05/01/2024
TASIRIN KWANKWASIYYA GA MAI KARAMIN KARFI
DAGA
Yahya Shawai
25 October, 2023
Dr. Ibrahim Jatau dan asalin garin Kunya ne dake karamar hukumar Minjibir. Mutum Mai Hazaka, Wadda ya samu tallafin tsarin Kwankwasiyya domin cimma burinsa na rayuwa.
1. A shekarar 2000 ya samu JAMB form da NECO kyauta Daga Engr Rabiu Musa Kwankwaso. Kuma yayi nasara, inda ya samu gurbin karatun Pharmacy a ABU zaria
2. A shekarar 2001, Kwankwaso ya kara musu allowance, kuma hakan ya taimaka musu wurin karatunsu.
3. A shekarar 2014, Kwankwasiyya ta kaishi Malaysia yayi karatun digiri na biyu(2) wato Masters.
4. Bayan kammala masters, ya samu PhD scholarship a Australia.
5. Yanxu, yana aiki a Tasmanian (Australia), kuma ya samu regista zama cikakken pharmacist na kasar.
6. Yanxu haka, ya samu izinin zama a kasar dashi da iyalinsa 💃🏿
7. A gida Nigeria, ya gina cibiyar addinin musulunci, Wadda take dauke da makaranta mai aji shida(6) da kuma masallaci. Yanxu haka daliban makarantar sun wuce mutum 300
Wannan shine tasirin tsarin Kwankwasiyya
Alhamdulillah.
Yahya Shawai
25 Oct 2023.