KEFFI POST

KEFFI POST An Bude Wannan Shafi Ranar 03/01/2022 Sabon Shekara

๐—ฌ๐—”๐—จ ๐— ๐—”๐—›๐—”๐—œ๐—™๐—œ๐—ฌ๐—”๐—ฅ๐— ๐—จ ๐—ง๐—”๐—ž๐—˜ ๐—–๐—œ๐—ž๐—” ๐—ช๐—”๐—ง๐—” ๐—•๐—œ๐—ฌ๐—”๐—ฅ (5) ๐——๐—” ๐—ฅ๐—”๐—ฆ๐—จ๐—ช๐—”.Mun Ziyarci Mahaifinmu Mun Kara Yimasa Ta'aziyya! Bayan Addu'a Da Mu...
01/03/2024

๐—ฌ๐—”๐—จ ๐— ๐—”๐—›๐—”๐—œ๐—™๐—œ๐—ฌ๐—”๐—ฅ๐— ๐—จ ๐—ง๐—”๐—ž๐—˜ ๐—–๐—œ๐—ž๐—” ๐—ช๐—”๐—ง๐—” ๐—•๐—œ๐—ฌ๐—”๐—ฅ (5) ๐——๐—” ๐—ฅ๐—”๐—ฆ๐—จ๐—ช๐—”.

Mun Ziyarci Mahaifinmu Mun Kara Yimasa Ta'aziyya! Bayan Addu'a Da Muka Gabatar Ga Mahaifiyarmu Sayyida Amina Allah Yajikanta Da Rahama Ubangiji Ya Yafe Mata Kusakurenta Kuma Muna Rokon Allah Ya Karbi Kyawawan Aikinta Saboda Manzon Allah S.A.W.

Allah Ya Hada Kan Musulmin Duk Duniya,Ubangiji Ka Kawo Mana Saukin Rayuwa,Kuma Ka Karamana Lafiya Da Zaman Lafiya Saboda Matsayin Manzon Allah S.A.W.

MAGANIN KASUWA!A cikin magabata akwai wani mutum da ake kiran sa Abu Ubaydin Al-Mirdรฃwi, ya kasance idan ya kasa kaya a ...
17/01/2024

MAGANIN KASUWA!

A cikin magabata akwai wani mutum da ake kiran sa Abu Ubaydin Al-Mirdรฃwi, ya kasance idan ya kasa kaya a kasuwa mutene suna 'tururuwa' wajen siyan kayansa. Sai wani ya tambaye shi, ya ce: "Malam, wai mene ne sirrin ne, mutune suke tururuwar siyan kayanka, bayan akwai irin su a ko'ina cikin kasuwa?

Sai Abu Ubaydin ya ce: "Ni na ษ—auki kasuwancina a matsayin sababin arzuki na; ba shi ne gundarin arzukin ba, saboda haka na kasance:
(1) ina yin gaskiya a cikin kasuwanci na;
(2) ba na ษ“oye aibin abin siyarwata;
(3) ina hakuri da riba kaษ—an;
(4) idan na ci riba, sai na gode wa Allah, ba na yin alfahari da dagawa;
(5) idan na yi asara sai na yi haฦ™uri, ba na rรฃki da kwarmato;
(6) ba na hassada da ganin kyashi ga abokin kasuwancina yayin da ya samu ciniki;
(7) ba na alfahari da ฦ™รกfafa ga abokan kasuwancina don na yi ciniki, su ba su yi ba;
(8) hadahadar kasuwancina ba ya shagaltar da ni bisa ambaton Allah; da sauke wajiban da ke kaina;
(9) ina yawaita sadaka cikin abin da na samu na riba;
(10) nakan yi farin ciki yayin da nake ฦ™idaya kudin da zan bayar zakka, sama da yarda nake farin ciki yayin da nake ฦ™idaya uwar kudina. (ina fitar da zakkata cikin farin ciki)

Wanda ya yi tambayar sai ya ce: "Da na gwada wadannan abubuwa, sai da na zamo hamshakin dan kasuwa.

ุนุจุฏ ุงู„ู„ู‡ ุถูŠู ุงู„ู„ู‡ุŒ "ุงู„ุฃุฎู„ุงู‚ ุงู„ูุงุถู„ุฉ" ุต212

Idan muka yi nazarin waษ—annan abubuwa guda 10 zamu ga kowane ษ—aya daga ciki, ba za a rasa aya ko hadisi da yake tabbatar da shi ba.

ALLAH YA BA MU SA'A; YA KAWO MANA CINIKI.

WATANNI SHIDA BAYAN JUYIN MULKIN NIJAR: An saki ษ—an Bazoum da matar sa
11/01/2024

WATANNI SHIDA BAYAN JUYIN MULKIN NIJAR: An saki ษ—an Bazoum da matar sa

Babban motar dakon man fetur ta k**a da Wuta a gadar dake kusa da Shiga Jami'ar Jihar Nasarawa, Tarayyar Nijeriya.โ€
16/12/2023

Babban motar dakon man fetur ta k**a da Wuta a gadar dake kusa da Shiga Jami'ar Jihar Nasarawa, Tarayyar Nijeriya.โ€

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUNAn hana Wazifah da Zikirin Jumuah a UNIVERSITY OF MAIDUGURIDaren jiya Alhamis 14/12/20...
15/12/2023

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN
An hana Wazifah da Zikirin Jumuah a UNIVERSITY OF MAIDUGURI

Daren jiya Alhamis 14/12/2023, Shugaban Makarantar ya hana Wazifah ya kuma bayar da umurnin ayi waje da wadanda suke karanta wazifa, matemakin shugaba mai kula da sha'anin dalibai (Sub-Dean Students Affairs) ne yazo da tawagar securities da Wasu Yan Izalah inda s**a fitar da yan uwa da karfi da yaji yayin da suke ibadarsu a cikin Masallacin Ummah Mosque anan University, ya kuma bayar da umurni wa securities duk sanda aka sake ganinsu suna wazifa da Zikirin Jumuah da a k**a su a kullesu
Muna kira da gaggawa da adauki mataki, a nemawa wa yan uwanmu guri na dindindin da zasu dinga gudanar da ayyukansu ba tare da tsangwama ba.

Bashir Umar At-tijanyy

Good Morning ๐Ÿ’“โค๏ธ
15/12/2023

Good Morning ๐Ÿ’“โค๏ธ

Baturiya mai shekara 62 ta yi saukar Alqurโ€™ani a Kano Allah Kakarawa Annabi DarajaKEFFI POST
05/12/2023

Baturiya mai shekara 62 ta yi saukar Alqurโ€™ani a Kano Allah Kakarawa Annabi Daraja

KEFFI POST

Zanga-Zangar Unguwar Kurna: Yadda ฦŠan Sanda Ya Harbe Salisu Player Daga Isyaku Kabir Rio "Jiya a can ฦ˜asan Layi faษ—a ya ...
29/11/2023

Zanga-Zangar Unguwar Kurna: Yadda ฦŠan Sanda Ya Harbe Salisu Player

Daga Isyaku Kabir Rio

"Jiya a can ฦ˜asan Layi faษ—a ya rincaษ“e tsakanin wasu yara har aka karya wa mutum biyu a hannu. Ana cikin rikicin ne wani yaro ya mari wata yarinya. Ganin hakan ne ya sanya yayan yarinyar ya ce Wallahi ba za su yarda ba, sai sun ษ—au fansa. Shi ne ya je bakin titin ฦณan Doma Motors ya ษ—auko ฦดan daba domin su zo su ษ—aukar wa ฦ™anwarsa fansa.

"Shi ne cikin daren nan ฦดan daban s**a shigo domin ษ—aukar wa ฦ™anwar abokinsu fansar marin da aka yi mata. To a dalilin haka ne aka sanar wa ฦดan sanda s**a shigon cikin unguwar s**a kora yaran. To sai yaran s**a fito saman unguwar suna zage-zage, suna barazana ga mutane, suna saka mutane gudu, masu shaguna suna rufewa.

"To a daidai lokacin ne matasan unguwarmu, nan kan gadar gidan mai unguwa waษ—anda suke bai wa unguwarmu tsaro s**a yi shiri domin hana waษ—annan 'yan Dldaban shigowa cikin unguwar tamu su yi sata ko su ji wa mutane ciwo. A daidai lokacin matasan unguwarmu s**a tanadi duwatsu domin su ba su da makami irin na ฦดan daba.

"Can muna tsaye sai muka hango mutane sun taho ana ta gudu. A daidai lokacin ne shi marigayi SALISU PLAYER ya ce min, "RIO ga su nan fa. Mu gudu, ฦดan daba ne." Sai na ce masa 'wallahi ba inda za ni. Su zo mu gan su. Cikinsu babu wanda ba mu sani ba.' Ni ma na riฦ™e dutse a hannuna. Muna tsaye tare da ni akwai Deeni Amana. Shi kuma SALISU PLAYER sai ya gudu. Ashe bai tsira ba daga harbin tsinannen ฦŠan Sanda๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

"Muna tsaye ayarin ya zo ya same mu. Waษ—ansu matasa ne da masu manyan kaya a jikinsu suna ihu ษ—auke da mak**ai irin su katako, adda, barandami. Suna tafe suna ษ—uษ—ษ—ura ashariya. Ganin haka sai su kuma waษ—annan matasan masu kula da unguwa s**a sa musu jifa da duwatsun nan suna cewa ฦ™arya ne. Kawai a take a wurin sai na ji harbin bindiga daga cikin ฦดan daban. Ashe wai ฦดan sanda ne a cikinsu suna tare.

"Wallahi billahillazi ba mu ankara ba sai gani na yi a gabana an harbi ษ—an uwana USMAN IG. Harsashin ya

KEFFI POST
29/11/2023

KEFFI POST

Shugaban jamโ€™iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya karbi bakuncin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a ...
29/11/2023

Shugaban jamโ€™iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya karbi bakuncin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a gidansa da ke Abuja ranar Alhamis.

Aminu Dahiru
SSA

An Sanya Lokacin Rijistar JAMB Ta Shekarar 2024Hukumar shirya jarrabawar neman shiga manyan makarantu ta ฦ™asa, JAMB, ta ...
29/11/2023

An Sanya Lokacin Rijistar JAMB Ta Shekarar 2024

Hukumar shirya jarrabawar neman shiga manyan makarantu ta ฦ™asa, JAMB, ta sanar da lokacin rijista, tare da rubuta jarrabawar JAMB (UTME), a yau (Laraba).

Za a fara rijistar JAMB UTME ne, a ranar 15 ga watan Janairu (January) na shekarar 2024, ya yin da za a rufe, a ranar 26 ga watan Fabrairu (February).

Za kuma a rubuta jarrabawar gwaji ta Mock-UTME, a ranar 7 ga watan Maris ษ—in 2024.

Za kuma a rubuta jarrabawar ta JAMB UTME, daga ranar 19 zuwa 29 ga watan Afrilun 2024.

Ana kuma sa ran, fara cire Slip ษ—in Jarrabawa, daga ranar 10 ga watan Afrilu.

Mun buษ—e Group Na WhatsApp Domin Wayar Da Kan ฦŠaliban Da Za Su Rubuta Jarrabawar, Ku Tuntuษ“emu Ta Wannan Lambar Wayar - Domin Shiga Group ฦŠin: 08039411956.

โœ๏ธMiftahu Ahmad Panda

Sarkin Sunusi
15/11/2023

Sarkin Sunusi

Yadda Larabawan Kuwait s**a kewaye wani Alaramma daga jihar Kano Barhama Ayyub Kano domin kallon yadda yake rubuta Al-Qu...
15/11/2023

Yadda Larabawan Kuwait s**a kewaye wani Alaramma daga jihar Kano Barhama Ayyub Kano domin kallon yadda yake rubuta Al-Qur'ani da rubutun Warshi da hannu.

A or B
15/11/2023

A or B

๐Š๐š๐ง๐š ๐œ๐ข๐ค๐ข๐ง ๐“๐š๐Ÿ๐ข๐ฒ๐š ๐’๐š๐ข ๐ค๐š๐ฃ๐ข ๐€๐ง๐œe๐Ÿ•Œโฃ๏ธ๐Ÿ•Œ๐ŸŒน๐Œ๐ฎ๐ก๐š๐ฆ๐ฆ๐š๐๐ฎ๐ซ ๐ŸŒน๐Ÿ’š๐‘๐š๐ฌ๐ฎ๐ฅ๐ข๐ฅ๐ฅ๐š๐ก๐Ÿ’š
15/11/2023

๐Š๐š๐ง๐š ๐œ๐ข๐ค๐ข๐ง ๐“๐š๐Ÿ๐ข๐ฒ๐š ๐’๐š๐ข ๐ค๐š๐ฃ๐ข ๐€๐ง๐œe๐Ÿ•Œโฃ๏ธ๐Ÿ•Œ๐ŸŒน๐Œ๐ฎ๐ก๐š๐ฆ๐ฆ๐š๐๐ฎ๐ซ ๐ŸŒน๐Ÿ’š๐‘๐š๐ฌ๐ฎ๐ฅ๐ข๐ฅ๐ฅ๐š๐ก๐Ÿ’š

Yan Najeriya ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌA cikin su wanene Bazaku Taba mancewa da Lokacin mulkin sa ba
15/11/2023

Yan Najeriya ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ

A cikin su wanene Bazaku Taba mancewa da Lokacin mulkin sa ba

RAHIN IMANI NE KO HANKALI: Uba ya kashe yaron sa ษ—an shekaru uku da haihuwa a Bauchi.Labarin da muke samu wani uba yayi ...
29/10/2023

RAHIN IMANI NE KO HANKALI: Uba ya kashe yaron sa ษ—an shekaru uku da haihuwa a Bauchi.

Labarin da muke samu wani uba yayi sanadiyar mutuwar ษ—ansa ษ—an shekaru uku da haihuwa sak**akon dukan kawo wuka da yayi wa yaron kayin sa ya fashe.

Majiya ta rawaito cewa uban sun rabo da mahaifiyar yaron wanda yanzu haka tana gidan su wanda bayan ya yi mata saki ta ษ—ebi yaran ta ta tafi da su gidan mahaifin ta, amma daga bisani bayan yaran sunyi wayo ta mayar da su gaban mahaifin su domin yaci gaba da kula da su.

A wata majiya Mai tushe ance kwata kwata Mai da yaron gidan Ubansa bai wuce sati Uku ba, da dukan da uban ya masa wanda yayi sanadiyar mutuwar sa a yanzu.

Halin da ake ciki yanzu haka mahaifiyar yaron tana kwance a asibiti bayan jin labarin abin da ya faru da ษ—anta.

Hon Hassan abdu balarabe

Har Gobe Munatareda Muhammadu Buhari Ko Yanzu Zamu Iya Zayyano Ayyukan Cigaban Da Ya Shimfidawa Najeriya Da Arewa': inji...
28/10/2023

Har Gobe Munatareda Muhammadu Buhari Ko Yanzu Zamu Iya Zayyano Ayyukan Cigaban Da Ya Shimfidawa Najeriya Da Arewa': inji Alhaji Sani Zangina

Wasu Daga Ayyukan Buhari A Mulkinsa

FANNIN ILlMI
1)- Ya gina Jami'ar da ta shafi aiyukan teku da tukin jirgin ruwa da gyaran-sa mai suna 'Maritime University' a jihar Delta dake shiyar kudu maso kudancin Najeria.

2)- Ya gina Jami'ar Sojoji Mai-suna 'Army University dake garin Biu, jihar Borno shiyar Arewa maso Gabas.

3)- Ya Gina Jami'a ta Harkokin Noma Mai-suns (Agricultural University) dake Garin Zuru, jihar Kebbi shiyar Arewa maso Yamma.

4)- Ya Gina Jami'ar Sufuri a Garin Daura, Mai-suna (Transportation University) Daura jihar Katsina, shiyar Arewa maso yamma.

5)- Samar da kudade sama da Naira Biliyan Dari hudu (400 billon) ga Jami'oin dake kasar nan ta hanyar Hukumar Asusun tallafin Ilmin Mai Zurfi (TETFUND)...

6)- Ya Gina Jami'a ta aikin Sojin Sama a Garin Tafawa Balewa dake Jihar Bauchi. Shiyar Arewa maso Gabas.

7)- Ana Gina Sabbin Kolejojin ilimi guda Shida (6) a Jihohi k**ar haka;-

A) Bauchi
B) Benue
C) Ebonyi
D) Osun
E) Sokoto da
F) Edo

G) Ya kafa Kwalejin Kimiyya da Safaha a Garin Daura jihar Katsina.

8 Karin Manyan Jami'oi Na Musamman A kowacce Shiya ta kasarnan.

FANNIN LAFIYA
1) Ginin Babban Asibitin Jinya na Sojin Sama a Garin Daura Jihar Katsina.

2)- Babban Asibin Sojin Sama a Garin Bauchi, dake Jihar Bauchi.

3)- Asibitin Mata da Kananan Yara dake Daura jihar Katsina.

4)- Ya Gina Asibitin Sojioji, dake Garin Kaduna jihar Kaduna.

5)- Ya Gina Cibiyar Kula da masu dauke da Cutar Daji (Cancer) a Birnin Tarayya Abuja.

6)- Ya Gina Cibiyar Kula da masu Dauke da cutar Daji (Cancer) a Babbar Jami'ar koyar wa ta Gwamnatin Tarayya dake Lagos, Jihar Lagos.

7. Ingantawa da gyarawa, bugu da Kari ya samar da kayan Aiki Ga Manyan Asibitocin Gwabnatin Tarayya a kowacce jiha dake fadin Nijeriya.

FANNIN GADOJI
1)- Ya karasa Ginin Babbar Gadar nan data Hada jihohin Delta da Anambra (Second Niger Bridge)

2)- Aikin Babbar Gadar nan dake Kogin Benue, Mai-suna (Second Benue Bridge)

3)- Aikin Gina Gadar Loko zuwa Oweto data hada Jihohin Nasarawa, Benue da KUMA yankin Kudu maso Gabashin Nijeriya.

4). Ana aikin ginin gadar garin ibbi dake jihar Taraba.

A FANNIN TASHAR JIRAGEN RUWA.
1)- Ana Gina tashar jirgin Ruwa a Baro dake jihar Niger (Baro Inland water Port)

2)- Gina Tashar jiragen Ruwa a just Kaduna, Mai-Suna (Kaduna Dry Port).

3)- Tashar Jirgin ruwa na shiyar kudu-maso-kudu, a Jihar Delta (Eastern Island water Port)

4)- Gyara babbar tashar jiragen Ruwa a Bony jihar Rivers.

5). Ginin tashar kaya dake tudu, a Zawa-Ciki Dake jihar Kano Mai-suna (Dry port Kano)

12. SABBIN HUKUMOMIN GWABNATI DA YA KIRKIRO

1)- Ya kirkiro Hukumar Raya yankin Arewa maso Gabas (Northeast Development Commission) domin inganta yankin, sakammakon 6arnar rikicin boko-haram.

2)- Ya kirkiro Hukumar Raya yankin kudu maso Gabas (South-East Development Commission)

FANNIN HANYOYIN MOTA
1)- Babbar hanyar Lagos zuwa Sagamu zuwa Ibadan.

2)- Babbar Hanyar Kano zuwa Maiduguri.

3)- Babbar Hanyar Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano.

4)- Babbar Hanyar moto ta Apapa zuwa Oshodi zuwa Oworonshoki jihar lagos.

5)- Ya Gyara hanyar da jiragen sama ke sauka da tashi a Filin Girgin sama na kasa, dake Birnin Tarayya Abuja.

6)- Babbar Hanyar Enugu zuwa Port Harcourt.

7)- Babbar Hanyar Abuja zuwa Keffi zuwa Lafiya zuwa Makurdi.

8 Kano Zuwa Katsina
9. Bauchi zuwa Gombe
10. P/herct Zuwa Asaba
11. Niger Bridge
12. Jada zuwa Ganye
13. Mayo-belwa zuwa Toungo
14. Makodi zuwa Lokoja
15. Damaturu zuwa Pataskum
16. Ibadan zuwa Oyo
17. Shagamu zuwa. Onisha
18. Yola zuwa Gombe
19. Bodin sa'adu zuwa llorin
20. Yola zuwa Lamurde
21. Enugu. Zuwa Phort-hercort
22. Lafiyar lamurde zuwa Numan
23. Numan. Zuwa Jalingo
24. Kaltingo. Zuwa Gombe
25. Ibadan zuwa Lagos
26. Kano zuwa Maiduguri
27.. Oteke zuwa Phort-hercort
28. Katsina zuwa Kano
29. Abuja zuwa Kaduna
30. Zari'a zuwa kaduna
31. Funtuwa zuwa Gusau

TASHAR JIRAGEN SAMA
1)- Gyaran Tashar Jiragen Sama dake Abuja.
2)- Gyaran Tashar Jiragen Sama dake Lagos.
3)- Gyaran Tashar Jiragen Sama dake Port Harcourt.
4)- Gyaran Tashar Jiragen Sama dake Enugu.
5)- Gyaran Tashar Jiragen Sama dake Kano.
6)- Gyaran tashar jirgin sama dake Kaduna

BANGAREN WUTAR LANTARKI
1)- Gina Tashar Samar da Lantarki a Dadin Kowa, Jihar Gombe.

2)- Kammala aikin Tashar Samar da Lantarki ta Kashimbilla.

3)- Ana aikin Tashar Lantarki na Mambilla. Jihar Taraba.

4)- Samar da tashar lantarki mai zaman kansa a Babbar Kasuwar Ariaria dake Aba, jihar Abia.

5)- Samar da Tashar Lantarki mai zaman kansa a Babbar Kasuwar Sabon Gari dake Kano, jihar Kano.

6)- Samar da Tashar Lantarki mai zaman kansa a Rukunin Kasuwar Surulleri dake Lagos.

7)- Samar da Tashar Lantarki mai zaman kansa a Manyan Jami'oin Gwamnatin Tarayya g

Dagaske Kuna Kewar Buhari
26/10/2023

Dagaske Kuna Kewar Buhari

INNALILLAHI WA'INNA  ILAIHIRAJI'UN ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™Wayyo Allah na duniya wai me muka dauki rayuwan duniyannan ne. Yanzunnan aka tsinta...
19/10/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRAJI'UN ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™

Wayyo Allah na duniya wai me muka dauki rayuwan duniyannan ne. Yanzunnan aka tsinta jinjira haihuwar yanzu-yanzu domin bata wuce mintuna da zuwa duniya ba aka wurwurar da ita akan hanyar wucewan mutane a layin mai unguwa ganga Rigachikun kaduna.

Bawan Allah daya fara ganinta yace ya fito gida zaije wani gurin firansu da cin indomie seya ganta ko sutura basu saka mata ba duk da sanyin garinnan.
Jinjira fa aka yar zindir kuma a kasa, subhanallah. ๐Ÿ˜ญ

Ya Allah karka k**amu da laifukan wawayen cikinmu, ka shiryar damu ka gafarta zunubanmu. ๐Ÿ™

ยฉAlhaji Sanusi Zaki

Kokungane Wannan Fuskar
18/10/2023

Kokungane Wannan Fuskar

By David Christopher, LafiaThe Federal Medical Centre, Keffi, Friday said it has introduced a Smart Clinic to tackle the...
13/10/2023

By David Christopher, Lafia

The Federal Medical Centre, Keffi, Friday said it has introduced a Smart Clinic to tackle the queueing system being faced by its patients.

Head of the Public Relations and Protocol Unit of the FMC Keffi, Miss Esther Bature, disclosed this in a statement.

Bature explained that the new Smart Clinic paying system would improve the already existing paperless policy which would combat the delay being experienced at the hospitalโ€™s pay points.

She continued that the new paying system would also improve the hospitalโ€™s excellent services in the areas of Cardiology, Gynaecology, Pediatrics, Dialysis, and VIP Clinic.

โ€œIn a bid to improve its services, management of the Federal Medical Center, Keffi, under the leadership of the Medical Director, Dr. Yahaya Baba Adamu, has introduced a new paying system to improve the already existing paperless policy which will combat the delay experience at the hospitalโ€™s pay points.

โ€œThe new paying system will also improve the hospitalโ€™s excellent services in the areas of Cardiology, Gynaecology, Pediatrics, Dialysis and VIP Clinic,โ€ Bature said.

The Head of the Public Relations and Protocol Unit explained further that the Smart Clinic would be responsible for creating a wallet, which would be accompanied by s Smart Card through which deposits would be made and used for paying bills within the hospital.

โ€œThis will provide patients the opportunity of depositing monies in their wallets from the comfort of their homes, thereby avoiding the queuing system to its barest minimum,โ€ she assured

Munayiwa kowa Adua kaitsaye daga Makka, Allah ya Biya muku bukatunku na Alkhairi๐Ÿคฒโค๐Ÿงก
06/10/2023

Munayiwa kowa Adua kaitsaye daga Makka, Allah ya Biya muku bukatunku na Alkhairi๐Ÿคฒโค๐Ÿงก

INALILLAHI WAINA ILAIHIRAJI UNAangabatar da sallar janaizar mahai fiyar young sheik k**ar yadda adini yatanadar Allah ya...
30/09/2023

INALILLAHI WAINA ILAIHIRAJI UNA
angabatar da sallar janaizar mahai fiyar young sheik k**ar yadda adini yatanadar

Allah yajaddada rahama agareta damubakidaya Ameen

Daga Ahmad emir follow me

24/09/2023

Yanzu-Yanzu: Dangote ya karya Farashin simintin shi daga 5000 zuwa 2700. Sale begin 1st October.

HOTO: Sabbin Hotunan Ceremonial attire of the Honourable Attorney General Of Nasarawa State Barista Labaran Magaji Mataw...
18/09/2023

HOTO: Sabbin Hotunan Ceremonial attire of the Honourable Attorney General Of Nasarawa State Barista Labaran Magaji Matawallen Toto

Sani Ahmad Zangina

NA GARI NA KOWA๐Ÿ’ฏYanzu haka matashi Auwalu Salisu da ya tsinci kudi sama da naira miliyan 15, Yana cigaba da samun kyautu...
17/09/2023

NA GARI NA KOWA๐Ÿ’ฏ

Yanzu haka matashi Auwalu Salisu da ya tsinci kudi sama da naira miliyan 15, Yana cigaba da samun kyaututtuka bisa hali na gari da ya nuna na mayarwa masu kudin kudadensu.

Alh Mustapha Garba, Dandarman Sokoto ya bashi kyautar naira dubu 100, da shaddoji domin kaefafa guiwarsa shi da mahaifinsa.

DAGA UKE: Wani Tsoho Ya Rataye Kansa A Gidan Kura Uke Jihar Nasarawa An Wayi Gari Da Ganin Wannan Abin Takaicin Daya Bam...
17/09/2023

DAGA UKE: Wani Tsoho Ya Rataye Kansa A Gidan Kura Uke Jihar Nasarawa An Wayi Gari Da Ganin Wannan Abin Takaicin Daya Bama Mutani Haushi Wasu Inda Kowa keta Tofa Albarkacin Bakinsa

Me Zaku ce

PDP DA APC A Gobe Akesaran yanke Hukuncin ฦ˜arar Da PDP Ta Shigar Kan Nasarar APC A Zaษ“en gwamnan Jihar Kaduna
15/09/2023

PDP DA APC A Gobe Akesaran yanke Hukuncin ฦ˜arar Da PDP Ta Shigar Kan Nasarar APC A Zaษ“en gwamnan Jihar Kaduna

Allah ya budawa kowa Abin yin hidima Albarkar Shugaba Saw๐Ÿ’—. ranar Mauludi
15/09/2023

Allah ya budawa kowa Abin yin hidima Albarkar Shugaba Saw๐Ÿ’—. ranar Mauludi

Address

Keffi

Telephone

+2348039339868

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KEFFI POST posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Media/News Companies in Keffi

Show All

You may also like