Mace Jaruma: 101.5 FM Jos

Mace Jaruma: 101.5 FM Jos Mace Jaruma shirine daya shafi mata, da kuma kananan yara. Ana gabatar da wannan shiri aduk ranar fri

02/04/2024
18/07/2023

Wani tsokaci zakuyi akan maudu'in mu na wannan satin "Muhimmancin kula da lafiyar kwawalwa "

Mace Jaruma: shin ko kece jarumar?  Mu hadu a duk ranar jumma'a da karfe 12:30 na rana
16/07/2023

Mace Jaruma: shin ko kece jarumar? Mu hadu a duk ranar jumma'a da karfe 12:30 na rana

Mace Jaruma shirine daya shafi mata, da kuma kananan yara. Ana gabatar da wannan shiri aduk ranar fri

15/07/2023

Assalamu Alaikum. Wannan page din munyi shi ne domin karuwa da kuma Bawa wannan shiri gudunmawa. Da kuma fadan ra'ayoyinku a duk maudu'in da zamu gabatar.
Wannan shirin ana gabatar dashine a duk ranar jumma'a da karfe 12:30 na rana. Shirine daya shafi mata, da kuma kananan yara.
Zamu dinga posting duk maudu'in da zamu tattauna duk sati domin jin ra'ayoyinku.

Muna nan akan meter 101.5, za kuma ku iya k**a mu at www.frcnnorthcentral.com.ng

Address

Jos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mace Jaruma: 101.5 FM Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category