Jibwis Masina Online Channel.

Jibwis Masina Online Channel. PUMAN GANUWAN MASINA

03/02/2025
❤️🄵🄾🄻🄻🄾🅆 🄼🄴 ❤️ 🌺∙──༅༎﷽༎༅──∙🌺              ❤️❤️❤️ The Ancient 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum.               ...
27/01/2025

❤️🄵🄾🄻🄻🄾🅆 🄼🄴 ❤️
🌺∙──༅༎﷽༎༅──∙🌺
❤️❤️❤️

The Ancient 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum.


Muna Matukar Alfahari Daku A Matsayin Jagororin Mu Allah Yakarawa Rayuwar Ku Albarka Allah Yakara Dauraku Akan Dai dai.
26/01/2025

Muna Matukar Alfahari Daku A Matsayin Jagororin Mu Allah Yakarawa Rayuwar Ku Albarka Allah Yakara Dauraku Akan Dai dai.

22/01/2025

Innalillahi wainnah ilaihi rajiun.

Allah yayiwa Mal Auwal Yusuf sambo rasuwa. Babban yaron ga Sheikh Yusuf sambo
Rigachikun, kuma dalibin Sheikh Dr Ahmad Gumi.

Za ayi Sallar Janaizah Karfe 10:00am na safe a gidan Sheikh Yusuf Sambo dake Rigachikun Kaduna.

Allah Ya jikan sa ya gafarta masa ya bada hakurin wannan rashi da muka yi.

Salisu Hassan Webmaster
08038892030
20 Rajab 1446AH
20/01/2025

22/01/2025

InnalilLahi wa Inna Ilaihi Raji'un!!!

Kungiyar JIBWIS tana miƙa ta'aziyyar rasuwar Marigayi Alhaji Auwal Yusuf Sambo Rigacukun da Allah ya karɓi rayuwarsa bayan gajeruwar jinya a daren Litinin.

Shugaban JIBWIS Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau a madadin ƙungiyar, ya aike da ta'aziyyar daga ƙasa mai tsarki, a Lokacin da yake gudanar da ibadar Umrah.

Sheikh Bala Lau yace, rashin Auwal a daidai wannan lokaci ba ƙaramin rashi bane, wanda baza mu taɓa mantawa da alkhairan mamacin ba, "Muna ta'aziyya ga mahaifinsa Sheikh Muhammad Yusuf Sambo Rigacukun, da sauran ƴan uwa da iyalai, da fatan Allah ya bamu haƙurin rashin baki ɗayan mu, ya haɗa mu da shi a Aljanna Firdausi, ya bashi ikon kwanciya cikin aminci a kabarin sa. Amin.

Jibwis Nigeria

22/01/2025



NASIHA CE:

KADA KA ƘASƘANTA SHI WATAKILA MA YA FIKA AWURIN ALLAH.

Ibnul Qayyim Allah ya masa Rahama yana cewa "Idan Allah ya buɗe maka kofar qiyamullaili to kada ka kalli wadanda suke barci (basa Ƙiyamullaili) da kallo na raini da kaskanci, hakanan idan Allah ya bude maka kofar azumi to kada ka dubi wadanda basa yi da dubi na wulakanci ko kaskanci, da yawa zaka samu wanda yake kwana barci kuma baya azumin amma ya fika kusanci zuwa ga Allah".

مدارج السالكين ١/١٧٧

ALLAH Yasa Mucika Da Imani Bijahi Rasulillahi (S.A.W).

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Yammaci.

Address

Gombe
WE

Telephone

+2347026393744

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Masina Online Channel. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Masina Online Channel.:

Videos

Share