Jibwis Nhq Jos Mista Alii branch

Jibwis Nhq Jos Mista Alii branch official page of jama,atu izalatil bid,ah wa'ikamatis sunnah national hdq jos (Mista ali branch)

07/04/2024
28/03/2024

Live daga babban birnin gombe

TAIMAKON MARAYUAssalamu alaikum,Gidauniyar tallafawa marayu karkashin kwamitin wa'azin matasa na JIBWIS reshen Mista-Ali...
14/03/2024

TAIMAKON MARAYU

Assalamu alaikum,

Gidauniyar tallafawa marayu karkashin kwamitin wa'azin matasa na JIBWIS reshen Mista-Ali na farin cikin tallatawa al'umma aikin alkhairi na neman shiga Aljannah wadda ta saba gudanarwa a duk shekara cikin watan Ramadan na ciyarwa, tufatarwa da kuma daukar nauyin karatun marayun; hada kuma da tallafawa tsofaffi marasa karfi da kuma masu bukata na musamman.

Zaka iya tallafawa da kowane nau'in danyen kayan abinci, ko sabbin tufafi na yara maza da mata, ko kuma shadda, yadi, atamfuna, kayan kwalliya, takalman yara maza da mata harma da sabulu ko omo.

Ga wanda ke son turo da kuɗi, za ka iya turowa ta asusun banki kamar haka:

Banki: First Bank
Lambar Akaunt: 3091925818
Sunan Akaunt: Auwal Mus'ab Muhammad

Ranakun gudanar da gidauniyar ga su kamar haka:

• Ranar farko: Jumma'ah, 12 ga watan Ramadan dai-dai da 22 ga watan Maris, 2024 da misalin karfe 4:30 yayin Tafsirin yamma na maza a masallacin tsohuwar area parking Mista-Ali.

• Rana ta biyu: Asabar, 13 ga watan Ramadan dai-dai da 23 ga watan Maris, 2024 da misalin karfe 5:30 yayin Tafsirin Asuba na maza a masallacin Jumma'ah, Berger Junction, Mista-Ali.

• Gidauniya na 3: Asabar, 13 ga watan Ramadan dai-dai da 23 ga watan Maris, 2024 da misalin karfe 9:30 yayin Tafsirin safe na mata a masallacin Jumma'ah, Berger Junction, Mista-Ali.

Domin karin bayani, a kira:

Shugaban kwamitin: Mal. Iliyas S. Abdallah 08035497871

Sakataren Kwamitin: Mal. Salis Adam 08065564991

Sakataren Kuɗi: Mal. Auwal Mus'ab Muhammad, 08037818277

Allah Ya mana kyakkwar sakamako da gidan Aljannatul Firdaws, Amin.

Sanarwa:
Kwamitin tsare-tsare.

BUDE TAFSIRIN ASUBA NA MAZA_Mai Gabatarwa: Ustaz Haruna Yaqub, Shugaban Malamai Reshen Mista-Ali.Wuri: Masallacin Jumma'...
11/03/2024

BUDE TAFSIRIN ASUBA NA MAZA_

Mai Gabatarwa: Ustaz Haruna Yaqub, Shugaban Malamai Reshen Mista-Ali.

Wuri: Masallacin Jumma'ah Berger Junction, Mista-Ali, Zaria Road, Jos, Plateau State.

Rana: Litinin;
Ramadan.01.1445AH
March. 11.03.2024

Yadawa: Kwamitin sadarwa (media) karkashin kwamitin Tafsiri reshen Mista-Ali.

Alhamdulillah ansamu damar ganin watan Ramadan a qasa me tsarki Allah yasa mu fara Asa'a yabamu Albrkn dake chikn watan
10/03/2024

Alhamdulillah ansamu damar ganin watan Ramadan a qasa me tsarki Allah yasa mu fara Asa'a yabamu Albrkn dake chikn watan

💥●Ash Sheikh Muhammad Sani Alhaji Yahaya Jingir ●Shugaban majalisar malamai na hadaddiyar kungiyar Jama'atu izalatil bid...
09/03/2024

💥●Ash Sheikh Muhammad Sani Alhaji Yahaya Jingir

●Shugaban majalisar malamai na hadaddiyar kungiyar Jama'atu izalatil bid'a wa'ikamatus sunnah nhq jos kuma khalifan marigayi Ash Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariya Rahimahullah na farko wanda Amanar jagorancin kungiyar yake hannun sa a halin yanzu, malam zai bude Tafsirin Alqur'ani Mai Girma yau in sha Allah.

●Karin bayani na nan tafe.

22/01/2024

Izala zata hade Insha Allah Inji Sheikh Yusuf sambo

Address

Berger Road Mista Ali
Jos

Telephone

+2348036124650

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Nhq Jos Mista Alii branch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other News & Media Websites in Jos

Show All

You may also like