Pi Pro Arewa Association

Pi Pro Arewa Association Pi network Arewa Nigerian pi coin
(3)

Duk Inda Za'a Samu Kuɗi Ba Shakka Muna Wajen...Kana mining kana siyar da kayanka kanajin kudinka a aljihunka 🥰Athene sab...
13/01/2024

Duk Inda Za'a Samu Kuɗi Ba Shakka Muna Wajen...

Kana mining kana siyar da kayanka kanajin kudinka a aljihunka 🥰

Athene sabon Mining ne da ba'a jima da fara yin sa ba, kuma yana daga cikin minings ɗin da tun yanzu ana iya tura abinda aka samu, wannan dalilin ne yasa a yanzu haka aka fara black market ɗinsa, da zarar ka tara abinda ka tara ko da na sati daya ne, zaka iya siyarwa, idan kaso kuma zaka iya bari har mu shiga kasuwa, a sannan ne za'a samu manyan kuɗaɗe.

Ka shiga Playstore ka sauke Application ɗin 👇🏻

https://play.google.com/store/apps/details?id=network.athene.app

Idan zaka siyar kamin magana ina siya
Ka tabbatar ka saka referral code domin zai iya ƙara maka gudun abinda zakake samu

Ga referral code din👇🏻👇🏻

84b74064bb

Ka tabbatar kayi KYC domin shima zai qara maka gudun mining dinka sannan kuma a zasu baka gem guda 500 kyauta domin kayi KYC wanda kuma zaka iya siyar mana su a take 🥰

Referral code 👇🏻👇🏻
84b74064bb

Ba a bangaren addini ba, a bangaren Technologn Computer da Blockchain, babu wanda duniya take so taga fuskar sa tasan wa...
12/01/2024

Ba a bangaren addini ba, a bangaren Technologn Computer da Blockchain, babu wanda duniya take so taga fuskar sa tasan waye shi k**ar "Satoshi Nakamoto".

Yanda abin yake shine, a yanzu ICE Coin yanada total supply 28B, sannan anyi staking 20B, don haka akwai 8B da yayi saur...
12/01/2024

Yanda abin yake shine, a yanzu ICE Coin yanada total supply 28B, sannan anyi staking 20B, don haka akwai 8B da yayi saura wanda za'a rabawa mutane. Wannan 8B din za'a rabashi kaso goma ana sakarwa mutane kaso daya (10%) kowanne wata har zuwa wata goma.

10% na 8B zai k**a 800M, achikin wannan 800M din, akalla 45% (360M) dinsa na top 300 miners ne, sauran 55% (450M) ne a hannun sauran miners. Majority na wayannan top 300 miners din sunada niyar zama validators na ICE Network Blockchain, don haka basu saka wallet address dinsu ba, b***e har a tura musu su sayar idan anyi launching. Zamu iya cewa 450M ICE Coin ne zai shiga kasuwa at launch.

Zaku iya amfani da wannan data din kuyi predicting farashin da ICE Coin zai shiga kasuwa dashi.

Yana daga cikin ma'anar 'Decentralisation' da Blockchain yazo dashi:Samun kuɗi a Duniyar Blockchain ya bawa yaran talaka...
12/01/2024

Yana daga cikin ma'anar 'Decentralisation' da Blockchain yazo dashi:
Samun kuɗi a Duniyar Blockchain ya bawa yaran talakawa dama baka buƙatar sai kasan wani kafin ka samu kuɗi, ko sai wani yayi maka hanya.

GOOD MORNING 🌄

- Adam Muhammad Mukhtar

BAN FARKA DA WURI BA...Nasan wannan labarin ya zama kwantai, amma duk da haka gashi na kara kawoshi, saboda labari ne ma...
12/01/2024

BAN FARKA DA WURI BA...

Nasan wannan labarin ya zama kwantai, amma duk da haka gashi na kara kawoshi, saboda labari ne mai dadi...

Bari na koma Twitter domin fadada bincike, zuwa anjima muzo da karin bayani akan shi wannan kyakkyawan labarin...

Zamu sha Kankara a watan January In sha Allah...

ATHENE UPDATE ➖️➖️➖️➖️➖️➖️Kada ka takurawa kanka wajen yin KYC na ATHENE NETWORK, sun sanar cewa zasu kawo tsari mai kya...
11/01/2024

ATHENE UPDATE
➖️➖️➖️➖️➖️➖️
Kada ka takurawa kanka wajen yin KYC na ATHENE NETWORK, sun sanar cewa zasu kawo tsari mai kyau wajen tafiyar da KYC din su ba tare da wani wahala ba.

Kai dai kawai kaci gaba da tara tauraron sulalla. Wanda basuyi REGISTER ba zasu iya farawa yanxu, ku dakko APPLICATION din ta wannan LINK.
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=network.athene.app

Wajen REFERRAL CODE kusa wadannan abubuwan
👇84b74064bb

kuskure mafi muni da zakayiwa kanka a 2024 shine Ka Nemi kudi Ka dawo dasu cikin kasuwa gaba daya a 2025,domin muddun za...
11/01/2024

kuskure mafi muni da zakayiwa kanka a 2024 shine Ka Nemi kudi Ka dawo dasu cikin kasuwa gaba daya a 2025,domin muddun za a yi Bull Run a 2024-2015 to Wajibi ne a tsakiyar 2025 zuwa 2026 sai an Dumper kasuwar nan😃,wadanda S**a tsufa a Crypto Market sunga yadda akayi da kasuwar nan daga 2020-2021 zuwa 2022 ansha wuta k**ar ba gobe domin a 2022 ne Whales S**a dinga ajiyewa kasuwa abinda S**a cika jakar su dashi a shekarun 2019-2020,

Yanada kyau mu fahimci Abu 1 a Kasuwar Crypto "itafa kasuwar Crypto ba a Samar da ita Dan ta daidaita da yadda kowa yakeso ba wato tayita bayar da kudi k**ar ba gobe ba Saidai cewa" wajibi ne ayi Bear Market kuma wajibi ne ayi bull Market Dan haka kaima wajibi ne akanka

•Kayi duk Mai yiwuwa Ka mallaki Projects masu kyau na Holding daga yanzu zuwa Dan wani lokaci da za a shiga Tsakiyar Bull Run musamman Projects masu Potential Use Case masu matsakaicin MarketCap

Kasani duk yadda kake kallon Crypto Market a da a yanzu ba haka take ba ,Sabida ansamu Wayewa a fannin ilmin sanin Kasuwar fiyeda yadda aka sani a Baya wannan dalilin ne yasa Manipulation a Kasuwar ya tsananta Sosai domin dukkan mu din nan fa masu Neman kudi ne a Kasuwar,ko Holding din nan da mukeyi dai SBD kudi mukeyi kuma Suma Manyan Whales din nan mafitar su suke yiwa hatta Manyan Exchanges Suma Hunting $$$ sukeyi

SHAWARA:Idan ansamu Kudade a Kasuwar Crypto a Gina gidaje da shagunan Neman Kudi Alaji,samari ayi Aure aje Haji aje Umrah a cigaba da taimakon Iyaye a ajiyewa Kasuwa Dan Abinda ba a Rasa ba a cigaba da Fafutuka kawai Arziki Kam yana ga Allah.

Allah yayimana jagoranci ya hadamu da babban rabo

Ana shirye-shiryen samar da wani stablecoin mai suna cNGN da zai taimaka wajen hade traditional banks da abinda ya shafi...
10/01/2024

Ana shirye-shiryen samar da wani stablecoin mai suna cNGN da zai taimaka wajen hade traditional banks da abinda ya shafi digital assets a karkashin Blockchain din BANTU.

Akwai cikakken bayani nan gaba | Gonar Bitcoin

10/01/2024

Idan baka da jarin da xaka sayi COIN, to ka buðe wuta 🔥 wajen FARMING AIRDROP da MINING, in sha Allah zaka samo jari anan idan har ka dage kuma da rabo.

Ðan baiwa kada a kawo AIRDROP ko MINING ka ce ba xakayi ba, kuma kada kace ko wanne sai kayi, idan ba haka ba kuma kanka zai dauki caji ka rasa ma wanne da wanne kayi 😃. Ka samu AIRDROP masu kyau k**ar guda 5, MINING ma k**ar guda 5 kayi iya abinda zaka iya sannan ka bisu da addu'a shikenan. 👌

Congratulations To Sidra minners
10/01/2024

Congratulations To Sidra minners

Daga yanzu Dug abinda katara xan siya Kaje play store ka sauke ATHENE App kayi register da gmail kafara mining Ta hannun...
09/01/2024

Daga yanzu Dug abinda katara xan siya

Kaje play store ka sauke ATHENE App kayi register da gmail kafara mining

Ta hannun hagu can sama ka danna inda alaman kan mutum (profile), ka cike bayanai da suke bukata

Gurin referral sai kasa ka wannan

code 84b74064bb

Zan aje comment sessions
84b74064bb

HAZIKIN MATASHI MUHAMMAD SHEKA YA RUBUTA....Saƙo Daga Athene (Mai kan Gunki)Sunce a sanar daku cewar yanzu haka sati mai...
06/01/2024

HAZIKIN MATASHI MUHAMMAD SHEKA YA RUBUTA....

Saƙo Daga Athene (Mai kan Gunki)

Sunce a sanar daku cewar yanzu haka sati mai zuwa zasu fara tsarin "Athene Game" wanda daya ne daga cikin product ko kuma Use Case wanda yake cikin Ecosystem na ATH.

A cikin wannan Ecosystem ɗin zasu zuba games sama da dubu 6,000, wanda Community na Athene zasu iya amfani da wannan $ATH ɗin da muke Mining, gurin yin games dss. Haka kuma dai za'a dinga earning.

A cikin game ɗin da za'a dinga yi, duk $ATH ɗaya toh daidai yake da $0.03 wanda yake daidai da ₦37 kenan a kudin Nigeria. Banda haka a cikin game ɗin ma ana Earning na $ATH ɗin.

Kaga kenan idan aka tafi akan wannan farashin, at least a rana a rana kana mining ɗin a ƙalla ₦1,000 idan baka da referral a Athene. Idan ka daɗe kuma kana yi koba referral zai dawo ₦1,800.

Ga link da zaka sauke application din Athene a Playstore idan kana sha'awar fara Mining 👇👇??

https://play.google.com/store/apps/details?id=network.athene.app

Bayan ka sauke idan kazo rijista sai ka saka wannan invite code don samun damar fara Mining 👇👇👇

Invite Code 84b74064bb

Allah Ya Tabbatar Mana Da Alkhairi!

05/01/2024

Ñurika is an AI-powered free lifestyle app that rewards users for engaging in physical activities like walking, jogging, running, skipping, etc.

WUDANNAN SUNE MADUBAI NA A FACEBOOK SPACE ON CRYPTO AND POLITICS ko wacce awa ina ziyartar shafukan su don samu new upda...
03/01/2024

WUDANNAN SUNE MADUBAI NA A FACEBOOK SPACE ON CRYPTO AND POLITICS

ko wacce awa ina ziyartar shafukan su don samu new update

Allah yasa mu amfani juina

UPROCK EARNINGTsarin Mining ne mai matukar saukin gaske, wanda baya buƙatar attention naka kwata-kwata. Banda haka shine...
03/01/2024

UPROCK EARNING

Tsarin Mining ne mai matukar saukin gaske, wanda baya buƙatar attention naka kwata-kwata. Banda haka shine tsarin mining na farko akan Solana, kuma dai kunsan yanzu Solana shi ake yayi.

A takaice Uprock yazo da tsarin mining da ba'a taba irin sa ba, wanda yake amfani da uploading da kuma downloading na Data da kake wajen raba point da suke bayarwa da Coin ɗin su mai suna $UPT.

Yan saka ido a kasuwar crypto sun tabbatar da cewa Uprock zai samu tagomashin founding daga solana, wanda idan hakan ta tabbata, to akwai sa ran $UPT zai yi daraja, tare da kuma kasancewar gashi yanzu ana yayin solana.

Yadda Zakayi Register Bashi Da Wahala.

1. Da farko zaka fara shiga ta link ɗin nan kayi Registration ( https://uprock.com/invite/863d1e93
) link ɗin zai kaika Playstore, anan zakayi downloading App ɗin nasu sunansa (Uprock) yana da 50k downloaders.

2. Kana downloading ka shiga App ɗin zaka ga inda zakayi (Sign-in), da ka shiga zai nuna maka ka saka Gmail naka, idan ka saka zasu turo maka Code a Gmail ɗin.

3. Shikenan kayi Registration, zasu baka Wallet Address na Solana, sannan kaima idan kaga dama zaka iya referring ɗin wasu suyi register.

"Karka manta, matukar kayi downloading kayi registration shikennan zasu dinga baka shi, ba tare da ka dinga tunawa ma dashi ba. Kullum idan baka da referral zaka dinga samun guda $UPT guda 4.8"

Allah Ya Taimake Mu A Cikin Fafutukar Mu!

Join millions of Health and Wellness Enthusiasts to earn rewards by signing up with this link:
03/01/2024

Join millions of Health and Wellness Enthusiasts to earn rewards by signing up with this link:

Ñurika is an AI-powered free lifestyle app that rewards users for engaging in physical activities like walking, jogging, running, skipping, etc.

03/01/2024
💰I'm earning on $XPLUS   App🔥Let's shake together and get up to 5x reward multipler! 📱EARN NOW: https://onelink.to/958zw...
03/01/2024

💰I'm earning on $XPLUS App

🔥Let's shake together and get up to 5x reward multipler!
📱EARN NOW: https://onelink.to/958zw4
💁🏻‍♂️Referral code: Youngshayo112

Har yanzu ina siyan Wow, amma bana siyarwa. Target ɗina shine na haɗa guda 1,000 kunga yana buga $10 ni na kai target ɗi...
02/01/2024

Har yanzu ina siyan Wow, amma bana siyarwa. Target ɗina shine na haɗa guda 1,000 kunga yana buga $10 ni na kai target ɗina.

N180/WOW

ATHENE NETWORK....Ga link dinsa na Playstore 👇👇👇https://play.google.com/store/apps/details?id=network.athene.appInvite C...
02/01/2024

ATHENE NETWORK....

Ga link dinsa na Playstore 👇👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=network.athene.app

Invite Code 84b74064bb

Tuni har an fara bunburutun Athene Network anan Nigeria inda suke siyan kowanne ATH akan farashin Naira 10....

Dauki magirbi Tanko kaje ka hako naka rabon...84b74064bb

30/12/2023

Mining sana'a ce

 !  !!  !!! WAI MINING MAI KAN FIR'AUNA HAKA AKA YI DA AVIVEMALAM GA YADDA ZAKA YI ADDING REFERREL CODE NAN A CIKIN FOTU...
30/12/2023

! !! !!!

WAI MINING MAI KAN FIR'AUNA HAKA AKA YI DA AVIVE

MALAM GA YADDA ZAKA YI ADDING REFERREL CODE NAN A CIKIN FOTUNA
KAR A BARKA A BAYA


Babu abunda yake cutar damu k**ar rashin karbar mekyau dawuri. Ba dogon turanci don sun sanar da lokacinda za'a shiga mainnet duba hoto na farko👇 6 month kawai yarage.
Sati biyu kawai akayi da farawa Amma ansamu morethan 200k users
Babu batun jiran don already sunsakeshi kana buga register kawai kayi kyc.
Babu wadataccen time ga invitation code zan ajiye anan bayan kayi ✔️ saika dauko app din daga play store 👇84b74064bb

👆 A shawarce kayi kcy dazarar ka kammala registration,
Fatan nasara84b74064bb

Address

Katsina Ala

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pi Pro Arewa Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Pi Pro Arewa Association:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Katsina Ala

Show All

You may also like