Mukhteey Funtua

Mukhteey Funtua Airtime and Data subscription

Data and Airtime for All Your Needs!Looking for a reliable source of data and airtime? Look no further than Appus Global...
09/08/2023

Data and Airtime for All Your Needs!

Looking for a reliable source of data and airtime? Look no further than Appus Global Data Venture. We offer a wide range of data and airtime products and services to meet your needs, including:

Data bundles for all major networks
Airtime top-ups for all major networks
Data plans for your home or office
Data and airtime subscriptions we also do sim registration
Online payment,POS and lot more
So whether you're looking for a quick top-up or a long-term data plan, we have you covered!

Call to action:

Visit our website or call us today to learn more about our data and airtime products and services. We're here to help you stay connected and productive!

Contact information:

Appus Global Data Venture
No7 Katsina Road, Bakori LGA.

WA/call:+2347049091290

Website:https://sabuss.com/appusglobalventure7

Telegram:+2347049091290
Or our social Media handles , Instagram, Facebook,tiktok, Twitter Appus Global Data ventures

Follow us on instagram
19/07/2023

Follow us on instagram

27/11/2022

Alhamdulilah

05/09/2022

*_KOYON SANA'OIN HANNU DON DOGARO DA KAI*_

_ LOCAL GOVERNMENT_

Ana sanar da matasa maza da mata daga karamar hukumar Bakori cewa kungiya mai suna *FRIENDS IN EDUCATION FOUNDATION*
ta shirya horaswa ta musamman domin koyar da matasa maza da mata wasu daga cikin sana'oin hannu domin samun hanyar dogaro da kai.

Wannan horaswar za'a yi ta ne a dukkannin mazabu (ward) guda goma Sha daya (11 )na karamar hukumar Bakori.

Abubuwan da za'a koyar sune kamar haka:
A. Computer Operations
B. Satellite Installation
C. Barbing Saloon
D. Electrician
E. Tailoring (dinki na mata da maza)
F. Takalmi na mata
G. Man Shafawa
H. Sabulu

Dukkan mai bukata zaya sayi form a kan kudi N200, a zabi course din da yakeso da kuma center da mutum zai halarci horaswa.
Za'a sami form ta hannun wadannan mutane kamar haka:-

1. Bakori A and B wards- Bishir Hamza, Lawal Bala, Hassan Muhammad mai aski tashar mota Bkr da Mustapha Wada Marabar Danja.

2. Tsiga Ward - Yakubu Sani Tsiga Headmaster Tsiga model ps.

3. Dawan-Musa ward - Sa'adu Wada Headmaster Tamarke ps.

4. Barde/Kwantakwaram Ward - Iskilu Hussaini, Salisu Hassan Sada da Mohd Habeeb Kaseem Barde

5. Kabomo Ward - M. Murtala Alhassan Kabomo NUT chairman

6. Jargaba Ward - Buhari Lawal Jargaba Headmaster Balbelu ps.

7. Kurami Ward - Aminu Rayyanu VP GDSS Kurami.

8. Kakumi Ward - Abdulrahman Bako, Saminu Kakumi Idris

9. Guda Ward - Mal. Surajo Yakubu Guga, Badaru Liman

10. Kandarawa Ward - Salim Khalil Kandarawa.
11.Aliyu Sani Nabukka 07067895629
Allah yasa ayi amfani da wannan dama.

Domi neman karin bayani a tuntubi wadannan lambobi:

08055705278
07067704040
09121451377

05/09/2022

Za a ji Gwamnatin Tarayya ta tono kudi, kadarori, gidaje da dukiyoyin da Abba Kyari ya boye. An tono kudi, kadarori, gidaje da dukiyoyinsa da ke Abuja da Borno.

04/09/2022

Dalilan Da S**a Sa Wa Tsohon Soja Mummunan Bakin Jini A Jihar Bauchi

SAKO DAGA KAURAN BAUCHI PROJECT NATIONWIDE

(1) RASHIN ASALI: Sanin kowane asalin Dan'adam shine abin alfaharin sa. Bisa al'adan mutanen arewacin Nigeria mutumin da baida asali ko aure ba'a bashi b***e mulkin Jama'a. Dalili kuwa shine duk Mutumin da baida asali karshe in aka bashi dama marasa asali yan'uwansa ne zai gayyato suzo suyi mana wadaka da kudin jiha. Hakan yasa sam yan'Bauchi basa Kaunar tsohon soja saboda mutanen Bauchi sunce ba dansu bane, hakama na Giade sunyi watsi da shi amatsayin 'Da'

(2) ZARGIN CIN KUDIN MAKAMAI DA AKE MASA: Dukkan dan'Nigeria da yake rayuwa a cikin kasar nan yaga irin yadda gidajen jaridu s**ayita ruwaito yadda tsoffin Shugabannin sojoji s**ayi cin kacha wa kudaden da aka ware don sayen makamai domin yaki da ta'addanci. Wadda hakan yabada dama wa yan'ta'adda s**ayita hallaka yan'Nigeria da basuji ba basu gani ba. Dayawan al'umar jihar Bauchi na ganin cewa muddun s**a baiwa tsohon soja dama karshe yamayar mana da Jiha matattaran yan'ta'adda don samun damar wawushe mana kudaden jiha. Dalilin haka yasa mafi yawan al'umar jihar Bauchi s**a tsani tsohon soja tare da tawagar sa.

(4) GUDUN RAYUWA KARKASHIN IKON HAJIYA: Kowa yasan tsohon soja mijin Hajiya ne. Kuma kowa yasan Hajiya ce take daukar nauyin takarar tsohon soja a Jihar Bauchi, kuma duk wadda yakada kuri'arsa wa tsohon soja tofah tamkar Hajiya ya za6a amatsayin Gwamniya. Gudun rayuwa karkashin ikon Hajiya yasa duk jama'ar jihar Bauchi s**ace soja kam ai sai Daji.

(4) HALIN KO'IN KULA GA AL'UMAR JIHAR LOKACIN DAYA SAMU DAMA: Duk asalin dan'jihar Bauchi yasan cewa tsohon soja yasamu damar da zai iya tallafawa matasan mu da aikin yi tare da kawo mana cigaba daga Gwamnatin tarayya. Amma abin mamaki hatta mutanen anguwar dayake zaune dasu bai taba taimakon kowaba. Asalima anshaide shi da halin ko'in kula wa koda makwaftan sa. Tsohon soja baya zuwa ta'aziyya, taron aure kokuma jajen ifti'la'i saida ya kudirin

Ilimomi 3 Da Ya Zama Wajibi Ka San Su Don Zama Dan Kiripto, Ba Tare Da Ka Yi Asarar Kudi Da Yawa BaMarubucin wannan litt...
04/09/2022

Ilimomi 3 Da Ya Zama Wajibi Ka San Su Don Zama Dan Kiripto, Ba Tare Da Ka Yi Asarar Kudi Da Yawa Ba

Marubucin wannan littafi, ƙwararren mai bada gudunmawa ne a duniyar crypto ta Arewacin Nijeriya, ɗaya daga cikin waɗanda s**a samar da Jami'ar Crypto, kuma ɗaruruwan mutane sun amfana daga baiwar da Allah ya yi masa.

Waɗannan ilimomi 3 da ya zauna ya baje fasahar shi don ka koyi abin cikin kankanin lokaci, sune wannan littafin yake ɗauke da su.

In ka mallaki littafin;
*Zaka samu damar shiga Group ɗinsu na VIP a WhatsApp mai ɗauke da masana Crypto.

*Za ka samu kyautar data Giga byte 1 a kowanne network ne kake aiki da shi.

*Zai baka jagoranci da kanshi don ka fuskanci harkar.

*Zai dawo ma da kuɗinka cikakku, idan littafin bai gamsar da kai ba bayan ka gama karanta shi.

Pdf ne, automatically zaka yi downloading dinshi in ka biya kudin shi. Link ɗin yana comment section.

Farashin littafin: ₦1600
Bayan ka ɗauko littafin, kana iya tuntubar marubucin ta WhatsApp: 08122235981, banda kira.

Address

Funtua Katsina Road
Katsina Ala

Telephone

+2347049091290

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukhteey Funtua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mukhteey Funtua:

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Katsina Ala

Show All