Sheikh modibbo isah shango

Sheikh modibbo isah shango Is to spread Islamic knowledge and discipline among the Muslim ummah

Alhamdulillah rabbil_Alameen
15/01/2024

Alhamdulillah rabbil_Alameen

14/01/2024
Jummaat Mubarak from the official site.
12/01/2024

Jummaat Mubarak from the official site.

11/01/2024

Cigaba da Karatu sunnani tirmizi zama na 46
daga

Masallacin Alh. Isiyaku Gwamna Gombe

Daga Sheikh Modibbo Isah Shango
Education Secretary Fityanul Islam Gombe State

Taskiya Alfaida Media

09/01/2024

KAI TSAYE:

MAULIDI

Daga garin ķiyari Mal Sidi ƙaramar hukumar Gwami L.G.A Gombe State

Sheikh Modibbo Isah Shango Education Secretary Fityanul Islam Gombe

Taskiya Alfaida Media

05/01/2024

DAGA: TARABA STATE

MAULIDIN GAFAKA GOMBE ALH. MUSA BARHAMA JALINGO G.R.A

05/01/2024

FIRST AID GROUP FITYANUL ISLAM OF NIGERIA 🇳🇬 GOMBE STATE. CAMPING 🏕 ⛺️

Yanda Shugaban yan'agaji na Jahar Gombe da tawagarsa masu Albarka Alh Abubakar Umar [ Abba]

Yakawo ziyara gani da ido wajen Champing dake gudana agari Gombe

Ziyara ta hada manyan mutane masu daraja tsonon Director yan'agaji na Jahar Gombe. Alh. Lawan kuma wakaili Shugaban agaji na kasa 🇳🇬
Alh Sani Suleiman Kaduna [ National D.G Fityanul Islam]

Da Shugaban Fityanul Islam Gombe L.G.A
Sheikh Abdullahi Umar t**i

Secretary Admin First Aid Group Fityanul Gombe State. Mal Auwal

Shugaban ya yabawa Hukumar makarantan college na mata Gov. Girls Doma da Jahar Gombe
Gudu mawa da s**a bawa kungiyan fityanul islam

MUNA GODIYA. ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI 🙏

Address

Aliyu Modibbo Street Dawaki Work
Gombe

Telephone

+2348060979707

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh modibbo isah shango posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheikh modibbo isah shango:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other TV Channels in Gombe

Show All