Fulfulde Africa News

Fulfulde Africa News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fulfulde Africa News, Media/News Company, 12, Jalingo.
(164)

Kyautar Mota Sabuwa Dall Ga Fatima Hussain (Maryam Labarina) da Wani Bawan Allah mai  kallon Shirin Labarina Ya Gwangwaj...
15/01/2024

Kyautar Mota Sabuwa Dall Ga Fatima Hussain (Maryam Labarina) da Wani Bawan Allah mai kallon Shirin Labarina Ya Gwangwaje ta

Talla Talla Talla Talla
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Burin mu Muga Mun Farantawa abokanan huldar mu a kowanne lokaci domin jin dadin ku shi ne namu.

Sai dai har yanzu muna iya bakin kokarin mu wajen ganin mu rage farashin DATAR mu abin yaci tura sakamakon tashin gwauron zabin da kamfanonin Data irin su MTN suke yi mana a kowanne lokaci

Adon Haka a APP din mu na Aljazirdata yanzu muna sayar da Data farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

✍️Rubutu: Aljazirdata App Management

Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡MTN GIFTING 1GB ₦245AIRTEL ...
15/01/2024

Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Burin mu Muga Mun Farantawa abokanan huldar mu a kowanne lokaci domin jin dadin ku shi ne namu. Sai dai har yanzu muna i...
14/01/2024

Burin mu Muga Mun Farantawa abokanan huldar mu a kowanne lokaci domin jin dadin ku shi ne namu.

Sai dai har yanzu muna iya bakin kokarin mu wajen ganin mu rage farashin DATAR mu abin yaci tura sakamakon tashin gwauron zabin da kamfanonin Data irin su MTN suke yi mana a kowanne lokaci

Adon Haka a APP din mu na Aljazirdata yanzu muna sayar da Data farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

✍️Rubutu: Aljazirdata App Management

Yanzu Maganar Siyasa Takau Duk Wani Mai Son Cigaban Al'ummar Jihar Zamfara Yazo Mu Hada Karfi da Karfe Wajen Gina Zamfar...
14/01/2024

Yanzu Maganar Siyasa Takau Duk Wani Mai Son Cigaban Al'ummar Jihar Zamfara Yazo Mu Hada Karfi da Karfe Wajen Gina Zamfara Kawai_Dr. Dauda Lawan

Talla Talla Talla Talla
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Yau Lahadi Zan Koma Gida Kano Bayan Samun Nasara Da Muka Yi A Kotun Koli, Domin Gaisawa Da Al'ummar Jihar Kano_ Abba Gid...
14/01/2024

Yau Lahadi Zan Koma Gida Kano Bayan Samun Nasara Da Muka Yi A Kotun Koli, Domin Gaisawa Da Al'ummar Jihar Kano_ Abba Gida Gida

Talla Talla Talla Talla
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Bayani Akan Masu Transaction Failed Ko Successfull Zuwa ga abokanan huldar mu idan kayi transaction kaga yayi failed kum...
13/01/2024

Bayani Akan Masu Transaction Failed Ko Successfull

Zuwa ga abokanan huldar mu idan kayi transaction kaga yayi failed kuma an daukar maka kudi Toh muna da Automatical refund da zarar ka fita kayi refresh zaka ga an dawo maka da kudin ka.

Sai masu Successful suma akwai abu guda zuwa biyu wanda basu fahimta ba, na farko idan ka sayi Data ko Airtime dss kaga an cire kudi har ance successful kuma baka yi received abinda ka saya ba kuma ance successful Toh ka duba number da kasa kagani kaga daidai take kamar yadda customer ya baka domin idan kasami kuskuren number koda dayace ba zai ga abinda ka turamasa ba.

Na biyu kuma ka sayi Datar SME, GIFTING ko COOPERATE GIFTING kasani kowane akwai banbanci wajen code din da zaka yi checking balance nasu suma zamu kawo maku su gaba mungode da hadin kan da kuke bamu.

Kar a manta yanzu zaku iya samun Datar mu a farashi kamar haka
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

✍️Rubutu: Aljazirdata App Management

Jam walli 🀝Bari Mu kar6i wannan tallanAljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**...
13/01/2024

Jam walli 🀝

Bari Mu kar6i wannan tallan
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Bandiraabe ❀️I am from Nijar and you?Talla Talla Talla TallaAljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun ...
11/01/2024

Bandiraabe ❀️
I am from Nijar and you?

Talla Talla Talla Talla
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Zuwa Ga Abokanan Huldar Mu Masu Fuskantar Wannan Matsalar Ta Login!!!Yau zamu yi takaitaccen bayani akan masu fama da wa...
11/01/2024

Zuwa Ga Abokanan Huldar Mu Masu Fuskantar Wannan Matsalar Ta Login!!!

Yau zamu yi takaitaccen bayani akan masu fama da wannan matsalar, da farko dai idan ka/kina fama da wannan matsalar ta Login toh Ga abinda za ku yi domin fita daga wannan matsalar.

Idan kayi kayi ka shiga cikin dashboard naka abin yaki sai ka shiga wannan link din
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
aljazirdata.com sai kasa correctly details naka, idan kuma bai yi ba sai kayi forgotten password zamu turama username da link wanda zaka canja password cikin Gmail naku.

Idan shi ma bai yi ba sai ku tura da Username naku tare da bayyana matsalar Login ce Ga WhatsApp Admins namu zasu turama da password naku cikin dan kankanan lokaci, KARKU MANTA YANZU ZAKU IYA SAYEN DATAR MU A FARASHI KAMAR HAKA!

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

✍️Rubutu: Aljazirdata App Management

Ko Kinsan Duk Saurayin Da Yake Gudun HaΙ—uwa Da Iyayenki Ko Magabatanki,To Lallai Mayaudari Ne Ba Ma'auri Ba❞❝Ko Kinsan D...
11/01/2024

Ko Kinsan Duk Saurayin Da Yake Gudun HaΙ—uwa Da Iyayenki Ko Magabatanki,To Lallai Mayaudari Ne Ba Ma'auri Ba❞

❝Ko Kinsan Duk Mutumin Da Yake Damuwa Da Zancen Dukiyar Gidanku Ba Halayenki Ba, To Ki Sani Cewa Ba Son Aure Yake Miki Ba❞

❝Ko Kinsan Duk Mutumin Da Ya Fiye Magana Akan Ƙirar Jikinki Da Kyawun Fuskarki, To Kisani Cewa Mai Sha'awa Ne Ba Mai Son Ki Dan Allah Ba❞

Talla Talla Talla Talla
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

❝Ko Kinsan Jikin Ki Tamkar Sabon Zinare Ne A Cikin Leda, Sai Namijin Da Ya Aureki Ne Zai Ɓare Ki A Leda
Yi ƘoΖ™arin Ƙare Mutuncinki❞

Ζ³ar'uwa kada ki yaudaru da daΙ—in baki da giyar soyayya, bazan iya rayuwa babu ke ba, zan rayu dake a kowane yanayi,

Ai nine dai zan Aureki, ba shi ke nufin idan kika bada kanki zai dawo ya aure ki ba, kiji tsoron Allah kaima kaji tsoron Allah, kada ka fake da baiko ka cuci Ι—iyar mutane ka gudu, akwai mutuwa akwai kwanciyar kabari sannan akwai hisabi akwai aljannah akwai wuta

YADDA AKE SHIRYA KWADON  ZOGALE MAI DADIN GASKEAbun da ake buΖ™ata. 1.Ganye zogale. 2.Fresh barkono, tumatir da albasa. 3...
09/01/2024

YADDA AKE SHIRYA KWADON ZOGALE MAI DADIN GASKE

Abun da ake buΖ™ata. 1.Ganye zogale. 2.Fresh barkono, tumatir da albasa. 3.Dry kifi, nikakken ginger. 4.Groundnut Cake ( KULIKULI). 5.Gishiri. 6.African locus beans, Maggi seasoning ( optional)

1.A daka ganyezogale mai sabo a cire a wanke ganyen zogale.

2.Azuba ganyen zogale a cikin bokiti sai a tafasa ruwan zafi a zuba a cikin ganyen zogale azuba gishiri kadan sai a rufe sannan a juye tare na tsawon mintuna 20.

3.A cire ganyen zogale daga ruwan zafi a zuba a cikin tukunya mai tsafta.

4,Haxa soyayyen biredin gyada zuwa wuta.

5, ki yanka barkonon tsohuwa, tumatur, ki yanka albasarki, ki yanka busassun kifinki ki hada cokali 1 na ginger da gishiri ki hadasu sosai.

Talla Talla Talla Talla
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

6.Azuba tukunyar ganyen zogale akan wuta sai a hada dukkan kayan da ake da su waje guda sannan a jira minti 5 sai a juye shi ya bar ruwan da ke ciki ya bushe.

Yanzu an shirya kwadon zogale don a ci, ku ji daΙ—i.

Sau daya a kowane mako don Allah a rika shirya wannan kwadon zogale a ci, ba za ka taba ziyartar Likita ba ka samu sauki cikin sauki domin shukar ban mamaki mai dauke da Vitamin, Minerals, Potassium, Calcium da sauransu,

tana da amfani ga masu fama da shanyewar jiki, Arthritis da dai sauransu, ganyen zogale yana da yawa. na amfanin kiwon lafiya, rigakafin cututtuka daban-daban, haΙ“aka tsarin rigakafi, rage hawan jini, sarrafa ciwon s**ari.

DABI'A har yanzu ya kasance mafi kyau, ku ci abinci na halitta. Da fatan za

Gwamnatin Abba Gida Gida Ta Amince Da Kashe Fiye Da Naira Biliyan 1 Domin Biyan Alawus Ga Jami’o’in JiharGwamnatin jihar...
09/01/2024

Gwamnatin Abba Gida Gida Ta Amince Da Kashe Fiye Da Naira Biliyan 1 Domin Biyan Alawus Ga Jami’o’in Jihar

Gwamnatin jihar Kano ta amince da kashe fiye da Naira biliyan daya ga Jami’ar Yusuf Maitama Sule (YUMSUK) da Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote (ADUSTECH) Wudil domin biyan kudaden alawus na ma’aikatan jami’o’in.

Talla Talla Talla Talla
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Kwamishinan ilimi na manyan Makarantun jihar, Dakta Yusuf Ibrahim Kofarmata ne ya bayyana hakan a yayin taron hadin gwiwa karo na 3 da shugabannin manyan makarantu, hukumar bayar da tallafin karatu, da manyan ma’aikatar jami’o’in s**a gabatar wanda aka gudanar a kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano.

Ni Ban Yi Ruf Da Ciki Da N37bn Ba _ Sadiya Ta Kai Kanta EFCCTsohuwar Ministar Jinkai, Sadiya Umar Farouq, ta isa ofishin...
08/01/2024

Ni Ban Yi Ruf Da Ciki Da N37bn Ba _ Sadiya Ta Kai Kanta EFCC

Tsohuwar Ministar Jinkai, Sadiya Umar Farouq, ta isa ofishin Hukumar yaki da Masu Karya Tattalin Arziki (EFCC) domin amsa tambayoyi kan balakalar Naira biliyan 37.

Talla Talla Talla Talla
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Ana tuhumar tsohuwar ministan a zamanin gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ce kan badakalar Naira biliyan 37 da ake zargin wani dan kwangila mai suna James Okwete ya karkata.

Yanzu_Yanzu : Gobara Ta Tashi A Garin Wailari Dake Jihar Kano Ana bukatar daukin Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano a  G...
08/01/2024

Yanzu_Yanzu : Gobara Ta Tashi A Garin Wailari Dake Jihar Kano

Ana bukatar daukin Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano a Garin Wailari inda Gobara ta K**a A Wani Gareji Daidai Gadar Sama ta Naibawa.

Talla Talla Talla Talla
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Wasu Rahotanni sunce gobarar ta fara shafar wasu Gidajen dake Daura da wajrn

GARE KA DAN AREWA MAI ABIN MAMAKI !!An sace maka yara an kai su kudu an chanja musu suna da adini. Abin bai dame ka ba W...
08/01/2024

GARE KA DAN AREWA MAI ABIN MAMAKI !!

An sace maka yara an kai su kudu an chanja musu suna da adini. Abin bai dame ka ba

Wanda bai yi karatu ko na sakandire ba, ya bude chemist a kauyenku har tiyata yake yi, Kana ce masa dafta.

Kabila ne yake maka talla da yaren Hausa, Kuma asaka a gidan radiyon garinku baka ce komai ba

An yi budget an tauye yankin ka, wakilinka a majalisa ba ce komai ba, kaima baki ce masa komai ba.

An kashe maka mutum dari biyu yau ance kuskure ne, kayi hayaniyar kwana 3, ka koma ka kwanta, gobe an kara kashe 100, jibi 200, gata 300, abin har yabi jikinka ka yi shuru.

An debi rubabbun ministoci an baka kana murna tunda sun fito daga Yan kin ku,

Wakilanku sun samu dama sun dibga sata sun dawo sun sayi sarauta kana girmama barawo da rawani.

Talla Talla Talla Talla
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Gwamnan ka ya sace maka biliyan dari, ya maka empowerment na miliyan dari. ka shiga radiyon kana masa godiya.

Ilimin ya tabarbare a yankinku, makaranta primary ta zama wajen kwanan jakai da awakai, amma fa kai Flyover ce matsalarka

Wai dan arewa da yar arewa, wa ya saka maka wan wawacin?

Bayani Akan Masu Cewa Sun Tura Data Kuma An Cire Kudin Acikin Wallet Nasu Amma Customer Baiga Message BaTo ga yadda za k...
07/01/2024

Bayani Akan Masu Cewa Sun Tura Data Kuma An Cire Kudin Acikin Wallet Nasu Amma Customer Baiga Message Ba

To ga yadda za kuyi!
Da farko ita DATA, ku sani cewa ta kasu gida uku Akwai SME Da GIFTING da kuma COOPERATE GIFTING, a cikin ukun nan duk wanda ka saya kaga an cire maka kudi a wallet kuma customer bai yi received messages ba matuΖ™ar dai lambar daidai take.

To sai ku danna wadannan lambobin domin check balanceπŸ‘‡

MTN SME *310 #

*MTN SME2 *323*4 #*

MTN Data Card *312*5 #

MTN GIFTING *323*4 #

MTN Corporate Gifting *312*4*7*4 # ko *312*5 #

Airtel CG *140 # (check balance under edu bundle)

Airtel GIFTING *140 #

GLO GIFTING *127*0 #

GLO Corporate Gifting *127*0 #

9mobile data *228 #

MTN 1GB na sati check Balance

Dial *323*4 #

Ko ka tura

SMS Method
Send 2 to 312

Kar a manta yanzu zaku iya samun Datar mu a farashi kamar haka
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

✍️Rubutu: Aljazirdata App Management

Mu EFCC Bata Kawo Mana Samame Ba – Dangote Ζ™arshe, Shugaban Rukunin Kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya yi Ζ™arin haske ka...
07/01/2024

Mu EFCC Bata Kawo Mana Samame Ba – Dangote

Ζ™arshe, Shugaban Rukunin Kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya yi Ζ™arin haske kan ziyarar da jami’an Hukumar YaΖ™i da Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Tu’annati (EFCC) s**a kai babbar hedikwatar kamfanin na baya-bayan nan, kuma ya ba da tabbacin cewa, kamfanin zai taimaka wa hukumar wajen gudanar da bincike.

Talla Talla Talla Talla
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Jami’an EFCC sun ziyarci hedikwatar rukunin Dangote ne da ke Legas kan bayanan kuΙ—aΙ—en da Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya ware mata daga shekarar 2014 zuwa yanzu.

Kalli Halin Da Wata Makabarta A Garin Gayawa Dake Jihar Kano Take Ciki"Muna Kira Ga Kafafan Yada Labarai Da Sauran Yan U...
06/01/2024

Kalli Halin Da Wata Makabarta A Garin Gayawa Dake Jihar Kano Take Ciki

"Muna Kira Ga Kafafan Yada Labarai Da Sauran Yan Uwa Su Yada Wannan Sakon Ko Gwamnatocin Mu Na Tarayya Zuwa Jahohi Zasu Waiwayi Wannan Al-amarin Domin A Kawowa Yan Uwan Mu Wanda S**a Rigamu Gidan Gaskiya Dauki Wannan makabartace a Garin Gayawa Karamar hukumar Ungogo kano state abin takaicin 😭 shine wani katon rami ne a jikin wannan makabartar kuma har yanzu Masu Jakai Da Motoci Suna Shiga Wannan Ramin Dake Jikin Makabarta Domin Diban Kasa"

Talla Talla Talla Talla
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Duk Makarantu Masu Zaman Kansu A Yobe Mun Soke Lasisin Su_GwamnatiGwamnatin Yobe ta sanar da soke lasisin duk makarantu ...
06/01/2024

Duk Makarantu Masu Zaman Kansu A Yobe Mun Soke Lasisin Su_Gwamnati

Gwamnatin Yobe ta sanar da soke lasisin duk makarantu masu zaman kansu da ke jihar, tana mai kiran masu makarantun su bi tsarin da gwamnati ta shinfiΙ—a don neman sabon lasisi.

Talla Talla Talla Talla
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Kwamishinan ilimi na jihar Dakta Muhammad Sani Idriss, ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis, a ganawar da s**a yi da masu makarantu masu zaman kansun, a makarantar sakandaren Gwamnatin Tarayya ta GGC Damaturu.

FULFULDE:JΓ΄rngal andii ko keccal wontirii 🀸, amma keccal andaa ko jΓ΄rngal wontirii πŸ§”πŸ€”Bari mu leka teburin yan talla domi...
05/01/2024

FULFULDE:
JΓ΄rngal andii ko keccal wontirii 🀸, amma keccal andaa ko jΓ΄rngal wontirii πŸ§”πŸ€”

Bari mu leka teburin yan talla domin kar6ar wannan tallan Mu
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Aljazirdata shi ne Karshen Zance! Yanzu Haka Zaku Iya Samun DATAR mu a farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

Ni Ina Gwamna Bai Yiwa In Bada Umarni Ba'a Dauka Ba_Kebbi GwamnaDr. Nasiru Idris Kauran Gwandu shi ne Gwamnan jihar Kebb...
05/01/2024

Ni Ina Gwamna Bai Yiwa In Bada Umarni Ba'a Dauka Ba_Kebbi Gwamna

Dr. Nasiru Idris Kauran Gwandu shi ne Gwamnan jihar Kebbi dake Arewa maso yammacin Najeriya ya shaida cewa, a matsayin sa na gwamna bai yiwa yabada umarni ba'a dauka ba.

Talla Talla Talla Talla
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Burin mu Muga Mun Farantawa abokanan huldar mu a kowanne lokaci domin jin dadin ku shi ne namu.

Sai dai har yanzu muna iya bakin kokarin mu wajen ganin mu rage farashin DATAR mu abin yaci tura sakamakon tashin gwauron zabin da kamfanonin Data irin su MTN suke yi mana a kowanne lokaci

Adon Haka a APP din mu na Aljazirdata yanzu muna sayar da Data farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

✍️Rubutu: Aljazirdata App Management

Dr. Nasiru yayi wannan bayanin ne a yayin hirar sa da bbchausa kome hakan yake nufi? Tambayar kenan gare ku masu bibiyar mu

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJION 😭😭😭HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL 😭😭😭A taimaka A Ceto Rayuwar Wannan Baiwar Allah Don A...
02/01/2024

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJION 😭😭😭
HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL 😭😭😭

A taimaka A Ceto Rayuwar Wannan Baiwar Allah

Don Allah al'ummar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama mu taimaka mu ceto rayuwar wannan yaron marayane yana bukatar taimako mu, Allah ya jarrabeshi da matsanancin ciwon Cancer na ido kuma anason a masa aiki kimanin kudi 450k kuma yan'uwa basuda hali suna asibiti dake Gombe shine suke neman taimako ga al'ummar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama duk wanda yake da hali ya tausaya ya taimaka duk wanda ya taimakawa wani ko ya fitar da wani daga cikin kuncin rayuwa Allah zai gina masa gida a Aljanna koda da sharing zuwa group don Allah mu taimaka masa.

Ga Account number da za'a taimaka masa.

3119497929
Salisu umar
First bank

Allah ya bada ikon taimakawa. Ameen

Domin karin bayani, 07025030382

Don Allah ku taimaka mana da sharing zuwa group πŸ™πŸ™πŸ™

Talla Talla Talla Talla
Burin mu Muga Mun Farantawa abokanan huldar mu a kowanne lokaci domin jin dadin ku shi ne namu.

Sai dai har yanzu muna iya bakin kokarin mu wajen ganin mu rage farashin DATAR mu abin yaci tura sakamakon tashin gwauron zabin da kamfanonin Data irin su MTN suke yi mana a kowanne lokaci

Adon Haka a APP din mu na Aljazirdata yanzu muna sayar da Data farashi K**ar Haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN GIFTING 1GB ₦245
AIRTEL 1GB # 205
GLO 1GB #220
9MOBLE. 1GB 150

Don Karin Bayani WhatsApp number 09031302879
09057910905
09024644878
09066963701

Ga Link App din kayi Download πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ”—πŸ–‡οΈ
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Ga link Whatsapp group

Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/Hy6AU8zQhPwFOgUVwT1ZNN

✍️Rubutu: Aljazirdata App Management

Address

12
Jalingo
600102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fulfulde Africa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Nearby media companies

Other Media/News Companies in Jalingo

Show All