Hooudoou gombe

Hooudoou gombe komai from allah ne

Wai shin menene so da soyayya????
27/10/2022

Wai shin menene so da soyayya????

Sulhu...
15/10/2022

Sulhu...

'Yan Sanda a Zariya Sun cafke wani tsageran matashi da laifin rangaɗa mahaifiyar shi da ƙasa Saboda ta ɓata mashi rai.
14/10/2022

'Yan Sanda a Zariya Sun cafke wani tsageran matashi da laifin rangaɗa mahaifiyar shi da ƙasa Saboda ta ɓata mashi rai.

14/10/2022

'Yan Sanda a Zariya Sun cafke wani tsageran matashi da laifin rangaɗa mahaifiyar shi da ƙasa Saboda ta ɓata mashi rai.

Musulmi Na cigaba da cincirindo Suna Kwashe ƙudadensu daga bankin Polaris. “Biyo bayan hana ɗaukacin Musulmi ma'aikata n...
14/10/2022

Musulmi Na cigaba da cincirindo Suna Kwashe ƙudadensu daga bankin Polaris.

“Biyo bayan hana ɗaukacin Musulmi ma'aikata na bankin Polaris Zuwa Sallar Juma'a da Shugaban bankin ya aiwatar da hakan, Al'umma masu kishin addinin Musulunci na cigaba da cincirindo a dukkan ilahirin cibiyoyin bankin a Nijeriya Suna Kwashe Kuɗaɗen su.”

12/10/2022

YAU SAINA KURE YAN BOKO
Menene sunan kanzo DA turanci😏😏😏
Kuma banaso naji shiru inajinku

Aisha Abubakar Hussain daga Dorayi Quarters a Kano ta samu matsayi na 2 a haddar Alkur’ani ta duniya da aka gudanar a bi...
12/10/2022

Aisha Abubakar Hussain daga Dorayi Quarters a Kano ta samu matsayi na 2
a haddar Alkur’ani ta duniya da aka gudanar a birnin Dubai na kasar UAE.

Kano tana kan gaba wajan son Ma’aiki (SAW) son Sahabbansa da son Ahlin gidansa. Da Kuma karatun Alqur’ani Haddarsa da koyar dashi a cikin zauruku da tsangayu, makarantun Islamiyya da makarantun zamani.

Allah ya karawa malamanmu ‘yayanmu albarka. Amin.

Waye gwaninku?“A” su yi ”like”“B” su yi “comment”“C” su yi “share”.Bari mu gani su waye zasu cinye?Ga fili ga mai doki.
12/10/2022

Waye gwaninku?

“A” su yi ”like”
“B” su yi “comment”
“C” su yi “share”.

Bari mu gani su waye zasu cinye?

Ga fili ga mai doki.

Ka Shuka Alkhairi.Ka Aikata Alkhairi.Kayi Fatan Alkhairi.Kayi Tunanin Alkhairi.A Karshe Zaka Girbi Alkhairi.ko bayan mut...
11/10/2022

Ka Shuka Alkhairi.
Ka Aikata Alkhairi.
Kayi Fatan Alkhairi.
Kayi Tunanin Alkhairi.
A Karshe Zaka Girbi Alkhairi.ko bayan mutuwarka Allah yasa mu cika da imani

11/10/2022

Banda Eh banda A A banda kwarai ma kuwa, banda sosai, banda na am
Kana/kina son shiga Aljannah❓👌😜🙇🙇

YANZÚ-YANZÚ: Kúngiyar ASUU Zata Janyé Yajín Aíkí, Dalibaí Zasú Kóma Makaranta, Injí Laúyan ASUU Femí Falana DÁGA Comr Ab...
10/10/2022

YANZÚ-YANZÚ: Kúngiyar ASUU Zata Janyé Yajín Aíkí, Dalibaí Zasú Kóma Makaranta, Injí Laúyan ASUU Femí Falana

DÁGA Comr Abba Sani Pantami

Babban lauya Femi Falana ya bayyana kwarin gwiwar cewa, nan ba da dadewa kungiyar malaman jami'a karkashin ASUU za su janye yajin aikin da suke yi tun watan Fabrairun bana.

Falana ya bayyana cewa, janye yajin aikin ba wai makwanni zai dauka ba, zai zo ne cikin 'yan kwanaki masu zuwa nan kusa, kamar yadda jaridar Tribune Nigeria ta ruwaito.

Babban lauyan ya bayyana hakan ne a yau Litinin 10 ga watan Oktoba a jihar Legas yayin bikin kaddamar da littafi mai suna Breaking Coconut With Your Head da Lanre Arogundade ya wallafa.

Ya kuma bayyana cewa, akwai yiwuwar dinke duk wata baraka ta yajin aikin a wajen kotu, kamar yadda aka ba kungiyar shawari.

10/10/2022
10/10/2022

尼日利亚是我的国家👌

Kayi Mauludi???Amma Fa Ka sani Bai Da Asali a Addinin Musulunci !!!Ba Addini bane!!!Yin Asuwaki Yafi Yin Mauludi!!!Domin...
10/10/2022

Kayi Mauludi???

Amma Fa Ka sani Bai Da Asali a Addinin Musulunci !!!

Ba Addini bane!!!

Yin Asuwaki Yafi Yin Mauludi!!!
Domin Asuwaki Yana Da Asali daga Annabi SAW!!!

10/10/2022

Wacce Unguwa kasani
Agarin China Bari muga masu yawon🚶 bude ido😎😎😎😎😎

10/10/2022

Rubuta sunan gwamnanku wani zai fadama sunan state da kake.

A KAFTA

10/10/2022

First Born ❤️
Second Born 💛
Third Born 💚
Fourth Born 💙
Last Born 💜

10/10/2022

Wata Budurwa Ta Turoman da Kalmar Ina sonka Tace inmai da Mata da Turanci ya Zance mata 👸

10/10/2022

Bari muga wace motace zata fara cika
(1)Bauchi🚖(2)Kano🚍(3)Kaduna🚘(4)Jos🚐(5)Jigawa🚌(6)Katsina🚒(7)Gombe🚎

09/10/2022

Kowa ya ajiye sunan autar gidan su
Nidai Aisha
😉😀👌

Gwanin Birgewa: “Tawagar ƙabilan Igbo Musulmai Sun fito gwanon zagayen maulidin Manzon Allah (S.A.W.) a Katsina jiya Asa...
09/10/2022

Gwanin Birgewa: “Tawagar ƙabilan Igbo Musulmai Sun fito gwanon zagayen maulidin Manzon Allah (S.A.W.) a Katsina jiya Asabar”

Hotunan yadda musulmai s**a yi cincirindo a wajen bikin Maulidi a kasar Yemen.📷 Getty Images
09/10/2022

Hotunan yadda musulmai s**a yi cincirindo a wajen bikin Maulidi a kasar Yemen.

📷 Getty Images

Soyayyar annabi da aka jinginawa maulidi tabbas zai rinjayi zunubin bidi'an- Bamba"Idan Har Yin Maulud Zaisa Ka Samu Zun...
08/10/2022

Soyayyar annabi da aka jinginawa maulidi tabbas zai rinjayi zunubin bidi'an- Bamba

"Idan Har Yin Maulud Zaisa Ka Samu Zunubi Kasancewar sa Bidi'a, Tabbas Soyayyar Annabi Da Aka Jinginawa Maulud Din Zata Rinjayi Wannan Zunubin"

Sheikh Ahmad Bamba Rahimahullah.

Daga Sani Salisu Hudu

Idan namu ya Samu mulkin Nijeriya Sai mun umarcesa ya hana hutun maulidi- Dr. Gumi“Na rantse da Allah Mauludi bidi'a ne,...
08/10/2022

Idan namu ya Samu mulkin Nijeriya Sai mun umarcesa ya hana hutun maulidi- Dr. Gumi

“Na rantse da Allah Mauludi bidi'a ne, mun faɗawa gwamnatin ƙasar nan amma har yanzu taki daukan mataki, tare da hana hutun Mauludi.

“To kowa ya sani cewa, indai wadan da suke jin maganar mu su kafa gwamnati sai munsa an soke hutun maulidi a Nijeriya.”

Me zaku ce ?

08/10/2022

Indai baai asarar kudin tara ba menene
Fish da hausa🙄😍

Address

Gombe
Gombe
MASHA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hooudoou gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hooudoou gombe:

Videos

Share

Nearby media companies