12/10/2024
🔆 A SAN SALAFIYYAH A SAN KISHIYOYIN TA 🔆
Al- Ajwibatul Mufeedah (08)
Darasin yau yayi magana ne a kan :
1- Ƙungiyar Tableegh da rubuce-rubuce da hukuncin da Malamai s**a yi a kan ta
2- Shin waƴannan ƙungiyoyin suna shiga cikin ƙungiyoyi saba'in da biyu halakakku?
📖 الأجوبة المفيدة عن أسئلة المناهج الجديدة / من إجابات الشيخ العلامة صالح بن فوزان بن عبد الله الفوزان (حفظه الله ورعاه)
تأليف الشيخ جمال بن فريحان الحارثي (رحمه الله تعالى)
🎙️ Aminu Thalith Yaqub (Hafidhahullah)
🔗 https://t.me/SalafiyyahNG/79
📡 Salafiyyah a Nigeria - السلفية في نيجيريا
🌸🍃 Maraban ku da zuwa, wannan shafi ne da Salafawa suke magana da bakin su, suna masu neman taimakon Allah a kan isar da addinin Allah a kan turbar magabata na ƙwarai.