal Court of Appeals on Fabio Paratici on 20 January 2023, the Club made urgent enquiries to FIFA.

FIFA has late this afternoon responded to us in writing notifying us today, Wednesday 29 March 2023 that a decision has been made by the FIFA Disciplinary Committee to extend the FIGC sanction worldwide. This committee deliberation has been taken with no advance notice to any of the parties involved. We are urgently seeking further clarification from FIFA as to the details of the extension and its variance from the FIGC sanction.

We should like to make clear that when Fabio conducted the interview on Club channels yesterday neither he nor the club had any indication of this decision being made by FIFA, based on the fact the the FIGC sanction was taken on 20 January 2023 and remains subject to an Appeal on 19 April 2023.

We shall update on this matter in due course.

Ɗan takarar gwamnan jam’iyyar PDP kuma gwamna mai ci a jihar Adamawa ya shaida wa BBC cewa yana sa ran yin tazarce a Ada...
26/03/2023

Ɗan takarar gwamnan jam’iyyar PDP kuma gwamna mai ci a jihar Adamawa ya shaida wa BBC cewa yana sa ran yin tazarce a Adamawa.

Hakan na zuwa ne kwanaki bayan da INEC ta bayyana zaben gwamna a jihar a matsayin wanda bai kammalu ba.

Wout Weghorst: Robin, show me how to score…😬Robin van Persie: Calm down, that’s why I’m here. 😇🇳🇱
23/02/2023

Wout Weghorst: Robin, show me how to score…😬

Robin van Persie: Calm down, that’s why I’m here. 😇

🇳🇱

🚨Rodrygo has been telling his inner circle that he is tired of being a constant substitute, that he deserved to play mor...
21/01/2023

🚨Rodrygo has been telling his inner circle that he is tired of being a constant substitute, that he deserved to play more and when he did play he was always the first change. So he showed a negative reaction towards Ancelotti last night. ⚠️

Mctominay:  “I think every time we’ve played Burnley, over the years, it’s been difficult. Now their style has changed a...
22/12/2022

Mctominay: “I think every time we’ve played Burnley, over the years, it’s been difficult. Now their style has changed a little bit with the manager and all the rest of it that goes on behind the scenes.” [MU] 🙏
-
Dont spoil my mood today United. 🤲

Thibaut Courtois answers to Kevin de Bruyne: “We don’t have an ‘age issue’. At Real Madrid, we have Modrić and Benzema. ...
30/11/2022

Thibaut Courtois answers to Kevin de Bruyne: “We don’t have an ‘age issue’. At Real Madrid, we have Modrić and Benzema. It’s too easy to make excuses…”. 🚨🇧🇪

The victory start Now
30/11/2022

The victory start Now

30/11/2022
🗣️ Cristiano Ronaldo: “It’s like Messi is a teammate. He's a guy that I really respect the way he always speaks about me...
18/11/2022

🗣️ Cristiano Ronaldo: “It’s like Messi is a teammate. He's a guy that I really respect the way he always speaks about me. Even his wife, my girlfriend, they always have respect and they're from Argentina. What can I say about Messi? A great guy who does great things for football. He is an amazing player. Magic. Top. As a person, we share the stage 16 years. Imagine 16 years. So, I have great relationship with him”
-

If you are not following us on Instagram, you are missing a lot 👉 instagram.com/empire_mu

Eric Ten Hag on man United winning sauad
14/11/2022

Eric Ten Hag on man United winning sauad

Alejandro Garnacho 🤝 Federico Macheda
14/11/2022

Alejandro Garnacho 🤝 Federico Macheda

Lauyan Nnamdi Kanu ya ziyarce shi a magark**ar DSS, ya gano yadda Kanu ya kamu da ciwon hanji a hannun jami'an tsaro.Ya ...
20/09/2022

Lauyan Nnamdi Kanu ya ziyarce shi a magark**ar DSS, ya gano yadda Kanu ya kamu da ciwon hanji a hannun jami'an tsaro.

Ya kuma yadda hukumar ta DSS ke azabtar da Kanu tare da toshe masa hanyoyin samun maganin da zai sa ciwonsa ya lafa.

Yanzu muke samun labarin cewa, lafiyar shugaban 'yan awaren Biafra, Nnamdi Kanu ta tabarbare sak**akon ci gaba da ajiye shi da aka yi a hannun hukumomin kasar.

13/09/2022

Cristiano Ronaldo ya ki amincewa da damar sake komawa matsayinsa na dan wasan kwallon kafa da ya fi karbar albashi a duniya, bayan da rahotanni s**a ce kungiyar kwallon kafa ta Al-Hilal ta Saudiya ta…

Zuwaira Ahmed yarinya ce mai shekaru 13 da ta haddace Qur'ani tare da rubuta shi cikakke fa kanta.Ta haddace Qur'anin a ...
11/09/2022

Zuwaira Ahmed yarinya ce mai shekaru 13 da ta haddace Qur'ani tare da rubuta shi cikakke fa kanta.

Ta haddace Qur'anin a cikin shekaru hudu k**ar yadda malaminta, Malam Garba Kanya ya bayyana.

Wata yarinya mai shekaru 13 mai suna Zuwaira Ahmed dake kauyen Kagara dake karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina ta haddace tare da rubuta Qur'ani cikakke.

Matashi ya kashe mahaifinsa mai shekaru 90 Saboda ya mallaki asusun bankinsa Wani matashi a jihar kwara ya kashe mahaifi...
11/09/2022

Matashi ya kashe mahaifinsa mai shekaru 90 Saboda ya mallaki asusun bankinsa

Wani matashi a jihar kwara ya kashe mahaifinsa mai shekaru 90 a duniya domin ya samu damar mallakar asusun bankinsa.

Jami'an yan sanda na jihar kwara sun k**a wani matashi mai suna ibrahim hassan,dan shekara 23 da lefin kashe mahaifinsa Sabi Ibrahim dan shekara 90,a layin Ajibesin kusa da Okolowo, ilorin saboda ya samu damar mallakar asusun bankinsa.

Mai magana da yawun kwamandan yan sanda na jihar,Sp Okansanmi Ajayi shiya tabbatarwa manema labarai da faruwar lamarin, inda yace a ranar 5 ga watan augusta ne wata yarinya mai suna Aisha ibrahim tazo ta fada masu cewa mahaifinta dan shekara 90 ya bace.

Yace bencike ya gudana inda aka kaiga k**a Ibrahim wanda shine dansa mutumin na jini.

A yayin gudanar da benciken,wanda ake zargin ya tabbatar da ya hada allurar paracitamol da wasu sinadaran akan mahaifinsa, Wanda yayi lakwas ba yada karfi ta ke yanke bayan yi masa allurar,kuma yayi wannan ne bayan dawowarsu daga banki inda mahaifin nasa ya sabunta kuma ya karbo katin ATM dinsa.

Ya dauko mahaifinsa akan mashin sai yayi kokarin wucewa da mahaifin nasa keban taccen kango Wanda ba a ida ginawa ba,sannan yayi kokarin kashe mahaifin nasa ya mutu,ya gina rami ya binne gawarsa bayan ya charjesa ya dauki katin ATM dinsa Wanda s**aje banki s**a anso k**ar yadda Ajayi ya fada.

Jami'in dake magana da yawun yan sandan ya bayyana wanda ake zargin ya gudu jihar kaduna sannan ya cigaba da cire kudi daga asusun bankin mahaifin nasa daya mutu.

Ya cire kudi 59,000 daga asusun mahaifin nasa,Kuma ya bayyana cewa ya kashe mahaifinsa ne saboda ya dauki ATM dinsa tunda yasan pin dinsa.

Bugu da Kari Ya kuma saida mashin dinsa inda ya gudu jihar kaduna inda anan ne kuma aka k**ashi, Katin ATM din da mashin din da ya sace an ganesu.

Ajayi "Ya kara da cewa zasu mikashi zuwa kotu nan bada dadewa ba.

A yau Laraba, Atiku Abubakar zai gana da yan takarar da ya maka da ƙasa a zaben fidda ɗan takarar shugaban kasa na PDP a...
11/09/2022

A yau Laraba, Atiku Abubakar zai gana da yan takarar da ya maka da ƙasa a zaben fidda ɗan takarar shugaban kasa na PDP a Abuja.

Bayanai sun ce taron zai maida hankali kan hanayar ɗinke ɓarakar PDP da shirin yaƙin neman zaɓe da za'a fara karshen watan Satumba.

A kokarinsa na ganin ya shirya wa fara kamfe, tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, zai gana da yan takarar da s**a gwabza a zaɓen fidda gwani

10/09/2022

Jam'iyyar NNPP ta garazaya babban kotun tarayya da ke Kaduna tana kallubalantar halascin yan takarar jam'iyyar APC a jiha. A karar da ke gaban Mai shari'a, Hadi

10/09/2022

Wata mahaifiya ta yi kokawa da daminsa da hannunta domin ceto danta mai rarafe daga bakin damisa, k**ar yadda jami'ai s**a sanar ranar Laraba. Archana Choudhary

10/09/2022

Alamu sun nuna cewa saukar shugaban BoT, Walid Jibrin, daga kan kujerarsa ka iya jawo gwamnan jihar Sakkwato, Tambuwal ya rasa kujerar shugaban gwamnonin PDP

Rundunar yan sanda ta jihar Zamfara ta k**a ƙasurgumin ɗan ta addah dake addabar jihar Zamfara ɗauke da miyagun mak**ai....
10/09/2022

Rundunar yan sanda ta jihar Zamfara ta k**a ƙasurgumin ɗan ta addah dake addabar jihar Zamfara ɗauke da miyagun mak**ai.

Allah yaci gaba da tona asirin su ya bamu zaman lafiya mai ɗorewa darajar Annabi Muhammad S A W 👏

Khalifan Tijjaniya Sanusi Lamido Sanusi ya ziyarci birnin Damagaram na Jamhuriyar Nijar.Hoto: m aleeh Post
09/09/2022

Khalifan Tijjaniya Sanusi Lamido Sanusi ya ziyarci birnin Damagaram na Jamhuriyar Nijar.

Hoto: m aleeh Post

09/09/2022

Tirkashi Maganar K**a Su Ado Gwanja da Safara'u dai ta tabbata Kotu ta bada Umurnin Kamo su

Address

Maiduguri

Telephone

+2348138579196

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aleeh Moh'd Isah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aleeh Moh'd Isah:

Share


Other News & Media Websites in Maiduguri

Show All