Kwankwasiyya Masoya Zallah

Kwankwasiyya Masoya Zallah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya Masoya Zallah, Newspaper, MARIRI PRIMARY SCHOOL , MASJEED BAMANGA, Kano.

Wannan group din an bude shine domin nuna cikykken goyan bayanmu da soyayyarmu ga Shugaban kasa MUHAMMADU BUHARI sakamakon mun yadda cewa yafi kowa inganci idan aka kwatantashi da sauran yan takarar , Mun canja sunan wannan group din a lokacin da ya rage awa 10 a kada zaben shugaban kasa Na ranar 23/02/2019... Allah ya bawa BABA BUHARI nasara a zaben gobe Allah ya kawar mana da Azzaluman kasarnan

irinsu OBJ , IBB , TY. DAN JUMA , ATIKU , D.s Allah dan girman tsarkin mulkinka ka dafa mana bazamu iya komai ba sai ka dafamana kuma a karshe zamu yadda da duk abinda ka Zabamana Ya Allah.

Address

MARIRI PRIMARY SCHOOL , MASJEED BAMANGA
Kano

Telephone

+2347062253006

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Masoya Zallah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


Other Newspapers in Kano

Show All