Kowa Yabi gaskiya

Kowa Yabi gaskiya Zamu riƙa Kawo muka labarai masu kayatarwa

A pilot was told to transfer ma.d pe0ple from Nigeria 🇳🇬 to U.S.A. 🇺🇸He agreed and carried them into his plane🙂. Every p...
11/04/2024

A pilot was told to transfer ma.d pe0ple from Nigeria 🇳🇬 to U.S.A. 🇺🇸He agreed and carried them into his plane🙂. Every place was noisy. Later one of the maad men approached the pilot and said to him “please teach me how to fly the aeroplane?The pilot replied, I will teach you how to fly it if you will tell your friends to stop making noise.😒

The maad man went in, after some minutes, everywhere was silent as if an angel entered the plane.😌 After some minutes the ma.d man came back and told the pilot that everywhere was cool now. The pilot became happy and asked what did you tell them that made them calm.The maad man replied, I opened the door for them to go and play outside.

The pilot fain*ted 🤣🤣🤣😂

15/09/2023

IDAN ALQIYAMAH TA TSAYA😭

"Idan duniya tazo Qarshe za'ayi wani dare mai tsawo wanda saboda tsananin duhunsa tsoro zai k**a mutane sai su fita zuwa Masallatai suna ta addu'a suna rokon afuwa awajen Allah..
Chan za suga alamar ketowar alfijir, rana zata fito amma ta mafa'darta (wato ta yamma).
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!.
Wannan chanjin yanayin da aka samu shine babbar alamar dake bambanta tsakanin Qarewar rayuwar duniya da kuma ainahin tsayuwar nan ta tashin Alqiyamah.
Da zarar rana ta fito daga mafa'darta (wato yamma) nan take za'a ji kira daga wata murya mai Qarfi..
Tana sabar da mutane cewa "AN RUFE QOFAR TUBA!". Daga lokcin nedukkan wata sha'awa zata fiche daga dukkan zukata, Kuma nadama zata yawaita..
Domin kuwa tuba ba zatayi amfani ga masu yinta ba.. Imani ba zai yi amfani ba, sai ga wadanda suke dashi tuntuni..
Abubuwan dake rike da duniyar dama su hudu ne : - ALQUR'ANI. - KA'ABAH. - MUSULUNCI. - MUMINAI. -
Za'a wayi gari aga Alqur'anai baki daya sun zama farar takarda babu rubutu ko daya.. -
Wani Babban Kafiri zai zo ya rushe Ka'abah (ZUS SAWEEQATAINI) Kuma zai wawashe kayan alatun dake cikinta.. (SUBHANALLAH).
Haka Annabi (saww) ya fa'di sunansa. - Za'a yi wata iska mai dadi wacce zata zama dalilin ficewar rayukan dukkan Muminai..
Su koma zuwa ga rahamar Ubangijinsu. - Za'a wayi gari babu sauran Musulmi ko Muminai aduniya baki daya.
Babu sauran mai cewa "ALLAH! ALLAH!!". - Za'a yi Qarni guda (100 yrs) wanda acikinta babu sauran 'dan halal.. Duk sai Mazinata da 'Ya'yan Zina. Zasu rika yin zina akan layi da bakin tituna.. . Cikinsu babu wanda yasan Allah b***e ya bauta masa.
Sune mafiya sharrin halittu abayan Qasa. Kuma akansu ne Alqiyamah zata tashi.. HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKEEL!!
Ya Allah ka kyautata Qarshenmu kasa mu cika da imani Ameen

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN....Rana Mai Kamar Ta Yau Laraba 26/7/1975 Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyss Yayi Wafati 😭...
26/07/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN....

Rana Mai Kamar Ta Yau Laraba 26/7/1975 Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyss Yayi Wafati 😭😭

Yau Shekara 48 Da Wafatinsa Yarayu 75 a Duniya

Acikin Wadannan Shekaru Bashida Wani Aki Sai Yada Addinin Allah Da Shagaltuwa Da Soyayyan Manzon Allah

Shehul Islam Yayi Tafiye Tafiye Da Ban Daban Yataka Ruwa Yaratsa Gira Gizai Duk Saboda Yima Addini Khidima

Kadan Daga Cikin Karamomin Shi" Yana Lahira Mabiyansa Sunfi Na Wanda Suke Duniya

Allah Yakarawa Shehu Karama Don Annabi Muhammadu ❤️❤️❤️

YAN UWANA MURIDAI.....  KUSAURARA KUJI WAYE UBANAKALIFAH SIR MUHAMMADU SANUSI 1                MURABUS,,,1🙇💞Watarana a z...
08/07/2023

YAN UWANA MURIDAI.....
KUSAURARA KUJI WAYE UBANA
KALIFAH SIR MUHAMMADU SANUSI 1
MURABUS,,,1🙇💞
Watarana a zamanin wani adalin sarki, an kira wani mai gyarar wuta dan ya gyara wutan dakin sarkin. Da ya shiga sai yake buqatar ya hau wani abu mai ɗan tudu dan hannun sa ya kai, ya nemo turmi zai hau, a gefe sai yaga wani mutum a zaune da riga yar shara, sai yace masa "malam dan Allah k**a min turmin nan in gyara wannan abun" Wannan mutumin ya taso ya k**a masa, shi kuwa ya cigaba da gyara.

Kwatsam! Sai ga wani bafade ya shigo dakin ya ci karo da wannan mutumin mai riga yar shara riqe da turmi, mai gyara yana sama yana haɗe-haɗen wayoyi. Ai kuwa da bafaden nan ya rafka ihu tamkar yaci karo da aljani zaftaru, ya faɗi qasa yayi zaman yan bori, ya fashe da kuka yace "Yau zakaga hukunci, kafin a hukunta ka sai na fara hukun ta kaina, Ba kai da kasa sarki riqe maka turmi ba, ni da na gani ma Allah ya tsine min Albarka"

Ashe mutumin nan mai riga yar shara, sarkin ne shi mai gyara bai sani ba. Sauqin kai irin nasa kuma da yake mai gyaran yace "Dan Allah" shiyasa ya riqe masa.

Shi kuwa bafade, duk da bashi yayi laifin ba, ganin sarkin sa a wannan yanayin ma tamkar laifin ne.

Shehu Abulfathi in yaje kaulaha ya sauka a gidan sayyadi aliyu cisse, window dake ɗakin sa wanda yake kallon gidan Shehu Ibrahim, rufeta akeyi har sai ya bar garin, ba zai iya kallon gidan Shehu Ibrahim ba. Har ya gama zamansa wurin Shehu atiku bai taɓa kallon fuskar sa ba.

Ina muridi mai ganin kuskuren shehin sa?
Ina muridi mai ganin shehin sa bakomai bane?
Ina muridi mai yiwa shehin sa asirin mallaka?
Ina muridi mai gaba da shehin sa akan mace ko kudi?
Ina muridi mai ganin in ba domin sa ba, shehin sa ba zai samu kaza da kaza ba?

Ina? Ina? Ina?

Abubuwan da yawa.

Allah ka tsallakar damu santsin halara dan muridantakar Shehu Abulfathi a gidan Shehu Atiku.
Ameeeeen 🤲🙇
🙏

THE OBJECTIVES OF KNOWLEDGED MU'ARUFA IN SUFISM The purpose of knowledge and truth in Sufism is that a Muslim reaches th...
01/07/2023

THE OBJECTIVES OF KNOWLEDGED MU'ARUFA IN SUFISM The purpose of knowledge and truth in Sufism is that a Muslim reaches the point where his soul decides that he will accept that destiny, good or evil is from God without doubt. Sufi scholars have confirmed that this step is on the head through many dhikrs and prayers, because God said that only with dhikr the hearts are calm.

Sheikh Tijjani Usman Zangon Bare-bari Wani Shahararren Malamin Tafsiri ne a Kano, yana daga cikin shehunan Darikar Tijja...
28/06/2023

Sheikh Tijjani Usman Zangon Bare-bari

Wani Shahararren Malamin Tafsiri ne a Kano, yana daga cikin shehunan Darikar Tijjaniya A fadin Afrika ya yi rayuwa ne daga 1914 zuwa 1970.

Ya yi Shekaru 56 a duniya cikin dan takaitaccen lokaci, ya bayar da gagarumar gudunmawa a harkar Ilmin Nahwu, Lugga, Sira, Fiqhu da Tafsir.

Yana cikin mutanen farko da s**a fara Sallah a fadar Vatican Na Pope Rome a kasar Italiya lokacin da s**a je kiran su zuwa ga musulunci tare da Sheikh Ibrahim Inyass Al Khaulaq.

Allh kabarmu Masoyansu Albarkan Annabi Da Shehuﷺ.

Brief history sheikh Muhammad gibrima A Scholar of his generation: the life and times of Sheikh Muhammad Gibrima (1902 -...
23/06/2023

Brief history sheikh Muhammad gibrima

A Scholar of his generation: the life and times of Sheikh Muhammad Gibrima (1902 - 1975)

Sheikh Muhammad Gibrima's birth and Childhood
Birth: Wednesday 19th February 1902 (Muharram 1323 A.H.) Household: Girazu Goni
Father & Mother: Muhammad Ganim & Fadimatu Tribe: Manga (a dialect in Kanuri language)

The observations during his birth
The birth of this noble child had a tremendous and different situation.
The mother was extremely healthier than she had been in all her previous deliverances.

A new light was sent in as they harvested more than ever before that year. Infact seven days after, the child was named Muhammad.

Meaning of the name "Gibrima" His first name is Muhammad.
The name Gibrima was attached to him, due to the nature of the era he came to the world.

It was in the middle of rainy season of that year as confirmed from a source, "Karangiya" (prickly bur-grass) sprouted out in excess especially in cultivated land.

As a result of that unusual development, the society he belonged nicknamed him "Gibrima", meaning "Child of Karangiya (prickly bur-grass)".

The word Gibrima in Manga tribe means Karangiya (in hausa language), i.e. Prickly Bur-grass.

Since then, the child that would later appear an authority continued to apply this name as given to him by well-wishers and relatives.

Source: A Scholar of his generation: The life and Times Of Sheikh Muhammad Gibrima (1902 - 1975).

If you can find 7 people and a cat…you are a genius 🤓🤓.                        Everyone
16/05/2023

If you can find 7 people and a cat…you are a genius 🤓🤓.
Everyone

22/11/2022
FAYDHA TIJAANIYA |  Knowing them is very important to us the people of Fayda Tijaaniya✨The light of the people of Nigeri...
08/11/2022

FAYDHA TIJAANIYA |

Knowing them is very important to us the people of Fayda Tijaaniya

✨The light of the people of Nigeria

💦SAYYADA BILKISU AMB Abdulmalik.

May Allah bless the people of Nigeria with the gift of having Sayyada Bilkisu, among us we are proud of it..

Sayyada Bilkisu was born in Okene town of Kogi state, now on Sunday, 31st December 1939, she was the daughter of the high commissioner of Nigeria, the first in UK, Ambassador Sheikh Abdulmalik, also the son of the king. If it's the first herbalist in Ebira region, Alhaji Ibrahim Onoruiza. Her mother's name is Hajiya Amina, a woman with talent and a blessed thought.

But I had to bring up the history she once said with her mouth.

Sayyada Bilkisu was once asked, may Allah be pleased with her, about the history of her life Sayyada said:

On Sunday 31 December 1939 which equals 21st Zhul- Ƙa'ada, 1358 was blessed with this marriage between Alhaji Abdulmalik Okene and Hajiya Amina, because on this day I came to the world as a third child.

Sayyada said my father's prayers and love starts with my name Bilkisu, he has made me so much love that word of mouth can't compare. He rarely travels without me; he went on his first pilgrimage in 1947 with me when I was 8 without worrying about the problems of modern kids.

When I say love, I mean caring and kindness and by those I love I love no one but my father and I love no matter what he wants. So my obedience was a habit, I remember one day, my primary school brothers asked me, "Who do you want to marry when you grow up?" , then I answered them with: "Abubakar".

This Abubakar loved my father so much and was close to him so I mentioned him, but Abubakar was my sister's husband. Then they said to me: "You can't marry your sister's husband." “ I replied: “So whoever my father wants to be my husband is my husband.” ""

Then they asked me again: "Is this man disabled?" """""
I replied: "Even if he actually has his own, according to my father's wishes, I'd love this kind of guy".

As a result of his depth of pleasure and care he was ugly, I found this deep love and obedience to my father. Later my father traveled with me to Kaulaha, Senegal in 1951 to visit his Sheikh on this blessed visit in history Shehu showed his desire to marry me.

After we returned to Nigeria, the likes of Sheikh Abubakar Atiku Sanka may Allah be pleased with him, the ones in Kano went to my father, told him the desire of the Shehu, then said: "Nigeria will be proud if Shehu marries me".

Look at this their great behavior, all the students of Shehu are united in one place, not Hausa, Yoruba, Fulani or Ebira, no they see them as one tribe. This is the behavior they learned from Shehu, who consider the whole of Africa as one region.

He helps every of the leaders of Africa whenever the need arises, He helps Seiko Tore of Guinea, Jamaal AbulNaser of Egypt; Sir Ahmadu Bello of Nigeria; Nkrumah of Ghana, etc.

This is Shehu, anything that will benefit mankind and has the ability to help, he will do.

Finally in 1954, my father traveled with me again to visit Sheikh in Kaulaha when Shehu asked for my marriage in front of Sheikh Ahmad Rufa'i Okene and immediately I was married.

Note that my father never asked for approval tq, because he knew my attention was with him. My brothers and sisters, understand this lesson: the love of a parent towards a child, will make a child trust his parents completely; no one will truly love his child and will always wish for happiness and development of the child.

The most caring people (Prophet Muhammadu) Sallallahu Alaihi Wasallama said from Abu Huraira as reported by Tabarani:

"Help your children to be of honor; and whoever loves, then, can walk away from his son." """""

Sayyada returned to the mercy of God on Saturday 15th April, 2017, in Abuja after a short nursing 77 years in the world. Sayyada burial was held on Sunday 16th April 2017 in Okene local government of Kogi state.

Before I finish let me bring some of the prayers that Shehu did to her father Ambasada Sheikh Abdulmalik Ibrahim Atta, may Allah accept him more.

He granted me, he granted Abdul Malik his wish.
In the presence of the Lord you shall not be ashamed

And put him in Paradise with the sundus that
Abhi and Alain boast about it

And be his fortress from what he fears and be his
Thus for his son is a witness without distinction

So his daughter Belqis long live Karimah
With her children without a scratch or shame

~Mujheed M Muh'd

wasa kwakwalwayayan kaji nawa ne a nanbari muga masu kaifin ido
26/10/2022

wasa kwakwalwa
yayan kaji nawa ne a nan
bari muga masu kaifin ido

25/09/2022

BAKU DA HUJJAR KARYATA ALAKARSA DA 'YAN KUNGIYAR OPC

OPC na nufin "Oduduwa People's Congress wata kungiya ce ta 'yan daba masu rike da manyan mak**an yaki wanda suke fafutukar kafa Kasar Yarbawa zalla (Oduduwa Republic), kungiyar ta kafu a lokacin da Tinubu yake Gwamnan jihar Lagos

'Yan OPC sun kaddamar da mugun harin ta' akan Hausawa mazauna Lagos da nufin koransu gaba daya, sun k@she Hausawa dubbai, sun kwace biliyoyin Naira na Hausawa, sun raba matan aure da mazajensu, sun mayar da yara m@rayu, duk wannan abin ya faru akan idon Tinubu

A lokacin ne manyan Malamai irinsu shugaban shahidai a Nigeria Insha Allah marigayi Sheikh Ja'afar Kano s**a yiwa Tinubu muganyar addu'ah tare da bada wasiyya mai tsauri akansa akan mimbarin juma'a saboda abinda ya bari 'yan OPC s**a yiwa Hausawa a Lagos bai hana ba saboda kabilanci

Amma yau an wayi gari an bawa wasu kwangila sun zo suna tallata mana wannan mutumin ba tare da sunyi la'akari da munanan manufofinsa ba, har suna karyata cewa Tinubu bai da alaka da 'yan OPC, bashi ya kafasu ba

A wannan rubutun zan tabbatar da alakar Tinubu da 'yan OPC, karatu ne ya biyo dani ta kan wani Littafi mai suna LEGAL AND FRAMEWORK OF PRIVATE SECURITY SERVICE IN NIGERIA wanda yake bayani akan tsarin dokoki da lasisin aikin hukumomin tsaro wanda ba na Gwamnati ba a Nigeria

Manyan masana ilmin tsaro s**a hadu s**a rubuta Littafin, ga sunayensu k**ar haka:
-Dr Niyi Adegoke
-Dr Igwe D. O
-Dr A. Ikuomola
-Dr N. Nwabueze

A duba littafin, a cikin shafi na 30 paragraph na 2, za'a ga inda marubuta Littafin s**a ambaci sunan Tinubu lokacin da yake Gwamnan jihar Lagos (shekaru 22 da s**a wuce), sunce Tinubu yasha alwashin amfani da 'yan kungiyar OPC domin tabbatar da tsaro a jihar Lagos sak**akon yawaitar fashi da makami da ya addabi jihar

Su ma marubuta Littafin sun kafa hujja da inda s**a samo labarin, sun samu labarin ne daga jaridar The Post Express wanda ta wallafa a ranar 14-6-2000

Don haka idan Tinubu bai yadda da aikin 'yan OPC b

27/08/2022

Majalisar kungiyar darikar tijjaniyya na Ghana ta gudanar da taron gidauniyar gina makaranta

The Tijjaniyya Sect of Ghana conducted a fundraiser for an Islamic School

Takaitaccen Tarihin Masanin Tafsirin Kur’ani Sheik Dahiru Bauchi, Bayan Cikarsa Shekaru 95 Da HaihuwaDAGA Babangida A. M...
29/06/2022

Takaitaccen Tarihin Masanin Tafsirin Kur’ani Sheik Dahiru Bauchi, Bayan Cikarsa Shekaru 95 Da Haihuwa

DAGA Babangida A. Maina

Shahararren Malamin addinin Musulunci nan kuma daya daga cikin Khalifofin Shehu Ibrahim Inyass, wato Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cika shekaru 95 cif da haihuwa.

Sheikh Dahiru Usman Bauchi, malamin addinin Musulunci ne kuma jigo a Darikar Tijjaniyya na Afrika, bayan haka dattijo ne mai shekaru a duniya kuma mataimakin shugaban kwamitin koli na kungiyar malaman da ke bayar da fatwa a addinin Musulunci a Najeriya.

A shekarar 2019 wata hira da ya yi da dan jaridar jaridar The Punch, Armstrong Bakam, Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana wasu abubuwa dangane da rayuwarsa.

Da yake amsa tambaya a kan yadda ya zama babban malamin Tijjaniya, Sheikh Bauchi ya bayyana cewa, "ni bafulatani ne da aka haifa ranar 28 ga watan Yuni na shekarar 1927 a garin Nafada (da yanzu ke jihar Gombe), amma ni dan asalin garin Kwankiyel ne da ke karamar hukumar Darazo a jihar Bauchi.

"Na yi dukkan karatuna na addini a karkashin kulawar mahaifina, har na haddace Qur'ani, kuma ta hannunsa ne na karbi darikar Tijjaniya. Shi mahaifina ya karbi darikar Tijjaniya ne ta hannun wani mutum mai suna Alhaji Gwani Abba.

"Daga baya sai mahaifina ya bani izinin na tafi duk inda nake so domin zurfafa ilimina na addini da haddar Qur'ani mai girma.

Shehin malamin ya zama masanin tafsirin Alkur'ani mai girma wanda ya samu lambobin yabo a wannan ɓangaren, ya kuma samu digirin girmamawa a bangarori daban-daban a najeriya sama faɗin duniya baƙi ɗaya. Ko a karshe shekaran data gabata wata gidauniya ta bashi lambar yabo da kuma babban jami'in tarayya dake garin lafia jihar Nassarawa sun bashi lambar yabo ta gigirin girmamawa.

Kadan daga cikin irin nasarorin da Shehu Dahiru Usman Bauchi ya samu a tsawon shekaru sa.

* Ya musuluntar da dubban mutane a wurin addinin musulunci a hannun sa.

* Shehi a duk lokaci bayan lokaci yana karanta Alkur'ani kuma sai yayi saukar Alkur'ani a kwana biyu.

* Shehi ya bada lazumin Darikar Tijjaniyya wa dubban mutane da dama a fadin duniya.

* Mutane fiye da 40,924 s**a haddace Alqur'ani mai girma a makarantun sa dake fadin Najeriya.

* Shehun malamin ya kafa makarantun haddar Alqur'ani guda 383 a najeriya dama Afrika.

* Karkashin gidauniya sa an gina dakunan karatu guda 33,060 A arewacin najeriya.

* Allah ya bashi yara mahaddata Alkur'ani mai girma kusan 76 a duniya tare da jikokin sa mahaddata 200, tattaba kunne fiye da 15. Duk mahaddata Alkur'ani mai girma.

* Ya yaye dalibai a makarantun sa fiye da 50,400 mahaddata da kuma dalibai masu neman haddaci Alkur'ani kusan 90,500.

Shehu Dahiru yana da mata guda hudu da yaya da dama a raye tare da kuma jikoki da tabbata kunne da dama a duniya.

Allah ya kara lafiya rayuwar sa albarka, ya kara tsawon shekaru masu albarka. Allah ya kara lafiya da nisan kwana. Amiin

Daga: Babangida Maina
Founder MD/CEO Tijjaniyya Media News

Taron kafa Majalisar Shura ta Dariqar Tijjaniya ta Nigeria bisa jagorancin Khalifa Muhammadu Sunusi ll wanda ake gabatar...
16/05/2022

Taron kafa Majalisar Shura ta Dariqar Tijjaniya ta Nigeria bisa jagorancin Khalifa Muhammadu Sunusi ll wanda ake gabatarwa a Kano tare da Kulawar Khalifa Sayyidi Bashir Tijjani Zangon barebare da Khalifa Tuhami Sanka da Khalifa Hassan Sani Kafinga da Shehi Shehi Maihula da Khalifa Ali Abulfathi da Prof. Imam Ibrahim Maqari da Khalifa Sani Abdulkadir Zariya da Sheikh Abdullahi Awais da Dr. Nasidi Abubakar Goron Duste da sauran Khalifofin Tijjaniya daga sassan Kasa baki daya.

11/05/2022

Hold your breath and type
44444444444444
Me: 4444444
I nearly died😩🫁

Almajiri ko wanda ba Almajiri ba, duk wanda ya dauki bara da roko a matsayin dabiar shi to shi ya mayar da kan shi wulak...
27/04/2022

Almajiri ko wanda ba Almajiri ba, duk wanda ya dauki bara da roko a matsayin dabiar shi to shi ya mayar da kan shi wulakantacce cikin mutane, kuma duk abunda aka yi ma shi shi ya jiyo. Dama dai hausawa sun ce "mai kwadayi shi ya san gidan mai rowa".

Almajirci tsari ne da aka yi amfani da shi saboda ilmantar da mutane Qurani da addini, iyayen mu sun amfana da shi kuma mu ma mun amfana, saboda haka bama kira da a rushe wannan tsarin kuma ba ma tare da duk mai kira a rushe wannan tsarin ko mai mulki ne, ko basarake, ko Malami ko dan siyasa, duk wanda yace a rushe almajirci ba ma tare da shi.

Amma ina burin ganin an gyara tsarin almajirci, yadda aka baiwa ma su son karatun Boko gata, aka gina musu makarantu na kwana dss, haka za'a ginawa makarantan Qurani, a biya Malaman su albashi, sannan a kula da abincin su a yi musu register. Ba matsala idan an daurawa iyayen su harajin wahalar da ake yi da su.

Har yanzu a kasashe da dama na Musulmi ana ci gaba da tsarin Almajirci, wannan hoto shaia ce ta ziyara da na kai wata tsangayar Qurani a kasar Malaysia shekaru 8 da s**a wuce, kuma dai hoton kawai zai nuna muku cewa an kula da Almuhajirai. Ana ba su abinci, ga AC, ga swimming pool, ga su cikin tsafta da nutsuwa. Haka muke so ayi a Najeriya insha Allah.
Daga Sheriff Almuhajir

ALMAJIRAI BA 'YAN TA'ADDA BANE.  ___"Inji Sheikh Dahiru Bauchi Sheikh Dahiru Bauchi ya ce: "Ana Almajiranci fiye da shek...
25/04/2022

ALMAJIRAI BA 'YAN TA'ADDA BANE. ___"Inji Sheikh Dahiru Bauchi

Sheikh Dahiru Bauchi ya ce: "Ana Almajiranci fiye da shekaru 1,000 da s**a wuce a kasar nan, kuma hakan bai sa ya zama matsala a fannin tsaron kasar nan ba, daliban suna koyan karatu ta fannin karanta Al-Qur'ani da kuma haddace shi, kuma hakan ba wai ya mayar da su 'yan ta'adda ba ne, hasali ma sune suke yiwa kasa addu'ar neman zaman lafiya."

Ya kara da cewa, "Duk cikin wadannan 'yan ta'addar da ake k**awa a kasar nan babu Almajiri ko daya, duka 'yan fashi ne, sai masu garkuwa da mutane da sauran 'yan ta'adda."

"Mun sha ganin 'yan sanda suna bincike akan 'yan ta'addar da suke k**awa, idan s**a tambayesu cewa sunyi karatun Al-Qur'ani ko kuma sunje makarantar Allo, amsar da suke basu ita ce aa."

"Ina ganin lokaci yayi da ya k**ata gwamnati ta banbance tsakanin 'yan ta'adda da Almajirai, su ba 'yan ta'adda bane karatun addini kawai suke yi kuma suke haddace Al-Qur'ani mai girma."

Ya kuma shawarci masu fada aji a kasar nan da su cigaba da addu'ar neman zaman lafiya da kwacinyar hankali, inda ya kara da cewa,

"Babu wata hanyar da zaku hada Almajiri da 'dan ta'adda, hakan ba daidai bane, kuma ba gaskiya bane."

"Muna addu'ar Allah ya zaunar da kasar mu lafiya, ya kuma bai wa shugabannin mu damar mulki cikin kwanciyar hankali da amana, kuma muna yiwa shugaban kasa addu'ar samun koshin lafiya domin cigaba da gabatar da mulki yadda ya k**ata,".

Shehu yayi wannan martanin ne shekaru biyu da su wuce lokacin da gwamnatin shugaba Buhari ta ayyana ƙudurin ta na soke Almajiran ci gaba ɗaya a Nigeria da cewar sune ke shiga ƙungiyoyin ta'addanci.

Khalid Yunusa Faruk Ikara.

Ba matsala ba ne idan mutum ya zama Almajiri  mai karatun Qurani, domin hakan ba zai rage shi da komai ba. Matsalar ita ...
24/04/2022

Ba matsala ba ne idan mutum ya zama Almajiri mai karatun Qurani, domin hakan ba zai rage shi da komai ba. Matsalar ita ce idan mutum ya zama mabaraci, domin Almajiri daban, mabaraci daban. Har a Kullum muna alfahari da kuma godiya ga iyayen mu da s**a daura mu akan turbar karatun Qurani. Har dariya na ke yi wa wadanda s**a dauki boko wata tsiya domin mun san ba su fi mu da komai ba.

Wannan hotone tare da yan'uwa na, dukan mu babu wanda yayi makarantar boko tun daga matakin primary har secondary. Wadanda s**a shiga jami'ar ma da Certificates din Higher Islam s**a shiga. Amma duk da haka yau muna gogayya tare da yan gata wadanda aka saka musu chokalin azurfa a bakin su tun suna kanana.

A wannan hoto akwai Phd's guda biyu, akwai SP na police, akwai ma'aikacin Teaching Hospital, da Principal da malamin makaranta da Mallamin tsangaya mai begen Annabi.

Saboda haka, babban kuskure ne hada Almajirai da mabarata, yan ci-rani ma su yawon neman duniya. Almajiri bawan Allah ne mai neman ilimin addini ba don ya yi sana'ah ko ya samu abun duniya da shi ba.
Daga DR Shariff Almhr

20/04/2022

Bara muga masu Manyan Wayoyim
👁 👁
👃
👄

24/03/2022

Abin al'ajabi baya karewa, inda wata Mata ta haifi akuya ku saurari bayani daga bakin ta

SHAHA RARRIYAR QUNGIYAN IZALA TA CIKA SHEKARA 44.By: Albasheer Khadimu RasulillahYau shekara 44 cif-cif da ƙirƙiro ƙungi...
13/03/2022

SHAHA RARRIYAR QUNGIYAN IZALA TA CIKA SHEKARA 44.
By: Albasheer Khadimu Rasulillah

Yau shekara 44 cif-cif da ƙirƙiro ƙungiyar IZALAH. An ƙirƙire ta a ranar Lahadi (12–03–1978) inda aka yi gangamin taron kafa ta a filin ƙwallon garin Jos a jihar Plateau ƙarƙashin jagorancin wani tsohon soja mai suna Mal SAMAILA IDRIS JOS.

GUDUMMAWAR DA IZALA TA BAYAR..
Ba mu san wani alheri da ƙungiyar nan ta kawo wa al’ummar Musulmi ba a tsawon waɗannan shekaru 44 da aka kafa ta zuwa yau, banda haifar da rikici da saɓani da gaba tsakanin mutane.
Ƙungiyar ta raba da yawan ‘ya‘ya da iyayensu, ta raba da yawan malamai da almajiransu, sannan ta janyo rarrabuwar kai tsakanin musulmai da ware masallatai daga ainihin na musulmai, ta hanyar kafirtar da duk wanda bai bi sabuwar aƙidar da s**a kawo ba. S**a ce haramun ne a bi ɗan Ɗariƙa sallah, haramun ne a ci yankansa, haramun ne a aura daga gareshi ko a aura masa.

SABBIN FATAWOYI DA IZALA TA KAWO WA MUSLUNCI
Mal Samaila Idris (Tsohon Soja) shi ne farkon wanda ya fara sunnanta wa ‘yan ƙungiyarsa kafirta ‘yan ɗariƙa, ya ce gwamma kiristoci da su, wai a cikin kiristoci ana samun masu dama-dama, amma ba a samu a cikin mushrikai (yana nufin ‘yan ɗariƙa). Har ma wata rana ya yi kira ga kiristoci su zo a haɗa kai a yaƙi ‘yan ɗariƙu.

Sannan Takwaransa Sheik Abubakar Gumi shi ma ya taɓa ba da fatawar cewa gwamma kirista da ɗan ɗariƙa, wata rana kuma an tambaye shi hukuncin musulmin da ba ya Ɗariƙa ba ya Izalah, ya ce wannan ai gwamma ma kafiri da shi. 😳

SON ZUCIYA DA IZALA TA QIRQIRA
Wani abu da ya fi komai ba wa mutane mamaki game da wannan ƙungiya shi ne, yadda suke zaɓar duk abin da ransu yake so su sunnantar, wanda kuma ba sa so su bidi'antar. Misali, sun bidi’antar da Mauludi, s**a sunnantar da Musabaqa da Makon Sahabbai. Sun bidi’antar da taron addu’ar mamaci amma s**a sunnantar da taron addu’ar ƙasa, da dai sauran misalan haka da yawa.

Sannan ita kanta ƙungiyar tasu bidi’ah ce, babu ita a Qur’ani, babu a hadisi kuma babu a cikin littattafan magabata, kwata-kwata sai yau ta cika shekara 44 da ƙirƙirowa, bayan wafatin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama da fiye da shekara dubu ɗaya da ɗari huɗu da arba'in. Duk da cewa kullum ana jin su suna faɗin cewa, “Duk abin da bai zama addini a zamanin Annabi ba, to a yau ma ba zai zama addini ba”.... “Dukkan wani ƙirƙirarren abu bidi’a ne, dukkan wata bidi’a ɓata ce, kuma dukkan ɓata tana cikin wuta!”

DA BUQATAR AMSAR WANNANTAMBAYOYI?
Ta Yaya aka yi wannan ƙungiya ta zama addini alhalin ba a farar da ita ba sai bayan shekaru dubu da kusan ɗari biyar da wafatin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama?.
Ya akai ta zama sunnah har ta zama duk wanda bai shige ta ba kafiri ne, mushriki ne ɗan bidi'ah?.
Amsar da ta gagara kenan tsawon shekaru daga malamai da almajiran wannan ƙungiya.

Muna roƙon Allah Ya ƙara ruguza Sharrin wannan ƙungiya, Yahaɗa kan Musulmai masoya Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ❤️ amin.

Allah Ya Jiqan Dukkan MUSULMI.

Sunan wannan makamin ƙare dangin Satan 2 ƙasar Rasha kaɗai ke da shi a duk faɗin Duniya kuma shi kaɗai zai iya tarwatsa ...
28/02/2022

Sunan wannan makamin ƙare dangin Satan 2 ƙasar Rasha kaɗai ke da shi a duk faɗin Duniya kuma shi kaɗai zai iya tarwatsa rabin duniya baki ɗaya.

Ana tunanin cewa in Shugaba Putin ya yi fushi ya harba to lallai kusan kowa zai iya tashi aiki a duniyar nan.

Menene ra'ayinku?

The Brief History Of Northern Nigeria Before AmalgamationBy Aliyu Ndagi - May 16, 2020Picture: Northern Nigerian Leaders...
03/12/2021

The Brief History Of Northern Nigeria Before Amalgamation

By Aliyu Ndagi - May 16, 2020

Picture: Northern Nigerian Leaders And British

To understand Nigeria you need to know the history to explain the politics.
When the British arrived in what became Northern Nigeria, there were by then lets say for arguments sake two nations ruling the North predominantly the Fulani and then also the Indigenous Hausa, the latter of which the Hausa kingdoms were constantly being attacked by the Fulani who are conquers by nature. The British to keep a balance assisted the Hausa and with their help confronted the Fulani.

The Fulani understanding conquest took to their new masters the British and in return for their new found compliant attitude Lord Lugard made every Emir in every town in the north a Fulani, inadvertently giving power back to the Fulani. (I wonder if this is where the phrase “the only thing Nigeria understands is war” stems from).

Then in 1914 for financial reasons the British amalgamated the Northern Nigeria Protectorate with the Southern Protectorates, now these were entirely two very different regions, as the southern protectorate wasn’t a conquered region it was a democratic area of many nations that had been developed over thousands of years of trading with foreign lands (the southern protectorate agreed upon to protect trading) and was religiously predominantly Judea Christian and in every sense was far more developed than the north in every aspect; education, standard of living etc.. following the amalgamation there was a great need in the north for jobs only the southerners could really do for development of the country like railways, education etc..

So they were sent to the north, however they were still the foreigners and they could never fit in, understandably deep seated bad feelings embedded itself as the Northerners felt the Southerners were lauding their social standing over them and the Southerners could never fit into the social/political system as it was not designed to do so. (Oil doesn’t mix with water). Now the British have left following independence the Fulani are still conquering as is there nature by political means.

To explain in full detail one must read: Historical background of Northern Nigeria in the Report of the Justice G.C.M Onyiuke Tribunal 1966.

For a century before the advent of British administration in Nigeria, the Fulani provided the ruling class of most of Northern Nigeria.

The notable exception is the Bornu Emirate to the north/east which is inhabited by the Kanuri. What we now know as the provinces of Sokoto, Gwandu, Katsina, Kano, Zaria, Bauchi, Adamawa, Plateau and Niger fell under varying degrees to the influence of the Fulani aristocracy. Northern Nigeria was by no means a void nor was it without history. We do not propose to delve into ancient history. This is hardly a useful exercise here. Suffice it to say that British expansion met established Hausa states at varying levels of development and prosperity.

They were in all at this stage 14 Hausa states which comprised, Darua, Kano, Zaria, Gobir, Katsina, Rono and Biram (the Hausa Bakwai or legitimate 7 states); Zamfara, Kebbi, Nupe, Gbagyi, Gauri, Ilorin (Yoruba) and Kwararafa (the banza Bakwai or upstart seven which developed to the south and west of the original group). Each state had its own traditions and legends of origin and at varying degrees had embraced or come under the influence of Islam. It had been said that it would be strictly incorrect to refer to these Hausa states as if they belong to the same ethnic group. They were people who spoke the Hausa language and adopted the Hausa mode of dress and life generally.

When the 19th century opened, the Fulani appeared to be the predominant race in the Sudan. Fulani is the Hausa name for the people who call themselves Fulbe. They themselves made a distinction between the Cattle Fulani and the Town Fulani; The latter included the aristocratic families such as Torobe. The origin of these people is less than clear. What is more certain, however is that by the 16th century, there was a steady movement of those Fulani people from the region now known as Senegal towards the East through Messina and the Hausa states toward Chad and Adamawa and beyond.

From the rank of the Fulani the great religious leaders of the 18th and 19th centuries came in the Sudan to launch a series of religious movements which, as often happened in Islam, passed into political wars. We are here concerned with the religious movement that affected Northern Nigeria.

Usman Dan Fodio who was subsequently known as Shehu or Sheikh was born a Fulani in the Hausa state of Gobir about 1750. He was brought up with his brother Abdullahi as a strict Muslim and after studying for some years in Agades he felt the call to dedicate his life to teaching the faith. On his return from Agades, Dan Fodio acted as a tutor to the Sarkin Gobir’s two sons in Alkaluwa. One of these was Yunfa who was later to succeed to the throne.

In the interval before his accession Dan Fodio felt obliged to withdraw from Alkaluwa giving his reason the reversion to pagan practices by the court on the hostility shown towards the Muslim faith. When Yunfa finally became king, he sort out his old tutor and encouraged him to resume his itinerant preaching. Dan Fodio soon fell out with the new king and in 1804 was driven to flight. A party rallied to him, defeated the king, and proclaimed Dan Fodio, (now their leader) Sarkin Musulmi Commander of the Faithful, a title which is still held by his successor, the Sultan of Sokoto. A general movement broke out all over the area which later became Northern Nigeria.

The line of cleavage did not run clear between the Fulani and the Hausas but the Fulani who provided the energy and ambition to the apparent religious cause. Everywhere followers of the Shehu, appointed or self-appointed, received flags from his hands. They called upon the faithful to drive out the old Hausa or as they were called the Habe dynasties and then set themselves up in turn as rulers subject to Sokoto which had become the seat of the Fulani authority in 1810. Not only was this change accomplished in the old Hausa kingdoms but in the impetus of the movement, Fulani leaders pushed the boundaries of Islam south, incorporating in varying degrees many pagan tribes.

As indicated earlier the movement for religious revival degenerated into a political war of conquest. Consequently the son of the Shehu, Bello, who succeeded him became more interested in the military and political results of the religious revival than in spreading the faith.

The record for Fulani success had some important exceptions. The ancient Kanuri kingdom of Bornu with its capital near Lake Chad and itself Moslem, threw back the Fulani invaders. The holy man of Bornu, El-Kanemi, taunted Shehu Usman Dan Fodio with having turned a war of religion into one of conquest and with attacking his co-religionists.

El-Kanemi frankly admitted that some of his Chiefs had relapsed into heathenism, that the Alkalis or Moslem judges sometimes took bribes and women went unveiled; but he argued that this was not sufficient excuse for war. This opposition from Bornu, as we shall see when we come to consider the pattern and the spread of the atrocities in the 1966 program, seems to appear its head once again in 1966. Bello in his defense of his fathers action justified mainly on the ground of proselytism. Said he:

the second reason for our Jihad was that they were heathens, the people of Hausa. A further reason for the war was that we sought to aid truth against falsehood and to strengthen Islam. For to make war on the heathen from the beginning, if one has the power is declared a duty. So also it is it’s a duty to make war on those heathen who have converted to Islam and later have reverted to heathenism, if one has the power. In truth we stated at the beginning of this that the Hausa chiefs, their people and their mallams were evil doers”.

At the beginning of the present century, the British administration emerged in Northern Nigeria. They based their title on conquest. Sir Frederick Lugard, the first British governor of Northern Nigeria asserted in one of his early reports as follows:- “The Fulani hold their suzerainty by right of conquest. I can myself see no injustice in the transfer of the suzerainty thus acquired to the British by the same right of conquest”.

The Fulani caste seemed to have accepted their masters without much resistance. The explanation of this, it is said, was due in part to the insecurity of the Fulani position in relation to their subjects who had shown little loyalty to the Fulani during the period of their confrontation with the British.

The British, by force of arms, broke the Fulani ascendancy in the north, but by twist of irony, restore that supremacy under the system of indirect rule. Once the suzerainty of the British was accepted by the Fulani, the British were content to allow an even to support and consolidate the authority of the Fulani Emirs in their various Emirates.

The Fulani Emir was left as the head of the native administration, the head of the native judiciary, the religious head, and practically the head of everything in his emirate. Offices in the native administration, in the native administration police, in the native judiciary, what filled by appointees of the emirs. These appointees were invariably the relations of the Emir or his courtiers. Moslem religion preempted every aspect of life in the Emirates. This society became a ‘closed shop’. Strangers especially non-Moslems, had no place in the society.

It is generally accepted that in 1966 there were over 2 million Easterners in Northern Nigeria. Their presence in the north it was all connected with the amalgamation of northern and southern Nigeria in 1914 by the British. Unfortunately, although they were there in such large numbers and for so long and filled a very important position in the economic and political development of Northern Nigeria, they were never fully integrated into the mainstream of life in society. They became what sociologist call a privilege pariah class- ‘privileged’ because participating in and benefiting from the modernizing sectors of the economy to which the northern Muslims had been induced to turn their back. Their standard of living was higher than the normal run of life of most northerners. They were ‘pariah’ because they were kept outside the rank system of society. Because of the attitude of northern Muslims to modern education, the administrators of the day were compelled to employ these Easterners though they disliked having them. It cut across the policy of the day of separating the north from the south.

‘Divide and rule’ is a cliché which is grown odious by being frequently used for all situations weather appropriate or not; but it really enshrined an important gem of British colonial policy. The north and south were amalgamated in 1914 ostensibly under One government yet the ‘writ’ of the legislative Council in Lagos did not run into Northern Nigeria. The British colonial administrator reserved the right to legislate alone for the north until the Richards constitution of 1946.

Easterners is and in fact other non-northerners were restricted in most of the towns to strangers quarters called Sabon Gari. In these circumstance the Easterners and Northerners grew up a separate communities. Dissimilarities were accentuated and old prejudices hardened. Since 1950 attempts, especially by southerners, were made to bridge the gap but such attempts were regarded by the northern aristocracy as an imposition from the south and were smashed.

The emergence of political parties in Nigeria did not improve matters in the north either. As far as the north was concerned it did not succeed in breaking down the old barriers. The dominant political party in the north (the Northern People’s Congress) started off as a party of native administration functionaries and appointees of the Emir‘s and never really went beyond that.

It is our view that the foundation of Nigeria contain the seeds of her own destruction.

Share:👥
Copyright © 2021 | NupeBaze
All Rights Researved
notification icon

Address

Maiduguri

Telephone

+2348168061761

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kowa Yabi gaskiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other News & Media Websites in Maiduguri

Show All