A Y online Tv

A Y online Tv Qur’anic recitation(s) and nasiha

28/03/2024

صلاة التراويح لهذه الليلة من الحرم النبوي-الليلة ٦ رمضان 1445هـ

فضلية الشيخ د. أحمد بن طالب حميد
فواتِح سورة النساء

Sheikh prof Ibrahim  Maqari a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.A central mosque Abuja Al...
25/03/2024

Sheikh prof Ibrahim Maqari a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.

A central mosque Abuja

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

Ramadan lecturesDaga convocation square Gombe state university.Sheikh Yusuf Sambo Rigachukum Sheikh Aminu Ibrahim Dauraw...
23/03/2024

Ramadan lectures
Daga convocation square Gombe state university.

Sheikh Yusuf Sambo Rigachukum
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh Dr. Dahir inuwa
VC
DVC ..

Allah Ya saka da alkhairi

23/03/2024

Abun mamaki da rayuwar wasu mutane ..
Idan suna cikin masti (Talauci) se kaga sun nustu suna ta bautar
Allah, ammana daga sun samu budi (Arziqi) se kaga su koma sun fantama rayuwa kai kace an basu labari cewa stakaninsu da mala'ikan mutuwa akwai wani tazara.
Dan uwa kayiwa kanka hisabi kafin ayi maka !

Ramadaniyyat 0️⃣1️⃣3️⃣

22/03/2024

Ka rike ayyukan alheri tun kanada dama kafun ka rasa damar !

Ramadaniyyat 0️⃣1️⃣2️⃣

Sheikh Dalhatu Abubakar Kantana a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.A garin zuru, jahar p...
22/03/2024

Sheikh Dalhatu Abubakar Kantana a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.

A garin zuru, jahar plateau

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

Sheikh Muhammad Sani Muhammad a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.A garin Biu Allah Yakar...
22/03/2024

Sheikh Muhammad Sani Muhammad a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.

A garin Biu

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

MashaAllah !!!Silver Award daga kamfanin YouTubeYouTube sun bawa babban malamin mu lambar yabo Wato:- SHEIKH AMINU IBRAH...
21/03/2024

MashaAllah !!!
Silver Award daga kamfanin YouTube

YouTube sun bawa babban malamin mu lambar yabo Wato:- SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA sakamako miliyoyin mabiya da suke dashI a channel dinsu,
ALLAH YA Kara yawan nasarori. Amin !!!

21/03/2024

Ramadan tana ya tafiya...
Lokacin Nin-ninka Ladan aiki ga bayi yanata garewa !
Muyi kokarin ribatan wannan dama kafin ta wuce !

Ramadaniyyat 0️⃣1️⃣1️⃣

20/03/2024

Kaji storon Ubangiji, ka yarda da kason da Ya baka, kayi haquri da kadan, zaka rabauta !

Ramadaniyyat 0️⃣1️⃣0️⃣

Sheikh Adamu Dakoro a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.Central masjid, Gombe state Allah...
19/03/2024

Sheikh Adamu Dakoro a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.

Central masjid, Gombe state

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

Sheikh Dr. Abubakar Sani Birnin kudu a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.Masallacin Galad...
19/03/2024

Sheikh Dr. Abubakar Sani Birnin kudu a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.

Masallacin Galadanci Birnin kudu jigawa state.

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

19/03/2024

Umar bn Abdul’aziz yana cewa;-
Idan ka samu dama kayi karatu har se ka zama cikakken malami, idan baka samu dama ba.. kayi kokari ka zama dalibi, idan baka samu dama ba.. kayi kokari ka so malamai da dalibai, idan baka samu dama ba.. to kari kokari kada ka zama me jin haushin malamai ko dalibai.

Ramadaniyyat 0️⃣9️⃣

Sheikh Kabiru Haruna Gombe a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.Masallacin Umar Bn khaddab...
18/03/2024

Sheikh Kabiru Haruna Gombe a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.

Masallacin Umar Bn khaddab Abuja

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

Sheikh Amin Ibrahim  Daurawa a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.Masallacin Hakimin Doma,...
18/03/2024

Sheikh Amin Ibrahim Daurawa a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.

Masallacin Hakimin Doma, Gombe state.

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

Sheikh Kabiru Umar Wasagu a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.Central  masjid Birnin kebb...
17/03/2024

Sheikh Kabiru Umar Wasagu a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.

Central masjid Birnin kebbi, kebbi state.

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

17/03/2024

Kada a manta...
Akeyi ana “mining” din alqur’ani, don kuwa ko bata fashe anan ba zata fashe a can !

Ramadaniyyat 0️⃣7️⃣

Sheikh Bashir Umar Kashere a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.Gashua Yobe state.Allah Ya...
17/03/2024

Sheikh Bashir Umar Kashere a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.

Gashua Yobe state.

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

16/03/2024

Tabbas Ramadan watan alqur’ani ce, don haka muyi kokari sosai wajen karanta alqur’ani, bi-biyan ma’anoninsa da kuma aiki dashi.

Ramadaniyyat 0️⃣6️⃣

Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Riga-chunkum a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.Masallacin N...
16/03/2024

Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Riga-chunkum a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.

Masallacin No.1 ‘Yan Goro Jibwis Jos Nat Head Qrt Gombe state.

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

Sheikh  UMAR SHEHU ZARIA a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.No. 21 Umar Giwa Road, Danbu...
16/03/2024

Sheikh UMAR SHEHU ZARIA a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.
No. 21 Umar Giwa Road, Danbushiya, New Millennium City, Kaduna.

Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

Sheikh Professor Isah Ali Pantami a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.Annoor masjid FCT A...
16/03/2024

Sheikh Professor Isah Ali Pantami a wajen tafsirin Alqur’ani mai girma a cikin wannan wata mai girma.
Annoor masjid FCT Abuja.
Allah Yakarawa rayuwa albarkah !

Ramadan Kareem

14/03/2024

Annabi Muhammad salallahu alaihi wasallam yace;-
Ku karanta alqur’ani...
Domin alqur’ani yana Zuwa ya chechi alma’abotansa ranar tashin alqiyamah.

Ramadaniyyat 0️⃣4️⃣

14/03/2024

A Cikin Makaranta Alqur'ani mai Girma wa kake burin zama kamarshi??

13/03/2024

Karatun Goni uthman Lawan zurmi nata’ala zamfara !

13/03/2024

Ka takaita maganganunka a cikin wannan watan na ramadan ..!

Ramadaniyyat 0️⃣3️⃣

12/03/2024

🎙️|
• الـجـزء [43] من سلسلة
" "

" أُولَـٰئِكَ يُسَارِعُونَ فِي الْخَيْرَاتِ وَهُمْ لَهَا سَابِقُونَ "

12/03/2024

Ka kiyaye dokokin Allah, Allah Ze kiyaye ka !

Ramadaniyyat 0️⃣2️⃣

11/03/2024

Koda ka cutar da kanka ya hanyar kasa yin ayyukan alkhairi masu yawa a wannan wata mai albarkah !

Ramadaniyyat 0️⃣1️⃣

11/03/2024

Barkammu da shigouwa watan Ramadan,
Muna fatan Allah Ya hadamu da dukkan alkhairan da suke cikinta. Amin !

✍🏻A Y online Tv

Address

Gombe
760105

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A Y online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A Y online Tv:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other TV Channels in Gombe

Show All