MJ Online TV

MJ Online TV MJ Online TV

02/03/2024

A wurinmu har yanzu Daurawa ne shugaban Hisbah ta Kano - Jam'iyyar NNPP

21/02/2024

Shirin Barka da Shanruwa Wanda Za'ayi da Azumi Akafar Sadarwa ta MJ Online TV ko Muryar Jama'a Wanda Za'akalla Live a Facebook da Azumi da Karfe:08:30PM zuwa :09:00PM

Allah ya kaimu Daga Ibrahim Nasir Ibrahim

ABIN A YABA: Matashi Aminu J. Town Ya Rabawa Mabukata Buhu Dari Na ShinkafaShahararren matashin nan wanda ya yi fice waj...
20/02/2024

ABIN A YABA: Matashi Aminu J. Town Ya Rabawa Mabukata Buhu Dari Na Shinkafa

Shahararren matashin nan wanda ya yi fice wajen nemawa mabukata taimako da kuma fyede gaskiya komai dacinta game da al'amuran da ke faruwa a Nijeriya, wato Aminu Abdullahi wanda aka fi sani da Aminu J. Town ya rabawa mabukata buhunan shinkafa har guda dari.

J Town, wanda ya bayyanawa Rariya cewa ya yi rabon kayan abincin ne duba da yadda Azumi ke tafe kuma gaahi jama'a na cikin wani hali, sannan ya kara da cewa wannan tsakure ne daga cikin irin alkairan da yake shirin yi wa mabukata domin sanya fara'a a fuskokinsu.

An yi rabon kayan abincin ne a yau a garin Mararraba dake iyakar Abuja da jihar Nasarawa.

WATA SABUWA: An Nemi Murja Kunya An Rasa A Gidan Yarin Da Take TsareSai dai wasu rahotanni daga Premier Radio FM, na nun...
18/02/2024

WATA SABUWA: An Nemi Murja Kunya An Rasa A Gidan Yarin Da Take Tsare

Sai dai wasu rahotanni daga Premier Radio FM, na nuna cewa da yiyuwar Murja Kunya ta shaƙi iskar ƴanci ne ta hanyar bayar da ita beli gabanin cigaba da sauraron shari'arta da Hisbah a Kotu nan da ranar ranar 19 ga watan nan da muke ciki.

Farashin buhun  Siminti yayi tashin gwauron zabi inda ya haura N15,000 a Abuja babban birnin tarayyar Nijeriya.
17/02/2024

Farashin buhun Siminti yayi tashin gwauron zabi inda ya haura N15,000 a Abuja babban birnin tarayyar Nijeriya.

Ba Zamu Iya Hana Talakawan Najeriya Yin Tawaye Da Gudanar Da Zanga-zanga Wa Gomnati Ba, domin talaka ya kai bango Cewar ...
15/02/2024

Ba Zamu Iya Hana Talakawan Najeriya Yin Tawaye Da Gudanar Da Zanga-zanga Wa Gomnati Ba, domin talaka ya kai bango
Cewar ~ Sarkin Musulmi

Ko akwai gyara a bayanansa ?

ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Ko Kun San Tsabar Rashin Darajar Kudi A Kasar Zimbabwe Wannan Kudin Dake Hannun Yaron Nan Kudin ...
15/02/2024

ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Ko Kun San Tsabar Rashin Darajar Kudi A Kasar Zimbabwe Wannan Kudin Dake Hannun Yaron Nan Kudin Kai Markade Aka Aike Shi ?

Kudi a kasar Zimbabwe ba su da daraja kana iya ganin takardar 1 trillion a takarda daya

Idan mutane zasuje siyayya kasuwa suna iya chika wheelbarrow da kudi a siyayar chefane idan aka hadu da barawo yakan iya juye kudin dake chikin wheelbarrow din ya gudu da wheelbarrow din saboda kudin bazasu iya siyan wheelbarrow din ba

Kasar Zimbabwe itace kasar da ta fi kowacce kass fama da matsalar karyewar darajar kudinsu

Daga Farouq Abdullahi Tukuntawa

YANZU - YANZU: An Fara Samun  Saukowar Kayan abinci A Wasu Jihohin NajeriyaBinciken jin ra'ayin Jama'a da na kasuwanni y...
14/02/2024

YANZU - YANZU: An Fara Samun Saukowar Kayan abinci A Wasu Jihohin Najeriya

Binciken jin ra'ayin Jama'a da na kasuwanni ya nuna cewa farashin Masara da Dawa da sauran hatsi ya fara sauka a jihar katsina da makwabtanta

Ministan Noma Abubakar Kyari Ya Gana Da Manyan Masu Ruwa Da Tsaki A Fannin Noma Domin Shirye-Shiryen Noman Rani Da Na Damina Mai Zuwa.

Ganawar ta tabo yadda za a yi rabon taki da sauran kayan noma ga manoma don tabbatar da an sami wadataccen abinci a kasa.

An yi Amfani da sanya hannun tsohon Shugaba Buhari na Bogi wajen sace kwatancin Naira Bilyan 80 da shida daga babban bankin kasa.

Tsohon Sakataren Gwamnati Boss Mustapha ne ya bayyana hakan a yayinda yake bayar da shaida kan damfarar Dala Milyan 6.2 da ake zargin Emefele da yi a yayinda yake gwamnan babban bankin

A Wani binciken na daban an gano cewa Dala Bilyan hudu da rabi da doriya sun yi batan dabo daga babban bankin kasa a shekarar 2019 inda aka gano kudin da ke asusun a shekarar 2018 ya ragu daga Dala Bilyan 42.59 zuwa Dala Bilyan 38.09. Kana an rasa gane inda Bankin na CBN ya adana kudaden da aka karbo daga manyan barin kasa na wancan lokacin.

Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da shirin Farfado da wasu jihohin Arewa da rikici ya ďaiďaita karkashin sabon shirinta mai Suna Pulako Initiative.

Shi dai wannan shiri za a gudanar da shi ne a jihohi bakwai da s**a hada da Sokoto, Kebbi, Zamfara, Kaduna Katsina, Neja, da Benue.

Shirin zai kunshi sake samar da yankuna na musamman ga manoma da makiyaya tare da samar musu da ababen more rayuwa da s**a hada da gidaje. Makarantu, lantarki, Asibitoci, Hanya, da tsaro

Ministan Yada Labarai Malam Idris Malagi Ya mayar da martani da kakkausar Murya ga taron Gwamnonin PDP wanda ya gudana a jahar Bauchi. Ministan ya roki gwamnonin da maimakon zargin gwamatin tarayya da janyo tsadar rayuwa gara su mai da hankali wajen yin amfani da karin kudaden da Gwamnatin shugaba Tinubu ta yi musu wajen inganta rayuwar al’ummar jihohinsu da rage musu matsin tattalin arziƙi ta hanyar biyan basuss**an albashi da fansho da garatuti da ma bayar da mafi karancin albashi na dubu 30 da ministan yace gwamnonin Na PDP sun yi kaurin suna wajen gaza yin hakan.

13/02/2024

Halin da Talakawa Suke Ciki a Nigeria Natsadan Abinci Ina Mafita?

A matsayinku na matasa, shin kuna amfani da akwatin rediyo domin sauraron labarai?
13/02/2024

A matsayinku na matasa, shin kuna amfani da akwatin rediyo domin sauraron labarai?

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta cafke jarumar TikTok Murja KunyaIbrahim Nasir Ibrahim MJ Online TV
13/02/2024

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta cafke jarumar TikTok Murja Kunya

Ibrahim Nasir Ibrahim MJ Online TV

KARO NA BIYU: An sake gano rumbunan kayan abinci da ƴan kasuwa s**a boye, domin su samu riba mai yawa, a Dawanau da ke j...
12/02/2024

KARO NA BIYU: An sake gano rumbunan kayan abinci da ƴan kasuwa s**a boye, domin su samu riba mai yawa, a Dawanau da ke jihar Kano.

Sakon Naziru Sarkin Waka bayan doke Nijeriya
11/02/2024

Sakon Naziru Sarkin Waka bayan doke Nijeriya

16/11/2023

Shirin Zauren Matasa Wanda Ibrahim Nasir Ibrahim Yagabatar Tare da Hon Abdulazeez Muhammad Bala Tibibi

Dan Takarar Kujeran Majalisar Wakilai Bassa Jos North a Karkashin Jam'iyyar ADC

Ibrahim Nasir Ibrahim MJ Online TV

10/11/2023

Alhamdulillah wannan Shine Gidan Aminu J Town yanemi Taimako Akaginama Wani Dattijo Wanda Yake Jahar Borno Maiduguri Allah yasaka Masa da Alkairi

An karrama Zinariya da lambar yabon taimako da jinƙan al'umma a yayin ƙaddamar da littafin "Shin Waye Ɗan Najeriya" wand...
07/11/2023

An karrama Zinariya da lambar yabon taimako da jinƙan al'umma a yayin ƙaddamar da littafin "Shin Waye Ɗan Najeriya" wanda shahararren ɗan jarida Bello Lukman ya rubuta aka gabatar a Jos.

Mun samu wannan lambar yabon ta dalilin irin taimakon da kuke bamu tare da yarda da kuka yi da mu.

Mun saudakar da wannan lambar yabon ga dukkan mabiya Zinariya tare da fatan Allah ya karɓa mana baki ɗaya.

Mun gode.

Hukumar Zinariya

Zabi Gwanin ka Banda Zagi Banda Cin mutunci
04/11/2023

Zabi Gwanin ka Banda Zagi Banda Cin mutunci

Kotun Daukaka kara Wanda tayi Zama A yau A garin Abuja ta Rushe Zaben Bassa Jos North ta Bayar da Umarnin Gudanar da Sab...
22/10/2023

Kotun Daukaka kara Wanda tayi Zama A yau A garin Abuja ta Rushe Zaben Bassa Jos North ta Bayar da Umarnin Gudanar da Sabon Zabe Jos North da Bassa Nan da kwanaki 90.

20/10/2023

Shirin Zauren Matasa Wanda Ibrahim Nasir Ibrahim Yagabatar Tare da Mubarak Khamis Chairman na Youth first Nigeria Wanda Akafisani da 02 Dan Mama

Hirar Anyita Sak**akon Ziyarar da S**a kai Asibiti Domin Taimakawa Marasa Lafiya Allah ya Bada Lada
Daga Ibrahim Nasir Ibrahim MJ Online TV

Kungiyar youth first Nigeria Kungiyar da Take Taimakawa Marayu da Masu Bukata ta Musamman A karkashin Shugabancin Mubara...
19/10/2023

Kungiyar youth first Nigeria Kungiyar da Take Taimakawa Marayu da Masu Bukata ta Musamman A karkashin Shugabancin Mubarak Khamis Wanda Akafisani da 02 Dan Mama da Matemakisa Abdulrahman Aliyu Ayo da Sakatare Nadaya Attahir Babayo da Matemakinsa Yusuf Isah Yusuf da PRO Ibrahim Nasir Dan Kade da Sauran Shuwagabanni

Sunkai Ziyara Asibitoci Domin Kaiwa Marasa Lafiya Tallafi na Kayan Abinci Allah Yasaka da Alkairi

17/10/2023

VIDEO: A'isha Sulaiman ƴar ƙabilar Ibo da ta karɓa addinin Musulunci ta samu kyautar kujerar Hajji, kyaututtuka, kuɗi da aiki da gwamnatin tarayya

16/10/2023

Hirar Hon Abdul Rufa'I Chairman na Jam'iyar NNPP Ali Kazaure Word Jos Jahar Filato

Wanda yayi Acikin Shirin Zauren Matasa Wanda Ibrahim Nasir Ibrahim ya Gabatar

A'isha Sulaiman Ta Samu Aiki da Gwamnatin Tarayya Tare da Tallafin Kuɗaɗe Masu Nauyi Domin Fara Sana'aBiyo bayan videon ...
15/10/2023

A'isha Sulaiman Ta Samu Aiki da Gwamnatin Tarayya Tare da Tallafin Kuɗaɗe Masu Nauyi Domin Fara Sana'a

Biyo bayan videon da Zinariya ta yaɗa wa duniya na A'isha Sulaiman ƴar ƙabilar Ibo da ta karɓa addinin Musulunci, Musulmi a faɗin duniya sun kaɗu tare da tabbatar mata da cewa tana da gata inda s**a tallafa mata da taro da sisi domin ganin sun cika mata burin ta na samun aiki ko jari domin fara sana'a.

Sake videon ke da wuya, wani babban mutum mai riƙe da madafan iko a Najeriya ya tuntuɓi Zinariya inda aka tabbatar mishi da gaskiyar lamarin. Nan take ya wa A'isha Sulaiman albishir da samun aiki da gwamnati tarayya. A cikin kwanaki uku, A'isha Sulaiman ta karɓa takaddar k**a aiki da wata babbar ma'aikatar ilimi a ƙarƙashin wata jam'iar gwamnatin
tarayya a jahar ta.
Ga A'isha nan riƙe da shedar k**a aiki tare da wakilan Zinariya.

Bayan haka, A'isha Sulaiman ta samu tallafin kuɗi fiye da yadda ake tsammani domin fara kasuwanci.

Har wa yau, wata baiwar Allah wacce bata so a ambaci sunan ta ba ta canja wa A'isha Sulaiman kayan ɗaki baki ɗaya tare da yi mata tayel da fentin ɗaki kai ka ce amarya ce. Ta siya mata sabbin kujeru, injin wanki, firiji, gado, katifa, tukwane da duk wani abu da ka san ana wa amarya.

A'isha har wa yau ta samu kyaututtuka daga wajen mutane a jahar Bauchi da faɗin Najeriya da ƙasashen ƙetare. Har da muke wannan rubutun tana ci gaba da samun tallafi.

A irin bayanan da muke da su a hanu, ba abun mamaki bane ku ga A'isha Sulaiman a ɗakin Allah a Hajjin bana idan abu ya tabbata.

Ko ma dai ya ta kaya, za ku ji kuma zaku gani.
Ga wadanda s**a yi alkawari, Allah basu damar cikawa.

Muna godiya matuƙa ga dukkan waɗanda s**a taimaka da taro da sisi. Allah saka muku da alheri. Kuma Allah faranta muku k**ar yadda kuka farantawa A'isha Sulaiman.

Uwa uba, muna godiya ga mabiya Zinariya da s**a dinga sharing videon A'isha Sulaiman har ya kai ga inda ake so. Allah sakawa kowa da alheri.

Mun gode.

Zinariya

*BARR ISHAQ HUSSAINI MAGAJI, SAN: A TRUE EXAMPLE AND REFLECTION OF HARDWORK, PATIENCE, PERSEVEARANCE, PRAYERS AND PERSIS...
15/10/2023

*BARR ISHAQ HUSSAINI MAGAJI, SAN: A TRUE EXAMPLE AND REFLECTION OF HARDWORK, PATIENCE, PERSEVEARANCE, PRAYERS AND PERSISTENCE*

Barr Ishaq Hussani Magaji,SAN, Who has been appointed Director-general (DG) and Chief Executive officer (CEO) of the Corporate Affairs Commission (CAC), by His Excellency *President Asiwaju Bola Ahmed Tinubu GCFR* in line with Mr.President’s resolve to base Nigeria’s economic revival on the foundation of trade expansion through small, medium and large scale industry facilitation in the country

*Ishaq Hussaini Magaji SAN,* was born and brought up in a suburb of *Anguwan Rogo* into the family of a renown Philanthropist to the core and a religious man of high repute in person of late *Alh.Hussaini Magaji of blessed memory*, Barr.Ishaq Magaji holds
LLB (Hons) from ABU Zaria in the year 2007,
BL from Nigerian Law School in the year 2008,
LLM, from University of Jos in the year 2012 and
MBA (Finance & Investment) from BUK in the year 2014 and a
Ph. D (Law) UniJos in the year 2014 to date.

*Barr Ishaq Hussaini Magaji SAN* Started his Career as Pupil State Counsel at the Bauchi State Civil Service in the year 2009 and rose to the rank of Deputy Director Public Prosecution, Bauchi State. He Voluntarily retired as Deputy Director in the year 2021

He was Conferred with the rank of *Senior Advocate of Nigeria (SAN)* in the year 2021

Until his appointment by Mr.President Yesterday, Friday, 13-10-2023 as Director General (DG) and chief executive officer (CEO) of corporate Affairs Commission (CAC) he is the current Principal Partner of *ISHAQ MAGAJI SAN & CO*

*Barr Ishaq Hussaini Magaji SAN* is one of the few young people who have raised the bar by attainment of academic excellence and working very hard to get to the peak of their callings. He is therefore a round peg for a round hole as the RG/DG/CEO of the CAC.

His growth and movement has been rapid and steady as this is the price of *hard work, patience, persistence, perseverance and remaining focus and above all prayers.*

It is our hope as his brothers from *Jos connect* that his appointment into this critical sector he will optimally deliver in accordance with new key performance indicating benchmarks as established by the Federal Ministry of Industry, Trade and Investment.

*Barr Ishaq Hussaini Magaji SAN* a gentleman per excellent and a hardworking fellow who is widely adjudged to be humble, committed, compassionate, compatriot, altruistic, self effecing, highly disciplined and religious to the later. May Allah guide him to the right part as he takes this onerous obligations

~© *Abubakar Ateeku Yusuf Jos CRM*
14-10-2023

15/10/2023

Wannan Shine Ibrahim Muhammad M.I Sarki Matashin da Ya Auri Mata Biyu A Lokaci Daya Wanda Yake Zama A Narkuta Jos Jahar Filato

Address

Abdulsalami Street
Jos
930222

Telephone

+2349033216677

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MJ Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MJ Online TV:

Videos

Share

Category