B.Y MEDIA

B.Y MEDIA Is a page designed to promote the interest of Alh Bello Yero. And also to showcase his day to day act
(1)

Amin Summah Amin! Barkantejo Allah Kawo Rabo Mai Albarka Mutumin Kirki!
20/03/2024

Amin Summah Amin! Barkantejo

Allah Kawo Rabo Mai Albarka Mutumin Kirki!

Today marks the second phase of the holy month of Ramadan 1445.

Ramadan is a month of reflection and devotion, of coming together and giving.

I implore all Muslims to pray for Nigeria's peace, progress, unity, and development during this holy month of Ramadan. In addition, we must be charitable and compassionate to those who are less fortunate in our communities.

I sincerely hope that the spirit of Ramadan will enlighten our souls and guide us to our deen.

Ramadan Mubarak to everyone.

Barkama!Kamar Yadda Ka Ke Faranta Wah Daya wa Rai, Ka ke Kyautata Mana Allah Ubangiji Ya Cigaba Da Kyautata Maka Don Dar...
15/03/2024

Barkama!

Kamar Yadda Ka Ke Faranta Wah Daya wa Rai, Ka ke Kyautata Mana Allah Ubangiji Ya Cigaba Da Kyautata Maka Don Darajar Wannan Wata Mai Albarka.

Ubangiji Yakara Daga Darajarka Alfarman Wannan Wata Mai Albarka Na Ramadan

Allahumma Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.

Iftar Mubarak Barkama.
11/03/2024

Iftar Mubarak Barkama.

Wishing you all a joyous and peaceful Iftar!

May this sacred month of Ramadan bring an abundance of blessings, happiness, and harmony to each one of us.

Let us embrace this time with gratitude and reflection, seeking inner peace and spreading kindness to all around us.

May our hearts be filled with compassion and our minds with clarity. Iftar Mubarak to you and your loved ones!

Amin Summah Amin, Maigida!
10/03/2024

Amin Summah Amin, Maigida!

Watan Ramadan, Watan Rahama...

Allah Ya bamu Albarkar Dake Cikin wannan watan Na Alfarma, Na jinƙai, Na Ibada, kuma Na Ceto.

Allah Ya ɗaukema Jahar Mu Ta Taraba matsalar rashin tsaro, Matsasin Rayuwa, Da Kuma Duk Wata Matsala Da Zata Tunkaro.

Allah Ya ƙarawa Jahar tamu yalwar arziki, cigaba, Alkairi, Albarka; Mutanen Ta lafiyar jiki, Da Zaman Lafiya.

Jama'ar Jahar Taraba Ina Taya ku Murnar zagayowar wannan watan mai ɗimbin Albarka. Ayi azumi lafiya, kuma Allah Yasa Muyi Ibada karɓaɓɓa.

Amin.

Babu Wani Mahaluki A Duniya Wanda Zai Kasance Maciyi Amana, Mayaudari, Butulu Kuma Yaci Ribar Wannan Rayuwar Ta Duniya.B...
09/03/2024

Babu Wani Mahaluki A Duniya Wanda Zai Kasance Maciyi Amana, Mayaudari, Butulu Kuma Yaci Ribar Wannan Rayuwar Ta Duniya.

Barkama Alh Bello Yero Mukeyi Har Karshen Rayuwar Mu, Shi Ne Alkiblar Siyasar Mu Shi Ne Jagoran Mu Kuma Saboda Shine Mukeyin Siyasa.

Bamu Manta Halacci.
Bamu Manta Alkhairi.

Alh Bello Yero Rewards Honest Keke Rider with Cash Gift for Returning Missing N2.4 Million to Owner in Jalingo. In a hea...
06/03/2024

Alh Bello Yero Rewards Honest Keke Rider with Cash Gift for Returning Missing N2.4 Million to Owner in Jalingo.

In a heartwarming display of honesty and integrity, a Keke rider in Jalingo, Taraba State, has set a shining example for the community. The Keke rider, whose identity has been revealed as Muhammad Jibir, discovered a bag containing a significant sum of N2.4 million in his vehicle after dropping off a passenger.

Rather than succumb to temptation, Muhammad Jibir immediately notified the authorities and handed over the bag of money, which had been left behind by a forgetful passenger. The news of Jibir’s noble deed quickly spread throughout the town, earning him widespread praise and admiration for his honesty.

Upon hearing of Jibir’s selfless act, a prominent figure and philanthropist in Jalingo, Alh Bello Yero, was deeply moved and decided to reward the Keke rider for his integrity. Alh Bello Yero, known for his charitable contributions to the community, assigned one of his aide to reward Jibir and commend him for his honesty.

During the meeting, Alh Bello Yero ably represented by one of his aide presented Jibir with a cash gift as a token of appreciation for his exemplary behavior.

An undisclosed amount was presented as gift to recognize and reward Jibir’s integrity.

Muhammad Jibir, visibly humbled by the gesture, expressed his gratitude to Alh Bello Yero and reiterated his commitment to upholding moral values and honesty in all his dealings.

The heartwarming story of jibir’s honesty and Alh Bello Yero's generosity serves as a reminder of the power of integrity and the impact of kindness within a community.

The people of Jalingo have been inspired by this tale of honesty and goodwill, with many commending both Muhammad Jibir and Alh Bello Yero for setting a positive example for others to follow. This incident reinforces the belief that acts of integrity and kindness can truly make a difference in the world, shining a light in even the darkest of times.

Suleiman Usman Nyaja

Jummaat Mubarak Bappa! Allah Ubangiji Yakara Shiga Lamuranka Alfarman Annabi da Alqurani! Allah Ya Sa Kaga Ma Lafiya, Al...
01/03/2024

Jummaat Mubarak Bappa!

Allah Ubangiji Yakara Shiga Lamuranka Alfarman Annabi da Alqurani!

Allah Ya Sa Kaga Ma Lafiya, Allah Yakara Daukaka Wadata da Daraja Amin.

Allah Yakawo Babban Rabo Mai Albarka!

Duk Mutumin Da Yake Samun Ƙyaƙyawar Addu’a Daga Wurin Mutane Masu Nagarta, Salihan Bayi Sanadiyar Taimako Da Kyautatawar...
25/02/2024

Duk Mutumin Da Yake Samun Ƙyaƙyawar Addu’a Daga Wurin Mutane Masu Nagarta, Salihan Bayi Sanadiyar Taimako Da Kyautatawar Da Yake Yimasu Haƙiƙa Wannan Mutumin Yariga Yasamu Kyakyawan Suna da Yabon Girma.

Babanmu Mai girma Alh Bello Yero Ka Yi Babban Saa Domin Kana da kyakywar Niya Acikin Zuciyar ka Akoda Yaushe.

Allah Yabiya Maka Da Buƙatocinka Na Duniya Da Lahira Allah Ya Ƙara Inganta Dukkanin Al’amarinka Jagoran Mu, Maigidan Mu, Abun Alfaharin Mu.

Suna Na Suleiman Usman Nyaja

YERO IS LOVED BY PEOPLE WITH OR WITHOUT POLITICS OR OFFICIAL OFFICE. Alh Bello Yero garners widespread love and respect ...
20/02/2024

YERO IS LOVED BY PEOPLE WITH OR WITHOUT POLITICS OR OFFICIAL OFFICE.

Alh Bello Yero garners widespread love and respect not just through his political affiliations or official roles, but primarily due to his unwavering commitment to supporting people, irrespective of their backgrounds or differences.

Yero's genuine empathy, compassion, and dedication to the well-being of those around him have endeared him to many. His consistent presence as a supportive pillar in the lives of individuals goes beyond any political agendas or official capacity, making him a trusted and valued figure in various communities.

Yero's reputation for being approachable, understanding, and willing to lend a helping hand has created strong bonds with people from diverse walks of life. Whether it's offering guidance, providing assistance during times of need, or simply being a source of comfort, Yero's actions speak volumes about his character and values. His genuine interest in the welfare of others, coupled with his willingness to go the extra mile to make a positive impact, sets him apart as a beacon of support and kindness.

In a world often marked by division and discord, Yero's ability to bridge gaps and connect with people on a human level has resonated deeply with many. His inclusive approach, where he values each individual for who they are, regardless of their differences, has created a sense of unity and belonging within the communities he interacts with.

This sense of unity and belonging is a testament to Yero's ability to foster relationships built on mutual respect, trust, and understanding.

Ultimately, Alh Bello Yero's enduring popularity and the love he receives stem from his authentic care for others, his consistent support in times of need, and his ability to bring people together through compassion and empathy. These qualities transcend politics and official titles, making him a beloved figure whose impact extends far beyond any particular sphere of influence.

Suleiman Usman Nyaja.

A Tarihin Rayuwata Bazan Taba Mantawa Da Abun Alherin Da Jagorana Yakemin Ba Bayan Haka Bazan Taba Zama Butulalleba A Du...
17/02/2024

A Tarihin Rayuwata Bazan Taba Mantawa Da Abun Alherin Da Jagorana Yakemin Ba Bayan Haka Bazan Taba Zama Butulalleba

A Duk Inda Yasaka Kafarsa A Nan Zan Saka Tawa Sannan Banda Na Biyunsa Muka Zan Cigaba Da Biyayya Gareshi Da Kuma Dukkan Lamuransa.

Duk Abunda Ubangida Yakewa Yaronsa Alhamdullahi Ubangidana Yamin Kuma Alhamdulillahi Ina Kara Godiwa Allah Da Wannan Karamcin Da Yayimin Na Bani Ubangida Jagorana.

Irin Maigirma Alh Bello Yero Ina Rokon Allah Madaukakin Sarki Ya Cigaba Da Rikawa Wannan Bawan Allah

Inaso Sauran Jamaa Su Kara Ganewa Cewa Maigidana A Akoda Yaushe Yana Matukar Kokarinsa Kwarai Dagaske Wajen Ganin Ya Inganta Rayuwarmu Da Kuma Kokarin Ganin Ya Dauramu Akan Abubuwan Da S**a Dace.

Fatanmu Allah Cigaba Da Taimakonmu Yakara Tsare Manashi Allah Zama Gatansa Allah Kara Kawo Mana Zaman Lafiya A Nijeriya Da Jaharmu Baki Daya Amin.

Suna nah Suleiman Usman Nyaja.

Barkama! You have been a role model and an example of selfless leadership to this generation and we are proud to hold yo...
12/02/2024

Barkama!

You have been a role model and an example of selfless leadership to this generation and we are proud to hold you as a leader worthy of emulation.

Muna Maka fatan Alkhairi Tare Da Addua’r Allah Ta'alah Ya Kara Maka Lafiya, Daukaka,Taimako Da Nasara Cikin Dukkan Al- amuran ka Ameen.

Barkama Ikon Allah, Muna Maka Fatan Alkairi Da Gaisuwan jumaah! Allah Ya Anshi Ibada Kayi Fari Ka Huta, Kamar Yadda Yake...
09/02/2024

Barkama Ikon Allah, Muna Maka Fatan Alkairi Da Gaisuwan jumaah! Allah Ya Anshi Ibada

Kayi Fari Ka Huta, Kamar Yadda Yake Fari Haka Aniyar Shi Fara Tass Kamar Madara.

Ndotijjo Ga Faraa, Ga Kyautatawa, Ga Imani, Ga Ilimi, Ga Sanin Yakamata, Ga Nitsuwa, Ga Daraja, Ga Nagarta, Ga Tsoron Allah, Ga Ladabi Da Biyayya Ga Wayanda Suke Gaba Dashi Akoda Yaushe.

Allah Mai Kawo Mai Komi Yakawo Babban Rabo Ubanmu, Abun Alfaharin Mu, Shugabanmu Yau Gobe Har Karshen Rayuwarmu.

Allah Ya Anshi Ibada Mai Takama Da İkon Allah, Mai Arzikin Jaamaa Shike Da Arziki.

Allah Don Son Da Kakewa Annabi Muhammad (SAW) Ka Iyawa Wannan Bawan Naka Mai Gidanmu Abun Alfaharin Mu Amin Amin.

Mai Gidan Mu Abun Alfaharin Mu.  Kamar Yadda Yake Fari Haka Zuciyarshi Fari! Allah Mai Kowa Mai Komi, Mai Yadda Yakeso A...
06/02/2024

Mai Gidan Mu Abun Alfaharin Mu.

Kamar Yadda Yake Fari Haka Zuciyarshi Fari!

Allah Mai Kowa Mai Komi, Mai Yadda Yakeso Ah Lokacin Dayakeso Yakawo Babban Rabo Mai Albarka.

Amin Summah Amin.

Zero Tension! Allah Ubangiji Yasa Kagama Da Duniya Lafiya. Allah Ya Jikan Iyaye, Allah Kara Rufa Maka Asiri Barkama. All...
06/02/2024

Zero Tension!

Allah Ubangiji Yasa Kagama Da Duniya Lafiya.

Allah Ya Jikan Iyaye, Allah Kara Rufa Maka Asiri Barkama.

Allah Ubangiji Mai Yadda Yakeso, Mai Kowa Mai Komi Yakawo Babban Rabo Mai Albarka Alfarman Annabi Muhammad (SAW)

Amin.

Barkama İkon Allah Allah Kawo Babban Rabo Jarmai! Allah Ubangiji Yada Fa Maka, Allah Yakara Lafiya Da Nisan Kwana. Allah...
05/02/2024

Barkama İkon Allah

Allah Kawo Babban Rabo Jarmai!

Allah Ubangiji Yada Fa Maka, Allah Yakara Lafiya Da Nisan Kwana.

Allah Ubangiji Ya Anshi Ibadu! Allah Dawo Mana Dakai Gida Lafiya Don Son Da Ubangiji Yakewa Manzo Annabi Muhammad (SAW)

Ameen.

03/02/2024

Dayanzu Angama Zabe wallahi!

Allah Ubangiji Yasa Hakan shine Mafi Alkairi Amin..

02/02/2024

Alh. Bello Yero

Allah Ubangiji Yakawo Babban Rabo Mai Albarka Amin.

Barka Da Jummaah Barkama. Allah Ubangiji Yakawo Babban Rabo Mai Albarka. Allah Ya Iya Maka Akoda Yaushe, Allah Yajikan I...
02/02/2024

Barka Da Jummaah Barkama.

Allah Ubangiji Yakawo Babban Rabo Mai Albarka.

Allah Ya Iya Maka Akoda Yaushe, Allah Yajikan Iyayenka Amin.

Fatan Alkairi Akoda Yaushe.

01/02/2024

Alh Bello Yero Uba Abun Alfaharinmu Kamar Yadda Kakare Mutuncinmu Kadaga Mana Daraja Wallahi Har Karshen Duniya, Za mucigaba Da Kare Mutuncinka

Allah Mai Kowa, Mai Komi Yakawo Babban Rabo Amin.

Barka Da Sabon Mako Allah Rene Barkama! Muna Rokon Allah Mai Kowa Mai Komi, Ya Kawo Rabo Mai Albarka Don Son Da Yake Wa ...
01/02/2024

Barka Da Sabon Mako Allah Rene Barkama!

Muna Rokon Allah Mai Kowa Mai Komi, Ya Kawo Rabo Mai Albarka Don Son Da Yake Wa Annabi Muhammadu (SAW)

Ta Tabbata Kowa Ya Shaida Kai Mutumin Kirki neh, Mai Son Al Ummah Da Siyasa Ko Babu Siyasa.

Allah Ka Iya Wa Mai Gidan Mu Alh Bello Yero Amin.

A Duk Lokacin Da Wadansu Gungun Mutane Zasu Koma Gefe Daya Suna Adawa Da Hassada Da Kiyayyar Da Allah Madaukakin Sarki Y...
31/01/2024

A Duk Lokacin Da Wadansu Gungun Mutane Zasu Koma Gefe Daya Suna Adawa Da Hassada Da Kiyayyar Da Allah Madaukakin Sarki Yayyima Wani Mahaluki.

To Shi Kuma Allah Babu Ruwan Shi, Saboda Hikima Ta Allah Da Buwaya Ta Allah A Lokacin Ne Allah Madaukakin Sarki Yake Kara Daukaka Wannan Bawa Ya Kuma Kara Masa Daraja Sannan Ya Tsare Masa Mutuncinsa.

Allah Ya Kara Daukaka Saman Makiyanka.

Allah Yakara Maka Darajar Datafi Tasu.
Allah Yakara Baka Girman Da Basu Tunani.

Allah Yakara Haskaka Al'amarinka Jagoran Mu.

YERO’S LEGACY WILL ENDURE FAR BEYOND THE CONFINSES OF POLITICAL TIMELINES. Alh Bello Yero's influence and impact extend ...
30/01/2024

YERO’S LEGACY WILL ENDURE FAR BEYOND THE CONFINSES OF POLITICAL TIMELINES.

Alh Bello Yero's influence and impact extend far beyond the realm of politics. His legacy is rooted in his unwavering commitment to the betterment of his community and society at large. While his political career has been marked by significant accomplishments, it is his dedication to humanitarian efforts, community development, and philanthropy that truly sets him apart as an exceptional leader.

Even without the trappings of political office, Alh Bello Yero's leadership qualities shine through in his ability to inspire and mobilize people towards positive change. His vision for social and economic progress has led to numerous initiatives that have improved the lives of countless individuals. From spearheading educational programs to supporting healthcare initiatives, his impact is felt in the tangible improvements experienced by those he has served.

Beyond politics, Alh Bello Yero's enduring legacy lies in his ability to bridge divides, foster unity, and advocate for the marginalized. His humanitarian work transcends partisan lines, emphasizing the universal values of compassion, empathy, and solidarity. Through his charitable endeavors and community empowerment projects, he has demonstrated that true leadership extends beyond political rhetoric, encompassing genuine action and meaningful results.

Alh Bello Yero's leadership, characterized by integrity, empathy, and a deep sense of social responsibility, has resonated with people from all walks of life. His enduring impact stems from his ability to navigate challenges with grace, to uplift others through his actions, and to remain steadfast in his commitment to creating a better world for future generations.

In the grand tapestry of his contributions, Alh Bello Yero's legacy will endure far beyond the confines of political timelines, continuing to inspire and uplift communities long into the future. He remains the best, not solely due to his political achievements, but because of the profound and lasting impact of his humanitarian endeavors and his unwavering dedication to the betterment of society.

Suleiman Usman Nyaja Writes From Jalingo The State Capital.

Alh Bello Yero Dottijon Kirki Da Arziki Mai Kaunar Al Ummah, Yau Tai Mako Gobe Tai Mako. Muna Tare Dakai Har Karshen Ray...
30/01/2024

Alh Bello Yero Dottijon Kirki Da Arziki Mai Kaunar Al Ummah, Yau Tai Mako Gobe Tai Mako.

Muna Tare Dakai Har Karshen Rayuwarmu.

Babu Irinka Kai Kadai neh! Barkama

Allah Ubangiji Yakawo Babban Rabo Mai Albarka Amin.

27/01/2024

Jagoran mu Alh Bello Yero.

Allah Ubangiji Yakawo Babban Rabo Amin.

26/01/2024

Jummaat kareem Barkama Allah Kawo Babban Rabo Mai Albarka Amin.

26/01/2024

Jummaat Mubarak

Allah Ubangiji Yasa Kagama Lafiya Barkama! Alh Bello Yero Amin.

22/01/2024

Kamar Yadda Alh Bello Yero Yake Taimakon Jamaa, Allah Ubangiji Kataimaka Mishi Alfarman Annabi Muhammadu (SAW)

Address

Magami Jalingo
Jalingo

Telephone

+2349037592476

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when B.Y MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to B.Y MEDIA:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Jalingo

Show All